Sashe 8
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daka min tsawa yay wacca har ta firgita Jamil, nan kuwa ya tsanyare da kuka, na furta na shiga uku ina jijjiga yaron a kafa
ata, na kalli Hubbi da idanuwansa ke a warwaje nace,"don Allah kayi ha
uri".
Ya watsa min banzan kallo da ya saka yanayina sanyi, na sadda kai
asa ina mayar da ruwan hawayen da ke shirin sakkowa.
A hankali nace da shi,"don Allah kayi ha
uri kayi
asa da muryarka kaga bamu ka
ai ba ne a gidan...".
Ni dai ban iya
arasa maganar ba kuka ya
wace min,
afafuna na rawa na nemi kujera na zauna don sam bana so in fita a haka Hassana ta fuskanci matsalar da ke tsakanina da mijina.
Ganin na zauna takaici ya kama shi ya kuma doka min tsawa da cewa,"dukanki nayi ko zaginki nayi da za ki sakar min kuka?".
Sai kuma yaja tsaki yace,"ki wuce kije ki sallameta ta bar min gida, minti biyar na ba ki ki shirya zamu fita".
*(4)*
Saboda yanayin yanda na ga ya riki
e nayi saurin mi
ewa jiki na
ari, Allah yasa ta cikin
akinsa akwai
ofar da zata sadaka da saman bene, don haka nabi ta nan gudun kar in fito in ha
u da Hassana.
Har na shiga
akina Jamil na ta kuka ina aikin jijjiga shi, wanka na yiwa yaron na saka masa wasu sabbin kaya da na siya nace zan kaiwa Maman Amatu kayan barka. ai kuwa kamar jiran wankan yake ina gama shirya shi yay bacci, nima shiga nayi na
aurayo jikina na zo na
ara shiryawa cikin dogowar riga coffee colour, na
auko hijab
ina yadi uku da rabi na saka sannan na
auki li
ab na zura a jakata.
Ko da na sakko na sami Hassana tana jirana, galala tana kallona ta ce,"wai bacci yaron nan yayi?".
Ina murmushi na ce,"bawan Allah shima ya gaji, kuka ya saka ina masa wanka kuma sai bacci".
Ta kar
e shi fuskarta sai
ara fidda annuri take yi tana ta godiya da yaba kayan da na saka masa.
Tana ce mun za ta tafi nayi shahadar ce mata,"a'a ai ki tsaya kawai mu fita tare sai mu rage miki hanya, kema ai sau
in ki ne".
Bata
i ta tawa ba cikin jin da
i ta ce,"aikuwa na gode sosai, dama yanda yamman nan tayi sai kayi ta fama da masu
an sahu".
Na juya ina ce mata ta jira ni gamu nan fitowa, haka na wuce gabana sai dukan tara tara yake, tsorona bai wuci inje in ce masa zamu ragewa Maimuna hanya ba ya yarfani, yazo yay ta
aga murya yana hayagagar fa
a har mata ta jiyo mu, ni ban ma san shegen karambanin da ya kaini ce mata ta tsaya
in ba.
Yana
aura agogo na same shi, yayi kyau sosai a ba
in yadin da ya saka, lokaci
aya sai naji tarin tsoro da shakkar da su ke manne a zuciyata sun bi iska sun tafi, na taka na isa gabansa, ba tare da sanin ma shigowar tawa ba sai ji yay na kama hannunsa ina kar
an agogon in
arasa saka masa, haka ma
allin gabar rigarsa ma na saka masa sannan na mi
o masa hularsa ya saka da kansa, don ita duk san da zan saka masa sai yay min tsiyar Habibty in kika sa min hula sai ki mayar da ni kamar wani tsolon rake, ga shi kin kasa
aukan darasin da na ke miki akan yanda ake sakata.
To yau dai bai tanka min ba, kallona kawai yay na
an sakanni ya
auke ido yana wucewa ya
auko ma
ullin mota.
Sai a sannan na sami zarafin ce masa,"Hubbi don Allah zamu wuce tare da Maimuna mu sauketa a hanya".
Na fa
i hakan
irjina sai bugawa yake yi.
"to".
gaba nayi yana bayana, sai da zamu fita a
akin naji yana cewa,"wannan hijabin ne kawai da ke?".
Na juyo na kallesa na kalli
asan rigata da yake kallo wacca adon stones
inta su kai bajau, in dai mai idanu ya kalla sai sun
auki hankalinsa, dalilin hana ni saka
aramin hijab kenan idan na saka kayan da adonsu ke bayyana har can
asa wanda zai
auki hankali da ban sha'awa.
Muryata sanyi
alau na ce da shi,"wai bai wanke sauran ba sai wa
annan kawai ya kawo min, ina ta jiransa ma jiya shiru bai zo ba ban san uzurin da ya ri
e shi ba, ko na makaranta ma bai kawo min ba".
Wayarsa ya zaro ya danna kiran lambar me wankinmu, yana
agawa ya ce da shi,"kana ina?".
Ban san me Shehun ya ce masa naga ya sauke wayar yana tsaki.
Kuma duk yanda aka yi uzurin da ba zai iya da shi ba ne shiyasa ya ha
ura dole, banda haka ce zai yi da shi a ko'ina yake ya kawo kayan yanzu, fitar ma naga ya
aukaketa ne amma banda haka akan na fita da wannan hijab
in na jikina gwara mu fasa zuwa, ko kuma mu jira ko
arfe
ayan dare ne Shehun ya kawo sannan mu fita.
Wani da
i naji da yanda naga ya sakarwa Hassana fuska, kaman ba shi ne miskilin kwana biyu ba, cikin mutuntawa da girmama juna suka gaisa har da kansa yake bata ha
uri akan rashin zuwana barkan haihuwan Jamil, na kuwa ji da
i sosai don ni kunya ma sawa tayi na kasa ce mata komai game da hakan.
Har muka fito farfajiyar gidan suna ta maganganunsu, yana tambayarta amma dai ba yau ne zata wuce can Wudil
in ba, ta ce ai mota babu wuya tana zuwa tasha zata samu motar da zata ta shi.
Haka muka baro gida, ya sauko kamar ba shi ba, wanda nayi mamakin hakan matu
a, yanda bana so Maimuna ta fahimci akwai matsala tsakaninmu shi ma a nasa
angaren haka, don har da tsokanata ya din
a yi.
Tashar kano line muka kai ta, ya zaro dubu bakwai ya bata tayi ku
in mota, aikuwa ta din
a godiya da sa albarka tamkar yawun baki
nta zai
are, to nima
in dai bata sani ba da tawa
ar dubu ukun da na
unshewa Jamil a wando sai taje gida zata gani, Hubbi da kansa ya sauka ya samar mata mota ta hau sannan ya dawo muka
auki hanyar da ban da masaniyar zuwanmu.
Sai dai fa tun daga sauke Hassana motar ta koma tamkar ta kurame,
arar ac da sautin radio kawai kake ji, duk yanda na so in ja shi da hira sai gajiya nayi naja baki na tsuke, haka har muka iso
ofar wani babban asibitin ku
i UMC Zhahir Hospital anan janbulo 3rd gate.
Zuwan namu ya bani amsar tambayata da na rasa na ina mu ka dosa, ai babu ma
arin bayani na san me ya kawo mu, ban manta jiya ba, ban manta Yaya da cin mutuncinta ba, don haka zuwan namu asibiti a yanzu na san dalilin duk da bai fito da bakinsa ya ce min kanzil ba.
Aka zuge mana gate mu ka shiga da motar zuwa ciki, bayan kashe motar ya kaikaito da kansa ya dube ni ya ce,"yau ya
auke ko?".
Na ce,"me?".
"Period
in ki".
"Ummm".
Na amsa masa a ta
aice.
"Ok ki jira ni ina zuwa".
Ban ce komai ba ya fita a motar, cikin asibitin na ga ya nufa, bayan mintunan da ba su haura uku ba sai ga shi ya fito hannunsa ri
e da wata takarda. tun daga nesa yay min alama na in fito daga motar, kafin ya
araso na fito, yana zuwa yasa ma
ulli ya kulle, idonsa a kaina ya ce,"mu je".
Yana gaba ina biye a bayansa kaman yarinyarsa, ba ka ce mata da miji ba. da shigarmu
akin gwaje gwaje naga mun nufa, a lokacin da muka tsaya bakin
ofar lab
in gabana ya yanke ya fa
i, kaina naji yay bala'in sara min, sai naji lokaci
aya idona na
arin kawo ruwa, babu shiri na mayar da su. mun kusa minti biyar zaune a reception naji an kira sunana Sa'ida Salman Madobi.
Jin kiran mu ka
ago kawunanmu a tare, yanda na ke kallonsa shima haka, bakina
unshe da tambaya sai dai ban ce komai ba domin ban san ta ina zan fara ba. girarsa ya
an sosa kana ya ce da ni,"ki je, ki kuma natsu".
Jiki a sanyaye na ce,"Hubbi har da allura?".
Na fa
a muryana kana ji ka san a tsorace na ke. kafa
a kawai ya
aga min alamun bai sani ba shima.
Na wuce kamar marar lakka zuwa wani room da nurse ta nuna min. ni dai tun shigata ina ga mun kusa rabin awa sai aikin jagwalgwala ni ake, ai wancan ai wancan, gwaji kusan kala nawa, kalma
aya na ri
e na dai ji ana fa
in ko HCG ko mene dai oho. bayan kammala komai na fito, Hubbi na inda na barsa, yaga fitowar tawa amma sai ya
auke ido tamkar ba ni ya gani ba, kuma raina yay bala'in sosuwa da hakan.
Kusa da shi na sami wata ta zauna, fuska ha
e na dubeta na ce,"matarsa ta dawo wurinta".
Kallona tayi sannan ta kalle shi taga idonsa
yam akaina, na ja tsaki ina da
a cewa,"ko sai an taimaka miki ne kafin ki sami damar tashi?".
Yanda taji nayi maganar da yanda amon sautin ya fita ta san ko da na fa
i haka ba abu me kyau zan aika ba, domin kuwa a
ule na ke. babu shiri ta mi
e tana fa
in,"yi ha
ura".
ta fa
a tana mi
ewa ta wuce ta gabana, naja dogon tsaki ina cewa da ita,"shashasha marar kamun kai". ta jini sarai amma sai bata tsaya ce min komai ba ta wuce.
Tsaye na yi na
an jingina da kujerar bayana ina har
e hannaye a
irji, gaba
aya na cika nayi fam, bala'i kawai na ke so in zazzaga in sami sau
i, hasko maganar da suka yi na ke da abin da suka tattauna. murya a ciki na ce masa,"nan zamu kwana ne?".
wani kallo ya watsa min yana cewa,"ba ki iya bayani ba ne?".
Da har zan ce masa,"ban iya ba".