Sashe 20
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"na gode Abbaa Allah
ara arzi
i da wadata"
"amin ya Rahman, sai gobe kwayi waya da Ummanin, kar taji ki a wannan yanayin ta hana kanta sukuni, Allah ya sadamu da alkhairinsa, ki gaida
an nawa".
arasa fa
a yana kashe wayarsa, wani sabon kuka na
aunar mahaifina ya zo min sai dai nayi saurin toshe bakina tunawa da al
awarin ce masa ba zan ci gaba da kukan ba. kai na kifa a gefen gado ina lallashin zuciyata da tuna kalaman mahaifina wa
anda su ka fara kwantar min da hankali, tabbas ina mai godiya ga Allah bisa ni'imar barmin su da yay a raye. wallahi ina son Abbaana, ban san ya zan kasance ba a duk san da aka ce ba ya raye, ni na sani ta kowacce fuska nayi dacen mahaifa, adu'ata Allah yasa suci moriyata kafin mutuwarsu, ya kuma sada su da aljanna ma
aukakiya.
aki na shiga nayi wanka, bayan shiryawata na shiga laluba jakar makarantata, cikon hukuncin ubangiji sai ga shi na samo wata matacciyar
ari biyu, hamdala nayi ga Allah ina mi
ewa na fita cikin
an guntun farin cikina na samun ku
in, wurin me gadi na isa na ba shi na ce ya taimaka ya siyo min maganin ciwon jiki, idan akwai sauran canji ya siyo min awara ko gurasa. cikin mintunan da ba su haura ashirin da biyar ba sai ga shi ya dawo, nayi masa godiya sosai sannan na koma
akina, awarar
ari da hamsin ce ba wata mai yawa ba guda uku, na ci na shiga ban
aki na sha ruwa na kuma sha maganin. har aka yi sallar isha'i ina ta jira ko zan ji motsin dawowar Hubbi amma shiru, ni hankalina ma gaba
aya na kan halin da aka ce yaran suna ciki, idan na
au waya zan kira shi sai zuciyata ta kwa
eni akan hakan, daga
arshe kawai na aje wayar na kwanta bayan nayi sallar isha'i.
wajen
arfe biyu na dare na farka firgigit, na sauko da sauri na fa
a ban
aki na yo alwala, sallah na tayar ina ta jero nafilfili kuma cikin kowacce sujjada da tahiya kuka na ke ga Ubangijina, ina mai yi masa kirari da tsarkakan sunayensa, ina ro
onsa da ya kawo min sau
i a halin da na riski kaina, ya wanzar da alkhairansa a gare ni, ya canja min tsanani zuwa sau
i, ba
in ciki zuwa farin ciki, damuwa zuwa walwala, tashin hankali zuwa kwanciyar hankali da zaman lafiya.
ni dai cikin ikon Allah tun raka'ar farko na fara jin sukuni na ziyartar zuciyata, haka bayan na idar na
ur'ani na fara karatu, karatun da ban daina ba sai da na ji an fara kiran sallar farko, wallahi zuwa wannan lokacin sai naji zuciya tayi wasaisai, naji tamkar ba'a ta
a dasa damuwa da
unci ba a tare da ni, haka kawai sai na ke jin wani farin ciki da ban san dalilinsa ba yana ziyartata, naji ina mantawa da faruwar komai yana barin jikina yabi iskar
akin. har sai da aka yi sallar asuba bayan na gama lazimi na ji bacci ya ziyarci idona, a sannan na mi
e da
warin jikina da bana jin ciwo ko
is na hau gado na kwanta, bakina
auke da tasbihi bacci me da
in gaske yay awon gaba da ni.
ba ni na farka ba sai
arfe goma na safe, yau dai hankali kwance na sakko sa
anin da dana ke sakkowa a gigice idan na farka irin haka a makare, ba don komai ba sai don tunawa da abincin mai gidan, ni ai ko babu komai ma kulle kitchen
in nasa yay min rana, tun da ga shi nayi natsatstsen bacci, kuma na huta haka babu
orafin ba ki kammala da wuri ba, babu
auko
auko, maida maida.
wanka na shiga nayi, na tsaya gaban madubi ina mamakin irin ramar da nayi, ka rantse da Allah zaftarata ake yi, hannu na kai na ta
a kumburarren ciwon bakina, nayi wata dariyar takaici kawai ina girgiza kaina, hoton dukan da na sha jiya ya haska min tarr a ido, haka zagin da na sha yay amsakuwwa a kunnena, a jiya ina cewa na bar su da Allah ya saka min, amma a yanzu kam na yafe musu babu kuma
ullacinsu a raina sam, na san zan da
e kafin na manta abin da suka min amma zan yi dukkan iyawata don ganin na manta
in ko saboda kar na din
a ganinsu da abin har yasa ni jin
acin rai.
humra na
auko zan shafa, sai dai ina
aukowar fuskata ta washe da dariyar da ha
orana suka bayyana, ba don komai ba sai don tunawa da Ummani, duk san da na kirata na ce Ummani Humra ta kusa
arewa zata ce Sa'ida amma shanta kike ko, ko kuma girki kike da ita ne in sa a koma ha
o miki duro guda. ha
a ina son mahaifiyata, Allah dai ya bani ikon kyautata musu a rayuwa. rigar bubu na saka na sanya hular shatali, na
an yi tsaki saboda yanayin kitsona da ya tsufa.
agogo na kalla
arfe sha biyu na rana da
an mintuna, na jijjiga kaina da mamaki, har na nufi
ofa zan fita sai zuciyata ta dakatar da ni da ce min in fita in yi me?, ai kawai in koma in kwanta lokacin hutawa ne Allah ya kawo min, idan har ya dawo gidan ai dole zai zo ya tada ni ko dan ya ci zarafina, musamman da ya zamana laifin nawa tsagin jikinsa na ta
kan gado na koma na jingina bayana da filo, ba zan iya kwanciya ba don na gaji da ita, waya na
auka na kunna data na shiga wattpad na lalubo sunan Oum Mumtaz da Nana Haleema, nayi saving sababbin littafansu a library, na kashe data nan da nan kuwa na hau karatu, karatun littafin hausa sam bai dameni ba, amma ko da na le
a wani group ranar nan naji ana ta ko
a littafan nasu na ce ni kam in sha Allahu sai anyi tafiyar da ni, baza'a barni a baya ba, Kwantan
auna da Lokaci ne sai in ban same su ba amma ba abin da zai hana in karanta su kam.
da littafin Lokaci ne na fara, kawai sai naji maganar Baba tana dawo min cikin kaina da yake cewa kowacce mace da kalar jarabawarta a gidan aure, tabbas haka ne tunda ga Umaima ma wadda matsalarta da tawa kusan
aya ce, sai dai ita nata da lafiya tun da babu tsangwamar dangin miji haka kuma ta samu ciki har ta haife, sa
anin ni da dangin miji suka taso ni gaba, miji babu sau
i, sharrin
an ru
o, ga kuma nakasun rashin haihuwa da duniya ke ganin shi a matsayin babbar tawaya a gare ni.
murmushi kawai na ke me ciwo domin ni
aya na san me naji a cikin zuciyata, ha
a jarabawar da na ke ciki tana da matu
ar wahala, amma babu komai na fa
awa Allah daren jiya, ya amsa sai jiran sakamako wanda na ke da ya
inin me kyau ne.
can ina cikin karatun Kwantan
auna ina jinjinawa sha'anin hassada da makirci irin na gidan sarauta, naji cikina ya mur
a har nanna
ewa hanjina yake saboda mahaukaciyar yunwar da nake ji, tun ina daurewa naji ina ba zan iya ba, to amma ya zan yi? na san ko na sauka babu abin da zan samu na ci, amma zanje na duba kan dining wata
ila Allah ya taimake ni in samu ko guntun biredin shekaranjiya ne.
abu kamar wasa lokaci
aya naji jikina ya kama karkarwa, na yi cilli da wayar gefe na fita a
akin a gigice, tabbas yunwa bata da hankali, ji na ke fa kamar zan mutu wallahi. kamar yanda na zata har yanzu kitchen
in a rufe yake babu alamar ma an bu
e shi, a daddafe na wuce dining ina zuwa Allah ya taimake ni na samu ragowar yogurt a jarka, ban wata wata ba na
auka na kafa kai ban sauke ba sai da na shanye tass. na san ba zai wuce mai gidan ne ya sha ya ajiye ba don ni dai ban san da shi a wurin ba, jiya ban bar komai akai ba da nayi gyara, to ban damu da duk hargagin da zai min ba, ba hauka na ke ba a yanda na ke jin raina na neman fita sanadin yunwa ba zanga abinci in
i ci ba, duk abin da zai min yay min na riga na saba yanzu.
aki na koma na
ora karatuna daga in da na tsaya, a hankali naji cikina na motsa min da ciwo, can kuma na fara ji kamar ana
aure min hanjin cikina, nayi saurin mi
ewa zaune ina ri
e cikina idanuna a runtse, tambayar kaina na fara anya youghurt
in da na sha me kyau ne?, ko dai ba Hubbi ne ya sha ya rage ba?, to wa ya shigo da shi?.
yar na samu ciwon ya lafa na kwanta ba shiri, haka nayi ta sauke numfashi ina jin bacci yana
arin
aukata, dama na ware a.c sanyin sai ratsa
ashina yake. ban san bacci ya
auke ni ba sai ji nayi ana ta
afata, na bu
e ido a hankali, ido muka ha
a da Hubbi yana tsaye hannayensa zube cikin aljihun wando, ji nayi zuciyata ta motsa, nayi dakiyar
oye tsoronsa na
ata rai ina yin mi
a, zuciyata kuwa ta dun
a zugani akan in juya masa baya in koma baccina amma sai naji ba zan iya ba, haka na mi
e zaune kamar ina so kamar bana so nama kasa gane kaina.
shi dai yana tsaye kamar wani gunki kallona kawai yake yi, ya shirya cikin manyan kaya riga da wando na yadi milk colour, yayi bala'in kyau kansa babu hula. kasa daina kallonsa nayi saboda masifar kyawun da yayi min, ba tare da shiryawa ba murmushi ya su
uce min yayin kallonsa, kalmar kayi kyau na ke shirin fa
a masa, amma sai dai sa
on da ke a saman fuskarsa yasa na sunkuyar da kaina
asa na ce,"Ina kwana".