← Book details Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 63

Sashe 54

Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262

31&32

Ammiy ta lumshe idonta,cikin ranta tace gaado ba karambani ba,tasaki ajiyar zuciya tabude idonta, sannan ta girgiza kanta cikin kulawa ta kalli Inaas tace"kiyi haquri kinji?"
Tana fadin haka tatashi tafice daga d'akin.

Bayan Ammiy ta fita,Mummy tasaki ajiyar zuciya sannan ta riqe hannayen Inaas,tace"wakika fadawa wannan maganar bayan mu?"
Inaas ta share sauran hawayen idonta tace"Babu kowa Mummy,babu wanda yake zuwa"

"toko wasu sunzo karki sake fada musu sirrin mijinki kinji? Jawad yana sonki Inaas,cikin lallami zaki dinga tunatar dashi cewa kefa abinnan kina cutuwa,nasan cewa kobe dena dukaba to zai rage,kuma karki yarda ki nuna masa gajiyawarki a Shimfida,idan baizo wajanki ba wajan wa zaije? kiyi haquri nan d'an wani lokaci zakiji komai yawuce, kinji?"
Ta qarasa maganar cikin sigar lallashi.

Inaas tace"to Mummy"

Daga nan suka futo daga dakin,a kitchen ta hango Bilkisu,hakan yasa tatafi wajanta suka yi sauri suka shirya abinci me dan ruwa-ruwa, suka kawo falon kowa yafaraci ciki harda su Daddy.
Jawad idonsa akan Inaas,wannan yan minutes din dayayi baiji ta ajikinsa ba sai yake jinsa a takure,har tunani yake to idan yakoma aiki yaya za'a yi kenan?
Hada ido sukai shida Mummy, ta kamashi yana kallon Inaas din,cikin kunya yadauke kansa tareda shafa sumar kansa,yajuya ya kalli Fu'ad yace"Ya zancen yarinyar?"

Fu'ad ya ajiye cup din lemon dake hannunsa yace"tahadu Yaya,ba qarya kyakykywa ce,dan tafi wannan yarinyar haduwa"
Ya qarasa maganar yana nuna Inaas.

Inaas ta dago kanta ta kalleshi sannan tayi masa harara taci gaba da cin abincin ta.

Yaya Mariya tace"to ba haduwar bade,kyawun hali"

Fu'ad yace"aaaaa Hajiya Mama ai wannan ta dade da wuce wajan,idan kikaga yanda take gaida manya kamar zata musu sujjada abun sai wanda yagani"

Mummy ta dauki fillon kujera ta jefa masa tace"to rasa kunya"

Daddy yayi murmushi,Man Sulaiman yace"Allah yasa adace Fu'ad"

Haka suka dinga fira gaba dayansu,kowa fuskarsa dauke da farinciki har kusan awa biyu da rabi sannan suka fara shirin tafiya,dama transit din awa uku suka samu,idon Inaas yayi qwalqwal kamar zatayi kuka, hannunta cikin na Ammiy suke tafiya ahankali zuwa wajan motoci,Ammiy tayi qasa da murya tace"kidinga haquri kinji?"

Inaas tace"to Ammiy, kuma yaushe zaku dawo?"

"Inaas inde zamuzo saide kawai ki ganmu,yanzu ma ai kinga bakisan zamu zo ba,to ki kwantar da hankalin ki nafiso idan zamu dawo naganki kin sake qiba kinyi 6ul6ul abinki,Abban ki yafara shirin aure,ki masa Addu'ah, zai auri qanwar mijin Yaya Mariya"

Wannan maganar itace tasa ran Inaas yayi fari,cikin farinciki tace"to zan masa Ammiy,Allah yabasu Zaman lafiya"

"Amin ya Allah Inaas,toki koma ciki"
Inaas ta qarasa wajan Abban ta ta masa sallama, Shima yayi mata fad'an da ba'a rasa ba sannan takoma jikin motar ta tsaya wajan Ammiy.

Mummy kuwa kunnan Jawad ta riqe sannan taja shi gefe tace"Jawad kabi yarinyar nan ahankali,banason sake jin wata matsalar please"

Jawad daya runtse idonsa yadora hannunsa akan kunnan data riqe masa,wata irin kunya ta kamashi,yasan cewa Inaas tafada musu komai,saide yana fatan ace Ammiy bataji ba, ahankali yace"ok Mummy"

Daga nan sukai musu sallama suka tafi,har suka fice daga gidan Inaas bata daina yimusu bye bye ba.

Yayi ajiyar zuciya yajuyo ya kalleta,sannan yasa hannu ya dauketa cak,har cikin d'akin sa,rigar wanka yabata tasaka tana turo baki cikin shagwa6a,rigar tayi mata masifar kyau saboda launin baqa ce,farar fatar jikinta tasake haskawa sosai aciki,gaba daya cinyoyinta awaje suke,daga kan qasanta ne zuwa qirjinta rigar ta tsaya,shi kam wani d'an qaramin wando ne ajikinsa ya kamashi sosai bashida da banbanci da pant din maza.
Daukarta yayi, yayinda ta saqalo hannun ta tabayan wuyansa,ta 6oye fuskarta cikin qirjinsa.
Har suka shiga cikin ruwan bata dago kanta ta kalleshi ba,acikin ruwan ya nutsa su gaba daya hakan yasa tadago kanta da sauri,yasaki wani irin murmushi ganin yanda dogon gashinta ya jiqe saita qara yimasa kyau sosai.
Ya rungume ta ajikinsa yace"shine kika had'a min taron dangi ko? thanks God danma Ammiy bataji ba"

Inaas ta kalli faffad'an qirjinsa tace"inji wa? bud'e mata ma nayi niyyar yi"

Jawad ya runtse idonsa yace"innalillah...Love kin kashe ni,shiyasa naga tanamin wani kallo haka harara-harara,amma Hajiya Mama bata nunamin komai ba"

Inaas tace"ai ita baka laifi awajanka"

Jawad yasaki ajiyar zuciya yajata jikinsa suka sake shigewa cikin ruwa sannan yace"Tana sona sosai matar"
Ya qarasa maganar yana damqar nashanunta,sosai taji zafi hakan yasa takai hannunta kan nasa hannun ta janye masa hannunsa cikin shagwa6a tace"Yaya da zafifa"

Cikin muryar rad'a yace"kin cika rowa love,bakya barina ina ta6awa,shiyasa suke miki ciwo"

Wani d'an qaramin hawaye ne yazubo mata,cikin rawar murya tace"ba ina baka ba"

Jawad ya kalleta yadora harshansa akan kumatunta ya lashe hawayen,cikin shaqaqqiyar murya yace"ni yamin kad'an,alhaki nane yasa yake miki ciwon"

Cikin shagwa6a tace"to bada zafi kake ta6awa ba..."

Cikin ruwa yasake maida su,yadora ta akan jikinsa sannan yadora harshansa akan kunnanta yace"meyasa bazaki na dakatar dani ba?"

Cikin sauri tace"naga har dukan...."
Kafin tagama cewa duka, yahade bakinsu,saide baiyi mata komai ba,da idonsa yayi alama akan tayi komai,hakan yasa ta lumshe idonta tafara tsotsar lips dinsa ahankali,Jawad yaji wani masifaffan dad'i,hakan yasa yasaki wani irin numfashi, yasa hannunsa yaciro duka nashanunta ya futo dasu waje yana wasa dasu ahankali yanda ba zataji zafi ba, hakan kuwa ba qaramin dad'i yamata ba,domin kuwa batasan lokacin dataci gaba kissing dinsa ba cikin wani irin salo wanda ita kanta batasan cewa ta'iya ba.

Idon Jawad yayi wani irin ja,wanda hakan yasa Inaas taji wani irin tausayin sa.
Cikin sanyin jiki yazare bakinsa daga nata,yamaida shi kan nashanunta yana sha ahankali,ya d'an d'ago idonsa ya kalleta yaga ta lumshe ido,ahankali yacire bakinsa sannan yamaida shi kan kunnan ta cikin rad'a yace"haka kikeso na dinga yimiki?"

Cikin jin dadi ta gyada masa kanta da sauri.

Shima lips dinsa ya d'an motsa kad'an,sannan yamaida kansa wajan yaci gaba da abinda yake.

Sun dade acikin ruwan,saida suka gama wasan su sannan sukaita wasan watso ruwa ya watso mata itama ta watso masa,sai ga Inaas ta ware tanata dariya,daga baya suka fice suka koma ciki.

Da daddare ma hakan ce ta kasance,saide ya sauya salon komai kamar yanda Mummy tayi masa kashedi,ahankali yake bin komai ba kamar baya ba yana abu kamar yana tsoro zata gudu ta barshi.
Yanda take jin dadin wasan nasa hakan yasa batama san lokacin daya shige ta ba,kawai jinsa tayi acikin jikinta, ta runtse idonta saboda zafi.

Duk da cikin nutsuwa yake yi yau,hakan bai hana taji zafi sosai ba,ko kad'an bataji banbancin sa dana farko ba,kawai de na farko yanayin komai ne da zafi-zafi, yanzu kuma yana yi cikin nutsuwa a hankali,tanajin yanda yake ihun dad'i yana dukan katifa,banda hawayen sa daya jiqe mata fuska,babu irin alqawarin da baiyi mata ba,.
Itade idonta a runtse yake tana ta yatsina fuska babu wani dad'i datake ji,yayinda shikuma yake jin kamar baya cikin duniyar,musanman yau da batayi wani hargagi nason qwace wa ba,ta tsaya ta barshi yayi abunsa yanda ransa yakeso.
Ya dade yana abu daya,kafin yaji nutsuwa ajikinsa,numfashi yaketa saukewa ajere, sannan ya raba jikinsa da nata yakoma gefe fuskarsa cikeda murmushi saide har lokacin idonsa a lumshe suke,saida yaji nutsuwa sosai sannan ya kunna wutar dakin yabude qafafun Inaas yaduba wajan yaga baiji mata ciwo ba,yayi wata irin ajiyar zuciya sannan ya rungume ta yana kissing ko'ina na jikinta.
Bai sake maimaita wa ba sai bayan sallar asuba,haka shima ta daure bata nuna masa taji zafi sosai ba.

Daga nan suka fara bacci musanman ita baccin gajiya yayi gaba da'ita me masifar nauyi.

Satin su biyu suna murzar juna,tun Inaas tana tunanin zai d'an d'aga mata qafa yana tsallaken rana harta daina tasa aranta kullum ne saiyayi kuma ba sau daya ba.
Har zuwa lokacin Jawad bai koma aiki ba,p.a ne yake yin komai,saida sukai sati hudu cif sannan ne yafara shirin komawa bakin aiki,adede lokacin kuma da daddare suna kwance tana jikinsa suna kallo Daddy yakira waya,bayan sun gaisa Daddy yace"Jawad ya kamata ka maida Inaas makaranta fa,tunda kuna tare kamar yanzu ne zakaga har karatun nata yayi nisa"

Jawad ya d'an runtse idonsa yace"to Daddy za'a nemo mata"
Chapter 54 · 0% Book details