Sashe 55
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan yakashe wayar Inaas ta kalli yanda ya6ata fuska,tasan cewa kawai ya amsawa Daddy ne, amma kokadan bayason tayi karatu tarasa meyasa bayaso, tayi ajiyar zuciya tasake rungume shi sannan takai hannunta cikin lallashi tafara shafa kyakykywan sajensa tace"menene abun damuwar bayan kariga ka mallakeni? kariga kazama ni nazama kai,mun zama abu guda,bana tunanin zan iya hulda da kowa sai wanda ka amince min tukunna,kayi haquri mana Yaya"
Jawad yana jinta yayi shiru kamar baiji me tace ba,yasaka hannu ya janye mata hannunta daga kan sajensa.
Inaas tasake yin ajiyar zuciya ganin har yanzu be sauko ba,cikin dabara tadora hannunta daya akan Qasan marar sa ta d'an matsa masa shi a hankali yanda saqon zaije masa,sannan ta saqalo kafadarsa da d'aya hannun nata,idonta cikin nasa taci gaba da matsa masa qasan marar tasa,Jawad ya lumshe idonsa cikin jin dadi,ahankali yasake bude mata cinyoyin nasa(🙈)
Inaas tayi murmushi ganin saqon datake turawa yafara kar6uwa, Sannan ta matsa tayi kissing fuskarsa, cikin kissar tausasa harshe tace"Babu ni babu hulda da kowanne irin namiji,ni taka ce kai kadai,dukkan abinda na mallaka naka ne Yaya,kadena tsoron wani abu akan karatun nan,Yaya kana faranta min,kamin abubuwa dayawa najin dadin rayuwa,banida damuwar komai, dan haka shima karatun bazanji komai ba idan ka hanani,saide ma inyiwa Allah godia bisa ni'imomin dayamin ciki harda na mallaka min kai dayayi amatsayin mijina...."
Jawad yasaki ajiyar zuciya yanajin yanda kalaman nata suka ratsa shi kuma suka sa hankalinsa ya kwanta,hannunta dayake kan qasan mararsa ya dauke yariqo hannun ya tura mata shi can cikin wandon sa yanda zaiji yanda yakeso(🙈)
Inaas tayi murmushi tana kallonsa,rungume ta yayi cikin sigar rad'a yace"amma ai baki ta6a cemin ina jiyar dake dad'i ba sai yanzu dayake kinason karatu ko? Love baki rasa komai ba,kina dani,har jikokin mu bana tunanin zasu kasa jin dadin rayuwa kamar mu,babu abinda zance wa Allah sai godia saboda bayan kudin Daddy nikaina bansan adadin abunda na mallaka ba"
Inaas tayi murmushi tayi kissing faffadan qirjinsa sannan tace"to yau Nafad'a ma Yaya,kana jiyar dani dad'i sosai,kaidin jarumi ne fiyeda sauran mazan duniya,ka'iya aiki sosai,babu macen da bazatai fatan kazamo mijinta ba,saide nariga nayi musu nisa,ni kadai zaka dinga yiwa aikina cikin dare da duk lokacin danaso,kuma karatu Yaya ai saide inyi dan korar jahilci,sannan kuma saboda yaranmu"
Jawad yayi mata wani irin kallo yace"yarinyar nan dama kin iya wadannan kalaman amma shine bakya min?"
Inaas ta rufe fuskarsa acikin jikinsa cikin wata irin kunya,tana son karatu sosai,dole zatayi yanda zatayi domin ta shawo kansa ya amince da batun karatun,har yanzu bata jin dad'i idan suna mu'amula,saide tanajin dad'i sosai idan suna wasa,ita kanta tasan cewa kawai zigashi tayi dan yaji dadi, kuma gashinan ta d'ana tarkon ta ya kama, domin kuwa yaji dadin yanda take yabonsa akan shi din jarumi ne ko a Shimfida.
Tayi murmushi tace"bahaka bane yaya"
Cikin jin dadin saqon dayake kar6a acikin hannunta tacan qasa yace"to tunda kin tabbatar ina miki aiki kema yau saiki nunamin naki aikin"
Inaas ta kalleshi cikin shagwa6a tace"to Yaya ka amince da karatun?"
Kallonta yayi da idonsa dasuka fara sauya launi yace"ya zanyi? tunda kinaso har master's zakiyi insha Allah, but banson Yayan nan,daga Yalla6ai kindawo Yaya,please inaso shima Yayan nan acireshi"
Cikin jin dadi Inaas ta rungume shi tasakar masa kiss sannan tace"thank you Qauna"
Jawad yayi murmushi bayan yaji sunan data sauya masa, sannan ya zuba mata ido yana kallonta,hakan yasa tagane cewa jiranta yake,cikin kunya tafara yimasa duk abinda tasan cewa yana so,sosai yake jin dadin yanda take masa komai,yasakar mata jikinsa yabata ragamar komai, banda numfashi babu abinda yake saki, saida tafiya tayi nisa sosai sannan shikuma yaci gaba dayin komai cikin sauri-sauri.
Bai nema mata makarantar ba saida sukai wata uku cif a Qatar,zuwa lokacin jikinsu ya murje,amarci ya kar6esu,sunyi wani fresh dasu kamar basu ba.
Qarfi da yaji Jawad yasa Inaas ta zama 'yar hannu,sosai takejin dadin abun yanda ya kamata,acikin wata ukunnan idan be nemeta bama ita da kanta zata lalla6o sai sunyi sannan zataji dadi, yariga yayi mata wannan horon,tasake yin qiba tayi kyau sosai,kusan wata biyu kenan rabon datayi period,sau d'aya tayi tunda sukazo qasar, ko kad'an Jawad bai sani ba,yama manta da batun period saboda dad'in dayake kwasa,kullum sake qara dadi take hakan yasa yakeji da'ita kamar ya lashe ta,yana jin dadin yanda take so suyi abun,sosai suke murzar juna shi da ita, wannan sauyin dayake ji ajikinta hakan yasa ya mantar dashi komai,ko tunanin tana period ko batayi ba yayi kwata-kwata,dad'in sa kawai yake kwasa.
Daga nata 6angaren dabata gani ba tafara shiga damuwa, hakan yasa tahau internet tayi search anan taga bayanin da yasa gabanta yafadi,wato ciki,to amma datayi tunanin ance masu ciki suna laulayi kokuma jinya kuma ita babu d'aya wanda tayi sai zazza6i kad'an shima idan tasha paracetamol sai taji ta ras, kuma ba taga cikinta ya futo yayi qato ba kamar na masu ciki, saide kwad'ayi datake yi,tarage cin abinci saide kayan maqulashe,saita wuni tana ciye-ciye kuma ba abinci ba kawai tarkace, hakanne yasa hankalin ta ya kwanta bata dauki hakan amatsayin ciki ba, uwa uba a bayanin data gani a goggle sunce mace tana iya tsallaken wata batayi period ba, hakan yasa hankalin ta ya kwanta,tadena tunanin komai.
Tafara zuwa makaranta cikin kwanciyar hankali,kullum sai sun sauketa a makaranta shida sauran guard dinsa sannan su wuce wajan aiki,idan tagama lactures dinta zai turo mota amaida ta gida.
Bayan wata hudu sukai exam din first semester,adede lokacin yakama watansu bakwai a qasar,ranar dasuka gama exam din tayi photuna da qawayenta sosai,sannan tayi masa waya yaturo akazo aka dauketa aka kaita gida.
Kwanciya tayi akan doguwar kujera bayan tacire kayan jikinta,ta dauki apple tanaci,photunan nasu take kalla,wani photo da'aka mata ita kadai tad'an dage laffayar jikinta shine yasa tatashi zaune dawani irin sauri,gabanta yana fad'uwa,cikinta ne taga yaqara girma sosai ya kumbura duk da acikin photo ne ana iya ganinsa,jefar da wayar tayi,sannan tatashi zaune tabude cikinta tazuba masa ido taga ciki de gashinan ya kumbura,yanzu yafi acikin photon futowa saboda acikin photo ta daure cikin da laffaya,tsananin mamaki ya kamata,a fili tace" ha'a to meyake faruwa ne? what's wrong with me?"
Tasa hannunta akan cikin ta d'an daki cikin kad'an tana so ta tantance kumbura tayi kokuma me? yaushe har cikinta yazama haka bata lura ba? metake tunani? har wanne irin karatu ne zaisa takasa gane yanayin jikinta? tasake dukan cikin nata akaro na biyu taji wani irin abu acikinta zil-zil kamar motsin maciji,lokaci daya ta dora hannunta akanta ta fashe dawani irin kuka.
Adede lokacin Jawad yashigo gidan,cikin sauri ya qarasa wajanta, cikeda tashin hankali yace"love menene?"
Cikin sheshshekar kuka tace"Yaya cikina,sai kumbura yake,idan na daki cikin saina dinga jin kamar maciji ne acikina"
Gaban Jawad yayi wata irin mummunar fad'uwa yazaro idonsa waje yace"innalillahi Snake"(😳)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻
[1/22, 15:46] My Number: Cikin kuka ta gyad'a masa kanta tana kallonsa.
Jawad yayi sauri yabude cikin nata sosai,lokaci d'aya shima gabansa yafad'i,da sauri yakai hannunsa kan cikin sannan yadago kansa ya kalleta tace"kinga don't cry,ya'isa tashi muje asbiti"
Cikin kuka tatashi tasake daura laffayar jikinta sannan suka fice cikin tashin hankali.
Har sukaje asbitin bata daina kuka ba,bayan sun fadi matsalar datake damunta kai tsaye scanning aka mata,lokaci daya saiga Baby,Jawad ya zaro idonsa yana gani,sannan yajuya yana kallon likita da mamaki, itama Inaas anata 6angaren cikin sauri tafara qoqarin tashi daga kan gadon.
Jawad ya rufe fuskarsa da hannunsa yana yiwa Allah godia,likita ta kalleshi tace" She's a Baby girl"
Jawad ya janye hannunsa daga kan fuskarsa,Inaas taga hawaye a kwance a fuskarsa, abun yasake bata mamaki, tasa hannu tafara share masa hawayen.
Likita ta basu shawarwari akan kada ta dinga yawan aiki sosai,ta kuma bata wasu magungunan wanda zasu taimaka mata ita da Babyn ta.
Ahanya yana driving hannunsa yana kan cikinta yana shafa wa,suna zuwa gida kuwa ya dauketa suka shige ciki,akan gado ya kwantar da'ita, sannan yawuce toilet ya dauro alwala yazo ya gabatar da sallah raka'ah biyu, yayiwa ubangiji kirari,yayi musu Addu'ah akan Zaman aurensu,sannan yayi mata Addu'ah ita kadai,akan Allah ya sauketa lafiya, ya shafa Addu'ah yadawo kan gadon ya zauna yajata ya d'orata akan cinyarsa,yayi kissing goshin ta hawaye sabo yana sake zubowa daga idonsa.
Inaas tasa hannunta tadago fuskarsa sannan tasa bakinta ta shanye hawayen tas yanda taga yanayi mata shima,cikin sigar lallashi tace"Qauna ...kukafa kake tun a asbitin nan"
Kallonta yayi cikin farinciki yace"Allah yayi miki Albarka Love kinmin komai,kinbani komai,yanzu nanda wata uku zuwa hudu munzama mu uku"
Inaas tayi murmushi,tace"hakane,Allah yakawo ta lafiya"
"kinga yanzu kunyi hutu,to babu batun aiki,kibi duk do kokin da'aka gindaya mana"
Inaas tagyada masa kanta tana kallonsa da murmushi a fuskarta,tasaka hannunta cikin sumar kansa ta dinga shafawa,jin dadin hakan yasa yashige cikin jikinta duk da tana kan cinyarsa ne,fuskarsa yafara goga mata a wuyanta,Inaas ta lumshe idonta tanajin yanda yake busa mata iskar numfashi akan wuyanta,daga nan ya gangaro zuwa ga abinda yafi so,yacire laffayar tata, sannan yayi sama da rigar ta,yadora bakinsa akan nashanunta yafara zuqa ahankali,atare suka saki wani irin numfashi, Inaas tasake rungume kanshi tayi luf acikin qirjinsa.
Daga nan labari ya sauya Salo,farinciki Samun Baby yasake samarda wani farincikin a gangar jiki da zuciyar su,saida sukayi kusan round uku, sannan suka haqura.
sai kiran wayoyin sa ake amma shiru kakeji baisani ba, kasancewar suna silent.
Da daddare suna zaune afalo akan doguwar kujera qafafunta suna kan cinyarsa yana matsa mata su, yayinda hankalinsu yake kan labaran da'ake karantawa,hannunta yana riqe da cup cikeda fruit salat.
Daya daga cikin Wayoyinsa tafara Haske alamun kira yashigo,yaduba da sauri yaga abokin aikinsa ne,sun dade suna waya sannan yakashe ya dinga bin missed call din d'aya bayan d'aya yana kiransu, daga nan yakashe wayar baki daya,yadauki wata wayar daban yakira Bilkisu.
Bugu uku ta dauka tace"Jawad"
Cikin farinciki da kulawa yace"na'am Mama,Albishirinki"
Inaas tanajin haka tazaro idonta sannan tafara yimasa alama yayi shiru karya fad'a,Jawad yayi mata wani irin kallo sannan yace"Mama nanda wata uku...."
Saiyayi shiru.
Bilkisu tace" meyafaru fadamin,me za'ai nanda wata ukun?"
Jawad yayi murmushi yace"zaki zama kaka"