Sashe 42
Me Debe Kewa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauri Inaas ta kalli Bilkisu,itace tayi mata fada akan babu ruwanta da Jawad,itace tahana ta yin waya da Jawad,menene ya sauya Ammiy lokaci daya haka? meyasa take qoqarin cusata wajansa ayau d'in? meyasa take nunawa kamar itada Jawad din duk abu d'aya ne?
Ganin cewa batada bakin da zatayi mata wannan tambayoyin,hakan yasa tamiqe ta dauki wayarta tatafi Plat din Mummy.
Inaas tana fita Farouq ya kalli Bilkisu yace"Meyasa kikeso biyewa yarinyar nan ne Yaya? ba wannan bama menene yafaru naga idonki haka? kinyi kuka Yaya,rabonda naganki cikin irin wannan yanayin na kuka tun bayan shekara talatin da bakwai"
Wani sabon hawaye yazubo daga idonta,tasa hannu ta share sannan ta kallesu tace"naganshi"
Man Sulaiman yayi sauri yace"waye? wa kika gani Bilkisu?"
Bilkisu ta dago idonta ta kalli Man Sulaiman,kokadan bataso ya dinga kiran Sunanta haka kai tsaye,saboda yana ta6a zuciyar ta,tun a shekarun baya ma idan yace Bilkisu jitake kamar yafi kowa iya kiran sunan nata(🙊)
Bata kula hawayen dayake zubo mata ba bare ta goge,ta kalli cikin idon Man Sulaiman tace"Naga d'ana... inaso ka temaka ka kiramin Alhaji"
(ina fatan wannan labari yana DEBE MUKU KEWA💃🏻
Nace ba🤔new P.a yaya batun Sim Card din da Yalla6ai ya karya ne? 🤔sabo zaku nemo kokuma baqin Hali ne yasa kuka karya? 😂
ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne.
300 ne kacal,zaki biya ta wannan account number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Tareda shedar biya ta wannan number 08033300034.
Amnah El Yaqoub✍🏻
[1/20, 08:44] My Number: ME 'DEBE KEWA littafin kud'i ne,karki karanta littafin Allah ya'isa,ki siya ki karanta cikin salama inba haka ba kuma keda Allah 👌🏻

*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
08089965176
07084653262
31&32
Tana shiga falon Mummy Fu'ad yasaki murmushi yace"Inaas kin 6uya,ko neman mutum awaya bakya yi,idan nakira wayarki kuma bata shiga"
Inaas tayi sallama ta qarasa wajansa tana kallon gefen da Jawad yake zaune,su biyu ne kadai afalon,ta zauna kusa da Fu'ad tace"Yaya Fu'ad dan Allah ka dubamin wayata,Sim Card dina ya sauka,na kashe wayar na kunna ko zai dawo amma bai dawo ba"
Jawad yayi musu kallo d'aya itada Fu'ad din,yata6e baki yaci gaba da shan lemonsa.
Fu'ad ya kar6i wayar yaduba yaduba yace"kai yanaga kamar wayar taki babu Sim aciki"
Cikin mamaki Inaas tace"Babu Sim kuma? to wallahi nide ban cire Sim ba,banma san yanda akeyi ake duba wajan Sim ba"
Fu'ad yaduba wajan saka Sim Card yaga babu Sim, ya kalleta yace"ai babu Sim,wa kika bawa aron wayarki? inde kin bayar to ancire miki"
Inaas ta girgiza kanta tace"gaskiya babu wanda nabawa,toni yanzu ya zanyi?"
Taqarasa maganar cikin shagwa6a.
Fu'ad yayi murmushi yace" inada wasu adaki na,bari inje in kawo miki "
Cikin farinciki tace"to Yaya Fu'ad nagode"
Fu'ad yatashi yatafi dakinsa,adede lokacin Mummy da Daddy suka sauko daga sama,sakamakon kiran da Man Sulaiman yayi musu awaya cewa akwai magana mai muhinmanci dasuke so suyi gaba d'ayansu.
Mummy ta kalli Jawad,tasake kallon Inaas tayi murmushi,duk da zaman nasu kowa harkarsa yake, hakan ba qaramin dadi yayiwa Mummy ba,tace"Inaas fira kuke ne?"
Inaas tayi murmushi tayi qasa da kanta cikin kunya saboda Daddy daya kallesu yawuce shima.
Falon ya kasance saisu biyu,Jawad yadago yasaci kallonta,adede lokacin itama ta kalleshi,cikin sauri kowa ya dauke idonsa.
Fu'ad yadawo yasaka mata Sim Card din sannan yace"Daddy yamin waya inje gidan Hajiya Mama in dauko ta,ai kina nan babu inda zakije ko?"
Inaas tace"eh ina nan"
Fu'ad ya kalli Jawad yace"Yaya saina dawo"
Jawad yace"ok"
Inaas tafara duba wayar tata,taga Sim gashinan a fuskar wayar alamar yahau,ta girgiza kanta cikin mamakin waye zai cire mata Sim Card,wata waqa ce acikin wayar tata qwaya daya,ta kunna tana danji,ko minti daya batayi da fara ji ba,Jawad yatashi tsaye ya kalleta yace"miye hakan kikeji kamar kinajin wata duniya?kinajin muryar qaton gardi ko kunya bakyaji ki kashe wayar nan yanzu-yanzu,ki goge wannan waqar,mene abun birge wa ajin waqar gardi?"
Inaas ta kalleshi taturo d'an qaramin bakinta gaba,menene laifi dan mutum yaji waqa?
Jawad ya daure fuska yayi gaba zai wuce dakinsa.
Cikin sauri Inaas tatashi tabi bayansa,tace"Yalla6ai"
Jawad ya runtse idonsa,bayason jin wannan Yalla6ai din datake fada,yakamata tagane cewa ita din daban take da sauran mutane masu kiransa da suna Yalla6ai, yajuyo yazuba mata mayun idonsa.
Inaas ta kalleshi sannan tayi qasa da idonta tace"Yaya..."
Jawad yayi ajiyar zuciya yaharde hannunsa ya qirjinsa yanajin wani irin tsantsar nishadi kasantuwar su su biyu afalon, cikin wata irin murya yace"what?"
Cikin shagwa6a tace"toni ba Ammiy ce tace nazo na tayaka fira ba"
Wani irin yanayi ya rufe Jawad,sakamakon wannan shagwa6ar datayi masa,ya d'an lumshe idonsa yabude,yanaji kamar ya fuzgota jikinsa,cikin wata irin muryar rad'a wadda daga ita sai shi ne zasuji maganar juna yace"ki dameni da surutu de...,fadamin meyasa bakyason kiran wayata?"
Inaas taji wani irin zirrrr ajikinta saboda yanda yake mata maganar cikin rad'a,batare data kalleshi ba tadan juya fararen idonta,bataso tace masa Ammiy ce da Abban ta ne suka hanata kira,hakan yasa tace masa"katin daka bani ne yafadi"
Jawad yasake gyara tsayiwarsa idonsa akanta yace"saboda baki daukeni da muhinmanci ba?"
Mamakin maganar sa yasa tadago da kanta ta kalleshi, Jawad yaci gaba da kallonta,yanda suka tsaya suna fuskantar juna face to face, hakan ba qaramin dadi yake masa ba,hakan ne yasake bashi damar qare mata kallo,idonsa akan d'an qaramin lips dinta wanda yakeji kamar ya shanye wannan sauran lipstick din na bakinta.
Inaas da batasan cewa lips dinta yake kallo ba tace"nifa ba haka bane,lokacin da muka dawo na ajiye katin inda yadace,kuma Abbana yace wayar daka bani tayi girma karna fara amfani da'ita,kuma ni tun alokacin nakeso na kiraka,kuma dazan kira din saina rasa katin,naduba-naduba banganshi ba, to dan Allah ya zanyi?"
Tafadi hakan tana kallonsa,Jawad yayi ajiyar zuciya ya dauke idonsa daga kan lips dinta,duk wannan dogon bayanin kawai dan an rasa kati ne? yarinyar nan akwai surutu.
Yanda take kallonsa shima haka yazuba mata ido yana kallonta,Inaas tana kallon tsantsar kyau irinna Yalla6ai Jawad,haqiqa duk wacce ta aure shi,tasamu miji na bugawa a jarida saide zata sha fama da yanmata a kansa, Yalla6ai Jawad ya had'u iya haduwa,baida makusa ko d'aya.
Yayinda Jawad kuwa tunani yake ta wacce hanya ya kamata ya bayyana mata yanda yake jin ta aransa? meyasa takasa gane alamomin dayake nuna mata? Why?.
****
Har Plat din su Bilkisu Fu'ad yaraka Yaya Mariya,yayi mamakin ganin iyayen nasu gaba daya a zaune afalon,ya tsugunna ya gaida su sannan ya futo yana fatan cewa Allah yasa lafiya ce tahada su awajan.
Kai tsaye mota yakoma yafita yanaso ya siyo musu ice-cream shida Inaas su sha tare.(🙊)
Yaya Mariya ta kalli Alhaji Mekudi,sannan ta kalli Man Sulaiman da Abban Inaas tace"meyake faruwa haka ina zaman zamana agida Fu'ad yazo yacemin kunason ganina?"
Alhaji Mekudi ya dubi yayar tasa yace"Wallahi Yaya nikaina bansani ba,ina zaune Man Sulaiman yamin waya cewa akwai maganar dayake so muyi me muhinmanci,bayan munzo kuma saiya sake cemin in daure kema inkiraki,inajin de batun aurensu ne shida Bilkisu yataso,da alama komai yawuce sun gama daidaita kansu,amma de gashinan ki tambayeshi"
Ya qarasa maganar yana d'an murmushi.
Yaya Mariya ta kalli Man Sulaiman tace"Sulaiman meyake faruwa? kuyi min bayani"
Man Sulaiman yayi ajiyar zuciya yace"Wallahi Yaya,muna zaune nida Farouq,Bilkisu tafuto daga daki cikin kuka,take fada mana cewa taga yaronta,sannan kuma dan Allah in taimaka inkira mata Alhaji,to ganin cewa maganar ba qarama bace,hakan yasa na cewa Alhaji kema kizo ayi komai agabanki amatsayin ki na Babba"
Yaya Mariya tayi wata irin ajiyar zuciya sannan ta kalli Bilkisu wadda take zubar da hawaye,cikin sigar lallashi tace"Bilkisu,fadamin a'ina kikaga yaron ki? muddin acikin qasar nan yake,to zamu tsaya miki muga mun qwato miki yaron ki,fada mana a'ina kika ganshi?"