Sashe 27
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fu'ad da Na'im suka saki dariya,Na'im yace"kajishi,shifa ala dole d'an kasuwa ne baya soyaiya saide kasuwanci,yanda yake da naci akan kasuwancin sa irinsu ne masu naci awajan wacce suke so,idan ya had'u da wacce yakeso wallahi liqe mata zaiyi"
Jawad ya harari Na'im yawuce dakinsa,yayinda Fu'ad yasa dariya, daga nan sukaci gaba firar su su biyu.
tunda abun nan yafaru Mummy ta zama silent,agaban yaran nasu basa nuna komai,saide bayan idon yaran batada aiki sai bawa megidan nata haquri,haka idan tayi sallah koda yaushe Addu'ah take akan Allah yasake shiryata,Allah ya hade mata kan zuri'arta,tsawon wannan yan kwana biyun Jawad jinsa yake kamar anyi masa albishir da gidan Aljannah,musanman idan yatuna cewa babu maganar aurensa tariga ta rushe, agefe guda kuma zuciyarsa tanata azalzalarsa akan kallon pictures din Inaas,shi kansa yasan cewa wannan tunanin nata yafara kawo masa naqasu aharkarsa tayau da kullum a fannin kasuwancinsa.
Yauda safe yashirya tsaf cikin qananun kaya wanda yayi masa mutuqar kyau,yasauko qasa anan yaga Daddy yashirya cikin manyan kaya kamar yanda yasaba, ga Mummy ta riqe masa jaka,Man Sulaiman yana gefe shima yayi kyau cikin manyan kaya,Jawad ya gaida Man Sulaiman wanda yazubawa Jawad din ido tun saukowar sa yanajin qaunar yaron aransa.
Ya matsa kusada Daddy yace"Daddy zakayi tafiya ne?"
Fuska babu alamun wasa Daddy yace" eh zamuje nijar ne,daurin auren fauziya da Ummi yaran Alhaji Auwal"
Jawad yace"Daddy baka fadamin ba,aida na shirya munje"
Daddy yace"kaje Ina? basai kaje ba, gashinan zamu tafi tareda Man Sulaiman zai rakani,Jawad da hankali na yaushe zan sake turaka gidan Alhaji Auwal? last time da biyu na turaka ko Allah zaisa kaza6i daya acikin yaran,amma sai kaje kadawo babu wani sakamako"
Jawad yayi sauri ya sunkuyar da kansa qasa yana shafa qeyarsa,sai yanzu ne yatuno wannan d'aya yarinyar Ummi tanata fariii da idonta lokacin dasuka rakoshi wajan mota, ashe abinda take nufi kenan,to ai shi baisan hakan wani abu daban take nufi ba(🤭)
Yasake shafa qeyarsa yace"Daddy tuba nake"
Daddy ya girgiza kansa yace"yazanyi dakai Jawad? zamuje nida Man Sulaiman,zamuyi kwana biyu,sai ayi mana Addu'ah"
Jawad yace"ok Daddy,Allah yadawo daku lafiya, nima inaso gobe zan wuce insha Allah"
Mummy ta kalleshi tace"A a,da yaushe kazo dazaka koma? bazaka bari Daddynka yadawo ba?"
Jawad ya kalleta cikin sigar lallashi da kwantar da hankali yace" Mummy nima banson tafiya,but yakamata naje ne,akwai wata makaranta dana ginawa marayu a Kuwait, yaran sun shirya min Birthday party na tareda su, gobe da daddare zanyi meeting da wasu baqi a Indonesia,jibi kuma zan qarasa Kuwait makarantar"
Mummy ta jingina kanta tace"to shikkenan Allah yakaimu goben"
Jawad ya amsa mata sannan ya amshi jakar hannunta ta kayan Daddy, suka fice shi dasu Daddy, saida yaga fitar su daga get din gidan sannan yadawo ciki.
*** *** ***
Niger Republic
Tunda suka sauka a qasar Niger Man Sulaiman jikinsa yayi sanyi qalau,domin kuwa rabuwar sa da matarsa Bilkisu saita dawo masa sabuwa fil,yau gashi a qasar ta amma bashida yanda zaiyi yaganta.
Alhaji Auwal yayi musu tar6a mai kyau saboda jin dadi yarasa Ina zai d'orasu,daga qarshe aka kai su dakin baqi na musanman kafin zuwan ranar daurin aure,daga qarshe shima Alhaji Auwal din saiya dawo wajan aminin nasa Alhaji Mekudi suke sake tattauna yanda za'a kar6i sauran baqi masu zuwa daga wasu qasashen,da daddare angwayen sukazo har gida suka gaida Alhaji Mekudi bisa umarnin Alhaji Auwal kasancewar Alhaji Mekudi shine zai zama waliyin fauziya,ita kuma Ummi wani Qanin Alhaji Auwal din ne waliyinta.
*** *** ***
Indonesia
Washegari sassafe Jawad yabar qasar ya gudu Indonesia kamar yanda ya fadawa Mummy,tunda suka sauka yashiga meeting bai samu kansa ba sai yamma lis,kai tsaye gidan daya sauka suka qarasa,shida guard dinsa guda biyu sai kuma p.a dinsa na amana.
kowa wajan hutawa yanema,Jawad yashige dakinsa yayi wanka yaci abinci sannan ya kwanta yana hutawa idonsa a lumshe,wani irin tunanin tane yake addabar zuciyarsa har yanajin kamar zai Iya shiga wani hali idan bai d'orata a'idon sa ba.
a hankali yasaki wani dan qaramin tsaki yasake juyi akan faffadan gadon nasa,yana tuna surutun ta da tsiwar ta,ahankali yasaki murmushi sannan yasake juyawa yana rungume fillo a qirjinsa yanajin tamkar ita dince ajikinsa (🙆🏻♀️🙈)
haka ya dinga juyi agado yanata aikin tunanin ta,wanda inda abaya ne baya 6ata lokacinsa akan tunanin mace saide ya6ata lokacinsa akan tunanin kasuwanci.
Da daddare bayan sunyi dinnar yakoma dakinsa yasake wanka,ya futo cikin wasu qananun kaya wanda suka bayyana qaqqarfan jikinsa,afalon ya zauna tareda kunna kayan kallo yana kallon abinda yasaba wato labarai.
P.a ya matso gabansa ya ajiye masa wasu uban takardu.
Sannan yashige kitchen din falon yahado masa coffee yana turiri ya ajiye masa,yaja gefe yakoma shima yana nasa aikin na shigar da wasu bayani.
Jawad yayi ajiyar zuciya yadauko biro yafara duba takardun cikin qwarewa,lokaci zuwa lokaci yana shan coffee din gabansa kad'an-kad'an, ko awa daya baiyi da fara duba takardun ba,Inaas tafad'o masa,ahankali ya lumshe idonsa sannan yadora hannunsa akan goshinsa, babu musu ya ajiye biron hannunsa ya kalli p.a dayake tsaye cak yana aikin danne-danne da iPad din hannunsa.
Yace"p.a bani computer"
Cikin sauri p.a ya ajiye iPad din hannunsa yadauko computer Jawad ya ajiye masa agabansa sannan yabude masa ita, yakoma yatsaya.
Cikin sauri Jawad ya kunna computer yashiga cikin wata folder nan take photon Inaas ya bayyana,yayi wata irin ajiyar zuciya wadda tasa daga p.a har guard dinsa guda biyu hankalinsu yadawo kansa.
P.a yayi murmushi cikin ransa yana jinjina wa miskilanci irinna ogan nasa,da alama yayi nisa a soyaiyar wannan yarinyar amma kuma ya gagara tunkararta yafada mata abinda yake zuciyarsa.
Jawad yazubawa photon nata ido yana kallo kamar yau ne karon farko daya fara ganinta,sosai ya shagala da kallonta da alama ya manta cewa yana tareda guards dakuma p.a, saida yagama kallonta tsaf sannan yasaki ajiyar zuciya ya rufe computer.
Yajuya ya kalli p.a dinsa sannan yace"P.a!"
P.a yace"na'am Yalla6ai"
Jawad ya danyi murmushi sannan yace"jibi munada taron Birthday na a qasar Kuwait,da zatazo da abun zaifi armashi"(🤭)
Daya daga cikin guards din yace"with dou respect sir,kabamu dama muje mukawo ma ita"(🙆🏻♀️)
Jawad yajuya ya kalleshi ya girgiza kansa alamun shawarar tasa batayi ba, sannan yajuya ya kalli p.a yace"ayi abinda yadace p.a"
Yana fadawa p.a haka, yakoma cikin kujera ya jingina tareda lumshe idonsa,yana fatan p.a yasamo masa maslaha.
Cikin sauri p.a yace"angama Yalla6ai"
Tab din hannunsa yafara shafawa cikin qwarewa yanemo number ilyasu manager Mekudi Oil na qasar Niger.
Ilyas yana ganin kiran,cikin sauri yadauka tareda girmamawa yace"yalla6ai barka da dare"
P.a yace"kana magana da p.a dinsa,Yalla6ai Jawad zaiyi bikin qarin shekarun sa jibi a qasar Kuwait,kamfanin ku yana d'aya daga cikin wanda suka samu kyautar tickets din mutum biyar domin halartar taron"
Ilyasu manager yayi shiruuu yatafi tunani,kyautar tickets har na mutum biyar zuwa qasar Kuwait?
tabbas wannan kyautar tickets din da biyu,haqiqa Yalla6ai Jawad son Inaas yake,tunda yake bai ta6a zuwa Kuwait ba,amma gashi ta dalilin Inaas an aiko musu da kyautar ticket harna mutum biyar bama nata ita kadai ba,harda qarin wasu mutum hudu,lalle in hakane yakamata ya dinga girmamata sama da qasa(🫡)
p.a dayaji shiru yace"Hello!"
Daga dayan bangaren ilyasu yace"angama sir, sannan muna so amiqa mana godia wajan Yalla6ai Jawad"
P.a yakashe wayar ba tareda yabashi amsa ba,daga nan maida hankalinsa kan iPad dinsa yana qoqarin yin magana akan tickets din.
Jawad yasaki wata ajiyar zuciya jin wannan dabara ta p.a,shiyasa akoda yaushe yake alfahri dashi, yanajin dadin aiki dashi, yabude lumsassun idonsa ya kalleshi yace"P.a"
P.a yace"na'am Yalla6ai"
Jawaad yasake gyara zamansa cikin darura yace"P.a kana ganin zatazo kuwa?"
(eto 🤔)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻
[1/20, 08:44] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.

Idan kika karanta min littafi ba tareda kin biya ba keda Allah saboda ban yafe 👌🏻
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262
___
Cikin yaqini p.a yace"insha Allah zatazo Yalla6ai,gashinan Ina qoqarin yimusu booking din tickets"
yafadi haka yana maida hankalinsa kan iPad din dake hannunsa.
Jawad yayi ajiyar zuciya sannan ya lumshe idonsa,gabansa yana tsananta fad'uwa yana tsoron ace yarinyar nan batazo ba.