Sashe 40
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shima Jawad a nasa 6angaren tunda tafuto daga Plat din nasu yaganta,amma saiyayi kamar bai ganta ba.
Tazo wucewa ta gefensu,Na'im yayi arba da'ita,lokaci daya tadauki hankalin sa,yabita dawani irin kallo,Jawad yana ganinsa amma bai nuna masa komai ba, saide acan qasan zuciyarsa wani irin zafi yakeji,wannan kallon nata da Na'im yake wani haushi ne yake nuqurqusar sa.
Na'im yajuyo ya kalli Jawad yace"Abokina kaga wata fine girl,wacece?"
Kai tsaye Jawad yace"Oho" (🤭)
Wata irin Dariya takama P.a, ya kawarda kansa gefe yayi murmushi,sannan yaci gaba da duba takardun hannunsa.
(Easy jawad😂)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻
[1/20, 08:44] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,idan kika karanta ba tareda kin biya ba keda Allah saboda ban yafe ba

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262
31&32
Na'im bai lura da yanayin da Jawad yabashi amsa ba yatashi tsaye yace"ina zuwa"
Kai tsaye yabi bayan Inaas yasha gabanta,Inaas da batasan da zuwansa ba cikin sauri taja baya tayi turus tana kallonsa da mamaki,Jawad ya d'an juya ya kallesu fuskarsa baqiqqirin sannan yadauke kansa,Na'im ya kalleta yace"Sannu 'Yanmata"
Inaas tace"yauwa"
Jawad yana jinsu,domin kuwa tazarar dasuka bashi batada yawa.
Na'im yace"anan gidan kike ne?"
Inaas ta girgiza masa kai sannan tace"baqi ne"
Na'im yayi murmushi tareda rausayar da kansa yace"idan bazan takura miki ba inaso kibani number ki,akwai wata shawara dazan baki"
Mamaki ya kama Inaas,tafara tambayar kanta wacce irin shawara zai bata?
tasaki ajiyar zuciya sannan tace"to gashi dauki"
tafadi hakan tareda bashi wayarta,cikin farinciki kuwa Na'im yasaka number sa a wayarta yayi kira, yaga tata number,sannan yabata da tsananin farinciki yace"thank you"
Awannan lokacin idan ran Jawad yayi dubu toya 6aci,agabansa yarinyar nan ta dauki number ta tabawa wani,meyasa duk alamomin daya nuna mata takasa fahimtar sa? yaya takeso yayi ne? lokaci daya yaji ransa yasake mugun 6aci, yaji bazai iya jurewa ba, gara ya tunkare ta fuska da fuska ayita taqare, baiyi tunanin komai ba yatashi tsaye zai bi bayan Inaas,sai ga Ammiy tazo wucewa,yana ganinta yayi saranda,yafasa bin bayan Inaas din.
Cikin nutsuwa ya rissina ya gaisheta,Na'im ma da baisan wacece ba shima ya gaidata, sannan ya kalli Jawad yace"Abokina nawuce"
Jawad baice dashi uffan ba, yana tsugunne awajan har saida Ammiy ta wuce sannan yayi wata ajiyar zuciya mai nauyi yakoma wajan zamansa ya zauna.
P.a yaga yanayin da Jawad din yake ciki,hakan yasa ya rissina cikin girmamawa yace"yalla6ai ayi mata uzuri yarinya ce,indai za'a dinga yimata dabara irin haka,to haqiqa kowanne yaro zai iya samun number ta,idan kabani dama ina ganin ya kamata a sauya mata waya da Sim card"
Jawad ya lumshe idonsa yabude,yakai tsawon minti biyu baiyi magana ba,sai kuma can yace"ba buqatar hakan P.a"
Sannan yamaida hankalinsa kan wata takarda yana karantawa,har saida aka kiran sallar magrib, Sannan suka bar wajan suka wuce masallaci.
Adakin Hajiya Zaliha Bilkisu da Inaas sukai sallar magrib, Sannan suka dawo falo,Hajiya Zaliha ta kalli Inaas wacce ta maida hankalin ta kan tv tace" 'yanmatana yakamata kishirya keda Ammin ki kuje Shopping ko?"
Bilkisu ta kalleta tace"Haba Hajiya,duk wannan d'awainiyar? munada sauran kayan miya a fridge,sannan 'ya'yan itatuwan ma suna nan dayawa suma"
Hajiya Zaliha tace"duk da haka de ai ba zaku rasa abinda zaku siyo ba"
Kafin Bilkisu tayi magana,Daddy yashigo tareda Jawad,Inaas tayi sauri ta sauko daga kan kujera ta gaidasu, saide bata yarda sun hada ido itada Jawad ba,Daddy yace"Inaas kallo ake"
Cikin murmushi tace"eh Daddy"
Daddy yanemi waje ya zauna,sannan Bilkisu ma ta sauko daga kujera ta gaida shi,ya amsa mata cikin kulawa.
Jawad yawuce zai tafi dakinsa,Daddy ya kalleshi yace"kai zonan"
Cikin ladabi ya dawo ya tsugunna agaban Daddy tareda fadin "Gani Daddy"
Daddy ya kalleshi yace"yaya maganar makarantar danace ka nemawa Inaas? tayaya zaka bar yarinya ta zauna haka agida batada aiki sai kallo?"
Jawad ya sunkuyar da kansa qasa yarasa meke masa dadi,baqin ciki ya hanashi magana.
Daddy ya kalleshi yace"kayi shiru"
Jawad yadago da kansa ya kalli Daddy yace"Daddy ai angama bada addmisson,yawanci duka University's dinmu nagida suna first semester ne yanzu"
Daddy ya jinjina kansa sannan yace"to anema mata awata qasar"
Gaban Jawad yayi wata irin fad'uwa,lokaci d'aya yayi kicin-kicin da fuskarsa.
Bilkisu ta kalli Jawad tayi murmushi,tariga tagama ganoshi Kishi ne yake damunsa,da alama bayason maganar karatun nan,in hakane kuwa lalle Jawad yanason Inaas,saide batun aure ne hakan bamai iyuwa bane,kowa yasan cewa ruwa ba sa'an kwando bane.
Hajiya Zaliha ta kalli Daddy tace"idan yakoma bakin aikinsa ai saiya nema mata a qasar dayake yawan zama,kaga saitayi karatun ta akusa da Yayanta ,duk abinda zata buqata Yayanta yana kusa"
Bata jira amsar da Daddy zai bata ba tamaida kallonta wajan Jawad dayake tsugunne har yanzu kansa yana qasa tace"Jawad kaje ka shirya,kazo kakai Qanwarka shopping itada Mamanta"
Daddy yayi murmushi irinna manya bayan yagama gano inda Hajiya Zaliha ta dosa.
Hajiya Zaliha ta kalli Inaas tace"Inaas shiga dakina kisake kwalliya kafin Yayanki ya futo"
Inaas tamiqe tsaye tadawo kusada Bilkisu ta ajiye wayarta,Sannan tashige dakin Mummy,Jawad da kansa ke qasa ta gefen idonsa yake kallonta yaga inda ta ajiye wayar tata,yadago kansa ya kalli Daddy yaga Daddy yana kallo a TV,yayinda Mummy da Bilkisu suke firar su,hakan yasa yafaki idonsu yayi sauri ya ajiye wayarsa awajan,yadauki ta Inaas yawuce da'ita dakinsa, tunda wayoyin iri daya ne yasan cewa bazasu gane bata Inaas bace awajan.
Yana shiga dakinsa baibi takan wani shiryawa ba, zama yayi akan gado yabude wayar tata,yaje yayi blocking number Fu'ad data Na'im,sannan yacire Sim Card d'in ya kakkarya shi mitsi-mitsi.(🙆🏻♀️😫)
Sai alokacin yayi wata irin ajiyar zuciya, yaji ransa sakayau bashida wata sauran damuwa,yatashi yasake shiryawa cikin Riga da wandon jeans,rigar baqace mai had'e da hula,yayinda wandon tsawon sa yawuce gwiwar sa, amma baikai can qasa yanda wando yake saukowa ba,yadauko glass dinsa dake qara masa kyau yasaka,wato jan duhu, sannan yasauko zuwa qasa,yana zuwa yazauna akusa da wayar daya bari, babu wanda ya lura da abinda yake, hakan yasa ya ajiye wa Inaas tata wayar, shikuma ya dauko tasa,yana hamdala a ransa ganin babu wanda yakirashi bare asirinsa ya tonu.
Saida Inaas ta dauki lokaci tana kwalliya,Sannna tafuto tayi kyau sosai kuwa,Jawad yayi mata kallo daya yadauke kansa yatashi yafice daga falon,Sannan Bilkisu tamiqe sukayiwa Mummy sallama sukabi bayan Jawad.
Suna futowa Compound din suka hangeshi yana zagaya wajan alamun bayason jira,suna qarasowa guard yabude musu gidan baya suka shiga,driver zaija Jawad yabashi hannu yace"bani key"
Driver ya kalli Jawad ya rissina yace"yalla6ai kaida kanka? kabari akaiku mana"
Jawad ya girgiza kansa yace"karka damu,bani"
Babu musu yabashi key din,Jawad yabude gidan baya ya kalli Inaas fuska babu wasa yace"ke dawo gaba"
Cikin sauri Inaas tazuro qafafunta tafuto daga motar,shida kansa yabude mata gidan gaba kusa dashi, sannan tashiga shikuma ya rufe ya zagaya yashiga,yaja motar,sannan motar guard dinsa ta take musu baya.
Tafiya suke amma motar shiru babu motsin komai, Bilkisu ta kalli Jawad ta kalli Inaas tayi murmushi Sannan ta maida kallonta zuwa window.
Inaas tajuya tadan kalleshi tana so tayi surutu amma babu damar yi,domin kuwa fuskarsa ahade take,kuma so take tayi magana, tsabar babu abokin surutu harjin ta take a takure,hakan yasa tajuya ta kalli window tana ganin dogayen gidaje tana magana ita kadai.(😂)
Jawad yajuya ya kalleta ya girgiza kansa,sun kusa qarasawa super market d'in wayar Jawad tayi qara,yadauka tareda sallama.
Daga d'ayan 6angaren akace "Yalla6ai daga gareji ne,inaso kazo kaga wad'annan motocin da alama Alhaji ya manta dasu,idan kagani sai kuyi magana dashi inyaso ko gwanjon su ne sai ayi"
Jawad ya d'an motsa bakinsa kad'an,sannan yace"ok zan qaraso yanzu,nafuto zanje unguwa,zan qaraso nagansu,insha Allah"
Yafad'i hakan tareda kashe wayar,yarage gudu sannan yakira wayar P.a wanda suke cikin daya motar suna bin bayansu Jawad.
P.a yana dauka Jawad yace"P.a. zamu fara zuwa gareji kafin muje super market"
Cikin girmamawa p.a yace"ok Yalla6ai"
Jawad ya d'an kalli Inaas yana sakin ajiyar zuciya a 6oye,sannan yaqara gudun motar ya kallo Bilkisu ta glass yace"Mama zamu d'an biya ta wani gareji"
Bilkisu tace"Babu komai Jawad,Allah yakaimu lafiya"