Sashe 41
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jawad ya amsa da "Amin" sannan yafigi motar dawani irin gudu,suka dauka hanyar zuwa gareji,ba suyi tafiya mai nisa sosai ba suka qaraso cikin garejin,Jawad ya kashe motar,sannan ya futo yanufi wajan wasu motoci masu yawa ajere.
Inaas ta sauke glass din motar qasa,yanda zata ga ko'ina,tajuyo ta kalli Bilkisu dake baya tace"Ammiy ki sauke naki kema kiga duniya"
Bilkisu tayi murmushi ta sauke glass din,tana iya hango Jawad da sauran guard dinsa,saikuma wani tsoho ma'aikacin garejin yana sanye dawani uniform irin wanda ma'aikatan gareji suke sakawa.
Bilkisu ta qarewa motocin dasuke jere ido kowacce mota tana cikin riga,ta jinjina kanta tana fadin "ikon Allah"
Acan wajansu Jawad kuwa,bayan yagama jin bayanin tsohon ma'aikacin garejin yayi ajiyar zuciya yace"yanzu Baba mekake ganin za'a yi da wad'annan motocin,? idan akwai masu buqata kuyi magana dasu kawai"
Ma'aikacin garejin yacire rigar wata tsohuwar mota sannan ya kalli Jawad yace"yanzu kaga wannan motar,takai samada shekara talatin anan,tunda tasamu matsala Alhaji yakawo ta ya ajiye,bai sake bibiyar taba..."
Gaban Bilkisu yayi wata irin bugawa idonta akan number motar da'ake nunawa Jawad,kanta yayi wata irin sarawa, jikinta yafara wata irin rawa tad'aga hannunta dayake rawa kakar-kakar tana nuna motar..., ko shekara dari tayi bata tunanin zata manta da wannan number motar,motar data saka Muhammad dinta aciki,motar da tanaji tana gani aka tafi da d'anta akan idonta.
Bakinta ne yake rawa tana so tayi magana amma takasa,sai faman nuna motar take da hannu,wani irin hawaye me zafi yazubo daga idonta,numfashin ta yafara yin sama yana qasa.
Acan waje kuwa Jawad yagama magana da me garejin yabashi hannu suka sake gaisawa,sannan yajuyo suka nufo mota,guard yabude wa Jawad mota yashiga, sannan yatada motar suka fara shirin barin garejin,har zuwa lokacin Bilkisu tana nuna wannan motar da hannunta,saida suka fice daga wajan sannan ta sauke hannunta,zuwa wannan lokacin idonta yayi jajir saboda kuka,Mayafin Abayar dake jikinta ta janyo tarufe bakinta dashi ta dora kanta akan cinyarta tana gunjin kuka,Inaas tajuyo baya ta kalleta tace"Ammiy najiki shiru"
Cikin sauri Bilkisu ta goge hawayen idonta sannan tadago kanta tana qoqarin daidaita kanta,ta kalli gefen window tana kokarin daidaita kanta,ta maze kamar ba kuka take ba,saide inda acikin Haske suke,kallo daya zaka mata kasan cewa ba qaramin kuka tasha ba.
Sun dauki hanyar Super Market Bilkisu ta kalli Jawad dake driving cikin nutsuwa,ta daidaita muryarta yanda bazasu gane halin datake ciki ba tace"Jawad motar da'aka nuna maka ta waye?"
Inaas tajuyo ta kalli Ammiy da tsananin mamakin tambayar motar,tasan cewa Amminta bata mu'amula ko wata sabga ta mota.
Jawad yana driving batare daya juyo ba yace" wata tsohuwar motar Daddy ce"
Gabanta yasake faduwa,takai hannunta kan qirjinta ta dafe,sannan tace"Jawad ka tabbatar motar mahaifinka ce?"
Jawad ya d'an juyo ya kalleta yace"Motar Daddy ce Mama,amma shima kansa ya manta da'ita,ta dade a wannan wajan"
Wani sabon hawaye me tsananin zafi yazubo daga idon Bilkisu,tasa hannu ta goge,duk yanda take qoqarin 6oye kukan ta kasawa tayi,cikin muryar kuka tace"Jawad kanada Yaya Namiji ne?"
Cikin sauri Inaas tajuyo ta kalleta tace"Ammiy!!, yanaji muryarki kamar kina kuka? menene yasame ki?"
Jawad yataka wani mahaukacin birki yajuyo ya kalli Bilkisu yace"Mama kuka kuma?"
Cikin sauri Bilkisu ta goge hawayen idonta sannan tace"A a, karku damu,babu komai fa,ba kuka nake ba,wani abu ne yafad'a cikin idona"
Jawad yabude motar ya futo,yabude seat din baya sannan ya kalleta yace"are you sure babu damuwa Mama?"
Bilkisu tayi murmushi tace"babu komai Jawad"
Jawad ya gyada kansa,sannan yazuge mata glass din motar,Bilkisu tana ta kallonsa wasu sababbin hawaye suna sake zubo mata,Inaas tana kallonta,tasan cewa tabbas akwai abinda yake damun Ammin,batason Jawad yasani ne,sannan abun mamakin taga idon Ammin nata akan Jawad, kuma hawayen ta bai daina zuba ba,Jawad kuwa bai lura da halin da Bilkisun take ciki ba,bayan ya rufe mata glass din yamaida mata qofar ya rufe, sannan yakoma yaja motar sukaci gaba da tafiya.
Bilkisu tayi qoqari ta saita kanta,ganin duka yaran kamar kukan nata yadaga hankalin su.
Sun kusa zuwa Super Market d'in Bilkisu ta kalli Jawad tace"Jawad baka bani amsa ba,kanada Yaya namiji?"
Jawad ya girgiza kansa yace"A a,banida Yaya,nine Babba sai Fu'ad"
Cikin sauri tace"yaushe aka haifi Fu'ad?"
Kai tsaye Jawad yace"Shekarar sa Talatin,tsakanina dashi shekara bakwai ne"
Idonta a kansa cikin hikima tasake cewa "masha Allah,amma kai menene kwanan watan ranar haihuwar ka?"
Mamaki ya kama Jawad,baisan meyasa take masa wannan tambayoyin ba,cikin rashin damuwa yace"goma ga watan January aka haifeni,a shekarar 1986"
Bilkisu ta runtse idonta,tanajin bayanin Jawad ta fahimci komai,ta riga tagane cewa Jawad shine Muhammad dinta,d'aya ga watan January ta haife shi,kuma tara ga watan January ya6ata,hakan yana nufin da date din ranar da Alhaji ya tsince shi yake amfani,ta zuba masa ido tana kallonsa,hawaye ya dinga zarya akan kuncinta wani nabin wani,shekaru talatin da bakwai suka dawo mata sabbi fil,kuka take amma murmushi ne a Shimfide a saman fuskar ta,ashe wannan dalilin ne yasa takejin Jawad aranta,inde tunanin ta,da lissafin ta yazama gaskiya tabbas Jawad shine Muhammad dinta.
Tayi sauri ta goge hawayen idonta lokacin dasuka tsaya a gaban Super Market d'in,guard suka bude musu motar suka futo,Jawad ya kalli Bilkisu data zuba masa ido tana sake qare masa kallo yace"muje Mama"
Wannan Mama daya fada,shine yasa wani hawayen yasake tahowa zai zubo mata, tayi sauri ta maidashi, wannan Mama daya fada,shine yasa tatuna lokacin da yana yaro,tana masa wanka tana magana dashi, tana fada masa cewa Mama tana sonsa,cikin ranta take sake godewa Allah,tana kuma Allah-Allah suyi sukoma gida domin ta zauna da Alhaji.
Guard din cikin daya motar gaba dayansu suka tsare gaban Super Market da bindugu a hannun su,yanda Bilkisu taga guards din suna girmama Jawad saita tuna lokacin dayake qarami take masa Addu'ah cewa insha Allah saiya mulki mutane dayawa, gashi maganar ta tana neman tabbata.
cikin nutsuwa suka shiga ciki,suna shiga Inaas tafara kalle-kalle saboda wannan shine karo na farko data ta6a zuwa irin wannan wajan,wajan ya had'u sosai ba qarya,wani had'ad'd'en Gaye yana tsaye agefe yabada a.t.m dinsa acire kudin siyaiyar dayayi yazubawa Inaas ido yana kallonta,duk inda ta juya idonsa akanta,kallon farko yayi mata ta dauki hankalin sa.
Inaas ta matsa kusa da Bilkisu tace"Ammiy me yasamu idonki,? nasan kuka kikayi ko? meyafaru Ammiy ko wanine yamiki wani abu?"
Kafin Bilkisu tayi magana Jawad da kansa ya turo wani kwandon zuba kaya yace"Mama muje"
Bilkisu tayi murmushi tayi gaba itada Inaas,shikuma Jawad yaturo kwandon yana binsu Abaya idonsa yana kan Inaas yana ganin yanda Abayar jikinta take nuna yanda Hips dinta yabaje acikin Abayar,yatuna irin wahalar da yasha saboda ganinta da towel,cikin sauri ya dauke kansa kada asake shiga irin makamancin wannan yanayin(🙈)
Turare suka dauka dakuma mayukan shafa wa irin wanda sukaga Hajiya Zaliha ta siya musu,Jawad ya kalli yanda suke za6ar kayan kamar suna tsoron kashe kudin sai daukar abu suke guda d'ai d'ai,daga nan wajan qananun kayan mata suka qarasa,Bilkisu taga wasu bra masu kyau,tunda tariga tagano cewa shi din d'anta ne,babu buqatar wani 6oye-6oye,daga Inaas d'in,da Jawad d'in,duka nata ne,hakan yasa ta kalli Inaas tace"Inaas dauki brezia"(😂🙈)
Jawad yayi sauri ya sunkuyar da kansa qasa cikin kunya.
Inaas tajuya ta kalli gefen Jawad,ta runtse idonta wata irin kunya ta kamata,meyasa Ammiy zata mata haka?
Ta kalli Bilkisu cikin shagwa6a tafara bubbuga qafafunta aqasa,kamar zatayi kuka tace"Ammiy ni...ni...ni me zanyi da'ita?"
Jawad yadago da idonsa dake cikin glass ya kalleta,tayi bala'in yimasa kyau yanda take shagwa6ar.
Bilkisu tace"me ake dashi? shekara da shekaru inayi dake akan kidinga sakawa kinqi, dauki nace!"
Ina taturo d'an qaramin bakinta gaba cikin shagwa6a tace"to Ammiy tamin girma fa"
Jawad ya d'an dago idonsa yasauke su akan nashanunta,bai ta6a lura cewa bata saka bra ba,abubuwan nata a tsaye suke car,kuma tana qoqarin 6oye su yanda mutum bazai gane bata saka ba,yanda yazubawa nashanun nata ido yana kallo hakan yasa yaji wani irin abu zirrrrr tundaga kansa har zuwa tafin qafar sa.
Ammi ta kalli Jawad taga inda idonsa yake,tayi murmushi ta janye idonta daga kansa,taga alama kamar ya manta inda yake,fata take aranta Allah yasa baiyi gadon zilamar ubansa ba(🙈🙊)
Ta katse masa kallon nasa ta hanyar fadin"Jawad za6awa qanwarka brezia"
Cikin sauri Jawad yajuyo ya kalleta,wata irin kunya ta kamashi,kode ta kamashi yana kallon abubuwan 'yarta?
Bilkisu tagyada masa kanta alamun tabbatarwa,kamar me tsoron ta6awa haka yakai hannunsa yadauki wacce yake ganin zatayi mata daidai,yasaka acikin kwandon,sannan yasake qaro mata wasu kalolin masu kyau,Inaas tayi masa wani irin kallo ta jefeshi da wayar hannunta,cikin shagwa6a tayi gaba.
Daga nan wajan kayan cefane sukaje,Jawad yaga suna daukar normal kayan Miya irinna kowa,ya kalli Bilkisu ya nuna mata irinna qasar waje yace"Mama bakwa amfani da irin wannan?"
Bilkisu tayi murmushi tace"Jawad bamu saba cin irin wannan abubuwan ba"
Jawad ya girgiza kansa sannan yasaka hannu yadauka yasaka musu yace"kufara koya yanzu"
Saida suka gama siyan komai,sannan sukaje Jawad yabiya kudin,suka futo,har zuwa wannan lokacin idon Bilkisu akan Jawad,har yanzu takasa gaskata cewa yanzu wannan ingarman yaron shine Muhammad dinta,Garin kallonsa tayi tuntu6e zata fadi,cikin sauri Jawad ya tarota zuwa jikinsa,Bilkisu tasake rungume shi,wani irin sabon hawaye yazubo daga idonta.
Saida yaji ta daidaita sannan yacire ta daga jikinsa yace"Bakiji ciwo ba Mama?"
Bilkisu tace"Babu komai Jawad"
Tajuya suka shige mota,Jawad yaja yayi gaba,suma guard dinsa suka shige mota sukabi bayansu.
Gayen dayaga Inaas tun dazu, Shima yayi sauri yashiga tasa motar yabi bayansu.
Ahanya idon Bilkisu yana kan window tana share hawaye kad'an kad'an,har sukazo gida bata daina kuka ba,suna tsayawa kuwa itace tafara fita daga motar tayi ciki dawani irin sauri.
Tana shiga falonsu taga babu kowa hakan yasa tashige daki ta kulle kanta tasaki wani irin kuka harda shashsheka,sosai take kuka kamar ranta zai fita,lokaci daya idonta ya kunbura yayi jajir kasancewar ta farar mace.
Saida tagama shan kukan ta,sannan tashige toilet ta dauro alwala tazo tata da kabbarar sallah,ta dade a tsaye tanata karatun sura,sannan ta qarasa sauran raka'at din, tayi sallama ta daga hannunta sama tana sake yiwa ubangiji godia.
Tatashi tafuto falo taga Farouq,da Man Sulaiman a zaune,tunda tafuto Man Sulaiman yazuba mata ido yana kallonta kokadan yakasa dauke idonsa akanta.
Bilkisu ta kalli Inaas dake zaune tana ganin kayan dasuka siyo yanzu,tace"Inaas kije ki taya Yayanki Jawad fira mana"