← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 56

Sashe 47

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina kuma shawartarki da yin tsafatataccen kishi bisa sunna ba tare da kin bi hanyar sa
awa mahallicinki ba, zaman kishi zaman gasa ne don kowaccenku so take tayi abin da zata fifita a wajen miji, don haka ki zauna ki karanta hanyar tattaro hankalin mijinku gare ki a ko da yaushe.

Tsakaninki da kishiya gaisawa banda za
ewar shiga lamuranta ko bata fuskar shiga naki lamuran, da zarar kin bada fuskar hakan rainin wayo zai samu mafaka, Ki kama mutuncinki da darajarki ta yadda cacar baki ko fa
a ba zai ha
aku ba don ba ajin mace da kimarta ba ne yin fa
a da kishiya, fa
a da kishiya shine babban abun kunya ga mace ki kuma janyo miji ya ke miki kallon mara wayewa. iya abin da zan ce miki kenan Allah ba ku zaman lafiya kema kuma ya azurtaki da haihuwa me albarka, ki kwantar da hankalinki komai lokaci ne, kar ki saka damuwa tunda har bincike ya tabbatar da baki da matsalar komai kina da lafiyar da zaki
au ciki har ki haife".

Na ce,"in sha Allah Umma za ku sameni mai aiki da nasiharku ba zan bada kunya ba, Na gode Allah
ara muku lafiya da tsawancin kwana".

Na fa
a ina share hawayena.

Ta ce,"amin yasa na
auki jikina wataran.

Idan kunyi waya da Mamar taki kyace ina gaisheta".

Muna zaune da Safiyya tana bani labarin irin wahalar da ta sha a karatu ban san ya akai ba kuka ya
wace min ba tare da na shirya masa ba, ina fa
a mata ni yanzu ban san ya zan
are ba a cikin gidan nan idan har Amaryar ta zo tunda har yana min gorin banda aikin yi kuma ilimina ba na kawo azo aji a gani ba. ga shi yau ina jin na gama karaya akan zan haihu duk da
arfafa zuciyata da na ke yi da
warin gwiwar da kowa ke bani, amma ji na ke kaman na tsinke da lamarin don sai na ke ganin binciken likitocin ba haka ba ne.

Ta dafa kafa
ata ta shiga kwantar min da hankali akan na daina damuwa sam, shi duk abin da ya fa
a min ya fa
a ne kawai don son ransa da kuma cin zarafi, haihuwa kuma zan haihu lokaci ne.

Turo
ofar
akin yasa muka kai dubanmu ga wajen, Nazifi ya shigo cikin kwalliyarsa da alama fita zai yi, kuma da shigowan nasa kamar dama Safiyya a shirye take sai gani nayi ta
auki waya ta kara a kunne tana wayar
arya da juya baya karma ta nuna ta san ya shigo, shi kuma ya
ame kamar an danna masa pause idonsa ko
ifce babu akaina yana kallona tamkar bai ta
a sanina ba ko kamar yaga sabuwar halitta.

Murya a hankali na ce da shi,"ina kwana".

Maimakon amsa gaisuwar sai ce yay,"ba
uwa muka yi?".

Ya fa
a da sigar zolaya saboda adon da yaga na ci.

Na kalle shi naga still kallona ya ke ya kasa sauke idonsa, ba sai ya fito fili ya fa
a ba amma har cikin ransa na yi masa kyau ta yanda ko bai fa
a ba fuskarsa ta fa
"Kin yi kyau sosai, ashe kin iya kwalliya haka".

Hmm kawai na ce ina ce masa,"akwai wani abun ne?".
ar bakinsa zai yi magana sai ta ma
ale, idonsa ya koma kan Safiyya yana kallonta da matu
ar mamaki kamar yanda nima mamakin ya cika ni ina dubanta la
a a sake, na kasa gane wayar gaske take yi ko dai ta
aryan ce.

"Maimuna kema kin girgiza ashe, ni fa sai da na zo na ganewa idona sannan na tabbatar.

Ke banda ma dai jaraba irin ta
a namiji banga abun da ya gani ya li
ewa wannan abar ba, ina ga farin bleaching ne ya ru
e shi abinki da
auye da babu wayewa, ko kuma ku
inta kin san butulu akwai son abin duniya. amma wallahi ba wai don Sa'ida tawa ba ce na rantse da Allah tafi Amaryar komai, indai fagen tsarin kyan halitta ne da cikar surar da namiji zai so to Sa'ida ta mata fintinkau.

Sai dai kawai na gaya mata ta dage da adu'a Allah kawai zai saka mata tsakaninta da Nazifi, ke ni na ta
a ganin mutum mara halacci ma irinsa, baiwar Allahn nan ta aureka tun baka da anini kana yawon tura baro haka ta zauna da kai cikin tsanani amma da ya ke dai namiji
anin ajali ne kinga ai da yay ku
i ya juya mata baya har yana
aro aure kuma yana fa
a mata haihuwa yake so na ce bar ba
in munafuki
arya yake yi algungumi, banda ma zanen
addara ai wallahi Sa'ida ba ajin aurensa ba ce, matar manya ce ba ta
anan
auyawa da su ka fito gari kwanan ba shima ya sani, sai dai son zuciya irin nasa na butulalle...".
______________________________________
*(23)*
Nazifi yay mutuwar tsaye kawai yana kallon Safiyya da adadin mamakin da ba zai
irgu ba, ya sani dama ita tun farkon ha
uwarsa da Sa'ida
ar adawarsa ce, amma bai tunanin
iyayar da take masa har tayi tsamarin da zata din
a fa
ar maganganu irin haka akansa ba, shi ka
ai ya san me yake ji a game da kalaman nata kamar yanda bai san me zai iya cewa ba don baya da wani kalami a baki.

Ita kam hankalinta kwance take ci gaba da wayarta, tana kallon yanda Sa'ida ta ha
e rai tana hararta ta gefen ido tare da zungurinta amma tayi fi
i taci gaba da maganarta ba zata yi shiru ba kam sai Nazifi ya harzu
a ya nemi magana da ita tayi masa da hujja ko kuma ya bar
akin.

"Bari ke dai Maimuna ai ganin Allah ya ha
a shi da mace me ha
uri ne banda haka wannan iskancin ai bai isa yayi shi ba, to ita
in ce ha
urinta yay yawa, wallah ba ki ga duk yanda ba
in cikinsa da na
an uwansa yasa tabi ta rame ba, shi kuwa wannan shafaffen tumjin nasa ya
ago, ni so na ke ma zuciya ta zugata ta tayar da aljanun
arya ta rufe butulalle a
aki tayi masa shegen dukan da ba zai kuma moruwa ba, kuma ta tursasa ya saketa sai ta barwa
aya matar ta zo tayi zaman jinya....".

Ransa
ace ya juya ya fita fuuu kamar tashin iska, sai bayan fitarsa kiransa ya shigo wayata da cewar inje in sameshi, ban sami damar maganar da zanwa Safiyya ba na fita cikin hanzari cike da tsoron abin da zai faru. lokacin da na sakko Yaya da su Iyam na falo a zaune ganina yasa suka bini da ido hirarsu ta tsaya, Ko ba su fa
a ba na san sun ka
u da yanda su ka ganni cikin kwalliya ta kece raini ga shi kuma shi ya sauko daga wajena dole lamarin ya jijjiga su. ina shiga
akinsa ya kama balbaleni da fa
a yana cewa in yi gaggawar sallamar Safiyya ta tafi ta bar masa gida idan ba haka ba kuwa ba zai kaffara ba minti goma ta
ara sai dai na bita mu tafi tare.

Ko da na dawo
aki na iske har ta mi
e tana ta dariya ranta fess ta ce ba sai na gaya mata sa
onsa ba ta tafi sai wani ji
on kuma, nima dai na nuna mata bana son ta na magana irin haka akansa tace yanzu ta fara har sai Nazifi ya
aice zata sarara, haka ta wuce ta bar ni raina babu da
i kuma cike da kewarta.

Da la'asar
an uwan Amarya su ka fara cika gida, ashe a al'adarsu ana zuwa gidan Amarya kafin a kawota yin wasu shagulgulan. lokacin ne nayi sabuwar kwalliya irin ta burgewa nasa dan
areren less
in wajen Safiyya, kwalliyar
aukar hankali da shaidawa miji da duk me farin ciki da auren ba gabana aurensu yake ba, har sai da nayi hoto na turawa Maman Yasmin na ce ta aika a nunawa Ummani.

Haka na kame kaina natsuwa ta shige ni, babu alamar damuwa tare da ni, ga wani da
i da naji duk ramata sai ta
oye a kwalliyar da nayi,
angarensu kam sunata shagalinsu na rawar ki
warya da gu
e-gu
e da rawar al'adunsu.

Da
arfe shida aka kawo Amarya, kamar yanda al'ada take na kai Amarya ga Uwargida don bada amana haka aka bu
aci da naje na ce da wadda suka aiko a hayo sama nan ne
akina, Iyam ta
ara dawo da me aiken in sauka na ce da
ar aiken kar ta
ara zuwar min, haka aka ka
a aka raya na
i sauka sai gasu don kansu sun hayo anata faman gu
a, dama na san Iyam ce zata ce dole sai dai ni na sauka na samesu tunda ai su sun san abin da ya dace duk da ban san wa
anna kalar mutane ba ne.

Aka shigo da ita
akin ina daga zaune kan gado su kuma suka zauna
asan carpet. ganin duk iyaye ne na gaida su cikin ladabi suma kuma suka amsa min fuska a sake, ganin da arzi
i da mutunci su ka zo na ba su fuska, nan wata dattijuwa ina ga ita ce Yayar Babanta suka shiga mana nasiha suna cewa ga amanarsu.

Cikin sanyi jiki na mi
a mata hannu muka yi musabaha ina cewa,"ina fatan za ki bani ha
in kai wajen ganin mun zauna lafiya tare da zama kan hu
ubar da aka mana yanzu ni da ke".

Ta bani hannu muka gaisa tana shaida min zata ba ni ha
in kai.

Da haka su ka yi sallama kuma suka tafi.

Kafin wani lokaci kuma gida yay tsit kowa ya kama gabansa sai bayan isha'i da abokansa da
awayenta suka wuce bayan an gama siyan baki.
arfe tara na dare.*
Yayan Shago shi Malam ya wakilta a madadinsa na uba akan ya zo yay mana nasiha ni da abokiyar zamana.

Haka kuma a gabanmu Malam
in ya kira Nazifi yay masa fa
a sosai akan ya kwatanta adalci kar yay saken da ranar lahira zai tashi sahun maza masu shanyewar
arin jiki.
Chapter 47 · 0% Book details