Sashe 36
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Inakewarki Sugar Baby'na ,nayi missing komai naki, duk da cewa nasan kina fushi dani namiki da zafi, amma kiyi haƙuri wannan karon bazan miki da zafi ba, a hankali zan bi da ke tayarda zakiji daɗi har brain ɗinki, zakuma za ki saba da ni a sannu, na miki alƙawari zandawo gareki!, kina sona?" yatambayi zanen fuskarta dake jikin wani ƙaton caboard paper,  "Nasan har yanzu kina sona ko Zahrah na?" still dai wannan zane yakuma tambaya,  murmushinsa mai kyau yakumayi, haɗe da sanya hanu yashafi gefen kumatunsa.
 " Kiyi murmushi Zahrah na, nakusa zuwa gareki, a yanzu zan iya sadaukar da komai na zuwa gareki, amma fa banso kina yawan fushi, duk da cewa idan kina fushi kinfi kyau !"
Haka Zaid yayita sambatun sa har bacci ya É—aukesa a wajen.
Kwance take akan Æ™irjinsa, yayinda fuskarta ke É—auÆ™e da murmushi, a hankali ya matso da fuskarsa daf da tata, cike da matsanancin sha'awa ya kamo lips É—inta na Æ™asa yashiga tsotsa a hankali, cike da Æ™warewa yake cusa harshensa cikin bakinta, cike da soyayya ta soma tsotsan harshensa tana mai lumshe idanunta, a hankali yayi Æ™asa da hanunsa zuwa Æ™irjinta, cikin salo yashiga shafa breast É—inta, yanayin yanda suke sucking tongue É—in junansu, shiyasanyasu suka fice a hayyacinsu lokaci guda, ƙasa yayi da kansa zuwa Æ™irjinta, yana shirin É—aura bakinsa a kan nipples É—inta kenan, taÉ“ace masa É“at, dai dai lokacin yafarka a hargitse,  wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauÆ™e, duk da cewa sanyin A.C na aiki a cikin É—akin amma shi gumi yake haÉ—awa, da Æ™yar ya'iya miÆ™ewa ya shiga bathroom haÉ—e da sakarmawa kansa shower.Â
ba yau yafara wannan mafarkin ba, amma maiyasa Zahrah take gudunsa acikin mafarki, takan ɓacewa ganinsa a daidai lokacin da yake matsanancin buƙatar ta....
   *5/December/2019
*Voted,Comment, and Share please..... Follow me on Whatsapp and Wattpad @fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SHU'UMIN NAMIJI !!*
   *Written By*
Phatymerhsardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
     *WATTPAD*
  @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
   *Chapter 48 to 49*
Yajima tsaye a gaban shower ruwa na dukansa, mafarkinsa na yau ne yatsaya masa a rai, duk da kuwa cewa ba wannan bane karo na farko, daya fara yin irin wannan mafarkin.  Koda wasa baiyi niyar komawa America a yau ba, amma yanzu yaji ajikinsa cewa komawarsa can ɗin yafi masa, domin kuwa mararsa har ƙullewa take saboda sha'awa, gaba ɗaya kwana biyunnan da suka shuɗe baiyi sex ba. A gurguje ya shirya kansa, bayan yasanar da Abid cewa shima ya kimtsa zasu wuce America a yau. Suna zuwa airport basu wani daɗe ba, jirginsu yaɗaga zuwa sararin samaniya....
Nigeria
Washe garin ranan da Dr yazo da dare yafaÉ—i muradinsa..
Tun tashinta takejin ƙunci a zuciyarta, hakanan take jin ta tsani komai na duniyar, badon lecture'n da zasuyi yau mai amfani bane, to tabbas da bazata je makarantar bama.
Doctor Sadeeq ne tsaye a tsakiyar ɗakinsa, yayinda hannayensa duka biyu ke sanye cikin aljihun wandonsa,  shima kallo ɗaya zaka masa kafahimci cewa yana cikin damuwa, kallon sa yamaida kan agogon bangon dake saƙale ajikin bangon ɗakin na sa, ƙarfe 7 da rabi na safe kenan, tabbas yasan yau ƙarfe takwas suke da lecture, yanaji a jikinsa cewa yayi mata laifi mai girma, sannan idanunsa suna matuƙar son ganinta, to amma a yanda yakeji bazai iya zuwa gareta ba, "idan ma naje nace mata me?" yatambayi kansa.   " Nariga dana furta mata abun dake cikin zuciyata, dole zanbata lokaci domin samun dawowar nutsuwar ta"  yafaɗi hakan a bayyane, wayarsa ya ɗauka haɗe da kutsawa cikin dialing call ɗinsa, numbern drivernsa yashiga ƙira kai tsaye, ƙara biyu wayar tayi, drivern yaɗauki ƙiran, kasancewar driver'n yasan gidan su Zahrah, yasan ya kai tsaye, bai tsaya yi masa wani kwatance ba, yace masa yaje ya ɗauketa ya kaita makaranta, da "to" kawai driver'n ya amsa masa,  katse ƙiran yayi haɗe da cilla wayar tasa zuwa kan gado,
"Yasan balallai ta yarda tabi driver'n ba, domin yanayinta da yagani jiya, kaɗai ya isa ya tabbatar masa da hakan, amma burinsa ne ya bata ingantacciyar kulawa, shiyasa baiyi ƙasa a guiwaba wajen sa driver'n nasa kaita makarnta, saboda baiso ta hau wani abun hawa bayan nasa....
Ko kwalli, yau bata shafa ba, balle kuma uwa uba fawder, zumbuleliyar doguwar riga ta sanya, haɗe da ɗaura ƙaton hijab akai, kallo ɗaya zakayi mata kasan cewa tana cikin damuwa da ƙunci.
Koda tayi mawa su Baffa sallama, suma sun fahimci cewa yanayinta ya sauya, amma sai suka share babu wanda ya tambayeta.Â
Tana kai ƙofar gida zuciyarta tayi wani irin bugawa, sakamako'n ganin motar Dr Sadeeq, da tayi fake a ƙofar gidan nasu, tsayawa tayi cak ganin cewa driver'n sane yafito daga cikin motar, saɓanin shikansa Dr ɗin.
Cike da girmamawa Mudi driver ya ƙaraso inda Zahrah ke tsaye.
" Ranki shi daɗe barka da safiya! dama yallaɓoi ne yace nazo na kaiki makaranta, shi ba zai samu daman zuwa ba, wani aiki ne ya riƙesa, kawo jakar na karɓamiki" Mudi driver ya ƙare zance'n nasa yana mai ƙoƙarin karɓan jakar dake riƙe a hanunta.  Saurin ja da baya tayi haɗe da fusge jakarta, cike da ɓacin rai tace.
"Kakoma kace masa bana buƙatar kulawarsa koda kaɗanne, ka kuma ce masa injini yafita a rayuwata, saboda bana buƙatarsa!" tanakai ƙarshen zancennata tasakai tayi tafiyarta.
Da kallo kawai Mudi driver yabita. "Uh ni naga bala'i, daga taimako kawai, to Allah ya kyauta" Mudi yafaɗa yana mai komawa cikin motar, key yayimawa motar haɗe da nausata kan hanya, tabbas zai koma ya shaidawa uban gidansa, duk abun da tace a faɗamai..
Cikin ikon Allah tana isowa bakin titi tasamu mai taxi, bawani ɓata lokaci tashiga yaja sukayi gaba, bayan ta sanar masa inda zai kaita.
Tun shigowarta cikin ajin, Husnah ta lura da mugun sauyawan da fuskar Zahrah'n tayi, domin kuwa kowa ya kalli idanunta, zai fahimci cewa tayi kuka har ta ƙoshi. kasancewar Zahrah'n na shigowa malami yashigo, yasanya Husnah bata samu damar tambayarta komai ga me da sauyawarta ta ba.
Koda aka fito daga lecture, kan dakalin da suka sama zama, yauma sukai mawa kansu masauƙi.
"Wai meke damunki ne Zahrah? gaba ɗaya kinsauya, bayan jiya ba haka muka rabu dake ba, sannan kuma na kula cewa, yau ba Dr bane ya kawoki, maike faruwa?" Husnah ta tambaya cike da kulawa, ga ƙawarta ta.
"Inacikin matsala Husnah! a she a yanzu babu wani, wanda zai taimakeka don Allah sai don biyar buƙatar kansa? na ɗauki yarda ta na basa, na ɗaukesa tamkar ɗan'uwa, na'aminta dashi, nayi saurin yadda haɗi da sakewa dashi, bantaɓa zaton haka zata faru ba, ashe shi abun dake cikin zuciya da ruhinsa daban ne, wani abune saɓanin tunani na!" Zahrah tafaɗa tana mai share ƙwallan daya gangaro daga cikin idanunta.
"Banganeba, kinsani a duhu, maikuma ya sake faruwa? ki faɗamin !" Husnah tafaɗi hakan cike da zaƙuwa, don ta ƙosa taji menene matsalar ƙawarta ta.
"Kinsan abun da yafaru dani Husnah, Zaid yaci mutumci na, ya ƙwaci budurcina da ƙarfin tsiya, ya halaka min rayuwa, shin kinaga akwai wani namiji dazai soni tsakani da Allah, bayan yasan abun da yafaru dani?" Zahrah ta tambayi Husnah.
"Haryanzu banfahimci inda kalamanki suka dosa ba Zahrah, zaifi kyau ace kiwarwaremin komai!" Husnah tafaÉ—i hakan cikin rashin fahimta.
"Ba gaskiya bane Husnah, bai faɗawa kansa da zuciyarsa gaskiya ba, baizamanto gaskiya ba, soyayyar da yakemin ba gaskiya bace, Husnah bazan yaudari kaina ba, domin nasan babu tayanda za'ayi cikekken namiji mai aji da lafiya kamar Doctor Sadeeq, yace wai ni yake so ya aura! ina kokonto akan al'amarin !" gaba ɗaya hawaye sun gama wanke mata fuska, lokacin da takai ƙarshen zance'n nata.
Nannauyar ajiyar zuciya Husnah ta sauƙe, domin kuwa sai yanzu ta fahimci inda matsalar ƙawartata take, dakuma abun da ke damunta.
"Doctor da kansa yace zai aure ki Zahrah?" Husnah ta tambaya, bayan ta aza hannayenta duka akan kafaÉ—un Zahrah.
Kai kawai Zahrah ta'iya gyaÉ—awa, alamar "eh''
"Ba wasa bane Zahrah kamar yanda kika ɗauka, haka kuma ba yaudara bane kamar yanda kike tunani, har yanzu keɗin mai kyauce, kuma haryanzu keɗin haɗaɗɗiyar mace ce abar so ga kowani irin namiji, ba'akanki a ka faraba, baikuma dace ki ɗau hukunci mai tsanani gawanda baiji ba bai gani ba, kina tunanin Doctor Sadeeq yaudaranki zaiyi ?" Husnah ta tambaya.
"Ƙwarai kuwa Husnah, ke kanki kinsani, namiji kamar Dr ba sa'an aurena bane, ko lokacin danake ɗauke da mutumcina yafi ƙarfina, balle yanzu danake fanko, inaso kisani wannan karanbani'n shi na tafka a karon farko, yazo yazamemin babbar matsala, domin kuwa nayaudari kaina, na sawa zuciyata soyayyar wanda har gaban abada yafi ƙarfina, yakuma yi mini rata, na yaudari kaina danaƙi amfani da tunanin cewa Zaid yafi ƙarfina, bazan taɓa yarda nasake aikata haukan dana aikata a baya ba Husnah!" Zahrah tafaɗa cike da raunin murya dana zuciya.
"So baitaɓa zama haukaba Zahrah, kada kicemin kin wulaƙanta Doctor saboda abun da Zaid yayi miki, kada ki yarda da tunaninki nacewa gaba ɗaya maza mayaudara ne, kowa da irin halinsa, kuma masu irin halin Zaid basa ɓoyuwa a kamanni da halaye, soyayyarsa ce kawai tarufe miki ido, har ki ka kasa hango mummunar manufarsa a kanki, yana da kyau ki nutsu kiyi tunani, inada tabbacin cewa Dr Sadeeq, ba zai taɓa cutar da rayuwarki ba, kema kuma yakamata kisan hakan, kada tunaninki ya gushe ki kasa tantance fari da baƙi, wlh ni ina da tabbacin cewa Dr Sadeeq ba mutumin banza bane, bakuma zan ɓoyemiki ba, tabbas idan kika tsaya wasa da damarki, to zata miki mummunan suɓucewa, haƙiƙa Dr Sadeeq haɗaɗɗen gaye ne, wanda ko wacce mace zatayi fatan samunsa a matsayin mijin aurenta, nasan idan nace miki kiyi soyayya yanzu na haɗaki da babban aiki, amma zai kyautu ace ki koyawa zuciyarki soyayyar Dr Sadeeq, shawara nake baki Zahrah, idan kuma har kikayi amfani dashi, bazaki taɓa danasani ba, dan Allah ƙawata kiyi tunani mai kyu!" Husnah tafaɗi hakan cikin son ƙarfafawa Zahrah guiwa.
Hawayen dake zuba daga cikin idanunta ta sanya hanu ta share.