← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 56

Sashe 7

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kitchen na wuce ina jiyota tana fa
in,"ke dai bari tafiyayya nayi tun daga Shanono, naje gidan wan Mamarmu gaisuwar
ansa, muna shigowa kano kuma muka wuce gidan
anwata Saratu anyi mata tiyata an ciro yaro babu rai, nace dai to yau tun da Allah yasa nayi kusa da unguwar su Sa'ida in sha Allahu sai na zo mun gaisa".

Ina ta murmushi na ajiye babban farantin hannuna da na sako ruwan sanyi da lemun
awo da ayaba,"sannu da hanya, to ya aka yi kika gane gidan?".

Tana goge zufa tace,"na kira wayanki ban samu ba sai kawai na kira Ummani ta min kwatance".

Nace,"kar ki ce min sai da kika je gidanmu".

"Wallahi sai da naje, ai ba zan iya zuwa kano dai in yawace yawace ban je na gaida Ummani ba, tace ma in gaida ke".

Na kuwa ji da
i matuka da cewarta, fuskata ta washe da annuri ina cewa,"Maimuna ina godiya da yanda kike girmama mahaifiyata, Allah ya bar zumunci".

Ta amsa da amin, ni kuma na
ara cewa,"ya
arin ha
uri?".
uri mun gode Allah, kwanakin nan anata rasuwa wallahi, rasuwar ma ta matasa".

Nima cikin jajantawa nace,"wallahi kuwa sai fatan Allah yasa muyi kyakykyawan
arshe.

Dama Saratu lokacin haihuwarta yayi?".

"Ina fa bakwaini ne, to
an ma sai yazo babu rai".

Nace,"Allah sarki Allah ya bada rayayya".

Naje na
auki yaronta da ke bacci na kwantar da shi kan wata
aramar katifa da na
auko gudun kar yay fitsari akan kujerar.

Ni dai har raina naji da
in ganinta, rabona da ita tun kafin mu dawo gidan nan,
ar ajinmu ce tare muka yi sakandire, tana cikin abokan arzi
in da aka yi zaman mutunci da su,
an gidanmu kaf babu wanda bai san Hassana Tijjani ba, kafin muyi aure yawan lokuta ta kan zo gidanmu, bini bini ta kira Ummani su gaisa, saboda tana sonta sosai, ko ina ta shiga ta yabi mahaifiyata taita bada labarin mutuncinta. duk da ni ina
an shashshareta saboda ban cika son
awaye ba, amma hakan bai sa ta ja baya da ni ba, ko da bikina tun daga Zariya ta zo sai da ta kwana uku, haka da su ka dawo zama kano ta jajje gidana ba zai
irgu ba, amma ni kuwa tsabar kirkina zuwana gidanta bai fi sau uku ba.

"Sa'ida ban fa yi sallah ba.

In fara yi kafin mu zauna wannan hirar tamu ta yaushe gamo".

Ta ce bayan ta ajiye jarkar ruwan da tun da ta kafa kai bata sauke ba sai da ta kusa shanyewa.

Na kalleta murmushin fuskata bai
auke ba na ce,"to ko sama zamu hau, kyama yi wanka kiji da
in jikinki".

Tana dariya tace,"wanka Sa'ida kamar wacca ta zo kwana, raba ni, na dai yi sallar kawai.

Sallar ce in baka yita ba babu natsuwa kwata kwata".

Tashi nayi na
auki yaron nata da na ke ta jin kunyar in tambayeta sunansa, lokacin da ta haihu har hotonsa ta turo min da sunansa, haihuwanta biyu duk babu wacca naje mata barka, amma hakan baisa ko ka
an Hassana ta nuna min rashin jin da
inta ba ko
orafi, ita ce ma mai yawan nemana a waya taji ya nake.

Ina nufar sama ta ce da ni,"Sa'ida ku fa gidan nan na ku na
an gayu ba a rasa ku da ban
akuna a
asa, saboda haka ki taimaka ki rabani da hawa dogon benen da idanuwana ke gani, ba za ki gane yanda
afafuna su ke a gajiye ba".

Gajeriyar dariya nayi na maida yaron na kwantar, bedroom
ina na
asa na rakata, sai da na takurata akan tayi wanka.

Na fito na barta a ciki na wuce kitchen na ha
o mata kayan abinci, lokacin yaronta ya tashi na
auke shi ina ta masa wasa, yaron tubarkallah
an ku
ul da shi ga shi tsab tsab, babu ko irin
arnin tumbu
i a jikinsa sai
amshi yake yi, da
ina da Hassana kenan tsabta gaba ta bata ba baya ba.

Dawowarta tana murmushin jin da
in da ya kasa
oyuwa a fuskarta take cewa,"au Jamil tashi ya yi?".

Aiko nan naji da
in fa
ar sunan da tayi, ina murmushin nima nace,"ai yanzu na ke cewa Jamil har haka yayi wayo sai dariya yake yi abinsa, ga shi babu ruwansa da rigima".

Haka ta zauna ta shiga cin abinci, tana ci muna ta hira abinmu, sai zuba santin gidana take yi, fa
i take wannan ai shi ake kira da aljannar duniya, dama gata
ar barkwanci duk in da na zagaya da ita sai tace wannan kuma ni Hassy menene shi, haka fitilun falo ma wai ai ita ba zata iya kwana ba gani zata yi kamar zasu fa
o kanta taga haka ake yi a film
in indiya...cikin hirarmu take bani labarin mutuwar mijin Firdausi itama
ar group
inmu ce a makaranta, na ke ce mata wallahi ban sani ba amma zan samu in shiga a satin nan in mata ta'aziyya.

Hirar tamu kuma ta juya kan kasuwancin da uwar bari tasa mata su ka durfafa, har take neman shawarata akan sana'ar da take so ta fara na kiwon kifi, ai kuwa nan na
arfafa mata gwiwa akan tayi
in na kuma da
a nuna mata muhimmancin sana'a a wajen mace.

Taji da
in shawarwarina sosai, mu ne har la'asar anata zuba ana shewa, sai lokacin ne tayi
an jim ta kalle ni tace,"don Allah kiyi ha
uri da tambayar da zan yi miki".

Nace mata,"tambayan me Hassana?".

Ta numfasa tace,"kiyi ha
uri ba sa ido ba ne, damuwa da ke ne wallahi, ke dai kin san yanda Allah ya jarabce ni da sonki, domin ni ba matsayin
awa kike garen ba, ganinki na ke tamkar Hussaina da na saki Nono ta kama".

Na murmusa kuncina na ce,"na sani Hassana kar ki damu fa
i abin da yake cikinki".

"Me yake damunki naga kinyi uwar rama haka?".

"Wai da gaske ramewa nayi?, Sai aita na rame ni kuwa banga ramar da nayi ba, Hubbi ma ce yay nayi
iba".

Galla min harara tayi tana fa
in,"ban sani ba
ar rainin hankali, ga fa
ashin da ke wuyanki Sa'ida abin da babu a da".

Dariyar da ta bayyanar da ha
orana na yi nace mata,"kar ki damu ba wata damuwa ba ce, jinya na sha kwana biyun nan, watana biyu a kwance".

Aikuwa ranta ya
aci ta nuna min rashin jin da
in hakan. ta fara mita akan me yasa ban ta
a fa
a mata ba, ta ya za'ai ace har na sha jinya irin haka bata sani ba, ko bata zo duba ni ba adu'a da sannu ai suna da da
i.

Ni dai haka nayi ta bata ha
uri, ta gama mitar sai kuma can ta doka tsalle ta rungumoni tana murmushi cikin fara'a tace,"kinga ki bani wanga albishir kawai kar ki ja min rai".

Nayi lakato ina kallonta domin na san in da zancen nata ya dosa, ta zame a jikina tana da
a cewa,"wata nawa?".

Na waro ido na ce,"keee mene wata nawa?".

Tayi min wani kallo na kar ki raina min hankali.

Na ce,"Allah kuwa, idan shi ne ai tun a waya zan sanar miki, wallahi bani da komai Hassana har yanzu shiru, sai dai a ci gaba da samu cikin adu'a".

Jikinta a sanyaye tace,"to Allah yasa jinkirin Alkhairi ne.

Amma dai ai ba kya fuskantar wata matsala ko, kin san sha'ani na dangin miji".

Murmushi nayi na ce,"ko
aya fa, ai kin fi kowa sanin surukai na.

Ita Iyam ma da kanta take nema mana magani".

Tace,"Allah sarki.

To Allah yasa a dace, ke kam Sa'ida ai kinyi dacen suruka wallahi, ga dangi miji kamar kece
ar tasu".

Ni dai murmushi kawai nayi na kuma san yanda nayi na katse maganar haka. ta mi
e tana fa
in,"bari nayo fitsari in zo in
auki hanya yanzu za kiga magriba tayi".

Tashinta ba da
ewa naji Maganar Hubbi akaina yana cewa,"ina jiranki".

Bayansa na bi da kallo wanda tuni ya wuce yay komawarsa
aki, nayi godiya ga Allah da yasa Hassana bata nan, da haka zai fallasa lamarin da na ke
oyewa.

Kaina na girgiza cike da takaici da ba
in ciki na tashi, na
auki Jamil na tafi da shi.

A
akin na same shi yana kaiwa da komowa, na tsaya daga gefe na ce,"gani".

Tsaye yayi yana
arewa Jamil kallo, ban sani ba burge shi yaron yay kome masa ne oho, yana dai ta kallonsa kamar ma zai mi
o hannu ya kar
e shi. shirunsa yay min yawa na
ago kaina na kalle shi naga bai
auke ido daga kallon Jamil
in ba, muryata a hankali na ce masa,"
an gidan Hassana ne".

Sai sannan ya
auke idonsa akan yaron yana cewa,"wace hakan?".

Na kalle shi nayi guntun murmushi na ce,"Hassana Tijjani dai
ar ajinmu".

"Ohhh, haihuwa ta
ara yi?".

"Ehhh shi ne wanda aka haifa ranar da zaka tafi Hajji ban samu zuwa barka ba".

Ya sake cewa,"ohh Allah ya raya".

Na amsa da,"amin". jimm na
an sakanni kuma sai ya sake cewa,"ashe Yaya ta zo jiya".

Furucin nasa yasa gabana ya fa
i ras, duk sai na nemi na daburce da yay maganar wacca ta fama ciwon jiya na cin mutunci da Yaya ta yi min.

Idona na rumtse gam nace,"ehh na manta ne ma ban fa
a maka ba".

Cikin fusata ya ce,"wai ke mene matsalarki ne, iskanci ko kuma rashin mutunci?, Yayan ta zo jiya, jiyan ma da daddare amma saboda rainin wayo za ki bu
i baki kice kin manta da zuwanta. dama har haka kika fara raina min
an uwa?, Ashe maganar da na ke ji na cewan kina wula
anta su gaskiya ne ba
arya ba, to bari kiji na fa
a miki, zan iya
aukan komai amma ban da cin zarafin
an uwana, ba zan
auki hakan ba Sa'ida ke kin san waye ni, akan
an uwana ina iya rabuwa da kowa ko da ace
an cikina ne...".

Furucinsa na
arshe yasa na kalle shi babu shiri,
oye raunina nayi na tari numfashinsa ina basa ha
uri, saboda yacca yake
aga murya tsab Hassana da ke falo zata iya juyo komai.
Chapter 7 · 0% Book details