Sashe 48
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga 6angaren Farouq shima ya ajiye wayar yana murmushi,cikin ransa yanajin dadi abun yataso kenan,ya kalli qofar dakin Man Sulaiman yaga har yanzu shiru bai futo ba,har gara Bilkisun ta futo tahada Breakfast sannan takoma, shikuwa Man Sulaiman tun daren jiya bai leqo ko falo ba,sallar asuba ma bai ganshi a masallaci ba.(😂🙊)
Yadaga kafadunsa alamun rashin damuwa,sannan yadauki wayarsa yakira Bilkisu yace"Yaya kiyiwa Man Sulaiman magana Alhaji yana jiranmu zamuje gidan Yaya Mariya"
Bilkisu tace"ai yashiga wanka ma,gashinan zuwa insha Allah"
Bayan ta kashe wayar ta kalli Man Sulaiman daya maqale ajikinta tace"Abban Jawad katashi ka shirya,baccin ya'isa haka"
Man Sulaiman yasake qanqameta,cikin jin dadi yace"Bilkisu rabon danayi irin wannan baccin na yau wallahi harna manta,tun lokacin dana rabu dake nake cikin damuwa,idan na kwanta bacci na dinga mugayen mafarkai kenan,yau kuma abar danake so tadawo gareni,ki barni naji d'umin jikinki zuwa azahar saimu fita falon"(😳🤭)
Bilkisu tayi murmushi tace"Bafa guduwa zanyi ba,ina nan,kuma kaga nariga nace masa kana wanka,Alhaji ne yake jiranku"
Man Sulaiman yayi miqa,sannan yatashi badan yaso ba yawuce Toilet,ita kuma tafara gyara d'akin.
Bayan ya futo itace ta tayashi ya shirya cikin sauri,yayi kyau sosai cikin manyan kaya,sai qyallin amarci yake,yanufi qofa zai fice, yajuyo ya kalli Bilkisu bakinsa cikeda fara'ah kamar gonar audiga yace"ikon Allah,to Bilkisu, nizan fice, babu damuwa de ko?"
Bilkisu tayi masa wani irin kallo sannan tayi murmushi tace"saika dawo"
Man Sulaiman yasake bude baki cikin walwala yajuyo yadawo cikin dakin yace"babu matsala de? to bari in fice,saina dawo d'in,Bilkisu Bilkisu,Bilkisu tawa me gadon zinare"(😂)
Bilkisu tayi murmushi bayan yafita,ta girgiza kai tana mamakin yanda Abban Jawad din yake wasu irin abubuwa kamar ba shiba.
Bayan sun fita shida Farouq kai tsaye wajan Alhaji sukaje,suka dunguma suka tafi gidan Yaya Mariya Mama ga kowa.
Acan aka saka ranar auren Jawad da Inaas sati biyu masu zuwa,kasancewar harda P.a din Jawad akaje,hakan yasa yanajin saka ranar uban gidan nasa,yayi maza yayi posting a shafikansu na kafafen sada zumunta.
(jama'ah Amarya Hajiya Ammiy tana gayyatar kowa da kowa zuwa wajan bikin 'ya'yanta💃🏻)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍
[1/20, 08:44] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.

17&18
Kasancewar lokacin bikin Jawad da Amal babu wanda yasan da batun auren nasa sai su yasu 'yan gida,yanzu kuma anga P.a din Jawad din da kansa yayi posting nanda 2 weeks Jawad zai zama ango hakan yasa 'yan Jarida suka samu nayi,kan kace me,lokaci daya labarai ya watsu ko'ina ciki harda gidajen tv,Alhaji Bature yana ganin labaran yata6e baki,banda Babban yayansu ya haneshi akan maka Jawad din akotu bisa zargin qona masa gida,da babu abinda zai hana su shiga wannan kotun daya ambata.
Kasancewar tasha bacci sosai bayan sallar asuba hakan yasa duk budurin da'ake bata sani ba,ahankali tatashi da Addu'ar tashi daga bacci a bakinta,tajuya gefenta taga an ajiye mata wani kaya daga gani aikin Mummy ne,tasaki murmushi tatashi tashige toilet tayi wanka da ruwa me d'umi,ta dad'e tana cikin ruwan d'umin sannan tafuto taji jikinta sakayau bata tareda wani zazza6i ko alamar sa.
Mayukan Mummy ta shafa sannan ta saka kayan data ajiye mata,riga da wando ne masu d'an karen kyau, tajuya a gaban madubi ta dubi kanta,taga yanda hips dinta yabaje sosai ajikin wandon,gashi wandon ya kamata,ita kanta batasan cewa tanada irin wannan kyawun ba.
Ahankali tafara jujjuya agaban madubi, ta kalli nan ta kalli can kamar 'yar Babyn roba.
Jawad dake tsaye abakin qofa yana kallon zallar baiwar Inaas wadda take juyi batasan yashigo ba,sosai yake qare mata kallo,idonsa yana sauka akan nashanunta yaji wani irin abu,yaji kamar yaje yakai musu hannu,yanda ya gansu a tsatstsaye hakan yasake tabbatar masa cewa bata saka bra ba,yamaida kallonsa zuwa farar fatar ta wadda take wani irin shinning alamun hutu yafara zama ajikinta,ya kalli hips dinta yana mamakin dama haka yake? bai ta6a ganinta a zahiri haka ba, har wani karkatar dakai yake yana sake qare mata kallo,yana ganin wannan surar tayaya ne zata barshi yayi aiki?
Wani irin saliva ya had'iye me cikeda jaraba sannan yasaki ajiyar zuciya,hakanne ya tona masa asiri Inaas taji motsi tajuyo da sauri,tana ganinsa ta runtse idonta tayi sauri ta tsugunna sannan taja hijabin Mummy dake kan sallaya tazura.
Jawad ya d'an ta6e baki sannan ya qaraso cikin dakin ya zauna akan Carpet, Inaas ta zauna akan gadon can nesa dashi,ahankali ya d'an matsa kusa da'ita,sannan ya kalleta yace"Meyasa kikeson zama nesa dani? so kike duk abinda zan fada miki sai anjimu? matso kusa! "
Ahankali ta matso kusa dashi kanta aqasa,ita tana kan gado yayinda shikuma yake zaune a qasanta,yayi ajiyar zuciya yace"kidena zama nesa dani"
kanta aqasa batare data kalleshi ba tace"bagashi na matso ba?"
Yayi d'an qaramin murmushi sannan yace" kisaki jikinki ni babu abinda zan miki,kalli can"
Yayi mata nuni dawani waje,ahankali takai idonta wajan,anan taga 'yar qaramar camerar tsaro,yajuyo ya kalleta yace"akwai 'yar leqen asiri"
Gaba dayansu sukayi murmushi atare.
Yayi qasa da muryar sa ya sassautata,sannan ya kalleta cikeda so yace"sallama nazo nayi miki,inaso natafi,because bana Samun damar yin ayyuka yanda yadace,idan naci gaba da zama a qasar nan zaki karya min dukkan qwarin gwiwa ta"
Inaas tayi murmushi tayi masa wata irin hararar masoya,wadda ita kanta batasan tayi ba.
Ya kalleta daga fuskarta har zuwa qafarta duk da tana cikin hijabi yace"kinyi kyau da wannan shigar"
Ahankali Inaas tace"ni banda kyau ai"
Cikin sauri Jawad yace"inji waye? bakisan duk wanda ya ra6eki shima sake kyau yake ba? shi kyan da kansa hassada yake miki,ban ta6a ganin abu me kyau kamar ki ba,zan wuce Saudia inyi wa ubangiji godia daya bani sarauniyar matan duniya, amma kafin nawuce Saudian zan tsaya a Cairo tsawon awa uku zuwa hudu ,zanyi wani meeting"
Cikin kulawa Inaas tace"Allah yadawo dakai lafiya"
Jawad yayi murmushi yace"Amin Amarya"
Inaas ta kalleshi da mamaki,wacce irin Amarya kuma? meyake nufi da haka?
Wayarsa ya dauka yayi kira,daga d'ayan 6angaren ana dauka Jawad yace"P.a. a turawa ma'aikata saqon gaggawa,muna da meeting yanzu-yanzu"
Cikin sauri P.a yace"ok Yalla6ai"
Yajuyo ya kalli Inaas bayan yakashe wayar sannan yace"bazan dawo ba sai lokacin bikinmu,akwai kudi a dakina idan kina buqatar cash,abubuwan buqata na biki kuma,ga card dina,ko zaku sai wasu abubuwan keda Mama,inaso da anyi bikin nan mutafi qasar waje,saboda harkokin kasuwanci na dayawa suna can,banaso ko kwana daya mu qara inde anyi mana aure,amma kafin natafi inaso kifadamin cewa kina sonah"
wata irin kunya ta kama Inaas,tarasa gane ina maganganun sa suka dosa,yanzu kuma yana maganar wata kalma ta daban.
Ahankali Jawad yamiqe tsaye,itama tatashi tsaye,ya kalleta yace"ina jinki"
Cikin sauri tasa hannunta biyu ta rufe fuskar ta dashi,sannan tace"Ina sonka Yaya"
Cikin jin dadi ya lumshe idonsa,yanason jinta ajikinsa amma babu dama saboda cct camera dake dakin,hakan bai masa dadi ba,ahankali yataka ya matso kusa da ita yayi kissing goshin ta,sannan yace"muje"
Inaas ta bude idonta,adede lokacin plasma dake manne adakin Mummy tanayi kad'an kad'an ta hasko photon Inaas da Jawad ana sanar da saka ranar aurensu.
Sai alokacin Inaas tagane inda kalaman Jawad ya dosa,Jawad ya dauke kansa daga kan tv sannan ya kalleta yace"baki mana Addu'ah ba"
Ahankali tace"Allah ya sanya Alkhairi"
Cikin jin dadi ya amsa mata,sannan suka futo daga dakin,suka wuce qaramin falon Mummy sannan suka futo Main falo na gidan.
Anan sukaci karo da 'yan'uwan Mummy maza guda hudu a zaune afalo tareda Mummy,Inaas ta rissina ta gaida su,Mummy tace"kin tashi kokuma yatashe ki? yaya jikin naki?"
Inaas tayi murmushi tace"natashi Mummy,lafiya kalau na warke"
Daga nan ta rissina ta gaida baqin dake zaune, sannan tafuto daga falon tatafi wajan Ammiy
Jawad yanemi waje ya zauna suka gaisa da baqin,sannan Mummy ta kalleshi tace"Su Kawu Amadu ne,sunzo ne suyima Allah yasanya Alkhairi,sunji labarin saka ranar bikinka"
Jawad yayi murmushi ya kallesu yace"nagode sosai kawu,gashi kunzo kuma ina kan hanya,zanyi tafiya ne,da munsha fira"
Mummy ta kalli Jawad din cikin jin dadi,duk da tasan cewa shi din ba ma'abocin magana bane amma yana qoqarin yaga ya wanke kansa awajanka.
Kawu Amadu yace"ai babu komai Jawad,Allah yayi maka albarka,wannan abu da Bature yayi maka kayi haquri,dan kansa,wata rana sai labari,amatsayin mu na dangin mahaifiyar ka muna sake baka haquri a madadin Bature"
Jawad yayi qasa da kansa yace"A a babu damuwa kawu,komai yawuce"
Yatashi tsaye yajuya ya kalli Mummy yace"Mummy zan tafi,kimin Addu'ah,sannan su kawu su bada motocin su amaida su gida,su kuma su wuce su za6i sababbin motoci awajan AHMAD MUHAMMAD MARZUQ"
(Dana Sani,star...,my first novel)
Cikin farinciki kawu Amadu yace"ikon Allah Jawad harda wahala haka? to mungode,Allah yaqara arziqi"
Jawad yace"Amin kawu,ku samu P.a na awaje zai baku dubu hamsin-hamsin saiku sha mai"
Cikin sauri suka kalleshi da tsananin mamaki dakuma tsantsar farinciki,lokaci daya suka fara qoqarin saukowa daga kan kujera zasu masa godia.
Jawad yana ganin haka yayi murmushi yayi sauri ya futo daga falon,kai tsaye yawuce wajan Bilkisu,anan ya tarar da Inaas tana shan shayi,Man Sulaiman yana kallo,yayinda Bilkisu take karatun Hisnul Muslim.
Tana ganin shigowar Jawad ta ajiye littafin,shima kai tsaye wajanta ya qarasa ya zauna, sannan ya kalli Man Sulaiman wanda ya sauya yayi wani irin fresh kamar ba shiba,da alama Uncle din yaji dadin auren nasu,yadan sosa kansa sannan yace"Uncle ina kwana,barka da hutawa"
Man Sulaiman yace"sannu Jawad,ina zakaje haka na ganka cikin shiri?"
"zan tafi ne,zan koma bakin aiki kafin ranar tazo"
Man Sulaiman yayi murmushi yace"to Allah yadawo mana dakai lafiya,Allah yakareka Jawad"
Jawad yace"Amin Uncle"
Yajuya wajan Bilkisu ya riqe hannunta yace"Mama zan tafi,babu abinda kike buqata ko?"
Bilkisu tadora hannunta akan sajen fuskarsa ta shafa cikin kulawa tace"Jawad mezan buqata bayan kasancewar ka atare dani?,Allah yadawo mana dakai lafiya,ka kiyaye kaji....?"
Jawad yadaga kansa yace"insha Allah Mama"
Inaas tajuyo ta musu wani irin kallo tace"Yaya d'an gata,sai lalla6aka Ammiy take kamar kaine Auta,bayan nice Autarta"
Jawad ya kalleta da sauri yace"oh bakinki yabude yanzu ko?"
Inaas tayi masa wata irin hararar soyaiya tana turo bakinta gaba.
Shima kallon soyaiya yazuba mata,sannan yamiqe yafuto, Man Sulaiman yabiyoshi zai masa rakiya.