← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 56

Sashe 40

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai na ka
a na juya ciki na
auko mayafina na yafa muka sauka tare, lokacin ana ta firfito da akwatunan daga
akin Iyam, abin ya
aure min kai, ban ta
a sanin da ana ha
a wani lefe a
akinta ba, ko da yake sha'anin ku
ila a rana
aya aka ha
a su aka ajiye sai yau da za'a kai aka bani damar gani.

Kujera
aya mu ka zauna ni da Lubabatu har lokacin tana ri
e da hannuna tana tausata a hankali gudun kar su jita su babbakata da masifa. tana ta min
an hira duk dan
arfafa min gwiwar in daure in nuna musu abun da su ke ta rawar kai akai ba komai ba ne a wajena. haka aka jere shegun akwatuna guda goma sha shidda kowacce akwatu aka bu
e ma
il take da kaya na alfarma, bakin kowa ya bu
e sai maganganu ake da irin
arin da yay wajen ha
a kayan, ita kuma Yaya na fa
a musu ai wadda za'a auro
in ba
ananan mutane ba ce, mahaifinta me ku
i ne kuma itama yarinyar tana aikinta a wata babbar ma'aikata, har tana fa
ar sanadin ha
uwar tasu a jirgi ne lokacin da ya dawo daga Dubai.

Iyam ta ce,"wallahi ai sai yanzu ne Shalele zai yi aure, yarinyar
ar boko ba cima zaune ba, gata lafiyayya don da suka je wannan gwaje gwajen da ake a asibiti an tabbatar da lafiya
alau take, ga kyau kamar ka saceta ka gudu fara tasss da ita,
ar manyan gida ce fa don Babanta ma ba
asar nan yake zaune ba".

Furucin na ta yay matu
ar ba ni mamaki, wato duk wanda ya san a yanda na auri Nazifi da yanda ahalinsa su ke a baya, la shakka sai anyi rubutun babban littafi na butulci akansu.

Ni dai duk
age
agen kayan da su ke yi kaina na
asa, na
agu su tattara su kwashi kayansu nima in tashi in bar wajen.
awar Iyam ta kira sunana tana cewa,"Uwar gida ba ki ce kaya sun yi ba".

Iyam tayi caraf ta ce,"tana ba
in ciki ai bata fa
a ba, wa ya san me ke zuciyarta yanzu.

Kuyi kuyi a rufe su kafin ta cinna musu wuta".

Ni dai ban
ago ba kuma ban yi magana ba, banda kuma niyyar cewa
ala, duk da irin shewar da suke yi na da
ona zuciyata, kuma dama na san an kira ni na zo
in ba don komai ba sai don a
untata min.

Ummaa har fa
i take yi wai to duk irin hidimar da Nazifi yay min har na yi ba
in ciki da aurensa ko hidimar da yaywa matar da zai aura in dai ba rashin halacci irin nawa ba, kuma banda abuna
an miji ai
anka ne, idan ta zo ta haifa duk tsiya nima nace
ana.

A wannan lokacin ne Anty Aisha ta shigo, sallamarta ce tasa na
aga kai, taci kwalliya ta ca
a ado tana taunar cingom kamar wata
an mata, ni ban lura ba ma babu ita a wajen ba sam, yaran da suka shigo da kuloli ta kalla ta ce,"ku kai can ku ajiye".

Sai ta
ara cewa,"Iyam yamma tayi fa kar dare yay mana a hanya, kin san sun ce a yau za su wuce da lefen can Abuja wurin Kakarta. ga kulolin kayan garan can a mota, kajin kuma da aka soya gaba
aya kula uku ne na
ebarwa wannan
ar a ciki gashi nan a leda, dublan da alkakin ne dai ga kula guda nan an bar mata".

Haka suka
unguma gaba
ayansu su ka tafi, tsabar yawansu motocin gidan biyar aka
iba, bayan fitarsu na tashi na bar wajen ban ko bi ta kan kulolin da aka ce na
auka ba, ina jin Iyam na
ananun maganganu akan na raina abun da aka bani, itama ban kulata ba nayi gaba abuna, kaza dai ba zan
auka ba don ba yunwarta na ke ba, dublan da alkaki duk ba na ci sune mayunwatansu.

Da daddare ina kwance sai ga Nazifi ya shigo
akina da munafukan akwatinansa guda biyu wai na fa
ar kishiya, ba
in ciki ya tokare ni, to ai ko lokacin da zai auren sanda baida uwar komai akwati biyu ya sha
o min da kaya da
aramar jakar bakko
aya. don haka ko kallo bai isheni ba shi da kayansa na juya masa baya, ina jin yana fa
in wai ko na raina ne, ban ce masa kanzil ba nayi ma kamar bacci na ke yi, ya gaji da tsayuwarsa ganin banda niyyar kula shi ya ce,"Allah ya gani na fita hakkinki, ga su nan ki
auka ko kar ki
auka ruwanki.

Kuma idan akwai abunda kike bu
ata sai ki fa
a min".

Ya fa
a yana juyawa ya fita ya bar min akwatunan, ai kamar an finciko ni haka na mi
e na duro a gadon,
afa nasa na din
a tura akwatunan har na kaisu bakin
ofa kana na cilla su waje, kallona ya tsaya yi da mamaki da takaicin jefa masa kayansa a gaban
afafunsa, na kalle shi na banka masa harara tare da jan tsaki na danna
ofata na rufe tare da sanya ma
ulli, babu yanda bai da ni ba akan na bu
ofar na
i, har da min barazanar zai kira Abbaa a waya yanzu ya fa
a masa rashin mutuncina gaba gaba ya ke yi, ni inda zai kira
in ma ai da
i zan ji, don ko banza
ila sanadin rabuwarmu kenan, don na lura ba zan tsani Nazifi ba in ba rabuwa muka yi ba.

Wai duk yanda na kai da
arin danne abinda ke tasowa daga can
uryar zuciyata amma hakan ya faskara, ban ta
a tsammanin cin fuska irin wadda Nazifi yay min yau ba, kawai na fashe da azababben kuka mai
aramin sauti saboda Rumana da ke
akin, babu abunda na ke bu
ata a wannan lokacin irin na samu kafa
an da zan kwanatar da kaina in zubar da hawaye har a lallasheni, sai dai bani da kowa cikin wannan gidan, Allah ne kawai gata na, yau in ace ka haifa ma ko a wannan kafa
anka kayi kukanka duk da hawayen uwa rauni ne ga
anta. na jima ina kuka sosai kafin na iya rarrashin kaina.

Nayi kuka, kukan da ban ta
a irinsa ba tun bayan da abubuwan su ka canja a gidan nan, ban san a dalilin auren nan kuma ya rayuwata zata ci gaba da tafiya ba.
bayan na idar da sallar isha'i na yi jugum ina ta faman tunani iri iri na game da rayuwar aurena, ya kuma zamu
are zama da wacca zata shigo?

Itama irinsu ce?

Me aka fa
a mata game da ni?

Na san dai ba zata ta
a zama irina ba.

Rumtse ido nayi ina ji anata knocking
ofa na
i tashi na bu
e kuma da alama aiken zuwan gayyar tsiyar ne ban san ko uwar da zan yi musu ba, ba zai wuce zancen abinci ba tunda naji ba su jima da dawowa ba, ni kuma a yanzu dai in ba uwata da ubana ba wallahi babu wanda ya isa ya sakani shiga kitchen na dafa masa abinci, don ko me gidan yau sai dai yaci a inda yake zuwa zance, ko in ya rage na rana ya ci.

Knocking
arshe ne ma Rumana tace,"Anty ni ce please ki bu
e min".

Ba zan iya
in bu
e mata ba don Allah ya sani yarinyar ta shiga raina musamman da Allah yasa ta gane hanyar daidai, duk da ba wani yarda na gama yi da ita ba tunda jinin Yaya ne ke yawo a jikinta. na mi
e na
arasa na bu
e, ta na jin na cire key kuwa tayi saurin danno kai ta shigo ta mayar ta tura
ofar tana cewa,"Anty sauri saka key".
kallonta na tsaya yi duk a tsorace ta ke.

"lafiya?".

Ta marairaice fuska kamar zata yi kuka sai kuma ta rungume ni tana saka kuka tana fa
in,"Anty ki daina fushi da ni Allah na daina yi miki duk irin abunda mu ka yi miki a baya, wallahi ba zan
ara ba anyi mana wa'azi a islamiyarmu ma, ina sonki Anty".

Na janyeta ina cewa,"na ji, yanzu ya aka yi?".

Shiru tayi bata ce komai ba, don haka na mata nuni da
ofar ina cewa,"to je ki sai da safe".

Na fa
a a hasale don haushin kowa da ya shafi Nazifi na ke.

Ta kama hannuna tana ta min rantse rantse da ba ni ha
uri har dai na
yaleta, sai da na koma na zauna ina lazimi kana take ce min wai haka aka ce su je su fa
awa Abbansu suna jin yunwa kuma tun rana ban ba su abinci ba, shine ita ta gudo Atika kuma ta tafi.

Gajeriyar dariya kawai na yi, na rasa wannan bala'i na su na rashin son in zauna lafiya a gidana, haka kuma na rasa masifa da jarabar da ke cikin so da duk abunda ke faruwa har abunda ya faru a yau na ke jin Nazifi a raina.

Rumana ta mi
o min homework
inta in yi mata, na kar
a na duba sai naga english ne kuma turancin kam yafi
arfin kaina tunda dai ni ba wani jinsa na ke sosai ba balle ma har na wani iya bayani akan abun da aka tambaya. nace ta tashi ta kaiwa Fati tayi mata amma
ememe yarinyar nan ta
i wai sai da safe yanzu idan ta fita za'a iya dukanta. bayan na gama jin karatun da aka yi musu a islamiya sai ta kwanta bacci.

Ina zaune har
arfe tara kan darduma na kasa kwanciya, haka ban san ma tunanin me na ke yi ba. hannu na mi
a na
auko wayata ina sauke ajiyar zuciya, so na ke nayi waya da wani ko na
anji salama cikin zuciyata, bashin kamfani na ciwo na nera
ari na danna kiran Maman Yasmin, ko da ta
aga muryarta da nuna tsananin damuwa take tambayata lafiyata da wannan daren haka. ban san lokacin da na fashe mata da kuka ba ina cewa,"Maman Yasmin aure zai
ara".

"Aure?
Chapter 40 · 0% Book details