Sashe 29
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Suna barin gidan,kai tsaye makarantar marayun aka wuce dasu,alokacin yamma tayi sosai, suna shiga cikin makarantar Inaas taga yara sai wasa suke sunyi mutuqar kyau cikin uniform dinsu,matan anyi musu parking din gashin su yaran gwanin sha'awa,tasaki wani irin murmushi najin dadi,motarsu tana tsayawa tafuto tashige cikin yaran tana jansu da wasa,baqar laffayar jikinta tasake haska farar fatarta sai dariya take lokacin dasuke jefowa juna ball itada yaran.
P.a dayake tsaye da wasu guards yana hangota yasaki murmushi ganin plan dinsa yayi,sannan ya qaraso wajansu Hajiya Halima da manager yayi musu iso wajan da za'a yanka cake din.
Jawad kuwa yana cikin aji tareda wasu yara yana zaune a kujerar baya yana ganin yanda malamin yake koyarda yaran,kasancewar yana daga gefen window lokaci daya yaji wata dariya tana tashi da wata irin murya me dadi,ahankali yajuya kansa ya kalli gefen window din, nan take yayi arba da'ita, adede lokacin ita kuma ta sunkuya zata dauki ball din laffayar kanta tadanja baya,gashin gaban goshinta yadan futo, tasa hannu daya tasake jan laffayar ta sukaci gaba da ball din sai dariya take,lokaci daya wani irin murmushi ya qwace masa,cikin ransa yace"yes!"
Alokacin wata malama tazo tafara kora yaran zuwa wajanda za'a yanka cake, hakan yasa Inaas tabar wajan itama tafara tafiya ahankali tana kallon sauran ajujuwan yanda aka qawatasu kamar ba koyarwa ake ba.
tana zuwa dede ajin da Jawad yake ciki tafara leqawa ta window tana hango yaran dake cikin ajin,tana d'aga idonta zuwa can qarshan ajin anan idonta yayi tozali dashi,cikin sauri ta daga masa hannu ta washe bakinta cikin farinciki tace"sannu de!"(🙋🏻♀️)
Jawad yanajin ta yasan cewa dashi take,amma saiyayi kamar badashi take ba yayi fuska,muddin yace zai kalleta to za'a iya samun matsala domin kuwa idan yadora idonsa akanta bazai iya dauke wa ba.
Inaas kuwa tayi tunanin baiji taba,hakan yasa tasake daga murya tace"yalla6ai"
Ahankali yadago kansa ya kalleta fuskarsa babu walwala kamar ba shine yayi murmushi dazu ba saboda ganinta.
Kallonta yayi cikin abun da baifi second ba,ya janye idonsa,Inaas ta kalleshi tayi shiruuu,tatafi tunani,sai yanzu tatuno rabuwar su ta qarshe, ta tuna yanda take cika baki idan ta ganshi saita shaqe masa wuya,lokaci daya ta nutsu,ahankali tafara ja da baya sum-sum tabar wajan takoma wajansu Hajiya Halima.
Saida aka jira sauran yaran malamin yagama yimusu lesson din sannan suka futo gaba dayansu harda Jawad din hannunsa guda daya yana zube cikin aljihun wandon sa,idonsa yana Sanye da glass jan duhu kamar kullum,yana zuwa wajan cake din yafara gaisawa da jama'ah anata yimasa Allah ya sanya alkhairi, ta gefen idonsa yake satar kallonta yaga sai fara'ah take kamar Birthday dinta ake,wani irin murmushin gefen baki yayi yanajin dadin yanda murmushin ta yake 'DEBE MASA KEWA.
wata malama ce ta matso kusa dashi tabashi wata 'yar qaramar wuqa tace"Mr. Jawad"
Cikin sauri yadawo hayyacinsa,ya kar6i wuqar,sauran yara dalibai suka matso suka tayashi riqe wuqar suka yanka cake din tare,jama'ar wajan suka fara yimusu tafi ciki harda Inaas.
yara biyu ne suka saka masa cake din abaki,wayoyi da camera kuwa sai haske suke saboda yanda ake daukan sa a photo.
Shima yayanka yasaka musu abaki,sannan aka fara photuna da mutane,Inaas tana gefe tana murmushi bata shiga cikin photo ko daya ba,saide wanda aka kira yake daukan photo awajan hankalin sa yafi karkata kanyi mata photon wanda ita kwata-kwata batasan ma yanayi ba.
Saida aka gama photuna sannan mutane suka fara tafiya wani waje can baya duk de acikin makarantar ne,domin cin abinci,manager yayiwa Hajiya Halima rada a kunne yayi gaba,Hajiya Halima tayi murmushi sannan ta qaraso wajan Inaas tabata wayarta tace"Inaas naga bakiyi photuna ba,ga wayata ki dauka idan mukaje gida saiki nunawa Mamanki"
Cikin farinciki Inaas ta kar6i wayar, tafara yin selfie,ta matsa kusa da sauran cake din tana daukan photo awajan,Jawad yana tsaye agefe yana kallonta cikeda shauqi hannayensa zube cikin aljihun wandon sa,ganin photunan nata bazasu qare ba hakan yasa yayi gyaran murya, cikin sauri Inaas tad'ago,waigawa tafara yi taga babu kowa,wajan wayam! kamar anyi shara saisu biyu kadai,kowa yatafi wajan cin abincin da'aka shiryawa baqi.
tadaga kanta ta kalleshi,cikin sauri tasake yin qasa da kanta,gabanta yafara fad'uwa,Jawad yazuba mata ido yana kallonta kamar zai cinyeta,ahankali ya motsa lips dinsa kamar zaiyi magana,saiya fasa, saida yadauki wasu second din, sannan yayi magana murya qasa-qasa cikin sigar rad'a yace"Whare is your Mom?"
shine abinda yafara tambayarta,kanta aqasa batayi kuskuren kallonsa ba tace"she's fine"
Ahankali yafara takowa harya matso gab da'ita qiris yarage jikinsu yahad'u,tanayin qwaqwqwaran motsi jikinsu zai had'e,hakan yasa gabanta ya tsananta fad'uwa,tasake yin qasa da kanta takasa hada ido dashi,shikuwa idonsa yana kanta,yanda ta sunkuyar da kanta hakan yasa dogon gashin idonta yahadu waje daya suka sake qawata kyawun fuskarta,yamaida kallonsa kan d'an qaramin lips dinta,wata irin nutsuwa da shauqi suka sake mamaye shi yaji kamar yasaka ta cikin jikinsa,daqyar ya daure ya d'an saita kansa sannan yasake yin qasa da muryar sa yace"Whare is my Birthday gift?".
*** *** ***
Niger Republic
Cikin farinciki aka gama d'aurin auren Fauzy da Ummi yaran Alhaji Auwal,Alhaji Mekudi bakinsa har kunne yana fara'ah kamar wanda ake auren Jawad,Man Sulaiman yana gefensa yaci manyan kaya yasake zama wani cikakken mutum magidanci me 'yan canji,Alhaji Mekudi sai gaisawa yake da jama'ah shida Man Sulaiman,Alhaji Auwal yana gefensu yanata amsa wayar masu kira suna yimasa Allah ya sanya alkhairi wanda basu samu zuwa daurin aure ba.
Farouq Abban Inaas ya qaraso wajan Alhaji Auwal yabashi hannu suka gaisa cikin farinciki yace"Alhaji Allah yasanya Alkhairi,Allah yabawa su fauziya zaman lafiya Allah yasa gidansu ne"
Alhaji Auwal yayi dariya yace"Amin Amin Uncle din yara, nagode sosai,ga abokina ku gaisa"
Yafadi haka yana nuna masa Alhaji Mekudi,sannan ya kalli Alhaji Mekudi yanuna masa Farouq yace" wannan shine malaminsu fauziya da Ummi,shine yake zuwa har gida yana musu lesson tun kafin su tafi Maryam abatcha University"
Tunda Farouq yajuyo,Man Sulaiman yaqame a tsaye,idonsa qurrr akan Farouq,baya tunanin ko shekara hamsin yayi zai kasa gane Farouq,sannan bugu da qari Farouq din yana nan yanda yake saide fari daya sake saikuma yanayin shekaru dasuka qaru.
Farouq yabawa Alhaji Mekudi hannu suka gaisa, sannan yabawa Man Sulaiman hannu suka gaisa yayi gaba, kwata-kwata baigane shiba,kudi da jin dadi dakuma haske daya qara yasa koda wasa baigane shiba.
ganin de da gaske Farouq din bai ganeshi ba, hakan yasa yayi sauri yabi bayansa yabar Alhaji Mekudi awajan yana gaisawa da wasu mutane.
Yana zuwa dab da farko yameqa hannu ya ruqo rigarsa yace"Farouq!"
Farouq yajuyo yace" na'am"
Man Sulaiman yace"Farouq wai baka ganeni ba? Manu nefa,Malam Manu naku"
Cikin sauri Farouq yasake kallon sa,sai yanzu ne yagano kamar sa amma da qyar,saboda kafin ma Bilkisu tadawo qasar nijar shikam yadade rabon sa da Manu tun lokacin da akai bikinsu shida Bilkisun shikuma yadawo gida nijar.
Ya kalleshi yasake kallonsa sannan yace"okay"
yayi gaba yabarshi awajan(😂🙆🏻♀️)
Cikin sauri Malam Manu yasake binsa ya ruqo shi,cikin rawar murya wadda take dab daya fara zubar da hawaye yace"Farouq wai baka gane menake nufi bane? ninefa Manu mijin yayarka Bilkisu,Farouq Ina Bilkisu? Bilkisu tana raye?"
Farouq yaja yatsaya ya kalleshi yace"to dana ganeka sokake na goyaka?"
yana fadar haka yasake yin gaba, yabarshi a tsaye awajan.
Qwalla tacika idon Man Sulaiman,yayi sauri ya maidata,yabi bayan Farouq,akan idonsa Farouq yahau machine shima yayi sauri yahau wani sukabi bayan Farouq.
Ana ajiye Farouq a qofar gida shima Malam Manu aka sauke shi,Farouq ya kalleshi ya watsar, yashige gida ya barshi a tsaye anan.
Cikin sauri shima Man Sulaiman yasakai yashiga gidan,adede lokacin tana tsaye tana shanyar kayan wanki,jikinta sanye da riga da zani na atamfa,Man Sulaiman yana ganinta wani irin hawaye yazubo masa,baisan lokacin daya dira gwiwowinsa aqasa yayi kneel down ba tareda fashewa dawani irin kuka yasaka hannayen sa a fuskarsa yana shashshekar kuka.
Bilkisu ta juyo ta kalleshi,kallo daya tayi masa tagane shi,bata tunanin cewa ko shekara d'ari Manu zaiyi basu had'uba zata Iya manta fuskarsa,tayi sauri ta kawar da fuskarta taci gaba shanyar kayanta ko takan Man Sulaiman bata sake biba,ta tattara shi ta watsar dashi kamar anshuka dusa awajan haka ta share shi tana sabgoginta.
Farouq yaja tabarma yazauna yafara warware rawanin kansa ko inda Man Sulaiman yake shima bai kalla ba,daga ita har Farouq din kowa abun gabansa kawai yake.
( uba yana gida yana kukan nadama,😆😥
shikuma d'a yanacan yana yad'a manufa😂🤭🙈)
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻
[1/20, 08:44] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.

Idan kika karanta ba tareda kin biya ba keda Allah saboda ban yafe 👌🏻