Sashe 96
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai Zahrah tasha mamakin ganin falon Inna, gaba ɗaya falon an mamaye ƙasan sa da tiles, gashi yasha fenti, hadda wani ɗan ƙaramin tv plasma ne manne ajikin bangon falon. "Lallai su Inna sunsamu ƙaton ci gaba" tafaɗi haka acikin ranta.
Inna dakanta takawo musu ruwansha, hadda lemon fanta.
Daɗi ne gaba ɗaya ya cika zuciyar Zahrah, bayan Dr.Sadeeq sun gaisa da Inna, yafita ya basu waje don su tattauna, yasan dole bazasu rasa maganar da zasu tattauna su biyun ba.
Yana fita Zahrah kamar an zungureta tace "Inna wai wayamuku wannan gyaranne haka?"
Murmushi Inna tayi haÉ—e da cewa "Waye kuwa zaiyi mana wannan aikin haka idan ba É—an albarkan mijinki ba"
"Doctor?" Zahrah ta tambaya cike da mamaki.
"Ƙwarai kuwa shi, ai bamu da bakin godiya agaresa, harfa kuɗi yabawa Baffanki, ya ƙara jari, acikin sana'arsa, mukam yanzu rayuwarmu tamana daɗi Alhamdulillah!" Inna tafaɗi haka cike da jin daɗi.
Wani irin girman sane yasake cika idanunta, lallai Dr.Sadeeq yacika mutumin kirki, koda wasa kuma baitaÉ“a gaya mata cewa, yasa anyimusu gyaran gida ba, lallai dole zatayi masa godiya ta musamman.Â
Koda Zahrah ta bawa Inna delicious ɗin da tayi mata, sosai taji daɗi, dama Inna kurace wajen cin nama, tuni ta raɓashe tashiga cin pepper chicken ɗin da Zahrah takawo mata, sai santi take, tana cewa wai batasan sanda Zahrah ta koyi girki har haka ba.
Itadai Zahrah murmushi kawai take tayiwa Inna. Koda Baffa yadawo yaga Zahrah, baƙaramin daɗi yaji ba, kowa yaganta yasan Alhamdulillah tana cikin jin daɗi, koda Zahrah tazo tafiya, Sosai Baffa yaƙarayi mata nasiha, ya nusar da ita cewa bin mijinta dayi masa ladabi, haɗi da haƙuri, yanada matuƙar mahimmanci acikin rayuwar aurenta, sosai taji daɗin nasiharsa, cike da farinciki sukayi musu sallama...
Basu suka isa gida ba sai ƙarfe 9 na dare.
Yana zaune akan gado yana danna laptop ɗinsa, Zahrah tashigo cikin ɗakin, sanye take da wata fitinanniyar sleeping gown ajikinta,  kallo ɗaya yayi mata ya kasa ɗauke idanunsa akanta, sosai ta tafi da duk wani tunaninsa.
Murmushinta me tsada ta sakarmasa haɗe da kashe masa idanunta, cikin wani irin tafiya taƙaraso garesa, ba yau yafara ganinta ba, amma haka yasake baki yana kallon ƙirjinta, dake matuƙar ɗaukar hankalinsa, sosai yakeson breast ɗinta, komai nata yabayyana kansa ta cikin rigar, dayake rigar irin me net ɗin nan ne, wani irin yawu ya haɗiya a maƙoshin sa, alokacin data ƙaraso daf dashi, ta zauna acikin jikinsa, hanu tasanya ta saƙalo wuyansa, kanta ta ɗaura akan ƙirjinsa, cikin wata irin murya me sanyi ta ce.
"Kamar yanda banida kamarka aduniyar nan, haka banida bakin da zanyi maka godiya, nagode sosai, kataimakeni, kakuma taimaki iyayena, bansan dame zan biyaka ba, ka bani kulawa alokacin danake tsananin buƙatarta, ka ƙaunace ni da zuciya ɗaya, kaso farincikina, Inasonka sosai, ina kuma alfahari dakai ako da yaushe, nagode sosai...."
Hanunsa yasanya ya rufemata baki, haÉ—e da girgiza kansa.
"Kada kice haka my princess, kin wuce haka a wajena, kin cancanci nayi miki komai aduniyar nan, banason godiyarki, Inna da Baffa iyayenane nima, saboda haka babu wani godiya da zakimin, Soyayyarki ce tasanya hakan, ina sonki Zahrah na!!" yaƙare maganar yana me jifanta da wani irin kallo.
Murmushi tayi domin tafuskanci, ma'anar kallon dayake yi mata, hanu tasanya ta zuge zip ɗin dake gaban rigarta, take kyawawan breast ɗinta suka bayyana,  harwani juyawa yaji kansa yayi alokaci guda, ɗago tsumammun idanunsa yayi ya kalli fuskarta, idanunta ɗaya ta kashe masa.
Ɗagota yayi ya ɗaurata akan cinyarsa, a hankali ya cusa kansa cikin ƙirjinta, wani irin numfashi su dukansu suka sauƙe alokaci guda. Cike da nutsuwa, ya sanya harshensa, yana me lasan kan nipples ɗinta, kamar wanda yasamu alawa, cike da salo ta nutsa hanunta, acikin gashin kansa, tana meyi masa wani irin abu,  lokacin daya soma sucking breast ɗinta, saida taji numfashinta ya soma seizing, kukan shagwaɓa tasanya masa, alokacin daya rabata da rigar jikinta,  wannan kukan da takeyi masa shi ya sanya sa, ƙara ficewa acikin hayyacinsa, gaba ɗaya Zahrah tagama gano rauninsa, da zaran tasoma wannan kukan shagwaɓan nata, susucewa yake, wutar sha'awarta ne ke, sake ruruwa acikin jikinsa, kwantar da ita yayi flat akan gadon, haɗe da soma bin kowani sashi na jikinta da hot kiss, sai sauƙe wani sexual erection sound yake. Lokaci guda idanunsa sun rikiɗe daga farare zuwa ja, wani irin sha'awarta ne ke azalzalansa,  bakinsa ya ɗaura akan nata, haɗe da laluɓo harshenta yasoma sucking, take itama tasoma mayar masa da martani, lokaci guda, suka fara manta kawunansu.
Slowly haka yake fingering ɗinta, yana me ƙara tsotse laɓɓanta, duk yanda Zahrah taso daurewa kasawa tayi, saida tasakar masa kuka, gaba ɗaya ya gigita ta, bata da wani buri wanda ya wuce ta jishi acikin jikinta,  shiɗin ma dai hakanne ya kasance, a ɓangarensa, burinsa kawai shine, yaji wannan daddaɗan ɗumin nata, na ratsa cikin jikinsa, gaba ɗaya taushin breast ɗinta, sungama gigita masa tunani.
Ahankali yaja bargo ya rufe musu duka jikinsu, É—akin ne ya É—auki shiru, ba abun dake tashi, sai sautin numfashinsu, dake sauÆ™a akai akai, babuma kamar na Dr.Sadeeq, dayake abu kamar zai shiÉ—e, da'alama, Zahrah ta wullasa cikin duniyarta, wanda yayi matuÆ™ar zautar dashi, yayinda itakuwa keta zuba masa kukan shagwaÉ“a, wanda ke Æ™ara rikitasa.. Â
   *(LOVE IS SO SWEET!!!)*
*✅ote me on Wattpad*
*fatymasardauna*
     *11/february/2020* Â
  ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
   *SHU'UMIN NAMIJI !!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
      *WATTPAD*
  @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
    *CHAPTER 109*
Da wani irin zazzafan zazzaɓi, ta wayi gari, a jikinta, ga kuma wani iri ciwon kai me tsanani, daya rusketa, harta kai, da ƙyarma take iya ɗaga kanta. Gaba ɗaya Dr.Sadeeq ya ruɗe, saiwani tarairaya, haɗe da shagawaɓata, yake yi, magani ya bata da ƙyar ma ta iya sha, taɓara, kawai take ta yi masa,  zama yayi akan gadon, haɗe da jawota jikinsa, ahankali yake shafa lallausan gashin kanta, cike da tausayawa yake kallonta.
Cikin yanayi na lumshe idanu, haÉ—i da sanyin murya tace
"Ya kamata ace kafita office, lokaci yana ta ƙurewa fa"
"Banjin zan iya tafiya ko ina, nabarki acikin wannan halin Zahrah!" yafaÉ—i haka murya a raunane.
Murmushi ta ƙaƙalo, haɗe da ƙoƙarin ɓoye ciwon nata, tace "Nifa namaji sauƙi, yanzu ma bacci, nakeso na koma"
"Um um banyarda ba, nidai zan zauna dake, gashi kinƙi yarda kuma na gwadaki naga meke damunki"
"Dan Allah Kashirya, ka tafi office, sannan nidai banason ka gwadani, ciwon kaine fa da zazzaɓi, kawai ke damuna, kuma nasan sanyin AC n daya bugeni, daren jiya ne, ya haifarmin da hakan!" aɗan shagwaɓe ta faɗi haka, tana me wani narkar masa da idanunta.
Hanu yasa, ya shafa, kan kumatunta, cike da tsananin ƙaunarta yace. "Baby jiya da dare na matsamiki ko? kiyi haƙuri kinji, wallahi idan ina tare dake, banason abun dazai rabani, da wannan ɗumi, da kuma daɗin naki, amma kimin afuwa, idan ina takuraki, kinji" yaƙare maganar, yana me kama kunnuwansa, da hanunsa, alamar roƙo.
Murmushi tayi masa, haÉ—e da É—an juya masa idanunta, duk da batajin daÉ—in jikinta, amma halin nata, nason É—aukar hankalinsa na nan.
"Babu wani matsamin da ka ka keyi, kuma ma ae kawai kana sani nishaɗi ne!" tafaɗi haka tana ƙara faɗaɗa murmushinta, domin tunawa da daren su, na jiya da tayi, hakan kuwa yasa, taji wani sanyi a ranta.
Murmushi Dr.Sadeeq yayi, haɗe da kama dogon hancinta ya ɗan ja.  "Nidai bansan yaushe, Zahrah na, ta zama haka ba, wannan shine nakoyar dake, kin fini iyawa!"
Fuskarta, ta cusa acikin ƙirjinsa, haɗe da ɗan muntsininsa kaɗan. cike da sabon shagwaɓa tace
"To bakaine, kasabarmin da hakan ba"
"Kuma kinajin daÉ—in hakan ko?" yatambayeta, yana me kafeta da beutyful eyes É—insa.
"Eh mana"
tabasa amsa ko kunya babu.
Murmushi kawai yayi, yana me mamakinta, lokaci ƙanƙani ta sauya, yanason haka ƙwarai, bayason macen da zatana nuna, tsananin kunyarta garesa, musamman idan akazo, wannan ɓangaren, wato ɓangaren (sex) gaskiya jiya, yaga salo iri iri, awajen Zahrah, har saida ya shiɗe mata.
"Tunanin mekake?" ta tambayesa tahanyar katse masa tunanin dayake.
"Ina tunanin yanda, zan karɓi abun daɗina anjima ne!" yafaɗa yana me kashe mata idanunsa ɗaya.
Haƙorinta ta sanya ta ɗan danne laɓɓanta na ƙasa kaɗan, kashe masa nata idon itama tayi.
Dariya yayi kawai, haɗe da miƙewa tsaye, yana cewa "Wayyo Hajiya, Zahrah zata lalata miki yaro!"
Dariya itama tayi, haÉ—e da maida kanta, cikin bargo.
Tsab yashirya kansa, cikin wani navy blue suit, me tsananin kyaun gaske, wanda taƙara bayyana hasken fatarsa, white parking shirt yasanya aciki, yayinda necktie ɗinsa yakasance, navy blue colour, ankuma ɗanyi masa ado da ɗigo ɗigon fari, italian bally shoe, masu kalan suit ɗinsa, yasanya aƙafarsa, take yasake fitowa ɗas dashi, agogo yake ƙoƙarin ɗaurawa, a tsintsiyar hanunsa, yajuyo da kallonsa gareta.
"Baby!!" yaƙira sunanta, cikin wani, slowly sound.
Zahrah da idanunta, ke lumshe ta amsa da "Ummm!" murya akasalance.
Takowa yayi, yaƙaraso jikin gadon, haɗe da ranƙwafo da kansa, dai dai saitin fuskarta, bakinsa ya ɗaura akan, kumatunta, haɗe da manna mata kiss, hanunta yakama yashiga murzawa a hankali.
BuÉ—e idanunta tayi, haÉ—e da sakar masa murmushi.
"I love you!!!"Â tafaÉ—a cikin murya me kama da raÉ—a.
"I love you too!!!" shima yamaida mata da amsa cikin muryar raÉ—a, kamar yanda tayi masa.
Zama yayi, yashiga shafa kanta, cikin mintuna kaɗan yaji, sauƙar numfashinta, na fita a hankali, alamar tayi bacci.
Gyara mata kwanciyan nata yayi, haɗe da rufe mata, jiki da blanket, kissing ɗinta yayi akan lips ɗinta, kana ya miƙe tsaye, wayarsa dakuma, jakar office ɗinsa, ya ɗauka, kana yafice daga cikin ɗakin.