Sashe 81
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Riga da sket na atamfa tasanya, wanda yayi mata caras ajikinta, ɗan kwalin kayan kawai ta yafa akanta zuwa kafaɗarta. Direct falo ta nufa sai tashin ƙamshi take, kamar yanda tayi zaton zata ganshi a falo, sai taga saɓanin haka, domin kuwa babu shi babu alamarsa,, kallonta ta mayar kan dinning area saidai taga kan table ɗin wayam babu food flask ko ɗaya,, hahhh take idanunta sukayi raurau dasu, ɗan ƙaramin bakinta ta tunzuro haɗe da shafa cikinta, "Yanzu kenan Doctor da yunwa ya barta?" ta tambayi kanta...
Motsi ta soma ji daga ɓangaren kitchine, tsoro ne yaɗan kamata dan tasan Dr.Sadeeq da kansa kam bazai shiga kitchine ba, "to kodai basu kaɗai bane acikin gidan?" tasake tambayar kanta. Cikin sanɗa take takawa harta isa ƙofar kitchine ɗin, motsinne yasake tsananta, don haka cikin sanɗa ta tura kanta cikin kitchine ɗin.
 "Kamata!!!" taji anfaɗa da ƙarfi. Wani irin ƙara ta ƙwalla haɗe da rugawa a guje ta koma cikin falo.. Dariya yashiga yi mata bayan yafito daga kitchine ɗin hanunsa riƙe da plate wanda yake ɗauke da soyayyen chips..
Zamewa tayi aƙasa haɗe da dafe ƙirjinta, nunfashi take fitarwa da ƙyar, da'alama ta tsorata sosai.
Zama yayi akan kujera har yanzu dariya yakeyi mata, yasan zata tsorata amma baiyi tunanin tsoron nata zai kai har haka ba..   "Yadai karfa ki sume min" yafaɗi haka yana me ɗan tsagaita dariyarsa...
Ɗan ƙaramin bakinta ta tunzuro gaba haɗe da miƙe ƙafafunta akan sofa, "Nidai Allah ka tsoratar dani, please kada ka ƙara zan iya mutuwa fa!" taƙare maganar cikin tsantsar shagwaɓa.
"Kindai tsorata kanki, ni bani na tsorataki ba Æ´an mata, da wayace ki shigo kitchine É—in cikin sanÉ—a?"
"To ba motsi naji ba, na ɗauka ko aljanine!" still cikin shagwaɓa takumayin maganar..
Kallonta kawai yashigayi yana murmushi, a garin gudu harta yada É—an kwalin dake kanta bata sani ba, hakanne yabaiwa gashinta damar bayyana.
Jingina da kujera tayi, tana me sauÆ™e ajiyar zuciya, sai yanzu ta fara dawowa daidai. Â
Ƙaurin abinci yasoma ji da sauri yatashi ya nufi kitchine, aikuwa yana zuwa ya tarar da soup ɗin daya ɗora akan wutane yasoma ƙonewa, da sauri ya sauƙe haɗe da ƙwaɗawa Zahrah ƙira..
Saƙare tayi tana kallon yanda yake kwashe soup ɗin ƙwai da albasa yana sanyawa acikin wata ƴar ƙaramar kula, dariya ne ya ƙwace mata, cikin dariyan tace "Doctor dama ka iya girki ne?"
Hararan wasa yayi mata haÉ—e da cewa "Na bugawa a jarida ma kuwa"
Dariya ta ƙara kwashewa dashi, wai iya girkinnasa har na bugawa a jarida ne hmm. Ɗan matsowa tayi kusa dashi haɗe da leƙa tukunyar da akayi soup ɗin aciki, da sauri ta sanya hanu ta toshe bakinta, dariya ne yazo mata, gaba ɗaya cikin tukunyar yayi baƙi, soup ɗin yasoma ƙonewa..
"Miye wai kikewa dariya? yarinya zaki faɗa wa mutanen garinkune anjima, kin kuwasan daɗin girki na yafi na kowa ko" yaƙare maganar yana me ƙaƙalo ƙasan tukunyar daya ƙone zai zuba acikin kulan. Dasauri ta rike hanunsa haɗe da cewa "Idan kazuba wannan fa soup ɗinnan bazai ciwuba"
"Meyasa, ko hassada kikeminne?"
Yatambayeta yana me É—age giransa É—aya..
"Shikenan to, tunda kanaga kamar wasa nake ma, amma kuma idan kasa akan abincinka yayi É—aci ni ba ruwana" tafaÉ—i haka tana me sake hanunsa.
Kallonta ya ɗanyi haɗe da marerece fuska.  "Yazanyi to Zahrah, banaso kitashi kinajin yunwa banbaki abinci ba, shine na soyamiki chips yanzu kuma gashi nayi soup ɗin kince wai ya ƙone bazai ciwuba, ko zamuje resturant ne?" gaba ɗaya fuskarsa ta sauya da alama shagawaɓa yakeson yi mata..
Wani irin tausayinsa ne taji ya daki zuciyarta Allah sarki, ashe duk akantane yaketa shan wannan wahalan..  "A'a basai munje resturant ba, zan ma iyaci a haka fa ai ba duka soup ɗin bane ya ƙone, kuma ma basai muci da tea ba!" cikin yanayi na kulawa ta ƙare zancen..
Cikin jin daɗi yace "Yauwa tawan to ɗauki soup ɗin kije, bana haɗa mana tea ko"
"A'a kabarshi ni dakaina zan haɗa mana" tafaɗi haka tana me ƙoƙarin fara haɗa musu tea ɗin. Hanunta ya kama ya sumbata haɗe da ɗaukan kulan da soup ɗin ke ciki yanufi falo... Mintuna kaɗan tafito da ɗan wani tray wanda yake ɗauke da kofuna biyu na tea ɗinsu.. Aje tray ɗin tayi akan sofa haɗe da maida kallonsa gareta, gani tayi ya kafeta da idanunsa, wanda suke daɗa sawa tanajin nauyinsa..
Ɗan shagwaɓe fuska tayi haɗe da cewa "To miye kake kallona!"
Murmushi yasakar mata haÉ—e da tasowa daga inda yake zaune, zama yayi akan sofan, dakansa ya zuba musu soup akan chips É—in, loman farko Zahrah ta tauna wani Chips da bai gama soyuwa ba, kallonta yayi haÉ—e da cewa "Ya kikaji yayi daÉ—i ko? ai nasan ma zaiyi daÉ—i"
Murmushin dole tayi haÉ—e da cewa "Yayi daÉ—i sosai"
Hanu yasanya yashafi kumatunta, "Yauwa My Zahrah ae dama nasan saikin yaba"
Da ƙyar ta'iya danne dariyarta, loman farko da yayi ya ɗago kansa ya kalleta, itama kallonsa takeyi, saitaga ya ɓata fuska kamar zaiyi kuka, bazata iya riƙe dariyarta ba yanzu kam yazama dole saita dara, sake shagwaɓe fuska yayi ganin yanda takeyi masa dariya.  Da ƙarfi yajawota jikinsa haɗe da murɗe mata hannayenta "Wakikewa dariya?"
Cikin dariya tace "Kayi haƙuri nifa badakai nake ba, dariyarce kawai tazomin"
"Uhhh aini ba yaro bane nasan ni kikewa dariya, to amma ai balaifi na bane laifin gas É—inne da bai ratsa kaskon suyan da kyau ba, kuma ko kema ae nasan haka zaiyi miki"
Itadai dariya kawai takeyi masa, gaskiya wannan girkin nasa kam yacancanci abugasa a jarida kamar yanda ya faɗa, onion and egg soup ya ƙone dankali kuma bai soyuba.
Haka suka haƙura da dankalin suka sha tea tare da snacks kawai. Bayan sungama cin abincin ya jawota jikinsa, haɗe da ɗaura kansa akan wuyanta, lumshe idanunsa yayi yana me sauƙe numfashi a hankali, wani abu yakeso daga gareta wanda yasan idan ya nema balallai yasamuba, kuma ma koda yasamu to ba a son ranta ta basa ba, shiyasani matuƙar zasu kasance waje ɗaya da'ita tofa har abada acikin sha'awarta zai kasance.. Jin yanda yake sauƙe mata numfashi akan wuyanta ne yasanya jikinta yin sanyi, ahankali kasala tasoma dirar mata, itama lumshe nata idanunta tayi, tana me yin wani tunani acikin zuciyarta.. Tsawon mintuna 15 suka ɗauka a haka babu wanda yace da ɗan uwansa ƙala, shi dai Dr.Sadeeq tsundum yake acikin kogin sha'awa, yayinda itakuwa take tsundum acikin kogin tunanin wani abu wanda bashida amfani a wajenta, wani abu wanda tunaninsa yazame mata jiki da jini, sai dai kuma tasan abun baidace da itaba, baidace da rayuwarta ba, ƙaddara ce kawai ta haɗasu, sannan kuma zuwa yanzu yakamata ace ta manta da babinsa, takuma daina tunasa, sai dai kuma duk yanda taso hakan yakasance abun yaci tura, dole zata haɗa da addu'a, saboda addu'a yafi gaban komai, duk da cewa dama tanayi amma dole zata ƙara akan wanda takeyi...
A hankali yajanyeta daga jikinsa haɗe da miƙewa yanufi ɗaki, da kallo kawai tabisa harya shige cikin ɗakin, "Meke damunsa?" tatambayi kanta a bayyane.
Ganin batada maibata amsa, baikuma dace ta zauna batare da taji damuwarsa ba yasanya ta bisa zuwa cikin É—akin..
Kwance ta iske sa akan gado yayi ruf da ciki yayinda yasanya hanunsa ɗaya akan mararsa, sam bata fahimci wani abu game da hakan ba, ahankali taƙarasa wajen da yake, cikin murya meɗan sanyi tace "Bakada lafiya ne?"
"Lafiyana ƙalau, kawai dai bacci nakeji ne" yafaɗi haka ataƙaice, baison yayi magana me tsawo ta harbo jirginsa, tsakani da Allah bayason yasake takurata, jiyama da yayi, yauda safe da kuka ta tashi masa, saboda haka yanzu baison ya ɓallo liƙi gwamma yabari ko zuwa dare ne ma, amma kuma idan yatuno irin daɗin dayaji jiya, sai yaji kamar bazai iya haƙura ba.. Haurawa tayi kan gadon haɗe da kwanciya a bayansa,  ƙurawa kwantaccen gashin kansa ido tayi, abubuwa da yawa nasa suna matuƙar burgeta, babu ma kamar idanunsa, idan yana kallonta harwani mutuwa jikinta yakeyi, babu ta inda Dr.Sadeeq ya gaza, komai nasa yayi 100%.
"Æacci bai isheki bane?" yayi mata tambayar batare daya juyo zuwa garetaba.
"A'a kawai dai ina hutawa ne" tafaɗi haka a taƙaice don talura kamar bayason damuwa.
Ƙarar wayartane ta karaɗe cikin ɗakin, da sauri ta ɗauko wayar dake aje kan ɗan ƙaramin drawer'n gefen gado.. Ganin Husnah ce me ƙiran yasanya ta ɗaga wayar da sauri, tana ƙoƙarin yin magana taji muryar Husnah tace "Gani a falo"
da sauri tatashi daga kan gadon haɗe da ficewa daga cikin ɗakin, ko bayani bata tsaya yiwa Doctor ba. Shikuwa da kallo kawai yabita harta fice daga cikin ɗakin, lumshe idanunsa yayi haɗi da sauƙe ajiyar zuciya.
Da gudu Zahrah taje ta faɗa jikin Husnah, rungume juna sukayi ƙam cike da kewar juna.
"Nayi kewarki sosai ƙawata" Husnah tafaɗi haka tana me ƙara rungume Zahrah.
Tureta Zahrah tayi haɗe da ɗan turo baki gaba.  "Bawani nan ni ae nayi fushi, tunda ranan nan kin yaudareni kin gudu"
Dariya Husnah tayi haɗe da cewa "Yi haƙuri amaryar likita"
Dariya suka sanya su dukansu,  saida Zahrah ta cikawa Husnah gabanta da su drinks kafun tazo ta zauna akusa da ita..
"Gaskiya dole ne nima acikin wannan shekaran nayi aure, kiduba kiga 2 days kacal amma gaba ɗaya sai wani shining kike" Husnah tafaɗi haka tana me ƙarewa Zahrah kallo.
Harara Zahrah ta wurgawa Husnah "Kinganki ko wallahi banason tsokana, ae ko a engine aka sani baici ace zuwa yanzu nafara walwali ba"
"Hahhh kedai faÉ—i gaskiya don da alama doctor madara na musamman yake shayar dake kullum"Â
Dariyane yakama Zahrah "wai madara" hmmm itasam bata fahimci inda kalaman Husnah suka dosa ba..
"Ke dai baki rabo da tsokana, wace madarace zatasa acikin 2 days kacal na sauya" Zahrah tafaÉ—i haka tana me duban skin É—inta..
"Hahhhh madara mana irin taku ta masu aure, ae babe kawai ki manta, nasan kinbasa yasha kuma kema yabaki kinsha"
Sai yanzu Zahrah ta gano me Husnah ke nufi, duka ta É—aka mata abaya haÉ—e da yin dariya. Husnah ma dariyan tayi, kana taÉ—auki drinks tasoma sha..
****