Sashe 47
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inaas tabude idonta tazaro shi waje cikin tsananin tsoro,jikinta yadauki rawa bata wasa ba,lokaci daya tafara qoqarin qwace hannunta dake cikin nasa,Jawad yanajin haka yasake riqe duka hannayen nata da hannunsa guda daya,yahanata damar qwacewa,yayinda yakai daya hannun nasa yariqe kanta dashi yaci gaba da kissing bakinta kamar yasamu sweet.
Baisan cewa abinda akeji ba kenan,baisan cewa haka gangar jiki take sauya wa ba,baisan cewa haka kiss din yake da dadi ba,ya shagala mutuqar shagala,hakan yasa gaba daya jikinsa ya mutu,yana tsoron kada asamu matsala fiye da haka,ahankali yabude qwayar idonsa mecike da fitina dasukai wani irin jaaa, ya kalleta har lokacin bakinsa yana cikin nata,yaga har yanzun idonta a rufe suke,ya danyi murmushi, sannan daqyar ya'iya zare bakinsa daga cikin nata,yasaka hannunsa daya yacire key din motar,Inaas tanajin wannan alamun tasan cewa yabude motar,aikuwa cikin sauri tafuto ta kalli Compound din gidan taga babu mutane akusa da motar Jawad din,tasaki wata irin ajiyar zuciya,tafara zuba uban sauri bata tsaya ko'ina ba sai cikin falonsu.
Tana zuwa kai tsaye daki tawuce wani irin zazza6i me zafi yarufeta,har yanzu a tsorace take da abinda Jawad d'in yamata.
Shikuwa Jawad saida yagama saita kansa,sannan ya futo daga motar,kai tsaye Plat dinsu yawuce domin yaje ya watsa ruwa,yariga yasan cewa wanka ya wajaba a kansa (🙈)
Yana shiga falo Mummy tace"kadawo?"
Jawad ya d'an sosa kansa sannan yace"yes Mummy mun dawo yanzu"
Mummy tace"Alhaji yacemin yaga motarka kun dawo tun dazu,nayi tunanin ai kuna wajan Maman Inaas"
Gaban Jawad yayi wata irin fad'uwa,cikin sauri yafara kame-kame yace"eh...aaaa mun dawo,but...but ita tawuce wajan Mama,nikuma na tsaya dasu P.a ne"
Tariga tasan cewa Jawad bazai mata qarya ba,hakan yasa cikin gamsuwa da maganar tasa tace"ok,muje daki zamuyi magana"
Yace"ok Mummy"
Yafadi haka yana wucewa cikin dakin nata.
Itama tayi ajiyar zuciya tabi bayansa,tana shiga daki ta zauna akan gado,yayinda Jawad yake zaune akan lallausan carpet din dake malale adakin,ta kalleshi tace"an maida auren Mama da Uncle"
Cikin sauri ya kalleta, sannan yayi d'an murmushi yace"Allah yabasu Zaman lafiya"
Mummy tace"Amin ya Allah,Jawad ya maganar Inaas ne?"
Jawad ya sunkuyar da kansa qasa baice mata komai ba.
Mummy tasake kallonsa tace"ko baka sonta Jawad?"
Cikin sauri yace"Mummy I luv her...."
Mummy tayi murmushi tare da sakin wata irin nannauyar ajiyar zuciya,sannan tace"to kaga tunda abu ne na gida ba buqatar atsaya 6ata lokaci,zanyi wa Alhaji magana,shima yasamu Farouq da Man Sulaiman da Yaya Mariya suyi magana,inyaso ko 4 Week's ne sai asa"
Gaban Jawad yafadi,anya a yanda yake ji d'innan zai iya haqurin sati hudu?
Ahankali yadago kansa ya kalli Mummy kamar zai fashe da kuka yace"Mummy 4 week's fa yayi yawa,me za'a jira? samari fa sai kawo mata hari suke"(🙊😂)
Mummy tayi murmushi ta dauki fillon dake kan gado zata bugeshi dashi, cikin sauri yatashi yafice daga dakin yana dariya.
Kai tsaye dakinsa yawuce yashige toilet yayi wanka,ya tsarkake jikinsa,sannan yashirya yasauko yaci abinci da kansa,yayinda Mummy take kan kujera tana kallo fuskarta cikeda Farinciki saboda zancen dasukai da Jawad na aurensa.
Bayan yagama cin abincin ta kalleshi tace"muje wajan Amarya Jawad"
Jawad yayi murmushi yatashi suka tafi wajan Bilkisu.
Suna zuwa kuwa suka sameta afalo a zaune tana shan shayi,Jawad ya zauna kusa da ita cikin tsokana yace"Ammiy Amarya"
Bilkisu tayi murmushi tace"ga qanwar ka can adaki zazza6i ya rufe ta"
ta kalli wajan Hajiya Zaliha tace"sannu da zuwa Hajiya"
Hajiya Zaliha tace"subhanallah,haba Bilkisu 'yar tawa ba lafiya kuma kika zauna kinashan shayi? kude buzaye ba'a rabaku da shayi"
Bilkisu tayi murmushi tace"Hajiya wallahi zazza6in bana kirki bane, 'yar taki ce batajin magana,kullum saita kunna esi sannan zatayi bacci,fisabilillah jikin dabai saba da esi ba yaushe lokaci daya zaka dage saika ji? sanyin esi ne ya kwantar da'ita"
Kafin Mummy tayi magana sukaji Jawad yana magana da family Doctor dinsu.
Zama yayi,amma yayi shiru kana ganin yanayinsa kasan cewa yana cikin damuwa,saida yaga zuwan likita sannan yasaki ajiyar zuciya,Bilkisu tace"kuje Jawad tana cikin daki"
Gaba dayansu suka shige dakin har Hajiya Zaliha,Bilkisu kuma ta biyo su abaya.
Likita yana dubata yace"wannan ba zazza6in maleria bane,may be gajiya ko tsoro,ko wani abu de,nayi mata allurar paracetamol insha Allah zuwa safiya zataji dadin jikinta"
Cikin damuwa Jawad yace"no Doctor idan akwai damuwa kafadamin,ko nan India ne sai akaita adubata sosai,kasan zazza6in yanzu zuwa yake yadawo"(🤭)
Likita yace"ba buqatar hakan Yalla6ai,insha Allah zuwa safiya zataji dadin jikinta"
Jawad yabashi hannu suka sake gaisawa,sannan likitan yafice daga dakin.
Mummy tataso tadawo kusa da Inaas ta zauna agefen kanta tasa hannu ta shafa wuyanta sannan cikin damuwa tace"ikon Allah,qalau-qalau ku fita amma kuma adawo da zazza6i?"(😂)
Ta kalli Jawad tace"Jawad dauketa muje dakina takwana acan,abar Maman nata tahuta"
Jawad yasa hannu yadauketa cak,yaji babu nauyi,yajuyo zasu fice daga dakin ya kalli Bilkisu yace"mubar Mama tahuta,saida safe Mama"
Bilkisu tayi murmushi tana mamakin wad'annan mutane,yanzu wannan zazza6in ne suke magana ko akai mutum India? to idan ciwo ne me tsanani sai ina kenan? (🤔)
Dakin Mummy suka shiga,ya kwantar da'ita,Mummy taja mata blanket sannan tafice daga dakin.
Mummy tana fita,Jawad ya janye blanket din yazuba mata ido,Inaas tad'an bude idonta da qyar ta kalleshi,suna had'a ido dashi tayi sauri ta runtse idonta.
Jawad yayi murmushi yace"Ke haka akeyi? daga d'an yin abu sai jinya? idan mukai aure fa?"
Kafin tayi magana Mummy tashigo dakin,takawo mata coffee me zafi tace"Inaas tashi kisha Coffee,nasa miki wani maganin zazza6i aciki"
Inaas tatashi ahankali ta gyara zamanta,Jawad ya kar6i cup din daga hannun Mummy,sannan Mummy tajuya tafice tabar musu dakin.
Shida kansa yafara bata coffee din,saida takusa shanye wa sannan ta kalleshi tace"Yaya nide kadena min wannan kiss din,ni wallahi ban sababa,zakasa na suma"
Cikin sauri Jawad ya kalli qofa sannan yadora hannunsa akan bakinsa yace"shiiiiii!,banason surutu so kike Mummy tajimu? open your mouth"
Cikin sauri tabude bakin nata,yad'ebo coffee a spoon yasaka mata,ta shanye,sannan yaja tissue agefe yagoge mata bakinta,yace"ni bazan sake ta6aki ba,gashinan daga d'an yin kiss Mamanki tana cewa Sanyin esi ne ya kwantar dake jinya,batasan Sanyin kiss ne ya kwantar dake ba"(🙊)
Inaas ta dan turo qaramin bakinta gaba,sannan ta sauya a kalar zancen nasu tace"Yaya dama ka'iya bada abinci abaki? naga kullum saide abaka,yaushe kafara koya?"
Jawad ya girgiza kansa yayi shiru,mai hali baya fasa halinsa,tana halin jinya ma bazata daina surutu ba(😣)
Jin yayi shiru hakan yasa Inaas cigaba da fadin"meyasa idan Inama magana saika dinga shareni?"
Jawad ya lumshe idonsa yabude,sannan yasaka hannunsa daya yadafe kansa(🤦🏻♂️)
Babu zato taji yasakar mata wani kiss din a kumatun ta.
Sannan yace"maganin surutu"
Cikin sauri Inaas ta zaro idonta waje,bata sake cewa komai ba tayi sauri tashige cikin bargo har kanta,bata sake sanin meyake wakana adakin ba,sai can bacci yafara daukar ta sama-sama takejin maganar Jawad din da Mummy dakuma Fu'ad.
****
Bayan sun idar sa sallah kamar yanda ma'aiki ya koyar,Man Sulaiman yayi musu Addu'ah,suka shafa,Bilkisu ta miqe zata haye gado,Man Sulaiman yayi saurin ruqota yace"ina zakije Bilkisu? ki zauna muci wannan abubuwan mana"
Bilkisu ta juyo ta kalli gasassun kajin dake gabansa tace"Wanne irin kaji kuma Manu? kamar wasu qananun yara?"
Cikin wani irin Salo wanda yasan cewa ko a shekarun baya ma idan yayi mata yana karya mata garkuwar jiki ya marairaice yace"Bilkisu ai nidin har yanzu yaro ne a wajanki"(🤭)
Bilkisu tayi murmushi tahaye gado tayi kwanciyar ta,shima baisa naman ko daya a bakinsa ba yakashe wutar dakin yarage kayan jikinsa sannan yahaye gadon,duk da yana d'an shakkarta haka ya daure bai jira komai ba yadora hannunsa agefen wuyanta yana shafa wa,tanajinsa batayi yunqurin hanashi ba saida taji yana neman hargitsa mata lissafi sannan ta riqe hannunsa.
Cikin wata irin murya Man Sulaiman yace"Bilkisuuuuu...."
Yaja sunan nata,sannan yaci gaba da fadin"Bilkisu shekaru talatin da bakwai ba nan bane,kada ki haramta mana abinda Allah ya halasta mana,kinsani nima nasani cewa tsawon lokacin nan babu abinda yasake faruwa irin wannan,kibari mu Raya sunnar ma'aiki Bilkisu"
Lokaci d'aya Bilkisu tasaki hannunsa,hakan ba qaramin dad'i yayi masa ba,daga nan labari ya sauya,daga nan komai ya kunce musu,man Sulaiman kuka yake wiwi yana wani irin sambatu saboda an dade ba'a had'u ba,jin dadin Bilkisu d'aya shine d'akin Man Sulaiman din agefe yake,banda haka babu abinda zai hana Farouq yajuyo kukan sambatun sa,ada idan hakan tafaru itace take qoqarin rufe masa baki, saide wannan lokacin itama ta kasa ta6uka komai,domin kuwa ita kanta sheda ce Man Sulaiman gwani ne wajan sarrafa mace ada ma kenan,yanzu kuwa abun nasa yawuce tunanin Bilkisu, tunda yadora bakinsa akan qirjinta yake sha kamar yaron goye, tariga tasan dama shi din mayen wannan abubuwan ne,yanda yake sarrafa ta cikin Salo sai taji ashe da d'inma ba komai ya'iya ba akan yanzu(🙈🙊)
****
Washegari da safe Mummy tana falon Alhaji,ta dubeshi tace"Alhaji munyi magana da Jawad jiya,ya fadamin yana son Inaas,sannan yanaso asaka lokacin bikin qasa da sati hudu"
Daddy yayi murmushi yace"Haba Hajiya,tayaya zaki biye masa ace asaka ranar aure qasa da sati hudu? a barshi de asaka wata d'ayan,karki manta fa akwai mutanan mu dazasu halarci bikin daga qasar waje,idan aka saka biki qasa da sati hudu tayaya zasu samu visa akan lokaci,dole wasu bazasu samu daurin auren ba,nikuma inaso kowa da kowa yazo ahadu ayi farinciki,inaso ayi gagarumin biki wanda duniya zata shaida nayi auren babban d'ana"
Mummy tayi ajiyar zuciya tace"Alhaji nan fa jiya kagama cemin,akan yanayin buqata likita yazo har gida yaduba Jawad,to yanzu mutane zamu duba kokuma lafiyar yaron mu? duk zurfin ciki da miskilanci irinna Jawad tunda naga shine da kansa yace asa masa ranar aure kafin wata d'aya,Alhaji ai inaga abun yakai maqura"
Daddy ya danyi jimmm sannan yace"eh hakane kuma,to shikkenan babu damuwa,sai asaka ko 2 week's ne,inyaso sai asanar da batun saka ranar da wuri,dan mutane su fara shirin zuwa tun yanzu"
Cikin farinciki Mummy tace"to Alhamdulillah,Allah yanuna mana"
Daddy yace"Amin"
Sannan yadauki wayarsa dake gefe yakira Abban Inaas,bugu daya kuwa Abban Inaas dake Breakfast afalo shi kadai,yadauki wayar.
Alhaji Mekudi yace"Farouq kayi magana da Man Sulaiman ina jiranku zamu je gidan Yaya Mariya,yaronka yaga yarinyar ka,muna so atsaida magana d'aya"
Farouq yayi murmushi yace"to Alhaji,gamu nan zuwa"
Daddy ya kashe wayar.