Sashe 39
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na dawo na tsaya daga gefe, ta kalle ni da fuskar nan tata ta marasa mutuncin uwar miji ta ce,"hayaniya na jiyo tun daga
akina lafiya?".
Ban yi magana ba nayi shiru saboda gaba
aya sun mayar da ni banza wadda bata san abin da take ba. cikin raina na ce,_"hmm ko ba komai ana barin halak don kunya dai, kuma insha Allahu da sannu za ku gane kurenku"._
an nata ya ce da ita,"ki zauna".
Ta gama fahimtar abin da ke faruwa hakan yasa ta juyo gareni tana fa
in,"yauwa ki kwashe tarkacenki na
akin kusa da matakalar bene, saboda ba
i za su fara zuwa gobe za su sauka anan, taron biki za'a fara a gidan ban sani ba ko kin sani, na san dai duk kinga ai na kusa da abun".
Ina jan yatsuna na ce,"na sani, amma Iyam
akunan gidan da yawa ai da sai a duba wani, wancan
in har yaushe na gama kwashe kayan cikinsa".
Ta jijjiga kai ta ce,"zan sa a fito miki da su tsakar falo in ya so kya kwashe su anan.
Ai dama na san ke dai sai kin yi ba
in ciki da auren nan, to ba'a aure ke aka auro ki?, ko ba'a zama da kishiya uwar ubanki ta zauna da ita?, Ni fa dalilin mugun halinki yasa na ce kar a bari ki sani don ban san irin malaman da za ki bi ba, to koma dai menene Sa'ida aure Nazifi zai
ara ko za ki mutu sai dai ki mutu, akan me zai ta zama da juya irinki wacce ba'a san ranar haihuwarta ba?, kina zaune ja
ar sai cinye masa ku
e ki ke ba aikin fari balle na ba
i, kina
auko dangi da
ai kina a taimaka musu da abinyi, to dukiyar
ana ba zata lalace a taimakon
an uwanki ba kawai, na san wannan dalilin ne ma yasa kika sha abin da zai hanaki haihuwa, kai muguntar
an talaka ma bata yi ba wallahi".
Tayi shiru tana jan tsaki, ta mayar da kallonta ga
anta ta ce,"kai kuma lusari ka bari mace zata
aga maka hankali akan zaka
ara aure, ba ka gaya mata da izinin mahaifiyarka zaka
ara, mata nawa Allah ya halasta ma ka zama da su?, in ba zata iya ba ta kama gabanta mana wani ya ri
e mata
afa ne ko akwai wanda ya rufe mata
ofa. ina dalili a hanaka auren mace mai ilimin zamani da wayewa wacce take haihuwa ba juya ba...".
Ba zan iya ci gaba da tsayuwa ina jin wa
annan baka
en kalaman ba, da sauri na fice a
akin cikin fashewar kuka, ina zuwa parlo na tarar da Yayan Shago tsaye, da alama ya shiga
akin Iyam ne ya tarar bata nan ya fito.
Dauriyar tsayar da hawayena nayi ina gyara natsuwata na du
a na gaida shi cikin girmamawa, ya amsa cikin tausayawa yanayin da ya ganni.
Murya a sanyaye nace da shi,"ka zauna mana yanzu zata fito".
Zama yay ni kuma na shiga kitchen na kawo masa ruwa da lemu. ko da na du
a wajen ajiye tray
in hannuna kasa
agowa nayi kawai naji sabon kuka ya
wace min, bakina na rawa na furta,"Yayan Shago yanzu abin da aka min anyi min adalci kenan?".
Shima cikin rashin jin da
in faruwar lamarin ya ce,"ko ka
an ba'ai miki adalci ba Sa'ida, ba
oye miki auren ka
ai ba hatta kishiyar kanta da za'a miki wallahi ba'a kyauta miki ba indai kan dalilin da suke fa
a ne, babu irin shawarar da ban bawa Nazifi ba akan auren nan ya
i jina sam,
arshe ma kada baki yay ya fa
a min shawara kowacce iri ce in dai daga gareni ne ba ya so in ri
e girmana kawai. to kin san sha'anin mu maza in muna son abu idonmu rufewa yake musamman aka ce aure...amma kiyi ha
uri kinji dama ke
in me ha
uri ce, ki barshi yayo aurensa ke kuma ki ri
e adu'a ki kuma tsarkake zuciyarki a zamantakewarku, kar ki ta
a bari zugar shai
an ko ta
awaye su canja tunaninki, ki kama aurenki ki ri
e kar kishiya tayi silar rasa igiyoyin aurenki, idan da son samu ma Sa'ida ki
an nemi sana'a za ta
ebi miki kewa".
arasa maganar cikin alamar rarrashi, cikin
an Iyam Yayan Shago da Lubabatu na daban ne, su na da kyawun zuciya, duk abubuwan da ke ta faruwa su ka
ai ne abun duniya bai sauya kyakykyawan
abi'arsu ba.
Na sa hannu ina goge majinar hancina sannan na ce,"babu komai in sha Allahu zanyi ha
uri, zan jajirce kuma zan daure, na gode Yayan Shago".
Na mi
e daidai da fitowar Iyam, ta taho tana fa
in,"wani abun ta kitsa maka kenan, to Rabilu me za ka iya yi?, kai kam ai sai dai kallo, batun aji maganarka ma ai bata taso ba".
Maganganun da Iyam ke fa
a masa su ka ta
a zuciyata, tausayinsa ya kama ni, cikin yaranta maza shi ne babba amma saboda ba shi da ku
i ya zama abin banza, babu ruwanta tai ta ya
a masa magana, ta mayar da shi
arami a cikin
annensa, an mayarshi tamkar wani bare.
Allah ya kyauta na fa
a a raina ina barin wajen.
"Keeee!". muryar Yaya ta fa
i hakan wanda tsakiyar kaina ma sai da ya amsa, na rumtse ido ina juyowa in kalleta cikin tsananin jin haushinta, yanzu sam sunana ma ta daina kira sai dai kee.
Shiru nayi ta wurga min harara tana cewa,"me za ki je sama kiyi a wannan lokacin?". kafin na bata amsa ta kalli Iyam ta ce,"wannan yarinyar bata san da zuwan ba
i ba ne?, Na duba kitchen na ga babu abincin da za'a ba su".
Iyam ta kya
e baki ta ce,"yau tana jin kanta da haya
i ina zata yi wani aiki, ai kawai ki kwa
e ki shiga kiyi da kanki ko kuma ki tattara yara suyi, in ba haka ba kuma a san in da za'a kai a biya ku
i su girka".
Yaya ta kama masifa tana fa
in mene amfanina a gidan da sai an fidda ku
i an kai wani waje girki, tayi min tatas ta ce in shiga kitchen in
ora abinci mai sau
i saboda masu zuwa
aukar kayan lefe na kan hanya. kamar mara galihu haka na wuce ina jiyota tana fa
awa Iyam wai Malam ya ce shi ba da yawunsa ba cikin
annensa mata wata taje kai lefe, shi ne Iyam
in ke fa
in to kar ya barsu suje
in itama ai tana da
annen kuma ta isa da su kuma sun isa zamewa Nazifi wakilai.
Cous cous na
ora jallof saboda nayi saurin gamawa gudun tashin hankalin Yaya, ba
aramin dauriya na ke ba wajen
oye halin da na ke neman shiga na azababben kishi. kafin la'asar gida ya cika da mutane, ba
in fuskar ba wasu da yawa ba ne, yawanci
an uwan Iyam ne sai
annen Malam su biyu Mama Laraba da Anty Huduriyya, sai
awayen Iyam da kafatanin
anta mata, sai Ummaa itama da nata mutanen, tawagar dai duk ta marasa kirki ce, shiyasa dama tunda na dawo naga wannan gayyar kaina ya
aure na ke ta rayawa a raina ina cewa sai kace za'a yi biki, ashe ashe ile sace da ni shashasha ina ta harkokin gabana ban san miji zai dan
aro min kishiya ba.
Abincin da na tafe kula da shi sai da suka cinye shi tass masu santi nayi masu kushewa nayi, ni dai ina kammala abubuwan da zan yi a
asa na haye sama saboda na daina jin ma habaice habaicen da su ke ta aikin yi tun zamansu falo.
Tun da na shiga
aki gaba
aya na kasa sukuni, yayin da mamaki ya cika ni fal, na kuma kasa gasgata abin da ke faruwa a yau, kuka na ke rabza kamar an aiko min da mutuwar uwata, kukan da nake ba na komai ba ne face kukan abu mafi zafi a duniyata, kukan butulcewar Nazifi da gorinsa gami da
arin aurensa ba tare da na sani ba. ban ta
a zaton akwai ranar da Nazifi zai iya
aro aure ba, na din
a tuna irin yanda Nazifi ya ke matu
aunata ada tunanin da kullum sai nayi, da irin gwagwarmayar da muka sha tare wanda zan ce ma na fisa.
Na girgiza kai cikin tsananin danasani da nadamar damar da nayi sakaci da, ha
i da gangancin
ora dukkan yardata akan
a namiji, ni sai a yau ma da batun kishiya ya tashi komai na farkon ha
uwata da shi ke zuwar min daki daki, kuma sai a yau naji ashe duk wasu wula
ancinsa na baya ba komai ba ne ga ainihin wula
anci nan, domin akan wannan ne ya iya bu
e baki ya gaggaya min maganganu ma su
ona zuciya har yana fa
in yana kunyar shigar da ni cikin jama'ar kunyarsa, banda wayewa!
Ina zaune da
as! satifiket
in sakandire!, ba zai zauna da mara haihuwa ba! hmmm lallai Nazifi.
bayan kukana ya lafa na kwanta jiki a sanyaye, kaina jinsa na ke tamkar zai tsage, cikin tsananin damuwar da nake ciki naji ana
wasa
ofar
akin, na mi
e cike da fargaba naje na bu
e, sai da na sauke wawiyar ajiyar zuciya ganin ba azababbiyar da nake tsammanin gani ba ce. murmushin ya
e na saki ina cewa da Lubabatu,"to shigo ciki mana kin tsaya".
ta girgiza kai tana fa
in,"a'a Anty Sa'ida ba zan ja miki magana ba, Yaya ce ta aiko ni wai ki sakko yanzu ki ga lefen amarya za'a tafi kaiwa".
______________________________________
*(20)*
Nace,"ai ba sai na gani ba su kai kawai".
Ta kamo hannuna tana cewa,"kiyi ha
uri kawai ki je kar akan wasu banzan kayan lefe a ci miki mutunci a gaban mutane".