Sashe 63
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Jawad yace"Really?"
Inaas ta lumshe ido ta bude sannan tace"yeah..."
Cikin son tabbatar wa Jawad yace"Are you sur...."
Kafin yagama cewa sure,Inaas ta had'e bakinsu waje d'aya.(🙈)
(to da alama de wannan round d'in nasu bazai qare ba🤔saboda haka Amina de da gudunta🏃🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️tatafi round d'in hutu,sai mun had'u a sabon littafi na nagaba me suna MATAR ABBANA, insha Allah.
TAMMAT BI HAMDULLAH
Anan na kawo qarshan wannan littafin nawa mesuna ME DEBE KEWA,ina fatan ya DEBE MUKU KEWA yanda ya kamata.
sannan idan da wanda na 6atawa rai sanadin wannan labarin to yayi haquri ya yafemin d'an Adam ajizi ne.🙏
mutanan da suka nunamin soyaiya suka sai littafi na banida bakin dazan gode muku,wasu sun siyane saboda yanda aka saba da juna, wasu sun siya saboda dadin labarin, wasu sun siya saboda soyaiyar su agareni,wasu sun siya fiyeda yanda na yanke kudin labarin,wallahi banida bakin dazan gode muku,tunda nake rubuta littafin kudi ban ta6a haduwa da fan's din dasuka riqemin Amana basa fitar min littafi kamar Kuba,hakan ba qaramin dadi yamin ba,duk da nasan cewa Ana fitar dashi din,Danni ma da idona nagani, amma beyi fitar da mutum zaiyi tunanin ba littafin kudi bane,wallahi naji dadin hakan yanda bakwa zato.
Gashi anyi littafi lafiya angama lafiya babu wani tashin hankali babu raina juna,anfara lafiya angama lafiya babu wanda akai tashin hankali dashi hakan yamin dadi sosai,yanda muka hadu acikin wannan littafi ubangiji Allah ya hadamu acikin aljanna madaukakiya, ubangiji Allah yabarmu tare,Amnah tana tare daku akoda yaushe,ina yinku sosai.
Kada ku manta da MATAR ABBANA,yana nan zuwa😜
Nagode 🙏
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,inde baki siyaba kika karanta min banyafe ba, keda Allah.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻