Sashe 86
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dole ne zan daketa matuƙar bata ficemin acikin ɗaki ba, taya ma zakubar wata kucaka tashigomin ɓangarena, dubeta fa ƙazama da ita, wata ballagazar mata, kunfi kowa sanin bana buƙatar ƴar aiki, me yasa to zaku ɗaukarmin? kurasa ma wacce zaku kawomin amatsayin ƴar aiki sai wannan baƙar yarinyar!" Zaid yafaɗi haka yana me nuna ta cike da ƙyama.
"Ba ƴar aiki bace matarkace, kuma wallahi kada kasake kace zaka saketa nafaɗa ma!" Dad ɗinsa yafaɗi haka cikin ɓacin rai, baijirayi me Zaid ɗin zaice ba yasakai yafice daga cikin falon..
Tsananin tashin hankali ne ya bayyana akan fuskar Zaid, kalaman Dad ɗinsa sunyi matuƙar sanyasa cikin mamaki.
 "Matata?"
tambayar da ya yiwa kansa kenan, sake kallonta yayi, tana nan tsaye sai raba idanu take kamar mayya, dagani a matuƙar tsorace take..
"Da gaskene abun da Dad É—ina ya faÉ—a?" yayi mata tambayar babu alaman wasa akan fuskarsa.
Kanta ta jinjina masa alamar "Eh"
Wannan wani irin cin fuskane Dad ɗinsa yayi masa? aure batare da saninsa ba auren dole fa kenan? ae kuwa yau zataci ubanta ne, matsowa yashiga yi daf da ita hanunsa yasanya ya damƙi gashin dokin da akayi mata kitso dashi, yawun dake cikin bakinsa ya tofa mata akan fuskarta, cike da tsananin takaici ya tureta gefe, take ta ƙwalla ƙara domin kuwa kan table na glass tafaɗa daya tureta,  baiko saurareta ba ya shige cikin bedroom ɗinsa,  yanashiga cikin bedroom ɗin ya buɗe cikin fridge ɗinsa ya ɗauƙo kwalbar alcohol me matuƙar sanyi, da ƙarfi ya ɓalle murfin alcohol ɗin yakafa kwalban abakinsa, saida yasha fiye da rabi kafun yayi wurgi da kwalban gefe, wani irin haushin kansane yakamasa, baisan da yaushe yaɗau kwalbar giyan yakai bakinsa ba, yanaso yadaina aikata duk wani abu dayasan Zahrah bataso amma kuma yau baida wata mafita wacce ta wuce nashan alcohol ɗin, takaicine yasake cika masa zuciya,  duk waccar shegiyar yarinyarce tasa sa shan alcohol ɗin don haka dole itama sai ya horata, yanzu idan Zahrah tasan yasha alcohol bazata taɓa jin daɗi ba.. Ɗaukar sauran alcohol ɗin yayi yafice zuwa falo, tananan ƙudundune ajikin kujera sai maƙyarƙyata takeyi, matuƙar tsoron Zaid takeyi, ko yanzu dataga fitowarsa saida gabanta yafaɗi..
Direct wajen da take zaune ya nufa, gashinta yakuma damƙowa haɗe da jawota zuwa tsakiyar falon, bakinta yakamo da hanunsa ya matse haɗe da tura mata kwalbar giyan acikin bakin nata, kuka take tana girgiza kanta amma yaƙi sakinta, adole wai saitasha alcohol ɗin, cikin rashin imani irin na Zaid haka ya danne yarinyar mutane ya ɗura mata giya acikinta da ƙarfin tsiya, sai da yatabbatar ragowan giyan dake cikin kwalbar yajuyemata shi acikinta kafun ya hankaɗata gefe, ganin yanda take kuka kamar ranta zaifitane, yasanyasa fashewa da dariyan mugunta, lokaci guda kuma ya tsume haɗe da kawar da kansa gefe, miƙewa yayi yafice daga cikin ɗakin, azuciyarsa yace "anjima kaɗan wanka zanmiki da ruwan ƙanƙara dan ubanki....."
(🙆â€â™€ðŸ™†â€â™€ðŸ™†â€â™€ðŸ™†â€â™€ Allah yajiÆ™anki yarinya kinshigo hanun mugu)
 *Wednesday/29/January/2020*
     *Fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
   Â
   *SHU'UMIN NAMIJI !!*
 Â
   *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
      Â
      *WATTPAD*
   @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
   *CHAPTER 102 to 103*
Kuka sosai Afra keyi, wani irin miji ne haka iyayenta suka aura mata? duk da cewa da amincewa da kuma yardanta akayi mata auren, amma sam bata tsammaci mugunta da shuɗewar hankalin Zaid har yakai haka ba, tun da take arayuwarta bata taɓa kwatanta koda shan codine bane ballantana uwa uba giya,  iskancinta baije can ba, duk da cewa itama tana da nata wayewar.   Wani irin amai tashiga kwarawa atsakiyar falon, lokaci ɗaya ta harar da duk wani abu dake cikinta, jingina bayanta tayi da jikin kujera tana me da numfashin wahala..
Zaid da shigowarsa falon kenan, yayi saurin toshe hancinsa haÉ—e da kawar da kansa gefe cike da bala'i yace
"Ke dan ubanki duk girman gidannan kirasa inda zakiyi amai sai a cikin falon nan? ki share wajennan yanzu kafun infito kokuwa idan nafito nasamu baki shareba nasa ki lasheshi yakoma inda yafito, ƙazama kawai, wai ahakane zanyi rayuwa dake mcheeww!" cikin ɓacin rai yaƙare maganar haɗe da shigewa cikin ɗakinsa..
Jikin Afra na rawa ta ɗauko moper tashigayin mopping ɗin wajen, ƙaramin aikinsa ne idan har yadawo yasamu bata gyara wajen ba yasata ta lashe aman, tabbas tasan zai iya, yau kaɗai tafuskanci cewa shiɗin tsananin mugu ne, wanda babu kamarsa, tana gama gyara wajen ta gudu cikin ɗakin da aka sauƙeta, ɗakin dake kusa da nasa, tanashiga ɗakin ta murza key, haɗe da faɗawa kan gado, tasaki wani irin kuka, danasani kawai takeyi acikin ranta, itafa tayarda ta auri Zaid ne saboda dama tuncan yana matuƙar kasheta aduk sanda tagansa sai taji inama dazai zamo nata, sannan kuma gayen akwai kuɗi uwa uba aji, duk da cewa ita ɗinma babanta me kuɗi ne amma baikai na baban Zaid dashi kansa Zaid ɗin ba,  lokacin da babanta yazo mata da maganan auren Zaid, daɗine yakusa kasheta ganin irin damar da Allah yabata, ashe bata saniba gidan mutuwa takawo kanta, ita da har jinkanta tasomayi, har ɗagawa takeyiwa ƙawayenta, ita adole ta auri namijin duniya, batasan cewa wahala zata ruska ba, ta ɗauka cewa holewa zatayi, harta fara tunanin ƙasashen da zata sasa yakaita, sai gashi haɗuwarsu ta farko ma da lafiyayyen mari ya tarbeta...
Zaid kuwa yana shiga cikin ɗakinsa yafaɗa kan gado haɗe da lumshe idanunsa, kansa ne yake matuƙar sara mae, tun jiya yakejin ciwon kan, amma yau abun ya tsananta sosai,   wata tsuka yaja me sauti, haɗe da sake gyara kwanciyarsa, shi wannan auren ma da aka laƙaba masa kaɗai ya isa ƙara masa ciwon kai, shiba yaro ba, shiba bagidaje ba amma ankama anyi masa auren dole...
******
Tsaye take agaban dinning area, ta kafesa da manya manyan idanunta, yayinda shikuwa baimasan tana kallonsa ba, hankalinsa gaba ɗaya yana ga agogon dayake ƙoƙarin ɗaurawa a tsintsiyar hanunsa..  Bakomai yasa take kallonsa ba, face kyawun da taga yayi mata, shadda ne milk colour ajikinsa ɗinkin riga da wando, rigar ta tsaya iyaka guiwarsa, yayi kyau sosai yasha hularsa light brown wanda taƙarawa kwalliyartasa kyau.. Yana ɗago kansa suka haɗa idanu, da sauri ta kawar da idanunta daga kansa, haɗe da sunkuyar da kanta ƙasa.
Murmushi yayi haɗe da takowa yaƙaraso inda take, hanu yasanya ya rungumota ta baya.
"Namiki kyau ne haka kiketa kallo na?" yatambayeta yana me shaƙan daddɗan ƙamshin jikinta.
Æata fuska tayi haÉ—e da cewa
"Namiji kuma dama yana kyau ne idan yayi kwalliya?"
Dariya maganar ta ta ta basa, juyo da ita yayi yazamana suna fuskantar juna. Â
"Eh mana bakisan maza sun mafi mata kyau ba?" ya faɗi haka yana me ƙarewa fuskarta kallo.
Idanunta ta waro haɗe da cewa "Maza sunfi mata kyau? cab aikuwa nidai baka fini kyau ba"
Dariya yayi haÉ—e da É—an jan hancinta.
"Nafiki kyau sosai ma, nifa banasa jan baki, bana shafa powder, bana sa kwalli, bana kumayin jagira, haka kuma bana wani shafa mai wanda zai sa fatata tayi kyau, komai nawa daga Allah ne, ku kuma mata kullum cikin shafawa da gogawa kuke, kinga kenan dagaske munfiku kyau" yafaɗi maganar yana me ɗan ƙara fito da idnunsa waje.
Duk da tana cikin fushi, amma sai da tayi dariya. Â
"Kafaɗi komai ma, amma nidai bazan yarda cewa wai kafini kyau ba"
tafaÉ—i haka tana me Æ™oÆ™arin zame jikinta daga cikin nasa.Â
Sake riƙeta yayi gam haɗe da cewa
"Dagaske namiki kyau? naga har wani kishi na kike"
Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba haɗe da shagwaɓe fuskarta.
"Idan nayi kyau kaima baka barina nafita, to me yasa kai kakeson yin kyau ako da yaushe? kana tunanin bazanji haushi bane idan wata ta kalleka!" kafun taƙare maganar ma tuni idanunta sun soma kawo ruwa.
"Eh kumafa hakane, harma kintunamin, akwai wata kuwa a asibitin mu, kullum saitace namata kyau, sannan kuma saitace wai ina matuƙar burgeta, gaskiya nima kuma tana burgeni dan a ƴan kwanakin nan harma na fara tunaninta, to mezakice akanta?" yaƙare maganar yana me ɗaga mata giransa ɗaya.
Baki kawai tasake tana kallonsa yayinda wani malolon baÆ™in ciki ya tokare mata zuciya. Da Æ™arfi ta soma turesa tanason Æ™wace jikinta daga nasa. Â
Ganin haka yasanya yasake riƙeta da kyau haɗe da cewa
"Mekikeyi haka?"
"Kafi kowa sanin abunda nakeyi, inatunanin tsayuwan da kakeyi anan kana ɓata lokacin kane, domin wacce kake muradi tanacan tana jiranka, koba don itane kayi kwalliyar ba? ai bana tunanin ni inada wani amfani a wajenka, ka sakeni kaje tayaba kwalliyar taka banaso na ɓata bata gani ba."
Dagajin yanda take maganar kasan kishine tsantsa kecinta, domin kuwa har hawaye sun gangaro daga cikin idanunta..
Dariya sosai yashiga yi batare daya sake ta ba.
"Kasakeni nace, ai nasan baka buƙata ta!" tafaɗi haka tana me yunƙurin ƙwace hanunta dake cikin nasa.
Da ƙyar ya iya tsagaita dariyan  nasa, yashiga dubanta da kyau, yasani dama da sannu zuciyar Zahrah zata nutsa acikin ƙaunarsa sosai, gashi kuma yafara ganin alama tunda har kishinsa ya bayyana acikin idanunta..
Fuskarta yatallafo da tafukan hanunsa haÉ—e da sanya bakinsa yashiga lashe hawayen dake fitowa daga cikin idanunta.
"Bazan iya jure ganin matata tana kuka ba, ki kwantar da hankalinki kinji me daÉ—i na, babu wata mace da ta isa Æ™wace miki doctor É—inki, ketawace ni ma kuma naki ne, babu wata kuma danake tunani bayanke kiyarda dani!!" yafaÉ—i maganar cikin lallausan murya yana me Æ™ara riÆ™e fuskarta acikin tafukan hanunsa.Â
Ajiyar zuciya ta sauƙe wanda harsaida ya bayyana afili, har cikin ranta taji daɗin maganganunsa, amma kuma afili bata nuna hakan ba, ƙoƙarin ƙwace kanta daga jikinsa tacigaba dayi.
"Nine bakyaso ko? shikenan tunda bakyaso nariƙeki" yafaɗi haka yana me sake ta yanufi hanyar fita daga cikin falon. Da sauri ta je ta rungumesa ta baya, wani murmushi yayi haɗe da juyowa gareta yazamana suna fuskantar juna.