Sashe 39
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mummy ta bishi da kallo, ta d'aga hannunta sama tace"Allah,Allah ka shirya min Jawad dina,Allah karage masa wannan miskilanci kasa yadawo normal mutum kamar kowa"
Daddy dayake saukowa daga sama yanajinta yayi murmushi yace"to Amin,amma kema kinsan da kamar wuya,dama can haka halin danki yake".
Mummy tajuya da sauri ta kalli Daddy.
Jawad kuwa yana futowa Compound din gidan yanufi Plat din su Inaas, yana tafiya ahankali kamar baison tafiya,Sojojin dake shawagi agidan sai gaidashi suke yana daga musu hannu,yana gab da shiga cikin falon yaji gabansa yana fad'uwa,yarasa dalilin wannan fad'uwar gaba dayake ji duk lokacin da zai tunkari wadannan mutane.
Da sallama abakinsa yashiga falon,saide babu kowa sai qarar tv dake aiki afalon,yazauna a kujera yana qarewa falon kallo kokadan bashida makusa,yana juyawa gefensa yaga wayar Inaas a ajiye, cikin sauri yadauki wayar,yana dubawa cikin sa'ah yaga babu password akan wayar,cikin sauri yashiga cikin contact dinta,yaduba number Fu'ad yayi deleted dinta, sannan ya maida wayar yanda ya ganta ya ajiye.
Shiru-shiru yana zaune babu wanda ya futo,yamiqe tsaye yadauki remote ya sauya channel zuwa labarai,yana ajiye remote din Bilkisu tafuto daga daki,cikin tsananin mamakin ganinsa tace"Jawad? kaine kazo? meyasa ka zauna afalo baka shigo daki ba?"
Jawad ya ajiye remote din sannan ya danyi murmushi ya tsugunna har qasa yace"Mama ina wuni"
Farinciki yakama Bilkisu,tanajin dadin yanda yake kiranta da Mama,tun farko haka taso Muhammad dinta ya dinga kiranta, amma kuma Allah bai nufa zata rayu tare dashi ba.
Cikin sauri tasa hannunta akan kafadarsa tace"tashi ka koma kan kujera"
Babu musu Jawad yatashi,yarasa meyasa matar nan take yimasa abubuwa kamar wani d'anta,fisabilillah shida yake nema yace a nema masa auren 'yarta tayaya suruka zata dinga ta6a jikinsa? (🤔🤭😂)
Yana zama akan kujera itama Bilkisu ta zauna ta kalleshi fuskarta fal da fara'ah tace"kaci abinci? mekake so nakawo ma?"
Jawad yayi murmushi kai tsaye yace"shayi"
Domin kuwa har gobe, yakasa manta dad'in wannan shayin data had'a masa lokacin dayaje gidansu a Niger.
Bilkisu tatashi tawuce kitchen tafara hado masa shayin,tarasa meyasa take jin Jawad aranta,itade tunda Allah yadora mata shi a'idonta shikkenan taji tana qaunar yaron,baza'a ta6a fada mata laifin Jawad ta dauka ba,tanajin farinciki aduk lokacin data kasance tare dashi.
Shayin tahado,takawo masa falon ta ajiye, sannan ta kalleshi da murmushi tace"kona baka?"
Jawad yayi murmushi yace" A a Mama,zansha"
yadauki cup din yafara shan shayin a hankali,sannan yabata turaren qamshin yace"gashi inji Mummy"
Bilkisu ta kar6i turaren qamshin tabude shi ta shaqa taji wani qamshi me dad'in gaske,sannan tadago kanta ta kalli Jawad tace"kaiii amma yanada qamshi,shaqi kaji..."
Tafadi hakan tana nufar hancin Jawad da turaren tanaso shima yaji qamshin(😂)
Jawad yayi murmushi yace"um da qamshi"
Cikin murna tace"kace mata nagode sosai,bari inje daki insaka manashi dakinmu yayi qamshi,kayi zamanka kasha shayin a nutse kaji ko?"
Jawad yace"to Mama"
Yamaida hankalinsa kan labarai, yana gani yana shan shayinsa ahankali.
Bilkisu tashiga daki ta kunna musu turaren wutar,sannan tayi nocking toilet tad'aga murya tace"Inaas futo kiji turaren qamshin da Hajiya ta aikomin me dadi"
Daga cikin toilet din Inaas tayi gyaran murya sannan tace"gani nan zuwa Ammiy"
Bilkisu tafuto daga dakin tadawo falo ta zauna suna kallo itada Jawad,lokaci zuwa lokaci tana kallonsa tanajin nutsuwa dakuma hankalin yaron yana birgeta.
Acikin daki kuwa Inaas tana futowa daga wanka taji wani irin qamshi tace"kai amma gaskiya wannan turaren inajin na qasar waje ne"
Tafadi hakan tana qoqarin futowa daga dakin,ta riga tasan cewa babu kowa,Abbanta da Man Sulaiman basa dawowa sai can dare,tasan cewa daga ita sai Ammiy,hakan yasa tanufo falon kanta tsaye (🙆🏻♀️)
Tana futowa tace"Ammiy naji tura...."
Kafin tagama cewa Turaren,idonta ya sauka acikin na Jawad,gabanta yayi wata irin bugawa,qafafunta suka fara rawa,tanaso tajuya daki taji kamar an riqe mata qafa.
Jawad yazuba mata mayun idonsa yana ganin tsantsar kyawun Inaas ba tareda kaya ba,farin towel din data daura yayi mata kyau sosai, farar fatar jikinta sai wani sheqi takeyi,gabansa yafara faduwa saboda wannan shine karon farko dayaga mace ahaka,saide a Tv,dogon gashin kanta baqi duk ya liqe ajikin kafadarta kasancewar sa ajiqe.
Madedetan nashanunta suna tsaye cak acikin towel din,bai ta6a sanin haka kyawun surar ta yake ba,saboda koda yaushe cikin kaya yake ganinta.
Lokaci d'aya yaji yanayinsa yana sauyawa,fad'uwar gabansa ya tsananta.
Cikin wani irin ihu Inaas tajuya daki da gudu,yayinda Jawad yashafa sumar kansa ya ajiye cup din yayi sauri yafice daga falon.
Bilkisu tayi ajiyar zuciya tarafka wani irin tagumi da hannunta bibbiyu(🙉)
Wannan mayen kallon dataga Jawad yanabin Inaas dashi ta tabbatar idan shidin mabuqaci ne to zaiyi wahala ya kwana lafiya,tana lura dashi tunda yarinyar tafuto yadena shan shayin yazuba mata ido yana kallonta,yanda taga qwayar idon Jawad,sai hakan ya tuno mata da zamanta da man Sulaiman a shekarun baya,idan yana buqatar ta haka shima yake binta da wannan mayen kallon kamar wani mayunwacin zaki wanda yadade yana farauta bai samu abinci ba.
Kanta taji yasara,ahankali tatashi tabi bayan Inaas daki.
Jawad kuwa yana komawa Plat dinsu ko tsayawa afalo baiyi ba kai tsaye yawuce dakinsa da dan gudu,Mummy ta bishi da kallon mamaki,saide kafin tayi magana Jawad yawuce dakinsa ya murzawa qofar key,wani irin numfashi yake saukewa ya tsugunna awajan,yadade baisha maganin komai ba,amma yau akwai matsala,gashi maganin nasa yaqare,toilet yashige ya watsa ruwa ko zaiji sauqi saide baiji wani abu daya ragu daga cikin abinda yakeji ba,har yanzu santala santalan fararen cinyoyin ta gizo suke masa acikin zuciyar sa,ko towel din jikinsa bai cire ba yakife akan gado yashige cikin blanket jikinsa yana wata irin rawa.
Yadade acikin wannan yanayin,baisan tsawon lokacin daya dauka acikin wannan halin ba,wani irin wahalallan bacci ya daukeshi,saide mafarkin dayayi da'ita shine ya haddasa masa lalata towel din jikinsa gaba d'aya.(🙈)
Dawani irin zazza6i yatashi,yayi tunanin yanayin daya shiga daren jiya yariga yawuce,saide yana dora hannunsa akan qasan mararsa yaji babu wani sauyi,yanda ya kwanta jiya,haka yauma yatashi, daqyar yatashi yawuce toilet yayi wankan tsarki,sannan ya futo yasaka wata Jallabiya,ya kalli jikinsa yaga bazai iyu yafita sallah masallaci ahaka ba,idan yafita ahaka kowa zai gane halin dayake ciki saboda yanda gaban jallabiyar tasa yatashi sosai,dan haka yatada kabbarar sallah,yana idarwa yacire Jallabiyar yakoma gado ya kwanta, sannan ya turawa family Doctor dinsu saqo,ta waya.
Saida gari yayi haske sannan Daddy yadawo daga masallaci,ya kalli Mummy datake zaune afalo hannunta d'aukeda carbi tanaja,yace"Naga Fu'ad a masallaci, amma banga Jawad ba,meyasa baije masallaci ba?"
Mummy ta kalleshi tace"Alhaji kuda kuke fita tare ni ina daki tayaya zansan baije masallaci ba? Allah yasa lafiya, bari naduba dakinsa Allah yasa de yana lafiya"
Tafadi hakan tana miqewa,adede wannan lokacin likita yashigo falon,Daddy ya kalleshi, itama Mummy ta kalleshi tace"Doctor meyake faruwa?"
Doctor yabawa Alhaji hannu suka gaisa,sannan yace"naga text din Yalla6ai Jawad ne,baya jin dadi"
Cikin sauri Mummy tayi dakin Jawad,Daddy da Likita ma sukabi bayanta.
Jawad yana kwance cikin Blanket dagashi sai gajeren wando, yanajin budewar qofa yayi sauri yagyara kwanciyar sa yanda baza'a ga halin dayake ciki ba.
Mummy tana shigowa tasa hannu zata bude bargon, Jawad yayi sauri yariqe sai iya kansa ne yabari ya futo.
Fuskarsa ta shafa tace"meyake damunka? meyasa baka kiramu ba?"
Jawad yadan lumshe idonsa yabude sannan ya motsa bakinsa a hankali yace"Mummy zazza6i ne kawai sai ciwon ciki"
Daddy ya kalli likita yace"duba shi"
Likita ya kalli Mummy yace"Hajiya adan samo masa ruwan tea yasha,zanyi masa allura ne"
Mummy tatashi tafice daga dakin,Daddy yanemi waje ya zauna, saqo yashigo wayarsa yadauko wayar daga Aljihunsa yana duba saqon.
Likita ya janye bargon har zuwa gwiwar Jawad,cikin sauri Jawad yaja bargon yasake rufe jikinsa yana kallon gefen da Daddy yake zaune yana hamdala aransa da Daddyn baiga komai ba, Daddy kuwa tun shigowar su da Mummy ya fahimci halin da Jawad din yake ciki,tun da yaga zata bude bargon amma Jawad din yayi sauri yariqe, tun daga nan yasan cewa matsalar tasa ta buqata ce,hakan yana nufin yaron nasa lafiyarsa kalau kenan,duk da bashida lafiya hakan yayiwa Daddy dad'i, yasake kallon Jawad ya kawar da kansa amma bai nuna yasan komai ba,yamaida hankalinsa kan wayar hannunsa.
Likita ya tatta6a jikin Jawad yaji babu zafi sosai.
Mummy tashigo takawo masa tea,yatashi a hankali ya kar6a yasha,sannan likita yamasa allura.
Daddy ya kalli Mummy yace"muje"
Suka futo daga dakin,suna fita Jawad ya lumshe idonsa sannan yasaki ajiyar zuciya yakoma ya kwanta.
Likita yabude jakar daya shigo da'ita,yadauko masa magungunan daya saba bashi yace"ga maganin Yalla6ai,sannan insha Allah zuwa anjima zakaji komai yakoma yanda yake"
Jawad ya kar6i maganin ya ajiye,sannan yace"thank you Doctor"
Likita yasake hada allurar bacci,yayi masa, sannan ya futo daga dakin.
Jawad ya lumshe idonsa yanajin wani irin bacci yana fizgar sa,saide jin dad'insa d'aya,abinda yake tsaye qyam yake barazanar tona masa asiri yafara kwanciya.(🙈)
Wunin ranar bacci yake sadidan,Fu'ad yashigo dakin yadade a zaune amma Jawad bai tashi ba,daga qarshe ma saiya kwanta agefen Jawad din.
Sai bayan azahar Jawad yatashi,yaduba gefensa yaga Fu'ad yana bacci.
Yatashi a hankali yajishi komai normal kamar yanda likita yafada masa,kai tsaye toilet yashige yayi wanka yafuto ya Shimfida sallaya ya tada kabbarar sallah.
Kafin ya idar Mummy da Daddy suka shigo dakin,yana idarwa sukai masa sannu, sannan Mummy tafara bashi abinci.
Washegari da yammah Na'im yakawo wa Jawad ziyara,suna zaune a Compound din gidan akan wasu had'ad'd'un kujeru,P.a yana tsaye agefen Jawad yana duba wasu takardu.
Guard guda uku suna tsaye daga gefe suma,Jawad yadauki lemon gabansu yasha dan kad'an,babu laifi ya warke ras ba kamar jiya ba,wani ma ba zaice shine ya kwanta jinya jiya ba.
Inaas tafuto daga Plat dinsu sanye cikin wata Abaya kalar blue,daya daga cikin Abayoyin da Mummy ta siya musu,tayi mutuqar kyau kamar Balarabiyar qasar larabawa,wajan Hajiya Zaliha zasuje itada Bilkisu saide tabar Bilkisun abaya zata zubawa Farouq abinci, ita kuma ta'iyo gaba.
Tun kafin tayi nisa take qarewa Sojojin dakuma guard din dake zagaye a gidan kallo, tunani tafara yanzu duk wannan masu tsaron sama da mutum dari,akan mutum hudu kawai,Daddy,Mummy,Jawad dakuma Fu'ad.
Tayi ajiyar zuciya taci gaba da tafiya ahankali,dayawa daga cikin masu tsaron ta dauki hankalin su,sai kallonta suke.
Tun daga nesa ta hango Jawad a zaune shida wani wanda batasan ko waye ba,ta tuna abinda yafaru shekaran jiya da daddare yanda yagama qarewa jikinta kallo babu kaya,cikin sauri ta janye idonta tadena kallonsa,bazata iya had'a ido dashi ba.