← Book details Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 112

Sashe 16

Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tafiya sukayi mai nisan gaske, tamkar zasubar cikin garin Abuja, still Zahrah na sume batasan inda take ba, suna isa gaban wani makeken gida mai kyau da tsari, gate ɗin gidan ya wangale, suka tura hancin motar ciki,, a wani rumfa dake cikin gidan sukayi parking, ɗaya daga cikin mutanen dasuka ɗauko ta ne, ya ɗago ta a wuyansa, yanufi wata ƙofa wacce ita kaɗaice ƙofa acikin kanfacecen compound ɗin gidan,, kan wani makeken gado, ya wurgata, haɗe da zaro wayarsa ya ɗaura akan kunnensa,, "Oga komai ya kammala !!" wannan ƙaton yafaɗa cikin wata bamagujiyar muryarsa marar daɗin amo,, "Okay" kawai naji yace haɗe da cusa wayartasa cikin aljihu,, fita yayi daga ɗakin haɗe da danna mawa ƙofar ɗakin da Zahrah ke ciki makulli,, yayi ficewarsa......

( 😢kuyi haƙuri banmuku long typing ba kaina ke ciwo shiasa...)

*5/November/2019*

*MRS SARDAUNA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

      
    *SHU'UMIN NAMIJI !!*

     
       *Written by*
  phatymasardauna
        *🎈Mrs Sardauna🎈*

*Dedicated To My Brother Khabier....*

*🌈Kainuwa Writers Association*

           *WATTPAD*
    @fatymasardauna

*Editing is not allowe📵*

      
*NOTE: Abu nafarko da nakeso ku fara sani, shine ko wani ɗan adam da irin tasa ƙaddarar da Allah yatsara masa, kowani musulmin ƙwarai anaso ya yarda da ƙaddara mai kyau ko akasinta,  da yawanku sun min ca akai, akan kada na bar Zaid ya aikata wa Zahrah fyaɗe, wasun ku sunce hakan bai daceba, wasunku kuwa sunce, saboda ita marainiƴa ce kada hakan yafaru akanta, wasuko cewa sukayi idan haka yafaru labarin ya ɓaci,,   hmmm wallahi kuna ban mamaki da sukace wai kada haka tafaru da Zahrah saboda ita marainiya ce, tambayata anan shine, Shi maraya Allah baya sauƙar masa da mummunar ƙaddara ne??,  baya yi wuwa, don kina/kana, matsayin maraya ace Allah bazai haɗaka da mummunar ƙaddara ba, kowa aduniya da irin tasa ƙaddarar da Allah yarubuta zata faru akanshi, kuma wallahi babu wanda ya isa ya hana ƙaddarar mutum ta riskesa,matuƙar Allah yatsara hakan, duk da cewa wannan ƙageggen labari ne,  bawai da gaske bane, amma yazama dole nayi muku nuni da cewa, ƙaddara tana rayuwa ne ajikin ɗan Adam tamkar yadda jininsa ke gudu, acikin jikinsa, yanda kuma ba'a iya kaucemawa mutuwa, haka ma ƙaddara ba'a iya kauce mata, sai dai fatan Allah yakawo da sauƙi,, mata nawa akai mawa fyaɗe kuma marayu ba uwa ba uba,  shi fyaɗe ba wai sai kana da uwa ko uba, ake yi maka shiba, ƙaddara ne da take faɗawa kan kowacce mace, idan har Allah (S.W.A) ya ƙadarta faruwan hakan.... Masu cewa idan Zaid yayi mawa Zahrah fyaɗe labarin yaɓaci, inaso ku saurara kuji,  ko wani labari da irin nasa tsari da salon da yake tafiya, saboda haka ni nawa da'irin salon da yake tafiya kenan, saikuyi haƙuri idan ranku ya sosu, nima nawan ran ya sosu, kunga kenan dukan mu sai muyi haƙuri da juna....*

  *Chapter 21 to 22*

2:00 pm.....

A hankali Zahrah tasoma buɗe idanunta da sukai mata, matuƙar nauyi,  dishi dishi take ganin komai, yayinda ƙafafunta ne kawai ke motsawa ajikinta,, sannu a hankali idanunta suka soma washewa,    gaba ɗaya ganinta yadawo, da haɗaɗɗen zanen p.o.p n dake saman ɗakin tafara yin tozali, saurin kulle idanunta tayi, take komai yashiga da wo wa cikin kanta filla filla, a matuƙar firgice ta tashi daga kwancen da take, haɗe da soma bin ɗakin da ta ganta kwance am ciki da kallo,, wani irin ihu ta kurma, haɗe da fashewa da kuka lokaci guda,, da gudu ta nufi wata ƙofa wanda take zaton nanne ƙofar fita daga ɗakin,, da iya ƙarfinta tashiga bubbuga ƙofar ɗakin tana kuka mai tsuma zuciya... "Kutaimakeni dan Allah, kubuɗemin natafi gida dan Allah na roƙeku, mai nayi muku kuka kamani !!?" abun da Zahrah ke faɗa kenan tana kuka,,  sosai Zahrah ke dukan ƙofar tana kurma ihun neman agaji, amma ina ko gizau ƙofar batayi ba, bakuma alamar da wani wanda zai kawo mata ɗoƙi,     tun Zahrah na bugun ƙofar da duka ƙarfinta, har dai gaba ɗaya ta rasa kuzari,, kuka sosai takeyi, a hankali ta zame jiki ta zauna ajikin ƙofar tana mai ci gaba da ruskar kuka,,,,     "Wayyo Allah na, don Allah kuyi haƙuri, kubarni nayi tafiya ta !!" Zahrah tafaɗa cikin da sheshshiyar muryarta, wanda kuka yasa lokaci ɗaya ta daina bada amo mai ƙarfi,,      "Wayyo Allah na Zaid kazo kataimakeni !!" Zahrah tafaɗa cikin muryar gajiya da kuka....Zahrah tayi kuka tamkar ranta zai fita, tayi ihun harta gaji, amma babu mai taimakonta, tun muryarta na iya fita haryazamto baya fita, idanunta kuwa tamkar an baɗa mata dakakken barkono haka sukayi jajur dasu, lokaci ɗaya wani irin masifaffen ciwon kai, yarufe ta, take jikinta yaɗauki zafi zau tamkar wuta, takure kanta tayi waje ɗaya, tana mai zubar da hawayen tausayin kanta, "Wayyo inama da Zaid yasan  halin da take ciki tabbas tasan da yazo ya taimaketa...Abu kamar wasa zazzafan zazzaɓine ya rufe duk jikinta, a sanadin kukan da tayi.....

5:00 pm

key ɗin dake hanunsa ya sanya a cikin wajen sanya key da ke jikin ƙofar,   take ƙofar ta fita a lock,,  hannayensa dake ɗauke da zara zaran gashi, yaɗaura kan handle ɗin ƙofar, haɗe da turawa,, Ahankali ƙofar tashiga buɗewa,,  Zahrah da jikinta ke rawar sanyin zazzaɓi, tayi saurin ɗago kanta ta kalli bakin ƙofar,,  daddaɗan ƙamshinsa shiyafara kawo ziyara cikin ɗakin kafun shi kansa,,  ƙafarsa tafara kallo, dake sanye cikin wasu baƙaƙen takalma,    sanye yake da black 3 guater jeans, yayinda rigar jikinsa takasance Sleevless T-shirt white colour an mata rubutu da black paint,, kansa kuwa  sanye ƴake da facing cap, black colour...

Cikin wani irin muguwar razana haɗi da kaɗuwa, Zahrah tamiƙe daga tsugunnen da take zumbur, haɗe da kafesa da rinannun idanunta, bakinta ne ya soma rawa, alamar akwai abun da  takeson furtawa, amma takasa,,   a hankali yasanya hanunsa ya cire facing cap ɗin dake kansa, take asalin kamanninsa suka bayyana,, wannan murmushin nasa daya saba yi ako da yaushe ɗauke a kan fuskarsa,,   "My Zahrah !!"   yaƙira sunanta still yana murmushi,,  ƙirjin tane yasoma bugawa da sauri sauri yayinda zuciyarta ta shiga dokawa tamkar zata fito, da sauri sauri numfashinta ke fita, tamkar zai ƙwace mata, "Za..Zai...Zaid !!!" Zahrah tafaɗa cikin sarƙewar murya, akuma rarraɓe,,,    giransa ɗaya ya ɗage sama, haɗe da sanya haƙoransa ya datse kan lips ɗinsa na ƙasa, idonsa ɗaya ya kashe mata, haɗe da soma takawa zuwa gareta,,  a hankali tasoma ja da baya, yayinda idanunta ke safaran zubar da ƙwalla,,   har ta ƙurewa bango Zaid baidana takowa zuwa gareta ba,,  saida yazo gaf da ita kafun ya ja ya tsaya cak,, kallonta yashiga yi daga ƙasanta zuwa samanta,, hanunsa yasanya yashafi kan laɓɓanta,, "beutyfull lips !!" yafaɗa cikin wata shegiyar murya,, gangaro da hanunsa yayi zuwa gefen fuskarta, "Kina da kyau Zahrah ta !, shiyasa nake ƙara sha'awarki ako da yaushe, gaskia ke ɗin ta da bance, kin shirya karɓan special gift ɗinki kuwa ??" ya faɗa cikin wata irin kasalalliyar murya,,   baki kawai Zahrah tasake tana yi masa wani irin kallo, mai ɗauke da tarin tambayoyi masu yawa,,  "Uh kinyi mamaki ko ? ba abun mamaki bane ai, kinaso kisan dalili ??" yakuma jefo ma ta wata tambayar, batare da ta amsa masa ba yaci gaba da cewa " tun randa na fara ganinki, matuƙa sha'awarki ta kamani, ni Shu'umi ne, ba'a iyarmin, idan naso abu to fa saina same sa, bara na gayamiki wanene Zaid : Zaid manemin mata ne, Zaid ɗan giya ne, Zaid ba irin mazan nan ne da ake samunsu a sauƙaƙe ba, Zaid bai iya soyayya ba, baikuma san yanda ake yiba, sai dai Zaid ya gwane wajen iya yaudara, kada kiji wani ɗar, dazaran na gama dake zan fita acikin rayuwarki, amma inaso kisan cewa, kinyi babban kuskure, da kika yarda da cewa wai Zaid zai iya yi miki soyayyar gaskia, amma bakomai zo gareni  shugar baby  na... !!" Yaƙare maganar yana mai ware mata duka hannayensa alamar ta taho garesa,,   da gudu hawaye wasu ke koran wasu akan fuskar Zahrah, wai shin da gaske Zaid ɗinne kokuwa mafarki take ? kanta tashiga gyaɗawa yayinda gaba ɗaya, jikinta ke rawa, gaba ɗaya duniyar ne tashiga juya ma ta, komai ganin sa take kamar al'amara,, ƙoƙarin kama hanunta Zaid  ya yi,  da sauri ta ja baya,  da ƙyar ta'iya ɗaga hanunta tashiga nuna sa, cikin sarƙaƙƙiyar murya ta soma cewa "Mai yasa zakaimin haka ? menene ribar yaudara, idan kayimini shi, miye ribarka arayuwa, idan kayi mini fyaɗe don Allah kayi haƙuri ka ƙyaleni, bansan haka sharrin so yake ba, wallahi da ban fara shiba !!" taƙare maganar cikin matsanancin kuka.... Wata irin mahaukaciyar dariya, Zaid yashiga ƙya ƙyatawa, lokaci guda kuma ya tamke fuskarsa tamkar baita ɓa yin dariya ba a iyaka tsawon rayuwarsa,,  hanunsa ya sanya ya fusge lufayar dake jikinta, da iyaka ƙarfinsa,, saurin sulalewa a ƙasa Zahrah tayi tana kuka haɗe da sanya hanunta ta kare ƙirjinta, hanunsa yasanya ya damƙo gashin kanta, wanda hakan yasanya ta sakin ƙaran azaba,,  hanunsa yasa ya matse bakinta, cike da mugunta ya sanya ɗayan hanunsa akan wuyanta, da ƙarfin tsiya yaja wuyan rigarta, dayake rigan irin mai aninayen nan ne, take aninayen gaban rigar suka watse a tsakiyar ɗakin, gaban rigar nata ya buɗe,,,   wani irin firgitaccen ihu Zahrah tasanya, haɗe da gantsara masa cizo akan hanunsa,,  take yaɗauke ta da wani irin lafiyayyen mari akan ƙuncinta, har sai da bakinta ya fashe, cak haka komai nata yatsaya na ɗan wani lokaci domin kuwa zafin marin  nasa saida yaratsa ko ina a cikin jikinta,  da ƙarfin tsiya yasanya hannayensa duka biyu ya yaga rigar dake jikinta, take breast ɗinta suka fito ɓalo ɓalo,, wani irin munafukin murmushi Zaid yayi, haɗe da lashe kan lips ɗinsa,, hanunsa yayi ƙoƙarin ɗaurawa kan breast ɗinta, duka ƙarfinta ta sanya, tatureshi gefe, da gudu ta nufi  ƙofar fita da ga ɗakin,, ihu take tana jijjiga ƙofar amma taƙi buɗewa...
Chapter 16 · 0% Book details