← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 56

Sashe 23

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Gidanmu ba wani babba ba ne sosai, tsaka tsakiya ya ke, sai dai bai saka yawan mutanen da suke rayuwa cikinsa ba sun takura, dan zaka samu kowanne
angare akwai
akunan yara har biyu bayan na iyayensu, asalinsa ginin
asa ne daga baya aka sabunta shi da na bulo a hankali a hankali. gidan gado ne da iyayenmu su ka gada a wajen mahaifiyarsu, don haka ahalin mutum uku ne a gidan da su ka fito ciki
aya, tun bayan rasuwarta da aka raba musu gado sai suka yanke shawarar zama wuri
aya don babban burin mahaifiyar tasu kenan, mahaifinsu na raye shi kuma tun da ya samu karayar arzi
i har ta kai ga ya sayar da duk kadarorinsa hatta kuwa da gidansa da suke zaune saboda biyan basukan da ke kansa, shi ne ita Hajiya Umman tasa yaranta su ka gyara nan gidan nata da itama gadarsa tayi suka koma da rayuwa cikin rufin asirin ubangiji, dama ita
aya ce matarsa har ta mutu, don itama bata rasu ba sai da ta tsufa sosai.
angarenmu ne a farkon shigowa gidan, idan ka shiga daga ciki ta tsakiya kuma
angaren Baba Tijjani da nasa iyalan, shi ne mai mata biyu da tarin
a goma sha biyar. sai daga gefen hagu na
angaren nasa nan Baba Sabi'u ya ke, shima matansa uku amma sun rabu da
aya,
ansa takwas duk mata ne Allah ya ba shi. zaman gidan namu dai kadaran kadahan ne, wa
anda ba su son zaman lafiya Mamu da
anta, ita ce fitinanniya a cikin matan iyayen namu, duk wani rikici da zai
arke a cikin gidan to zaka samu daga gareta ko
anta ya soma, kuma da Allah ya tashi sai ya bata kishiya daidai da ita.

Mamu da
anta akwai ba
in cikin bala'i, ita babban tashin hankalinta taga cikin
an gidan wani yafi nata, haka ta tsani taga facalolinta sun fita da wani abun, ko fita za su yi tare taga shigarsubtafi tata to tabbas ta ha
ura,
iri
iri ta ke nuna hassadarta bata iya
oyewa, kuma ko da yaushe ita
in dai ita ce koma baya, shiyasa bama wani girmamata a dalilin abin da takewa iyayenmu da kuma raba tsakaninmu da
anta da tayi.
mahaifiyata tana da ha
uri da kawaici, kuma tana cikin irin mutanen da ba su fiya son shiga hul
ar kowa ba, barsu da halinsu su ka
ai sai na jikinsu, bata
i ka mata abu ba ta
aga kai ta kalleka, Ummani ta
ware a bawa iska
a jiyar mutum. amma fa idan aka ta
a mata
a to anan ake
ure ha
urinta, anan ake gane bata da kyau ko ka
an, sam sam bata kawaici ta wannan
angaren, bata iya bari
anta su halaka saboda ha
urinta, ha
urinta ba yasa ta bari a shiga hakkin
anta.
dalilin da yasa Mamu ta shafa min lafiya kenan a yaran gidan, ko sharrinta ne ya tashi bata cika ha
awa da ni ba kam, don ta san bakin Ummani ba zai mutu ba akan haka, a cikin ruwan sanyi zata ya
a mata maganar da zata hanata bacci.

Ummansu Hindatu ce lakwaf lakwaf, shiyasa Mamun ke mata yanda ta so ita da
anta duk da ba miji guda su ka ha
a ba, sau tari sai kishiyarta ce ke shigar mata idan tayi mata abu, ita Ummani babu ruwanta haka take cewa kowa tashi ta fishshe shi.
tun bayan da Yashaik yay aure aka bige
akinsa aka
ara girman kitchen
inmu da tsakargida, sai duk tsakar gidanmu yafi na sauran girma, ga shi Yaya Imam da Yashaik suka ha
a ku
i aka zuba mana fasashshen tayels, shikenan tun daga wannan gyaran fa Mamu ta
aura gaba da Ummani da
anta, tsakaninta da mu harara da gyatsine, amma a hakan duk san da na zo Ummani sai ta tura ni ta ce inje in gaisheta duk da ta san ba zan samu tarbar arzi
i ba.
angaren Baba Tijjani na fara shiga, shi ne wanda Abbaana ke binsa. ina ta sallama daga tsakar gida babu wanda ya amsa min ga shi ina jiyo hirarsu a falon na su, sai da na
aga labule na le
a falon tukunna. cikin yaran ba wanda yay min kallon arzi
i kamar yanda mahaifiyar tasu tayi min, don haka a tsaitsaye na gaisheta na fito na wuce
angaren Babanmu, shi kuma shi ne yake bin Abbaana Baba Sabi'u kenan,
ansa ke ce masa Babanmu duk sai muka
auka, na same shi yana nan muka gaggaisa har yana tambayar zuwan nawa na lafiya da rana tsaka haka, na ke shaida masa zancen zuwa
auye amma duk da haka sai ya kama min fa
a me yasa ban bari sai gobe da safe na taho ba, hakan ai rashin hankali da tunani ne, saura kuma idan an tafi bikin inga wajen zama in mance matar aure na ke.
mu ka fito tare da Hindatu tana min dariya, wacca na ha
e fuska tun ganinta ina aika mata harara saboda fushin da na ke yi da ita akan rashin zuwa gidana, zan iya cewa sau
aya taje sabon gidan nan namu, tsohon kuwa tsab zan
irga zuwanta shima. ko da yake mu haka iyayenmu suke, sai ka ce zaka je gidan
an uwanka a tsareka da tambayar me zaka je yi.
dawowata na iske Ummani har ta kammala girki, ta zuban abincin ta aje. sannu da aiki na mata sannan mu ka zauna ni da Hindatu, wacca ke faman tsokanar bai kamata a bani abinci ba ta san sai da na gama cin me mai
o na taho. ban tanka mata na shiga cin abincina, loma biyar nayi naji abincin ya fita a kaina gaba
aya, ajiyar zuciya nayi yayin da zuciyata ke min
una tunawa da abinda Nazifi yay min, nayi saurin mayar da
wallar da ta cika idona ina saurin mi
ewa na je ga fanfo zan face majina.

Ummani ta bini da ido kafin ta ce,"kin
oshi ko me?".

"Ummani wannan murar ban san ya zan mata ba wllahi, ina son cin abinci amma sai in kasa ci".

"to Allah ya ba ki lafiya, ai da sau
i ma tun da kina iya ci ko babu yawa".
sai sannan na ke tambayarta Kaka saboda na le
akinsa ban gansa ba. ta shaida min Yaya Kamal da Yaya Al'ameen sun je kaishi wurin magani in da ake masa gashin
afa.
jakunkunan kayana na kwashe na shiga da su cikin
aramin
akina, na bar guda
aya wadda na ajeta nan kan tabarmar da muke zaune ina cewa,"ga kaya nan Ummani za'a kai
auye".

Ummani ta jawo jakar tana duba kayan tace,"kai kai ai ko kin gwangwaje su, wannan kaya masu kyau haka, ai fa bari na
ebewa amarya ma su kyan".
ta fa
a tana
aga wata abaya, ai ko Hindatu tayi saurin cafewa da magiya.

"Ummani don Allah ki bar min wannan don Allah Ummani".

Ummani ta saki baki tana kallonta.
Chapter 23 · 0% Book details