Sashe 27
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gudu Zahrah tajuya ta shige cikin É—akinta haÉ—e da faÉ—awa kan gado tashiga rera kuka mai sauti, itakam batasan yanda zatayi da rayuwarta ba, batasan wasu irin iyaye bane Baffa da Inna, son zuciyarsu tayi yawa, kansu kawai suka sani, anya kuwa zasu rabauta da rahamar Allah ? cutar da maraya abune wanda ba kyau, kuma sunsani amma suke take saninsu, "Ya Allah kataimakeni !" tafaÉ—a cikin muryar kuka,
"Banni da'ita Salame nida itane, ai inbazata fita ba shi zaishigo cikin gidan " Baffa yaƙare maganar yana mai nufar ƙofar fita daga gidan.
Dr Sadeeq ne tsaye a jikin motarsa yasha sky blue ɗin shadda sai tashin ƙamshi yake,
Baffa yafito fuska a sake kai tsaye yanufeshi, "Yauwa likita ka'iso saikuyi maganar acikin gida ko, kasan mutumiyar taka sai a hankali" Baffa yafaɗa still washe da baki, like namesake ɗina (fatiwasha lol), ba musu Dr Sadeeq yarufa masa baya suka shiga cikin gidan.
Yauma dai a tsakar gidan yazauna duk da cewa babu yawancin haske a tsakar gidan amma akwai hasken farin wata.
"Wai Zahrah bazaki tashi kije bane, nacemiki gashi yashigo har cikin gida, dan Allah Zahrah kada ki watsamana ƙasa a ido, kidubi girman mutumcin dayayi miki sanda kike ciwon hauka kitashi kije " Inna tafaɗa cikin lallami.
"Ciwon Hauka kuma Inna?" Zahrah ta tambaya cike da mamaki domin dai ita a saninta batayi wani ciwon hauka ba,
"Ƙwarai kuwa kedai tashi kije kawai" Inna ta faɗa still cikin lallami, bawai don tasoba haka tasanya hijab haɗe da ficewa daga cikin ɗakin.
Tun fitowarta a cikin ɗakinnata ya kafeta da idanunsa, har taƙaraso can gefe dashi ta zauna, haɗe da takurewa waje ɗaya tana matsan ƙwalla,
"Saiyaushe zaki daina kuka ne?" Dr Sadeeq yatambaya cikin tattausar murya,Â
Shiru tayi bata amsa masa ba domin jin kalamansa take tamkar zuban narkakken dalma acikin kunnuwanta,
"Matsowa yayi gaf da ita, har tana iya jiyo Æ™amshin turarensa, babu wani tsoro kokuma É—ar ya sanya hannayensa akan kumatunta yashiga share ma ta hawaye, sosai jikinta yaÉ—auki rawa domin tayi matuÆ™ar tsorata da hakan, Â
"Banason kukanki Zahrah, nasani dole kina buƙatar ayi miki uzuri, kinajin ciwo da damuwa a cikin ranki, kuma kinada buƙatar kyakkyawan kulawa, kidaina min kallon wani bare kokuma na daban, kiyi mini kallon ɗan uwanki, wanda zaki iya gayawa damuwarki, inaso kifaɗamin duka damuwarki kinji ƙanwata, nasan zakiji sanyi idan kika faɗi ko kaɗanne daga cikin damuwarki !!" Dr Sadeeq yayi maganar cikin lallashi dakuma tausasawa,
Kuka takuma sanyawa mai sauti, domin kuwa tabbas abun daya faÉ—a É—in hakanne, tana buÆ™atar mai kulawa da'ita, tana buÆ™atar É—an uwa mai É—aukar damuwarta, saurin É—ago da kanta tayi ta kallesa, sakamakon jin hannayensa da tayi akan nata,Â
Kai ya jinjina mata batare da yace da ita komaiba,  yana kallonta tayi kuka harta ƙoshi, a hankali take sauƙe ajiyar zuciya, kofin ruwan dake gefensa ya ɗauka, haɗe da kawai bakinta, babu musu taɓuɗe baki ta soma sha, domin kuwa yanda zuciyarta ta bushe tana buƙatar ruwan,, saida tasha fiye da rabi kafun ta tsagaita da shan ruwan, sosai taji zuciyarta tasoma dawowa daidai nutsuwarta kuma yasoma sauƙa,,
"Yaushe zaki koma makaranta ?" Yajefomata tambayar kansa tsaye, kallon mamaki tabisa dashi, domin kuwa ko a wasan mafarki bata sake kawo sake zuwa makaranta acikin zuciyarta ba, itakam ai duk wani farinciki yawuce mata,
"Kada ki yarda da abun da zuciyarki takecewa, ba'akanki aka faraba, haÆ™iÆ™a abune mai ciwo amma idan kika daure zuciyarki, zaki iyayin rayuwar farinciki kamar kowa" Dr Sadeeq yafaÉ—a cike da son Æ™arafafa mata guiwa,Â
"Kada kayi Æ™oÆ™arin yaudarana domin kuwa sam banda wani sauran farinciki, yaruguzamin duk wani burina, to yanzu inaso kasanar dani shin menene amfanin karatuna bayan zuciyata cike take da Æ™unci? kuma miye amfanin farincikina bayan rayuwata ke waye take da duhu ?, zanfaÉ—ama damuwata domin nayarda dakai, inajin ciwo mai zafi a zuciyata bankuma san ranan warkewarsa ba, shin maiyasa zaka ce nayi farinciki bayan kasan cewa bazantaÉ“a samuba ?"Â
Ɗan gajeren murmushi yayi haɗe da matse hannayenta gam acikin nasa, "Saboda inada yaƙinin baki farinciki mai ɗorewa, amma saikin daina sakanki a damuwa "
Wani irin kallo tawatsa masa wanda yake nuni da cewa tana buƙatar ƙarin haske akan maganganun nasa.
"Zahrah ke yarinyace mai ɗauke da tarin ƙuruciya, kinaga yadace kibar rayuwarki tatafi a haka ?"
Dr Sadeeq yatambaya yana mai kafeta da idanu.
"Haka Allah yatsaramin, BAZAN BUTULCE BA, yadda da Æ™addara yana da kyau, NAYARDA DA ƘADDARA TA, saidai kuma bazan mantaba har abada, babu mai aurena, babu kuma mai tallafawa rayuwata, zanÆ™are rayuwata acikin Æ™unci, idan har kaÉ—aukeni Æ´ar uwa kamar yadda kafaÉ—a, to inaso ka yi tunani shin wacce ta tsinci kanta acikin mummunar Æ™addara irin tawa akwai sauran farinciki da yarage mata?, ni yarinyace haryanzu bangama sanin rayuwaba, amma tabbas nasan mai kyau dakuma marar kyau, saboda haka rayuwata a gurÉ“ace take, yariga daya ruguzata, bakuma zata taÉ“a kafuwa ta tsaya da Æ™afafunta ba har abada, BANI DA ZAÆI likita amma akwai Allah ya isarmin komai!!" gaba É—aya hawaye yagama wanke mata fuska, wannan karan ba iya zuciyarta bace tayi rauni hadda tashi zuciyar, lallai Æ™addaran Zahrah mummuna ce, amma kuma yazama dole yatsaya yakawar mata da duk wani duhu dake rayuwarta shi mai iya dawo mata da farincikin tane idan harzata amince, amma yasani Zahrah ta yanke Æ™auna gaduk wani É—a namiji,
"Likita ga abinci ko" Inna takatsemusu tunanin da sukeyi su dukansu.
Inna tana aje abincin tajuya tashige cikin ɗaki, kallonsa yamaida kan ɗan ƙaramin bakinta dake bushe, sannan yakuma maida kallonsa kan idanunta, a matsayinsa na mutum mai karantar yanayin ɗan adam, take yakaranci halin da take ciki, bayajin yunwa ko kaɗan domin saida yaci abinci kafun yafito, amma saboda dalili ɗaya yasa yajawo kwanon abincin gabansa, shinkaface ƴar gida jalof, ko mai batajiba ballantana albasa, amma haka ya share, yakai loman abincin cikin bakinsa, taunawar farko yaci karo da dutse amma haka dolensa ya basar (readers likitafa yagamu da girkin manya Inna, lol🤣).
"Zo muci" yafaɗa a taƙaice,
Saurin kallonsa tayi haÉ—e da girgiza kanta, domin ita yanzu abinci baya gabanta, damuwarta ma abincine a wajenta,,
Babu alamar wasa akan fuskarsa kaitsaye yanufi bakinta da hanunsa wanda yake É—auke da Æ™wayoyin shinkafa domin da hanu yakecin abincin,,Â
Saƙare haka tayi tanakallonsa domin wannan shine karo na farko a rayuwarta da wani ɗa Namiji ba muharraminta ba ya taɓa yunƙurin bata abinci a baki,
Kai tagirgiza masa alamar bataso haÉ—e da kawar da kanta gefe,
"Kinaso muyi faɗa kenan, kuma hakan nanufin baki ɗaukeni ɗan uwaba, nasan wunin yau bakisa komai a cikin kiba, sbd haka banason gardama, idan kuwa kikace bahaka ba, to akwai alluran da na taho da'ita, yanzu sainasa Baffa da Inna su riƙemin ke na yi miki har guda uku!! " yaƙare maganar in a serious tone,  aikuwa ya faɗar mata da gaba domin kuwa tsoron alluran da takeyi haryazarce tunanin mutane,  "Haaaa" Dr Sadeeq yafaɗa still yana kusanta hanunsa ga bakinta, tamkar dai za abawa ƙaramin yaro abinci.
"Basaikabani ba zan iya ci!" Zahrah tafaÉ—a cikin raunanniyar muryarta,Â
"To ci ingani" Shima yafaɗa yana mai turo mata kwanon abincin gabanta, ahankali ta sa hanu ta tsakuri abincin, tamkar wacce akace ta tsakuro garwashin wuta da hanunta, daƙyar ta iya buɗe baki ta kai loman abincin bakinta, murmushi yayi haɗe da sanya hanunsa acikin kwanon abincin yasoma ci, duk da cewa ba daɗin abincin yakejiba, adole Zahrah take kai loman abincin bakinta bayanda ta'iyane kawai,,
Lomanta huɗu ta soma kwarara amai a wajen tamkar zata amayar da ƴaƴan hanjinta, miƙewa tayi daga tsugunen da take domin tasoma ɓata jikinta da amai, aikuwa wani irin jiri ne ya ɗe beta take ta faɗa kan Dr Sadeeq dashima yake yunƙurin tashi tsaye,, gaba ɗaya yatarota tafaɗa cikin ƙirjinsa, yayinda aman dake jikinta ya gogu ajikin kayansa,,
Da sauri su Inna da Baffa suka ƙaraso wajen domin tundaga ɗaki sukejin ƙaran amannata, "Lafiya likita maiyasameta kuma ?" duka suka tambaya cikin ƙosawa, da'alama dai sungaji da lamuranta.
" Bakomai inaga olsa (ulcer) ce kawai ke damunta " Dr Sadeeq yafaɗa yana mai ƙoƙarin shimfiɗeta a akan tabarman da suke zaune,
Saidai gaba ɗaya ba ƙarfi a jikinta, saboda haka duk ta narkemasa a cikin jiki, yayinda shikuwa zuciyarsa ke tsananta bugawa, addu'a yake a zuciyarsa Allah yasa ba abun da yake zargi bane ke damun Zahrah idan kuwa abun da yake zargine tabbas babban tashin hankali na gaba...
(Wani tashin hankali munbanu readers 😲, Allah yasadai bacikine da ita ba, da Zaidu ya yi aiki mai tsada 🤣 )
*Breakfast na baku kuji daÉ—inku*
 Â
    *23/November/2019*
*Voted, Comment, and Share please....follow me on Wattpad @fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SHU'UMIN NAMIJI !!*
   *Written By*
 Phatymasardauna
*Dedicated To My Lovely Brother Khabier*
*🌈Kainuwa Writers Association*
{United we stand & succeed; our ambition is to entertain and motivate the mind of readers}
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
     *WATTPAD*
  @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
*Chapter 38 to 39*
A hankali Doctor ya kwantar da ita, cikin sanyin jiki yanufi motarsa don ɗauko jakarsa ta aiki, domin dama daga office yake yabiyo tagidannasu,, Allah yasa ba abun dayake hasashe bane yake shirin faruwa, lallaiko idan har ya zamana Zahrah ciki ne da ita, to fa shikansama yashiga tashin hankali, bawai ita kawai ba, domin yasan ɗan guntun tsarin daya shirya rugujewa zaiyi, to ina kuma ga Zahrah wacce bata gama warkewa daga ciwon dake jikinta ba, kuma ace taƙara faɗawa cikin azabar wani ciwon, tabbas yasan tashin hankalin da zata shiga sai ya take wanda tashiga a baya,, jiki a saluɓe haka Dortor Sadeeq yadawo cikin gidan, zuwa lokacin har Inna ta ɗauketa takaita cikin ɗaki.
Tana kwance akan Æ´ar katifarta, sai faman sauÆ™e numfashi take a hankali, dagani kasan aman da tayi ya galabaitar da'ita sosai, zama yayi gaf da'ita, haÉ—e da kama hanunta, lokaci guda yaji jikinta yaÉ—au zafi sosai, kayan aikinsa dake cikin jakarsa ya ciro ya fara yi mata Æ´an gwaje gwaje, Â