Sashe 17
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna qarasawa ciki aka yi sauri aka kawo masa kujera yazauna yad'ora qafa d'aya kan d'aya,dayawa daga cikin ma'aikatan kamfanin duk basu qaraso ba,fuskarsa ad'aure babu walwala yakalli agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa sannan yasaki wata is'ka me zafi ya furzar,qarfe bakwai da minti arba'in tayi amma har yanzu de baya ganin ma'aikata suna cincirindon shigowa.
Kamar manager yasan tunanin dayake shima sai gashi yashigo alokacin,ai yana ganin fuskar Jawad lokaci daya jikinsa yad'auki rawa,ya qarasa wajansa yana gaidashi,Jawad ya kalleshi baice dashi komai ba kuma bai amsa gaisuwar tasaba sai agogon hannunsa daya kalla.
Daga nan ma'aikatan kamfanin suka fara shigowa d'aya bayan d'aya,ganin yanda manager yayi tsumu-tsumu agaban Jawad lokaci d'aya suka gane shine de mutumin dasuke jin labari yashigo Niger,shine J.mekudi,mamallakin kamfanin Mekudi Oil.
Duk ma'aikaci ko ma'aikaciyar data shigo haka zasuyi qasa da kansu sum-sum su wuce cikin kunya ganin oga kwata-kwata yakawo musu ziyarar bazata,kuma ya riskesu dayawa daga cikinsu duk sunyi latti.
Jawad ya kalli manager yace"bani bayanan kamfani zan duba"
Cikin sauri manager yakoma yashiga office d'insa yad'auko masa wasu file-file's da wata computer yakawo masa,sannan yasake tsayawa agefe kamar yanda guard's d'insa suka maqale a tsaye.
Kundin shigar da bayanan kamfani yafara dubawa a nutse,adede lokacin aka gabatar masa ruwan gorar DALLOL mai mutuqar sanyi jikin gorar har ra6a yake,tareda wasu lemuka aka ajiye agaban kujerar dayake zaune,saide Jawad kota kan ruwan baibi ba.
Duk wannan buduri da'ake Hajiya madam Inaas 'yarme gwanjo bata qaraso kamfanin ba.
Yadad'e yana ganin yanda ake shigarda bayanan daki-daki abun ya birgeshi,har wajan qarfe takwas dawasu mintuna yakai yana ganin bayanan sannan yad'ago kansa ya kalli manager anan yaga yanda ma'aikata dayawa suke had'a kai suna qus-qus,saide baisan me suke cewa ba ya d'auke kansa daga garesu.
a nasu 6angaren kuwa gulmar sa suke suna yaba irin tsantsar kyan dayake dashi,'yanmatan dasuke aiki a kamfanin sai qasa da murya suke suna fad'in "wallahi ya had'u sosai".
Jawad yayi ajiyar zuciya bayan yagama kallon manager sannan yad'an motsa lips dinsa yace"komai yayi kyau,yanda ake shigar da bayanan company daki-daki yayi kyau sosai,but waye yake shigar da bayanan? naga yayi qoqari sosai aikinsa yana kyau"
Cikin sauri Ilyasu manager yafara rawar baki yakasa magana,Inaas ce me wannan aikin,gashi har yanzu bata qaraso kamfani ba,daqyar ya'iya kallon Jawad yace"yalla6ai ba... bat bata qaraso ba"
Cikin tsananin mamaki Jawad ya kalli agogon hannunsa yaga qarfe tara saura ,sannan ya kalli manager,kafin yayi magana p.a d'insa dayake tsaye agefensa yabashi waya alamun ana kiransa,Jawad ya kar6i wayar yakara a kunnansa,daga d'ayan 6angaren shugaban kamfanin gidan radio da television ta qasa yafara roqon sa yace"Ranka ya dad'e daga nan ORTN ne,Office de Radio et Television Nationale,gidan radio da television na qasa,munji labarin ka shigo qasar ne idan babu damuwa muna so kabamu minti talatin zamuyi muyi fira dakai".
Kai tsaye Jawad yace"ok ganinan zuwa"
Yakashe wayar yamiqawa p.a,sannan yadawo da kallonsa ga manager yace"mace ce take shigar da bayanan?"
Manager yakasa magana sai kansa daya gyad'a kawai alamun hakane.
Kai tsaye ya kalli assistant manager dayake tsaye agefe yace"bani bayanan takardun ta"
Cikin sauri assistant manager yagabatar wa da Jawad photo copy na takardun Inaas,Jawad yaqarewa takardun kallo,takardun sunyi kyau sosai,saide iya secondary ne, cikin mamaki yadago kansa ya kalli manager yace"S.s.c.e? a kamfanina? meyasa zaku dinga d'aukar irin wad'annan sakarkarun aiki a kamfani babba kamar wannan?,qualification dinta bekai ba,sannan bata zuwa aiki akan lokaci"
Cikin rawar jiki manager yace"kayi haquri Yalla6ai yarinyar ce abun tausayi wallahi,sannan munga tanada sani ne sosai akan tattara bayanai,idan kaduba wasu daga cikin sauran companies zakaga ana iya samun irinsu,basuda dogon karatu amma sunada basira da qwarewa akan aiki"
Jawad ya kalli manager fuskarsa babu walwala yace"magana nake akan kamfanina,menene alaqata da sauran companies dan sun d'auki irinsu? ni d'an kasuwa ne, bazan lamunci wannan ba,afad'a mata na sallameta daga aiki takoma makaranta"(🙆🏻♀️)
(shikkenan tafaru ta qare,d'an aikin kamfanin da muka samu ma an koremu 😣😫😥)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,yanzu muna posting free page ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub ✍️
[1/20, 08:44] My Number: 💝 *ME 'DEBE KEWA*💝
('yar me gwanjo)
Writing By Amnah El Yaqoub
Dedicated to Bilkisu's name
15&16
https://chat.whatsapp.com/LJeNOKMt7ZvJ7Hlu7btQw9

___
Yana fad' ar haka yamiqe,guad's d'insa suka mara masa baya,yayinda manager da manya-manyan ma'aikatan kamfanin suka masa rakiya zuwa wajan motocinsa,saida sukaga fitar sa sannan sukai shirin juyawa kowa yana ajiyar zuciya, daga nan baki yabud'e aka fara maida zance.
Motocin Jawad suna fita adede lokacin Inaas tazo,ma'aikatan da sukasan ankoreta sai qus-qus suke suna gulmar ta harda masu nunata da hannu, Ilyasu manager ya kalleta yace"Inaas saide kiyi haquri ki koma gida shugaban wannan kamfanin Jawad Mekudi yakawo mana ziyarar bazata,yaga takardun ki yace ya sallameki daga aiki kuma yace afad'a miki ki koma makaranta"
Inaas tazuba wa manager ido tana kallonsa takasa magana,duk tsananin surutun ta bata ta6a tunanin akwai ranar da zatazo afad'a mata magana ta kasa maida martani ba.(😂)
Ahankali tasaki ajiyar zuciya ta kalli manager tace"to nagode"
Daga haka bata sake cewa komai ba tajuya tabar kamfanin,tsabar taqaici aqafa tatako zuwa gida ranta baqiqqirin tana tafe tana tunani ta saqa wannan ta kunce wancen,idan a lami lafiya ne bazatayi wannan doguwar tafiyar aqafa ba,amma yau tashin hankali yahanata ganin nisan tafiyar.
Su Jawad kuwa suna barin kamfani kai tsaye wajan wani baturen qasar france suka qarasa suka tattauna dashi akan wasu abubuwa,sannan p.a dinsa yatuna masa maganar zuwa gidan television d'in da zasuyi fira dashi,hakan yasa yamiqe,yabawa Baturen hannu suka sake gaisawa sannan yayi masa sallama suka d'auki hanyar gidan television d'in.
sunyi nisa atafiya sosai motar da Jawad yake ciki ta tsaya adede layin gidansu Inaas,driver yayi-yayi ya kunna mota kwata-kwata mota taqi tashi,hakan yasa ya futo yaduba yaga ruwan ciki ne yaqare kuma babu ruwa acikin motar.
Sauran motocin guda biyu suka tsaya kowa ya futo zuwa wajan Jawad,ahankali shima yabud'e ya futo,baisan dalili ba adede lokacin kuma gabansa ya tsananta fad'uwa sosai,ya kalli yanayin unguwar yaji hankalinsa ya kwanta da wajan yanason yad'an sha is'ka kad'an,hakan yasa ya kalli sauran guard's d'in yace"kuyi gaba kawai babu damuwa,ku sanar dasu ina qarasowa,p.a katsaya tare dani"
'Daya daga cikin drivers d'in dasuke jan sauran motocin yace"ranka yadad'e ko zaka shigo nan saimu qarasa dakai duba da yanayin wajan nan akwai sahara dayawa gashi rana tafara futowa"
Jawad yayi murmushi yace"no ba damuwa,aiba wata matsala bace, ruwa ne kawai,zamu taho yanzun nan,kuje kawai"
Babu musu drivers sukaja suka tafi gidan tvn domin isar da saqon Jawad nacewa yana hanya.
Direban dayake Jan motar yabud'e booth d'in motar yad'auki wata gora yace"bari asamo ruwa acan, nasan baza'a rasaba"
Cikin sauri shima p.a yabi bayansa, Jawad yasaki ajiyar zuciya tareda kallon agogon hannunsa yaga sunada sauran lokaci kafin afara shirin,yafara kallon yanayin wajan babu gidaje dayawa sosai amma akwai sahara awajan sosai.
Daga can nesa ya hangota tana tafiya aqasa cikeda wahala dakuma tsantsar gajiya,tun barowarta daga kamfanin bayan taji baqin labari sai yanzu Allah yayi taqaraso gida,baqar laffaya ce ajikinta wadda tasake qawata farar fatarta,tundaga nesa yake qare mata kallo yana kallon d'an qaramin bakinta yanda yake motsi da'alama magana take ita kad'ai duba da yanda take maganar tana watsa hannayenta biyu alamun 6acin rai,tun kafin taqaraso wajansa yashagala a kallon kyakykywar fuskarta,haka yaci gaba da kallonta kamar zai cinye ta,da alama baima san ya lula duniyar kallon nata ba.
Harta qaraso kusa dashi bata daina surutu ba,tagefensa tazo zata wuce tana masifa kota kansa batabiba bare tasan wanda yake tsaye kusa da qofar gidan nasu, haka taci gaba sababi tana fadin"kora daga kamfani aiba kora daga duniya zuwa lahira bace"
Ganin zata wuce shi hakan yasa yad'an motsa lips d'insa,cikin sauri yace"am...kinga,naceba..."
Inaas tajuyo ta kalleshi cikeda masifa dakuma taqaicin ankoreta daga aiki tace"kace me?"
Jawad yadan motsa lips d'insa kamar baison magana saikuma yace"please inason ruwa ne"
Inaas ta kalli idonsa tace"ruwa? anan wajan? to babu"
Mamaki yakama Jawad,yad'an saci kallon dan mitsitsin bakinta yace"kinga driver na yacemin za'a iya samu,but har yanzu kuma ba sudawo ba,kuma babu ruwan gora a motar"
Inaas tasaki ajiyar zuciya ta nuna masa wata hanya tace"idan kabi nan hanyar,saika miqe kasha kwana zaka iya samu anan"
Jawad ya kalleta da mamaki 'yar qarama da'ita sai zaro magana take,yace"okay kuma da kinsani d'in but why zakiqi sanar dani tunda farko?"
Ganin kamar yana tuhumar tane saboda taqi nuna masa inda zai samu ruwan hakan yasa ranta yasake 6aci,dama ga abinda aka mata a kamfani,itama a zuciye take,6acin rai takeji sosai,hakan yasa ta kalleshi tace"da kacemin in fad'ama inda zaka samu ne? ruwa kace min kanaso,koni ce ruwan?"
Lumshe manyan idonsa yayi sannan yabud'e,ransa yafara 6aci,yarinyar tafara kaishi bango,hakan yasa yace mata "kinga ya'isa!, idan baki dainamin wannan shirman ba zan kakkaryaki anan"(🙆)
Kai tsaye Inaas tace"tome kake jira?"
Jawaad ya kalleta fuskarsa ad'aure babu walwala yasaka hannunsa yafara qoqarin cire suit d'in jikinsa yace"okay kina tunanin bazan iya bane?"
ba tareda shakka kojin tsoro ba Inaas tace"ikon Allah,kaji mutum,daga had'uwa? daga tambayar ruwa saika koma yimin abu har kana qoqarin cire riga saikace wani d'an dambe? to Bismillah,kallon me kake? me kake jira kadakeni mana,nima inda Yayanah yana nan baka isa kanuna min hannu ba,Ammiy na tace inda yana nan shine zai kula dani,basai kacire rigarka ka nunamin qwanji ba, tsaya na kawo ma ruwan badan halinka ba"
Tana fad'in haka tayi wuf tashige cikin gidansu domin kuwa bilhaqqi ta tsorata da yanda taga yana qoqarin cire suit d'in musanman yanda ta hango murd'ad'd'an dantsan hannunsa,kawai hargagi take masa dan karya raina ta.
Yana ganin shigar ta gidan yasaki ajiyar zuciya sannan yasaka hannunsa yabude gaban motar yana dube-dube,adede lokacin takawo masa ruwan d'an kadan kamar ya roqa,batare dayayi magana ba ya kar6a yafara zubawa a motar.