← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 56

Sashe 36

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko amsa ni bai yi ba, ya nemi kujera ya zauna ni dai na bi sa da kallo don naga kamar yana cikin damuwa. sannu a hankali na ce da shi,"ko wani abu ne ke faruwa?". ba tare da ya kalle ni ba ya ce,"plazar cikin gari gwamnati ke son rushewa wai filinta ne".
na ce,"to subhanallahi, Allah ya saita al'amura, kar ka damu insha Allahu zata dubeku ta bar muku abinku, adu'a ce kawai zata yi aiki".
ya amsa da,"ilahee ajib".
na bu
i baki da niyyar in wata maganar wayarsa tayi
ara, ido ya
ago yana kallona bayan ya gama kallon screen
in wayar, a hankali yace,"ki bani wuri".
tashi nayi na bar masa wajen na koma bakin ayyukana, sai dai tuni na shiga damuwa da lamarin plazar da ya fa
a min, tabbas aka rusheta ba
aramin asara zai yi ba, don duk ita ce jagaban kasuwancinsa. nayi nisa a wankin sai ga Fati da kaya a hannu, tana zuwa tsabar rashin mutunci ta watso min su cikin ruwan wankin, raina ya
untata na waiga a fusace sai zuciyata ta taushe ni kawai na
yaleta, don yanzu ina magana tashin hankali zai biyo baya.

"ki wanke min fuskar da hannayen da kyau".
ta ce da ni cikin gadara da nuna rashin kunya, ban ce mata komai ba har ta fita. kafin na gama wankin har na gama girki dama saboda haka nayi dabarar ha
a aikin biyu, kar in kai dare ban gama girki ba Iyam ta
aga min hankali da cewar na bar yara da yunwa, tayi nata mai gidanma yay nasa.

Nayi sa'a kayan su ka bushe da wuri. na
ebo shanyar na linke na ajiye su akan kujerar falo, ina jiran nayi wanka na
an huta sai na zo na goge, kafin na bar wajen sai ga Iyam ta fito ta zo tana cewa,"gugar kuma fa bayan ga wuta nan kika wani linkafesu kika yasar da su anan koma ki kai min
aki.

Ko ajiye min kika yi na zo na goge da kaina?".

"A'a Iyam dama ina so ne zuwa
an ajima sai na goge".

"mene wani anjima saboda dai ki bar min kaya da
ura, dama ai ba so kike ba kika wanke, saboda Fati ta kai miki hijabi biyu shine har da yi mata tsaki ke da ba kya
aunar zaman lafiya, ai ba ita ta saka ki wankin ba ni ce nan, me kike yi a gidan Sa'ida in ba a saka ki aiki ba nufinki sai dai kici ki kasayar ki kwanta? kuma yarinyar nan kina gani daga makaranta ta dawo tana so ta huta ta ina zata yi wanki, anfanin duk wata hidimar gida na matar gida ne. don haka Malama zauna ki goge su kar nefar su
auke wutarsu, gugar solar nan ba wani kyau take ba, ko kuwa haka kike so na din
a saka kaya a yamutse ana zagar min
a, gwara ma ni akan yaran".

Tunda na zauna gugar ban tashi ba sai da aka yi kiran magriba, na
ebi wa
anda na goge na kai
akinta na ce mata zan yi sallah tukunna sai in ci gaba. ba dai ta ce min
ala ba na fito na wuce
akina, sai alokacin nayi wanka na shirya cikin doguwar rigar atamfa. jikina banda ciwo babu abunda yake yi min, na kwanta ina ta aikin nishi, na manta rabon da na ce na huta na minti biyar tunda Iyam ta zo.

Rumana ta shigo
akin zatonta bacci na ke yi don sai da ta zo daidai kaina kana
ta shiga ta
ani a hankali tana cewa,"Anty Abbaa yana kira".

Na kalleta da gajiyayyun idona, zama tayi kusa da ni tare da ta
a wuyana tana cewa,"Anty ba ki da lafiya?".
na murmusa kuncina na ce,"lafiyata lau Rumana, gajiya ce kawai".
kanta ta kwanto bisa kafa
ata tare da ri
e hannuna.

"Anty don Allah kiyi ha
uri da duk abunda muka yi miki, ni dai wallahi na daina, yanzu tausayinki na ke ji kuma ina sonki".

Na shafa kanta ina cewa,"Anty ba ta fushi da yaranta, nima ina sonki Allah yay miki albarka".
tashi nayi na kama hannunta muka fita, tana min surutun in ce Abbansu ya kaini asibiti idona baya da lafiya kuma duk na rame, hmm ni yanzu na masa magana ma ai ce zai yi je ki chemist.
akinsa na iske shi, ni sai da ya kira ni ma na tuna da sa
on da ya bari. wani kallo ya watsa min yana cewa,"ke ba kya ta
a son a zauna lafiya, ya za'ai na bada sa
o tun
azu sai yanzu muyi waya da mata tace min ba a kai mata ba".

"kayi ha
uri ba wai haka kawai ba ne. kaima ce kayi idan na gama aiki kuma har yanzun da kake fa
an ba gamawa nayi ba".

"Sa'ida wai mene matsalarki?

Me ya ke damunki ne da kika bar
aukar maganata da muhimmanci? na fa gaji da wannan banzan halin na ki da kika tsira".

"Na ce kayi ha
uri ko, gugar Iyam zan
arasa babu yawa ina kammalawa sai in je, ba zai yiwu na aje nata aikin akan naka ba".
bai ce min komai ba ya sadda kai
asa yana duba wasu takardu da ke gabansa, soyayyarsa na ji ta cika min rai, bana so yay zaton ko daina sonsa nayi,
aunarsa na nan yanda take a raina, duk irin ba
in ciki da
acin ran da ya
unsa min tuni na cire a raina na yafe masa, duk da shekaranjiya naji zafin zagin da yay min a gaban
an uwansa akan sun zo ban san da zuwansu ba ni kuma na kulle store, da kuma abunda yay min akan Fatin
azu. shi dai ko rantsewa nayi ba zan kaffara ba a yanzu ba ya min ko da kwatan son da yayi min a ba ya, rabonsa da fa
a min wani kalaman soyayya tun ranar da bu
atar kansa ta kawo shi kafin ya kai
arata gidanmu. ni kam nayi alkawari nayi sai na rama ko da kaso
aya ne cikin kason
acin ran da ya saka ni ciki, kuma na lura ta banzatar da shi da lamarinsa kawai zan rama don hakan na masa ciwo ko bai fa
a ba.

"kayi ha
uri kaji Hubbi". na fa
a ina tsugunawa a gabansa ganin yanda fuskarsa ta nuna tsantsar
acin rai.
bai kalle ni ba ya ce,"no kar ki damu zan yi maganin abun, idan kina ganin hanyar da kika
auka ita ce daidai a gareki nima zan san abun yi, kije kici gaba da
aukar zugar duk me zuga ki, kiyi yacca kike so Sa'ida amma zan tabbatar da na matu
ar ba ki mamaki wallahi". ya fa
a yana jijjiga kai.
tsayawa na yi ina kallonsa, tabbacin aiwatar da abunda zai aikata kwance saman fuskarsa, ban san me ya ke nufi ba haka ban san mai zai aikata
in ba amma
warai na tsorata, bana son abunda zai
ara kaimu ga gaban iyayena, bana so sam, shiyasa ko hanyar da na
auka ta fita a sabgarsa shi da
annuwansa na ke bi a hankali ta yanda dole sai dai su buga su barni.
fita nayi naje na
arasa gugar kayan Fati, sai da bayana ya zama kaman ya
alle kafin na gama don kayan ba ka
an ba ne, na kai kayan
akinta na jera mata cikin wadrobe, sannu wannan bata ce min ba, nima ban damu ba na fito fatana ta barni haka kuma inje in samu na huta. tunda na koma
aki na kwanta na rasa natsuwata sai faman juyi na ke yi, tunaninsa duk ya addabe ni, ban san wanne hali yake ciki ba, dole haka na tashi nayi shirin kwanciya na fita, sai da na shiga
akin su Rumana na tofe su da adu'ar bacci kafin nan na sauka zuwa
akinsa.
a hankali na mur
ofar
akin na shiga, har ya kwanta yana fuskantar saman dakin, na tura kofar na rufe, ashema waya ya ke yi ni ban sani ba sai da na zo bakin gadon, amma a haka yayi kaman bai san da shigowata ba.

"ina zuwa". shi ne abunda najinya fa
a kafin ya dire wayar yana kallon
arin da na ke, cikin sanyin jiki na zago ta gabansa a hankali na shiga basa ha
uri, tun kafin na
arasa ya katse ni yana sakkowa daga kan gadon.

"Ai na gama yanke hukunci akan wannan, ki ci gaba da duk abunda kika ga dama wanda ki ke ganin daidai ne a wurinki ba zan hanaki ba, ba zan takuraki ba, nima zan yi abunda na ke ganin daidai ne a wurina, sai dai kar ki ji haushina, yanda ba kya bu
atata nima bana bu
atarki a yanzu tashi ki fice min daga
aki kafin ki hasali ni".

Tunda ya fara maganar na daskare ina kallonsa har ya kai
arshe, ban ta
a ganin ainihin
acin ransa ba sai yau. tsawa ya kuma doka min yana cewa,"ba za ki tashi ki fitar min a
aki ba sai na zo ina aikata miki abunda za ki zo kina danasanin sanina, wadda bata san darajar aure ba balle sanin darajar girmama miji. to kije tsinuwar mala'ikun Allah ma ka
ai ta isheki".

Turo
ofar
akin yasa mu kallon
ofar duka.

Iyam ce ta shigo tana fa
in,"lafiya Nazifi? muryarka duk ta kara
e gidan nan, da alama
ata maka rai aka yi".

Gefe ya juya yana cewa,"Don Allah Iyam ki ce da ita ta bar
akin nan".
Chapter 36 · 0% Book details