← Book details Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 63

Sashe 53

Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inaas ta kalleshi da sauri tana turo masa baki gaba,ahankali ya matsa yayi kissing kumatunta sannan sukaci gaba da ganin photunan.
Saida sukai kusan kwana goma Jawad baiyi mata komai ba,duk wani Salo da yasan zaibi domin yaga ta kwantar da hankalin ta tasake dashi yabi,kuma yaga cigaba sosai,domin kuwa hankalin ta yafara kwanciya sosai,hakan daya gani shine yabashi qwarin gwiwar tunkarar ta da abunda yakeji.
da daddare tayi tunanin yanda yasaba shan nashanunta suyi bacci tayi zaton yauma hakane,saide taji yau din da banbanci ta yanda yake abu kamar mayunwacin zaki,lokacin da taji kamar yana karanta addu'ar saduwa da iyali fashewa tayi da kuka,Shima a nasa 6angaren kukan yasaka mata,domin kuwa maqurar haquri yayi haquri,ayau d'in jinsa yake idan beyi ba to zai iya Samun matsala,hakan yasa yaci gaba da sha'anin sa,dad'in daya fara ji lokacin dayake qoqarin shigar ta shine yasa baisan lokacin daya kaiwa gadon wani irin duka ba yana sakin wata irin qara, yasha wahala sosai kafin yasamu ya kutsa kansa ciki,yana fara shiga daya fara jinsa cikin qoramar ta, yasaki wani irin qara tareda kuka yana surutu kan gari.
Inaas ta dinga doke-doke tana tureshi amma Jawad ko gezau,saima hannunta daya riqe yaci gaba da fafatawa,Inaas kuka harda majina,babu wanda bata kiraba a gidansu,tajiqe fillon datake kai jagab da hawaye.

Tsawon lokaci ya dauka yana abu daya,sannan ya kawo,daga nan yakoma gefe guda yana maida numfashi,saide har yanzu abunsa yana nan yanda yake,babu alamar rissinawa.(🙈)

Inaas tasha kuka ta qoshi,murya harta dashe, ahankali yajata jikinsa yana bubbuga bayanta,cikin wata irin murya yace"kiyi haquri,bafa duka nashiga ba"

Inaas tanajin haka tasake fashewa da kuka tace"Yaya dan Allah karka kasheni,dan Allah ka maidani wajan Ammiy,nina haqura da auren"(🙆🏻‍♀️)
Saida yagama sauke numfashi sannan yakamo hannunta yadora acan qasan mararsa yace"ya kikeso nayi da wannan abun? um? kinaso na mutu?"

Cikin sauri ta girgiza masa kanta,ahankali wasu hawaye masu zafi suka zubo daga idonsa,tanajin yanda hawayen sa yake sauka akan tata fuskar,cikin muryar kuka yace"Love kinada dadi sosai,dan Allah kibari na qara,wallahi yanda nakeji zan'iya mutuwa"

Cikin tashin hankali tafara girgiza masa kanta alamun rashin yarda,cikin wani irin kuka yace"Plaese"

Bai bata damar sake magana ba yahade bakinsu waje d'aya,yayinda hannunsa yake kan nashanunta yana musu matsar kayan wanki.
wannan Karon Kam yanda yakeji yasa yacire tausayi yashiga gaba daya kansa tsaye,lokacin daya yaji shi acan ciki yanda yakeso, wani irin ihu suka saki atare,Inaas tana sakin wannan ihun bata sake sanin inda kanta yake ba ta sume,yayinda Jawad yake ihun dadi yana dukan gado,banda su kadai ne agidan babu abinda zai hana kowa yaji su,sosai yake ihun kuka yana dukan katifa kamar mahaukaci,saida ya raba dare yana abu daya sannan yasaki wani irin ihun kuka harda shashsheka ya rungume ta tsam ajikinsa batare daya zare jikinsa daga nata ba,saida ya nutsu yaji yadawo hayyacinsa sannan yazare jikinsa daga nata yaga komai ya rissina yakoma yanda yake(🙈)
Ya kalli jikinta sai alokacin yaga yanda gefen cinyoyinta da nashi suka 6aci da jini.

Gabansa yayi wata irin fad'uwa,kansa ya sara,cikin sauri yaduba ta,sai alokacin yaga bata motsi,cikin tashin hankali yadafe goshinsa da hannunsa, sannan ya dauketa suka shige toilet,saida tajita acikin ruwan d'umi sannan yafarka idonta yana tsiyayar da hawaye saboda murya ta riga ta dashe babu damar kuka, Koda tayi kukan ma toba sauti.

Kokadan batason kallonsa,hakan yasa kallo daya tayi masa ta lumshe idonta tana tuna irin azabar da tasha a wajansa.
Saida yayi mata wanka sannan shima yayi har lokacin idonta a rufe,dauko ta yayi suka fice daga dakin yakaita dakinta ya kwantar da'ita sannan yadawo yagyara wajanda suka 6ata, yakoma dakin datake.
Zama yayi akusa da'ita yashafa fuskarta da idonta yake lumshe,yadora fuskarsa akan tata yace"I'm sorry Love"
Tana jinsa bata bude ido ta ganshi ba,sai hawaye daya zubo daga idonta.

Cikin tashin hankali ya runtse idonsa,yasauko daga kan gadon yayi kneel down yace"kiyi haquri ki yafe min kinji,wallahi banida nutsuwar dazan iya haqura dake,kin riga kingama dani,kiyimin uzuri saboda bazan iya haquri dake ba"

Duk maganganun dayake tanajin sa bata bude idonta ba saide tana sauke ajiyar zuciya ahankali.
Wayarta ya dauka yakira P.a

Cikin tashin hankali P.a ya dauki waya saboda ganin kiran waya da layin matar Yalla6ai kuma kiran ma cikin dare.

Jawad yanaji p.a yadaga yace"P.a"

cikin girmamawa P.a yace"na'am Yalla6ai"

Jawad ya d'an runtse idonsa kamar bayason magana sannan ya motsa lips dinsa yace"P.a ina buqatar Doctor"

P.a yasaki murmushi a 6oye sannan yace"ok Yalla6ai"
Yakashe wayar yafara qaqarin kiran Doctor.

Jawad ya futo daga dakin yadawo falo yana zagaye falon cikin tashin hankali,tunda yaga wannan jinin dayawa hankalinsa yakasa kwanciya.
Saida Doctor tashigo sannan hankalinsa ya kwanta yakuma jinjina wa aikin P.a da alama ya fahimci abinda yafaru.
Cikin dakin yayi mata jagora yanuna mata Inaas sannan ya futo yabar su,likitan ce tasake sakata acikin ruwan d'umi ta dade aciki, sannan tabata magani tasha, cikin nutsuwa tafara yimata dinki,sosai ta tausayawa Inaas din,saide kuma duba da yanda taga Yalla6ai din tasan cewa dama dole yarinyar zata d'and'ana kud'arta,saboda shi din ba namiji ne kamar kowa ba.

Saida tagama yimata dinki tsaf,sannan takira shi,cikin girmamawa tayi masa bayanin cewa yabarta tahuta zuwa sati daya kafin yasake nemanta,zuwa lokacin ya dinga sakata acikin ruwan d'umi har wajan data mata dinkin ya warke.
Cikin girmamawa shima yamata godia, yafada mata cewa P.a zai sallameta.

Kan gadon yahawo ya rungume ta adede lokacin,time din kiran sallar farko yayi,yanajin yanda jikinta yayi zafi sosai alamun zazza6i,cikin kunnanta yafara yimata rada yace"kiyi haquri,Yaya ya6ata miki rai ko?"

Babu 6oye-6oye cikin sauri ta gyada masa kanta,yayinda hawaye ya silalo daga idonta.

Yasaka hannu ya goge mata hawayen sannan yayi kissing fuskarta yace"na daina,bazan sake ba kinji?"

Ahankali ta gyada masa kanta,yayi murmushi yace"kinsan me?"

Ta girgiza masa kanta,ya d'ora bakinsa akan kunnanta yace"infada?"

Tasake gyada masa kai.
Yayi murmushi yace"kinada dad'i sosai,wallahi kamar na mutu dan dad'i haka naji,Allah bansan inda kaina yake ba"

Cikin sauri takai masa duka a qirjinsa,yasaki dariya, ya rungume ta yana shafa dogon gashinta,ahankali wani irin baccin wahala ya dauketa.
Sai alokacin yasaki wata irin wawiyar ajiyar zuciya,ya kwantar da ita, sannan yashiga toilet yayi alwala yazo yatada kabbarar sallah.

Tundaga wannan ranar Jawad bai sake neman Inaas ba kamar yanda likita tafada masa,bayan kwana biyu P.a yasake turo likitan,hakan ba qaramin dadi yayiwa Jawad ba,yakuma qudurta aransa cewa dole za'a yiwa P.a qarin Albashi.(🤭)

Sosai likitan tasake duba Inaas ta kuma basu shawarwari sannan tatafi,daga 6angaren Inaas hakan ba qaramin dad'i yamata ba,domin kuwa ruwan d'umin datake shiga yasa taji wajan yafara warke wa,amma bata nuna masa hakan ba,Jawad kuwa tunda ya d'and'ana yaji yanda take da mugun dad'i,hakan yasa kwana biyun da baiyi ba yakejinsa atakure.

Babu inda yake rage zafi sai waje d'aya,shine idan yanashan nashanunta,idan yafara sha yadora ita kuma ya dora mata hannunta acan qasan mararsa tana masa wasa hakan ne yake sa yaji yad'an samu nutsuwa shima ba kamar yanda yasoba.
Kwanansu biyar a wannan halin,zuwa yanzu Inaas hartana tunanin gara ma tafada masa gaskiya ta warke,saboda gaba daya kan nononta wani irin zafi suke mata,idan yafara sha tun tanajin dadi tana lumshe ido harsai ta dawo tana runtse idonta,Jawad baya wasa da wannan 6angaren tarasa meyasa?🤔
Washegari Kwanansu shida dayin first night dinsu,aranar ne kuma suka kar6i baquncin mutanan Saudia.
Daddy,Yaya Mariya,Mummy,Bilkisu,Man Sulaiman,Abban Inaas,dakuma Fu'ad.

Inaas tana ganinsu tafashe da kuka,Bilkisu tagoge qwallar idonta tace"kukan menene to? bagamu munzo ba?"

Jawad yayi murmushi ya shafa sumar kansa yace"kukan shagwa6a nefa Mama"

Inaas ta kalleshi ta sakar masa wata irin hararar shagwa6a.
Cikin jin dadin yanda taga Inaas din ta sauya tayi Shar da'ita Bilkisu tace"gaskiya yafad'a mana"

Inaas ta goge hawayen idonta ta tsugunna ta gaida iyayen nata maza,kowa ya amsa mata cikin farincikin yanda suka ganta kalau da'ita da alama amarcin ya kar6eta.

Inaas takoma kusa da Ammiy tace"Ammiy muje kiga dakina"

Bilkisu ta miqe suka tafi dakin Inaas,saboda itama so take su ke6e ta tambaye ta taji ko akwai damuwa? domin kuwa wannan kukan data taresu dashi ya tsaya mata arai.

Suna shiga daki kuwa Inaas tajata suka zauna agefen gado Sannan ta rungume ta, tasake tafashewa dawani irin kuka,Bilkisu tafara lallashin ta tace"ya'isa, fadamin meyake damunki Inaas? menene matsalar?,naga jikinki bai nuna kina cikin damuwa ba,meyake faruwa?"

Cikin kuka Inaas ta fara qoqarin d'age rigar ta sama,zata nunawa Bilkisu nashanunta. (🙈🤭🙊🙆🏻‍♀️)
Mummy da Yaya Mariya dasuka shigo dakin cikin sauri Mummy tace"nashiga uku karki bude,karki bude"

Inaas ta kallesu da fuskarta sha6e-sha6e da hawaye tace"Ammiy zafi sukemin,wajan yayi ja,Allah Ammiy wuni Yaya yake yanasha"

Yaya Mariya ta zauna tace"kai wannan masifa dayawa take,zamani kenan,mazan yanzu 'yan zamani babu abinda suka bari,komai najikin mace sai sun moreshi tsaf,inba hakaba mu lokacin mu ina mukasan wannan jarabar kaiba jinjiri masha nono ba? saikiyi haquri ai, be'isa yaye bane aka yayeshi, idan kin lura wani lokacin aiba miskilanci ne kad'ai yake damun saba,bayan miskilanci harda rashin wayo atare dashi,saboda baisha nonon uwarsa ya qoshi ba, shiyasa gashinan abun tausayi duk sauran abokan sa sun fishi wayo da surutu,saboda haka kibashi abinda yakeso shine gatan da zaki masa, yaron dabe sha Nonon uwarsa ya qoshi ba ina yasamu wani gata? tunda abun jaraba ce kibarshi yasha yasamu kuzari"(😂)

Cikin sauri Inaas da Bilkisu da Mummy suka kalli Yaya Mariya,ganin ko kad'an ba taga laifin Jawad dinba,ita akoda yaushe Jawad baya laifi a wajanta.
Bilkisu tasake kallonta da kyau tace"haba Yaya saikace wani jariri?"

Yaya Mariya tamiqe tsaye tace"tome maraba?"

(Yaya Mariya tace a bashi yasha yasamu kuzari 😂😂😂wannan tsohuwar bataji)

ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.

300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.

Amnah El Yaqoub✍
[1/21, 13:10] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,idan kika karanta min littafi baki biyaba to ban yafe ba keda Allah.

300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Chapter 53 · 0% Book details