Sashe 34
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jawad ya runtse idonsa,sai yanzu ne yagane cewa haqiqa yarinyar nan tayi masa illa arayuwarsa da kuma kasuwancin sa,tunanin ta da begenta dakuma kewar ta yasa gaba daya yama manta da batun bude kamfanin da'akai gwanjonsa ya siya,batare daya bude idonsa ba yace"ok thank you I will call you back"
Yana fadar haka ya wullar da wayar ba tareda yakashe taba.
P.a ya kalleshi yasaka hannu yadauki wayar yakashe ta,sannan yakoma gefe yatsaya.
Daya daga cikin guard daya fahimci kamar Jawad din yana cikin damuwa, ya qarasa ya kunna kayan kallo yakoma gefe,Jawad yazubawa TV ido yarasa meyake masa dadi,jiya ke a zuciyarsa idan baiji muryarta ba, to zai iya fuskantar wata matsalar a zuciyar sa.
Tsawon lokaci yana kallo ganin babu abinda yake fahimta hakan yasa ya kalli p.a yace"P.a"
P.a ya qaraso da sauri yace"na'am Yalla6ai"
Jawad yameqa masa hannu sannan yace"bani computer"
Cikin sauri p.a yabashi computer,yabude ta ya kunna sannan yakira Fu'ad vedio call.
Fu'ad dayake kwance a dakinsa yana chatting kasancewar shabiyu na dare ne a agogon Nigeria hakan yasa yayi mamakin ganin kiran Yayan nasa, cikin sauri yadauka suka zubawa juna ido kowa yana ganin dan'uwan sa tartar babu alamun rashin network.
Fu'ad yace"yaya baka kwanta ba? i hope you're feeling better"
Jawad ya lumshe idonsa sannan yabude yace"yes,mekake yi yanzu?"
Fu'ad yadan daga kafadarsa yace"nothing Yaya,just ina chat ne da friend's"
Jawad yayi masa wani irin kallon kama raina min hankali,Fu'ad yayi murmushi ya shafa sumar kansa batare dayace komai ba,Jawad yace"ina Mummy dazu muna waya,munyi sallama da'ita da sauri-sauri,tana lafiya ko?"
Fu'ad yace" she's fine,dazu suka dawo,kasan sunje Niger,da'ita da Daddy,da Hajiya Mama,da Uncle Sulaiman,wai ina tunanin kamar ko anga matar Uncle Sulaiman din ne,ina tunanin haka de gaskiya, ban tsaya na saurari zancen nasu ba"
Cikin rashin damuwa Jawad yace"ok,yayi..."
Kafin yaci gaba da magana p.a yakawo masa waya yace" Yalla6ai ana kira"
Cikin sauri Jawad yakashe computer tasa sannan yarufeta, yatashi tsaye ya kar6i wayar,gaba daya tunanin sa yagama bashi Inaas ce ta kirashi,hakan yasa bayan ya kar6i wayar idonsa ya rufe ko number bai kalla ba,yad'an matsa gefe d'aya yasake sassauta muryar sa yace"Barka da dare"
Daga dayan bangaren yaji muryar wani Baturen qasar America yana masa magana,Jawad yanajin haka yaji kansa yasara,yanzun made ba ita bace? ahankali yasake lumshe idonsa,yayinda yaji wani irin jiri yana d'ibarsa,duk yanda yaso yatsaya da qafafunsa yaji ko kad'an yakasa hakan,lokaci daya yazube awajan.
Cikin sauri p.a yasaki wayar hannunsa yayi kansa shida sauran guards din dasuke tsaye afalon,cikin tashin hankali p.a yafara jijjigashi yana fad'in "Yalla6ai!! Yalla6ai!!!"
(Hmmm to P.a,yaufa Yalla6ai saide kuyi haquri domin kuwa Inaas ta kwantar mana dashi 🤒😘😗)
( new P.a kina ina haka abubuwa suka fara ta6ar6are muku?🤔😂
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍
[1/20, 08:44] My Number: ME DEBE KEWA 300 ne kacal,ki biya ki karanta cikin salama,idan kika karanta min batare da kin biya ba keda Allah saboda ban yafe 👌🏻

Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262
17&18
Cikin sauri wani guard ya dauki waya yayi kiran Doctor,sannan suka daukeshi cak,duk kuwa da kasancewar sa qaqqarfan namiji,suma masu bashi tsaron ba baya ba, kai tsaye dakinsa suka kwantar dashi,P.a yana qoqarin shafa masa ruwa a fuskarsa,likitan ya'iso, dayake asbitin nasu akusa yake,Likita ya ajiye qaramar jakar hannunsa sannan ya nutsu yafara duba Jawad,yadade yana masa gwaje-gwaje sannan ya daura masa ruwa guda daya,yayi allura acikin ruwan, sannan yahada kayansa yamiqe ya kalli P.a yace"rashin samun hutu ne yasa yakasa controlling kansa,jikinsa da qwaqwalwar sa suna buqatar hutu,aikin dayake yayi yawa,a bashi wasu yan kwanaki yahuta zai dawo normal,idan ya farka akirani"
P.a yabawa Likita hannu suka gaisa,sannan suka fita ya rakashi, dakin da Jawad yake ciki suka rufe suka koma falo suka zauna,yayinda P.a yaci gaba da kula da komai.
Duk bayan awa daya P.a yana zuwa ganinsa,da ruwan yaqare ma shine yacire masa,sannan yasake gyara masa blanket din dakyau ya futo daga dakin.
Saida Jawad ya debi kusan awa biyar yana bacci sannan yafarka ahankali,yabude idonsa ya kalli Plasma dake aiki adakin amma babu qara kokadan,yaja lallausan blanket din daya rufa dashi ya rungume shi a qirjinsa, yazubawa Plasma ido yana karanta labaran da'ake saide baya fahimtar rubutun,kawai karanta wa yake amma ba zaice ga abinda ya fahimta ba,hankalinsa da tunanin sa gaba daya yatafi wajanta,meyasa taqi nemansa awaya? ko yayi mata laifi ne?,meyasa takeson daukar fansar fadansu dakuma 6oye musu koshi waye ranar da suka fara haduwa ta hanyar qin kiran wayarsa? meyasa? yasaki ajiyar zuciya ya lumshe idonsa, sannan yajuya gefensa yadauki wata babbar waya yabude,wata folder yashiga nan take pictures dinta suka bayyana,wanda akayi mata su dayawa ranar Birthday nashi, amma babu guda daya da tasan cewa an dauka da saninta.
Dan qaramin lips dinta yazubawa ido kamar zai cinye shi,yasake gyara kwanciya tareda sake rungume Blanket din jikinsa yanajin dama ace itace, yasake kallon photon nata dakyau,ahankali ya motsa lips dinsa kamar zaiyi magana amma baice komai ba,sai can yazubawa kyawawan idanuwanta ido yace"kece ME 'DEBE MIN KEWA"
Ahankali ya matso da photon nata dab da fuskarsa,sannan ya lumshe idonsa yadora lips dinsa adede nata,yasakar mata wani irin kiss.(🙈)
Tsawon wasu mintuna ya6ata yana aikin kallonta,sannan yatashi ahankali yashige toilet yayi wanka,ya dauro alwala ya futo jikinsa d'aure da towel fari qal,hakan ya bayyana lallausan baqin gashin dake kwance a faffadan qirjinsa,wata jallabiya yasaka yatada kabbarar sallah,saida yarama duka sallolin da'ake binsa sannan ya zauna a yabude qur'ani yana karantawa.
P.a yashigo dakin hannunsa daukeda coffee ya ajiye masa, sannan yajuya yafita falo yakira Likita,yawuce Fridge yadebo masa Fruit,yahado masa da abinci madedeci yakawo masa dakin sannan ya zauna ya kalleshi yace"yalla6ai yajiki?"
Saida yakai qarshan shafin dayake karantawa sannan ya rufe qur'anin yadubi P.a yace"Naji sauqi P.a,dama ciwon kaine kawai"
Likita ne yashigo dakin, Jawad ya kalleshi yayi masa murmushi sannan yabashi hannu suka gaisa, Likita yasake dudduba shi, sannan ya kalleshi yace"babu wata damuwa yanzu,amma nabaka hutun kwana biyar, kafin ka koma bakin aiki"
Jawad ya jinjina kansa sannan yabashi hannu suka sake gaisawa,suka fice shida P.a daga dakin,suna fita Jawad ya jingina da gadon ya lumshe idonsa, sannan yabude da sauri yatashi yagyara zamansa yafara shan coffee din.
*** *** ***
Abuja Nigeria
Washegari sassafe aka kawowa Hajiya Zaliha order kayan datayi,suna breakfast su uku ita da Daddy da Fu'ad,daya daga cikin me aikinta tazo ta rissina tace"Hajiya munkai musu abincin"
Hajiya Zaliha tace"ok Ladi zaki iya tafiya"
Bayan sungama cin abinci,Hajiya Zaliha ta kalli Fu'ad tareda nuna masa kayan dake zube akan kujera tace"Fu'ad dauki kayan can muje wannan Plat din nan nakusa damu"
Fu'ad ya kalleta yace"Mummy ko insa akai miki?"
Hajiya Zaliha ta kalli cikin idonsa tace"kadauki kaya muje nace"
Daddy yayi murmushi yana jinsu,Fu'ad yatashi yakwashi kayan,itama ta dauki sauran suka tafi wajansu Bilkisu.
Suna zuwa kai tsaye suka shiga falon,Bilkisu tana zaune akan hadaddiyar kujera tana kallo,yayinda Inaas take tsaye akusa da TV kanta ko dankwali babu tana qoqarin sauya channel, Farouq kuwa idonsa yana kan Alqur'ani yana karatu.
Suna jin sallamar Hajiya Zaliha gaba dayansu fuskarsu ta washe da annuri,Inaas tataho da sauri ta kar6i kayan hannun Hajiya Zaliha,Fu'ad yazubawa Inaas ido yana kallonta,cikin ransa yake tambayar kansa anya mutum ce kuwa?
Har Inaas suka gaisa da Hajiya Zaliha Fu'ad bai bar kallonta ba kuma bai daina tunani ba,saida Hajiya Zaliha ta kalleshi tace"Fu'ad Inaas tana gaidaka"
Cikin sauri yadawo hayyacinsa sannan yace"sannu yakike"
Inaas tayi murmushi tace"lafiya"
Hajiya Zaliha ta kalli Bilkisu da Farouq sannan ta nuna musu Fu'ad tace"wannan shine qaramin yaro na,sunansa Fu'ad,Yayansa baya nan yana qasar waje"
Cikin kulawa Farouq yace"Masha Allah,sannu Fu'ad"
Fu'ad yayi sauri yayi qasa da kansa yana sosa qeyarsa, sannan ya rissina ya gaida Farouq, yajuya yasake gaida Bilkisu itama ta amsa masa cikin kulawa.
Zama sukai akan kujera Hajiya Zaliha ta kalli Bilkisu tace"Bilkisu ga kaya,zaku iya amfani dashi kafin akawo musu dinkunan ku,naza6i wasu kaya nace a dinka muku,amma yanzu de ga wasu kayan nan kufara dasu"