← Book details Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 63

Sashe 59

Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bilkisu tayi murmushi ta girgiza kanta,sannan tadora hannunta a kansa tana shafa sumar kansa,shekaru talatin da bakwai baya suna sake dawo mata.
Inaas ta daga murya tace"shagwa6a master"

Jawad yana jinta yayi shiru,itama Bilkisun murmushi tayi tarabu da'ita.

Sosai yayi bacci akan cinyar tata,baccin yamasa dadi yanda baya zato,bai tashi ba, itama bata tasheshi ba har qarfe biyu na rana,ahankali yayi juyi sakamakon muryar Abban Inaas dayaji afalon.

Bilkisu tafara shafa masa sumar kansa hakan yasa yaqi tashi dan karta daina.

Abban Inaas yayi murmushi yace"yau kujerar Inaas aka qwace kenan"

Inaas ta kalli Jawad tayi murmushi Sannan tatashi tawuce kitchen zata hadowa Abban ta shayi.

Bilkisu tace"yau kam yabawa qanwar sa hutu shine akan kujerar,yana ganka kai kadai? ina Surayya?"

"tana daki Yaya,banma shiga wajanta ba, nafara biyo nan ne mugaisa tukunna"

Cikin jin dadi Bilkisu tace"Allah sarki baiwar Allah, babu ruwanta kamar Marigayiya Jamila,kuma sainaga kamar suna yanayin kama da Jamilan ma"

Farouq yayi ajiyar zuciya yace"Yaya nima yanayin danaga tanayi da Jamilan shiyasa na amince zan aure ta,amma har yanzu banajin zan samu kamar Jamila,kullum cikin kallon mata nake ko zanga mai kama da Jamila sak,amma ban ta6a ganiba, inda naganta da tuni nayi aure,saide inajin dadi idan naga Inaas,saboda kamar mahaifiyar ta kullum sake bayyana take atare da yarinyar"

Jikin Bilkisu yayi sanyi tace"jamila kam mutum ce,amma kuma fa duk shaharar da kyawun Jamila yayi,Inaas tafita kyau"

Farouq yayi dariya yace"A a Yaya, karki ziga yarki,har yanzu banta6a ganin mace wadda samari suke tashin hankali akanta kamar Jamila ba,Yaya Nasha wahala fa kafin na sameta"

Bilkisu tayi murmushi kafin tayi magana Inaas takawo masa shayi,bayan tagama jin duka firarrakinsu, tausayin Abban nata yasake kamata.

Zama tayi akusa da Jawad ta mintsine shi aqafarsa,ahankali yabude idonsa ya kalleta,Bilkisu tace"shikkenan kin tasheshi kin huta"

Inaas tace"Ammiy kutashi kuyi sallah mana,dama aiba cinyarsa bace"
Ta qarasa maganar cikin shagwa6a

Jawad yatashi suka gaisa da Abban Inaas,sannan yashige d'akin Ammiy zaiyi alwala,itama tatashi tashige dakin Man Sulaiman domin tayi sallah.

Bayan sati uku,Inaas tana falon Mummy suna fira,itada Mummy da Jawad, Fu'ad yakira wayarta suka sha firar su, bayan ta kashe wayar sukaci gaba da fira har qarfe goma na dare, Mummy tayi musu sallama tawuce dakinta, Jawad yakashe kayan kallon ya dauki Inaas cak suka haye sama,suna zuwa dakinsa tashige toilet wanka,shikuma yadauki computer yabude yana tura wasu saqonni.

Har Inaas tafuto daga wanka tashirya cikin doguwar riga me fadi Jawad yana zaune da computer agabansa,tafe she jikinta da turare sannan tazo ta rungume shi ta baya duk da tsinin cikinta yahana rungumar sosai.
Cikin farinciki tayi kissing wuyansa sannan tace" d'an kasuwa,lokacin bacci yayi"

Ahankali ya rufe computer sannan yajuyo shima yayi kissing wuyanta yace"Matar d'an kasuwa sainaji d'umin Baby na tukunna"

Daga haka yature computer gefe,ya d'orata akan cinyarsa,yaraba su da kayan jikinsu,cikin fitar hayyaci yafara aiwatar da komai a zaune,Inaas bata ta6a sanin akwai wannan style dinba sai yanzu,a zaune yayi komai sannan ya dauketa suka koma kan gado yakoma second round,tanajin yafara abu da zafi-zafi taji marar ta ta riqe,bayanta ya amsa,lokacin d'aya taji wani irin ciwo na fitar hankali,tabude baki tasaki wani irin ihu sakamakon wani irin abu dataji ya taho mata gadan-gadan yana neman rabata abiyu,lokaci daya qaran ihun nata ya ratsa ko'ina nagidan,cikin azabar ciwo tace"Yaya zan mutu,cikina"

Gaban Jawad yafad'i,cikin sauri yazare jikinsa daga nata,yaga tafara zubar da jini hakan yasa nan take yagane cewa haihuwa ce tazo mata, cikin sauri yanufi qofar dakin zai bude jikinsa ko kaya babu(🙊😳🙆🏻‍♀️)

Saiya dawo baya da sauri ya zura gajeren wando yasaka Jallabiya,yadauko mata rigar ta jikinsa sai rawa yake yana saka mata,cikin kuka tace"Yaya bayana zan mutu"

Mummy data futo daga dakinta cikin tashin hankali tafara buga qofar tana fadin"Jawad! Jawad!!"

Jawad da jikinsa ke rawa yace"asbiti zamuje,yi haquri kidena kuka,bazaki mutu ba"
Yafadi hakan yana qoqarin daukarta.

Inaas tahada wani irin gumi,dogon gashinta ya barbaje,cikin azaba tace"Yaya karmuje ko'ina, kabarni namutu anan, mutuwa zanyi"

Gaban Jawad yafadi,yatuna zancen mutuwar mahaifiyar ta,gaba daya saiya sare,lokaci daya hawaye ya wanke masa fuska.

Mummy tasake buga d'akin,cikin tashin hankali ya qarasa da Inaas din a hannunsa yabude qofar,ya kalli Mummy fuska cikeda hawaye yace"Mummy wai mutuwa zatayi?,Mummy mukai ta asbiti bazata mutu bako?,nashiga ukuna duk nine najawo mata"

Ganin baya hayyacinsa yasa Mummy taja hannunsa qasa harya sauke Inaas d'in,gaba daya hannunsa ya6aci da jini, cikin sauri taduba tace"Jawad ai haihuwar tariga tazo,kiramin Maman ka yi sauri"

(mata masu juna biyu ubangiji Allah ya saukeku lafiya,Allah yabaku lafiya😥🤲🏻)

ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.

300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.

Amnah El Yaqoub✍🏻
[1/23, 13:28] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.

300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262

17&18

Saida yajuyo yasake kallonta,yaga hawaye yayi mata jaga-jaga a fuska,sannan yajuya yafice da sauri,afalo sukaci karo da Daddy,shima zai qarasa wajansu Mummyn.

Tun kafin ya qarasa suka had'u da'ita ahanya,cikin tashin hankali tace"Jawad naji qara,hankali na yakasa kwanciya ina Inaas take? tana lafiya?"

Kafin yabata amsa taga hannunsa alamun jini,hakan yasa suka qaraso da sauri,koda suka zo dakin suna temaka mata akan tayi nishi ga kai nan yataho,Inaas kasawa tayi,ga jini yana zuba,hakan yasa suka nufi asbiti cikin wannan dare.
Babu wanda yasan meke faruwa daga Daddy sai Mummy saikuma Bilkisu da Man Sulaiman,Fu'ad da matarsa basa qasar,yayinda Abban Inaas Plat dinsu yake can gefe akwai d'an nisa kad'an,shiyasa basuji abinda yafaru ba.

A asbiti suna zuwa aka kar6eta cikin sauri sukayi ciki da'ita,wani Doctor yaja Jawad cikin office dinsa ya taimaka masa ya wanke hannunsa inda ya6aci,sannan ya gyara jikinsa yadawo wajan yayi qasa da kansa yana Addu'ah Allah ya sauketa lafiya,ba naqudar ce kadai take bashi tsoro ba,yadauki laifin komai ne ya d'ora a kansa,da bai nemeta ba da cikin kwanciyar hankali ciwon naqudarta zai tashi,ahankali yaji d'umi akan hannunsa, hakan ya tabbatar masa cewa kuka yake,qarin tashin hankalinsa idan yatuna yanda take fada masa cewa mutuwa zatayi,gaba daya sai kalaman nata suka sanya ya masa jiki.

Man Sulaiman ya zauna akusa dashi yana bashi haquri.
Da taimakon Allah da taimakon Doctor's Inaas ta haifi Baby girl dinta,aka gyara su tsaf, sannan aka maida Inaas dakin hutu,tunda aka gyara Baby su kansu Doctor's din jinjina kai suke,tun yarinya tana qarama ake ganin zallar kyau atareda ita ga hanci kamar ba jaririya ba,sosai Babyn take kuka amma Doctor's sai kallonta suke kamar su saceta,haka suka futo da Babyn tanata kuka suka nufi familyn Mekudi dasuke zaune jugum-jugum,adede lokacin Abban Inaas da Surayya suka qaraso saboda Man Sulaiman yamasa waya.
Gaba dayansu suka taru suka rufe Baby kowa yana kallonta yayinda hannu sai rawa yake kowa na jira a bashi ita ya dauka.
Jawad ne ya kar6eta,hawaye masu d'umi suka zubo daga idonsa,yayi kissing Babyn,sannan yabawa Daddy ita, yawuce wajan Doctor's ya kalli daya daga cikinsu yace"zan iya ganin Maman Babyn?"

Likita tace"zaka iya Yalla6ai,amma tana bacci kada a tasheta"

Cikin sauri Jawad yayi ciki.

Daddy ya qarewa Baby kallo yace"masha Allah,fa tabarakallahu ahsanul qaliqin,to Zaliha nifa nadawo nan"

Gaba daya sukasa dariya,Abban Inaas ya kar6eta,kallo daya yayi mata yad'ago kansa ya kalli Bilkisu yace"Yaya wannan ai photo copyn Jamila ce"

Bilkisu tayi murmushi tace"gaskiya kam,duk photunan Jamila tana yarinya itama kamar hakan de take"

Addu'ah yayiwa Babyn sannan yabawa Man Sulaiman shima yamata Addu'ah,daga nan Su Mummy suka kar6eta.

Jawad yana shiga dakin yaganta tana bacci,tana Sanye cikin wata riga doguwa me fadi ta asbiti,sai wata hular net me shara-shara sosai take bacci kamar ba gobe.
Ya qarasa ya zauna akusa da'ita ya sunkuya yayi kissing goshinta, ya sanya mata Albarka, sannan yasaka hannunsa cikin nata yazuba mata ido yana kallonta tsantsar soyaiyar ta tana sake ninkuwa acikin zuciyarsa.
Chapter 59 · 0% Book details