Sashe 21
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Maimakon amsa gaisuwar tawa sai ji nayi ya ce,"Kafin nan da awa guda ki tabbatar kin tattara kayan ki kin bar min gida, kije gidanku ki zauna har sai san da na neme ki".
a zabure na waro idanu waje har ban san lokacin da na sauko akan gadon ba saboda ru
ani, hannuna dafe da
irji idanunsa cikin nawa na ce,"Hubbi me ka ce?".
ransa a ha
e tamkar hadari ya ce,"Kinji ai ba kya bu
atar na maimata miki, ki tabbatar kafin na dawo kin bar gidan nan in ba haka ba za ki yi karo da abin da ba ki ta
a karo da shi ba, wallahi muddin na dawo na sameki sai na miki wula
ancin da kare ma ba zai shinshina ba".
ya fa
a yana nuna ni da yatsa, kafin ya fita ya barni tsaye cikin ma
aukakin mamaki da tsantsar al'ajabi, haka na
ame kamar gunki
ofar kawai na ke kallo idona ko
iftawa ba yayi, tashin hankali da firgicin da su ke zuciyata kuwa tamkar zata faso
irjina ta fito.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un". na fa
a a bayyane
irjina yana harbawa hannayena har lokacin dafe da
irjina.
"lamarin har ya kai haka?, duk ha
urin da na ba shi?, wanne irin bala'i ne wannan?, in tafi gida fa har sai ya neme ni, me yay zafi har zai yanke tsatstsauran hukunci haka? akan dai iya abin da ya faru jiya ko kuma da wani laifin daban a gefe da ban san da shi ba? to ni kuwa in je in ce da su Abbaa me?".
a fili nayi maganar ina jan numfashi sama. da
as na zauna kan gadon na kafe wuri
aya da kallo, cikin kaina na rasa tunanin me zan yi, na kuma rasa inda zan
ora wannan al'amarin me girman gaske. ban san lokacin da hawaye ya shiga zarya a idanuna ba, lallai ina cikin jarabawa, kuma tabbas na yiwa kaina al
awarin cinyeta, ba zan ta
a bari na fa
i ba in Allah ya yarda.
zuciyata ta fara bani umarnin gaggawar tashi in bar gidan karma ya dawo ya same ni yay min abin da zai zama sanadin bugawar zuciyata a yau, a karon farko naji bana son ganin ko da inuwarsa. haka
na bu
e wadrobe ina
ebo kayana, ina zubawa cikin akwatu ina magana tamkar zararriya.
"Me zan ce idan na koma gida?
Na ce musu mijina ya ce in je gida sai ya neme ni?, bisa laifin me? da wanne ido zan kalle su in musu bayani?
Hasbunallahu wani'imal wakil, Hubbi meyasa!
Me na maka a rayuwa Hubbi?".
ina kuka sosai haka na gama ha
a kayana, na
auko hijabina zan saka wayata da ke kan madubi tayi
ara, na rufe wardrobe
in na
arasa da sauri na
auki wayar don na shaida kiran Ummani daga ringtone
in da na saka mata na Uwa Uwa Mama me share min kukana.
sai da na saita kaina da danne yanayin da na ke ciki na ce,"Salamu alaikum Ummani, ina yini".
Daga can
angaren ta ce,"barkan ki dai Sa'ida, an yini lafiya, ya kike ke da mai gidan naki?."
na ce,"Lafiya lau Ummani, duk kuna lafiya?".
ta amsa,"lafiya lau, amma ya naji muryar taki kamar ba ki da lafiya."
na ce,"Ehh wallah Ummani na tashi da ciwon kai ne yau, yanzu na tashi a bacci ma shisa kika ji muryan nawa haka, dama ina cewa zuwa anjima zan kiraki".
na fa
i hakan ina dafe kaina yayin da sabbin hawaye masu zafin gaske ke zaryo min.
ta ce,"subhanallah to kin dai sha magani ko?".
na ce,"ehh na sha, shi ne ma naji da
i ai".
ta ce,"to Allah ya sawwa
e. daman maganar zuwa
auye zan miki na bikin
ar gidan Kawu Musbahu, gobe ne tafiyar da safe in Allah ya kaimu, ga shi na ji ki babu lafiya sai dai ki ha
ura kya je musu daga baya ko".
tamkar anyi min bushara da kujerar makka haka naji maganar Ummani, wani farin ciki ya lullu
e ni har hakan na bayyana akan fuskata, cikin saurin maganar da ban ta
a yi ba na ce,"lahh ai ciwon kaine fa kawai Ummani, kuma na fa
a miki naji da
i ma".
sautin murmushin manyancenta ya bayyana har ya ta
a zuciyata, ta ce"ke dai kawai za kiyi
arfin halin naki da kika saba, to Allah dai ya
ara lafiya. sai ki fa
awa mijin naki, idan ya barki kin fito da sassafe to mu tafi tare, in bai barki ba kuma kya taho ke
aya tun da kuna da direba".
na ce,"ai kamar ma na sani muka yi maganar da shi
azu, da yake shima yana shirin tafiya za su koma dubai, kin san dama nayi miki magana an gama ginin
aya plaza
in da ya bu
e. sai na ke ce masa to daga biki kuma sai in
an yi kwanaki a gida ya ce babu matsala".
ta ce,"ah tou fa
uwa ma ta zo daidai da zama, shikenan to sai kin zo
in. kya ce masa ina masa Allah kiyaye".
da haka muka yi sallama ina mai farin ciki na samun damar da zan fake da ita ba tare da kowa ya san dalilin zaman da zanyi a gida ba bayan gama biki, wanda ina ro
on Allah yasa zuwa lokacin komai ya saisaita. sai dai kuma a gefe guda zuciyata cike fal da tarin fargaba da tsoro mara misaltuwa.
*(10)*
Cikin farin ciki na ci gaba da shirina, har da kayan da zan bayar a
auye duka na ha
a, ban san lokacin da zaman zai
auke ni ba tun da bai ce ga iyaka adadin kwanakin da ya bani ba, dalilin da yasa na tabbatar da na
auki duk abin da zan bu
ata kenan. har wani
ari na zuciyata ma na fa
a min wata
ila tafiyar da zanyi tafiya ce ba ta dawo ba, imma mutuwa ta
auke ni imma kuma sanadin zaman auren kenan. jikina naji ya mutu gaba
aya sai dai kuma ba wani jimawa naji wani
arfi ya ziyarci jikina na musamman, dan ma banda isassan lafiyar da
arfin zai tasiri sosai a jikina.
bayan duk na gama fitar da kayan can compound na dawo domin rufe
ofar
akin, sai dai a lokacin da na
ora hannu bisa hannun
ofar zan jawo, idona ya ma
ale akan cikin
akin na kasa
iftawa na wucewar mintuna uku. zuciyata ta matse,
irjina yay zafi, gabana yay mummunar fa
uwa, hankalina ya kai
ololuwar tashi, ruwan hawayen da na tsayar na ce ba za su
ara sauka ba a yau sai ga su tamkar an kunna famfo. cikin mutuwar jiki da fargaba na janyo
ofar na rufe ina mai juya mata baya, yacca na ke sakkowa daga matakalen benen kamar marar lakka a jiki, kalamansa ne su ke maimaituwa cikin kaina na inje har sai randa ya neme ni, cikin raina sai na ke jin shikenan wannna tafiyar tafiya ce da ba zan
ara waigowa na kalli wancan
akin a matsayin
akin aurena ba, sai na ke jin kamar ya furta min kalmomin saki ne kuma saki na har abadan
in da ba zamu
ara rayuwa tare ba, na ke jin sai dai na fara amsa sunan tsohuwar matar Nazifi ba matar Nazifi ba.
sam bana wani gani da kyau na
arasa na ce da mai gadi ya tayani fidda kayan waje, idan an sami adaidata sahu ya taimaka ya taro min. kamar ya san abin da yake faruwa na ga jikinsa duk yay sanyi har ya gaza ha
urin furta min lafiya dai ko Hajiya?, na
aga masa kai ina ri
e yanayina da cewa,"ana biki ne a gida zanje in kwanaki".
anan bakin gate na tsaya ina jiran ya dawo daga samomin adaidaitar, shiru shiru babu labarinsa kawai na gaji na samu wasu yara na ce su
aukar min jakunkunan su kai min titi, muka dandale yanda zan biya su sannan su kai gaba ina biye da su a baya.
sai bayan zuwana titi na tuna da babu fa ko sisi a hannuna, mafi kusa na samu shagon p.o.s na je na ciri ku
i dubu hu
u, ku
in da Abbaa ya turo min ne jiya da daddare, banda Allah yasa ya turo min da ban san ya zan yi da tafiyar ba, dole sai dai in tafi a
asa don ba zan dai je gidanmu in ce a bani ku
i zan bawa me machine ba, ko a rayuwar baya ban yi haka ba balle yanzu, ba zan iya tonawa kaina da mijina asiri ba.
na sallami yaran na tsaya nan jiran samun mota, na mance gaba
aya ban saka ni
abi ba ga zafin rana sai dukan fuskata ya ke. na tsayar da masu adaidaita sahu sun fi shida babu wanda ya tsaya, duk wanda na cewa makwarari sai ya ce ba can yay ba, a ta
aice dai sai da na shafe mintuna kusan sha biyar tsaye kafin na samu wani ya tsaya, shima bayan na gama yi masa kwatancen in da zai kaini sai yace kai ba zai shiga ciki ba, har yay gaba kuma sai ga shi ya dawo yana cewa in shigo.
zan tsaya ciniki ya ce ba matsala abun biya ba zai gagara ba muje kawai, da kansa ya taimaka ya saka min kayan a ciki, wasu
an mintuna su ka kawomu
ofar gidanmu don tun da muka taho bai yi tsaye tsaye ba, in an tsayar da shi ba ya tsayawa, har na ce masa ya
ara samun passenger ya ce a'a babu matsala yafi so ya sauke ni tukunna.
ya sakko min da kayana, Yaran da suke can ta gefen gidanmu na kira na ro
e su suka shigar min da kayan cikin gida, su ka barni ina
arin baiwa mai adaidaita ku
insa, sai dai kafin ma na kai ga bu
e jakar naji ya tashi machine
in yana shirin tafiya.
dakatar da shi nayi da cewa,"ban baka ku
in ba".
an le
o kai yana cewa,"Hajiya ai an biya".