← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 56

Sashe 35

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah ya gani ba
aramin juriya da
arfin hali na ke yi ba akan sharesa, yanda ya ke nuna kaman ya damu haka ni to nayi muguwar damuwa, fa
in na daina sonsa sai na tuna shiga tsakanina da Abbaa ne duk da yanzu Abbaan ya
an sakko yana kirana ma wani lokacin da kansa, amma Allah ya sani ina mutuwar son mijina, kawai na fita a sabgarsa ne saboda zaman lafiya da kwanciyar hankalina. sau da dama ina jin na karaya idan ina kusa da shi amma na kan danne na tursasawa zuciyata, in kuwa na kasance ni
aya babu tunanin abunda na ke sai rayuwarmu ta baya tun daga ha
uwarmu zuwa auranmu da muka rayuwa cikin farin ciki da
aunar juna kafin sha
an ya shigo tsakani.
shirina na yi cikin sabon hijab
in da Alhaji Yayan su Ummani ya aiko min wancan sati, da ma
ulli na kulle
akina don yanzu ba na iya idan zan fita na barsa a bu
e, duk da ba raya wani mugun abun zai iya faruwa ba amma idan ka kiyaye sai Allah ya kiyayeka, masu zuwa gidan ba
aunata su ke yi ba, to ban san iyaka inda manufarsu ta tsaya ba don satin baya da Anty Aisha ta zo ce tayi sai taga bayana a gidan nan.
na sakko ina
arin
aura ni
ab Faty ta shigo da sallama da yanayin gajiya sosai a tare da ita. ita ce autar Iyam a mata, kuma duk
an gidan ita da Salaha ne ka
ai Allah ya ci da su rabon karatun boko me zurfi, yanzu tana polytechnic ta nan
orayi, satin Iyam uku da zuwa ta dawo itama wai makarantarta tafi mata sauri daga nan, ni dai adu'ana Allah yasa kar zaman nata yay tazarce dan ba mutunci ta cika ba dama ita tun asalinta haka take, ita da Anty Aisha halinsu
aya.
fuskata ta washe da fara na ce mata,"sannu da dawowa
an makaranta".

"Yauwa". ta amsa min a ciki tana shigewa
akin mahaifiyarta.
shigarta kenan sai ga Iyam ta fito. ganinta yasa na tsaya tambayar,"wani abun za'ai maki Iyam?".
ta ce,"ehhh fa". ta fa
a tana yi min duban sama da
asa.

"Ce zan yi dama ki ha
ura da fitar kawai, kayan wanki ne na
ebo su, nawa ne da na Faty,
kuma yaran naji suna fa
ar kayan makarantarsu na gobe ba'a wanke ba, kinga fita kuwa bata kama ki ba, ki bari zuwa goben sai ki je duk inda za ki tunda ba tashin duniyar za'ai ba".
shiru nayi hakan yasa ta
aga murya da cewa,"ko kuwa ba za ki ba Sa'ida na ga kin
ata rai, ina uwar mijinki ban isa na sa ki aiki ba kenan?".
ido na rufe na sauke ajiyar zuciya, murya
asa na ce,"ya za'ai na ce ba zan yi abunda kika saka ni ba, don Allah ki bar fa
in haka".

"na ji bana son kissa, yauwa ki wanke yanzu kar ki ce sai anjima yamma tayi su
i bushewa har dare su zo suna warin rima".
sai ta shiga
wala kiran "Faty!

Faty! fito min da kayan nan da na
aure, ki tabbatar kin sako duk kayanki na dattinkar daga baya ki zo kina min mitar kin rasa kayan sawa in za ki wuce makaranta".

Fatin ta fito da damin
unshin kaya na cullo su gabana tana faman hararata, kallon kayan na yi kawai na san da gayya aka
ebo su, kuma rabi na san na Fati ne tunda ko cikakken sati banyi ba da yiwa Iyam wanki. abun yana ci min rai yana
onan zuciya duk sanda Iyam ta bani wankin kayan Fati,
anwar miji fa? ba ma dole yarinyar ta dinga gani na a wula
ance ba.
maganar Fatin ta katse tunanina tana cewa,"ba ki ba ni abinci ba kuma".
ban ko kalleta ba na du
a zan
au kayan Iyam ta ce,"jin abunda ta fa
a ne ba ki yi ba ko kuwa abincin ne ba ki da niyyar bata isashshiya. ko kin mata gidan Yayanta ne uwa
aya uba
aya?".
kayan suna da nauyi sosai ban
auka ba na
ago ina kallon Fatin na ce,"amma ai kin san hanyar kitchen
in Fati ki shiga ki zuba mana ko na ta
a hana ki. idan ma shiga kitchen
in ba za kiyi ba ai ga flask
in su Atika nan kan dining ki zuba mana".

"banga zan iya yin duka biyun ba, kece matar gida kece da dafawa da zubawa. saboda haka ki zuban abincina kawai ko na ha
aki da Yaya
aramin shi ai ya isa da ke idan ita Iyam
in kin rainata".
kallonta kawai na ke raina na sosuwa har ta wuce ta zauna kan kujera tana
aukan remote ta canja tasha.

Iyam ta shiga
wala kiran Nazifi, gabana na fa
uwa nayi saurin
barin wajen ina nufar dining, abincin na zuba mata na ce da ita ga shi nan, kamar bata jini ba haka tayi banza da ni.
ina niyyar barin wajen sai ga shi ya fito daga
aki, Iyam na ce masa,"a'a da ce tayi ba zata bawa Fati abinci ba na ce to bara na kiraka
ila taji maganarka tunda ni ban isa ba".
kallona yayi yana cewa,"bisa wanne dalili za ki hanata abinci? wai ke ki hora mutum da yunwa da
i ya ke miki ne? wato abunda na
ana miki kwanaki bai ishe ki ba?".

Iyam ta katse shi,"kaga duk ba wannan ba, Fati dai gata can zaune ma kallonta take, kallon dole don dawowarta kenan yunwa take ji, ka ce kawai ta bata abinci".

"ki bata abincinta karnki
ara hana wani nawa abinci tunda ba ke kike siyowa ba, don kin dafa ba yana nufin kina da iko da shi ba ne".
muryana na shaida damuwa na ce,"ban fa ce ba zan bata ba, ce nayi taje ta
iba. kuma ga shi na zuba mata na ce ta zo ta
auka tayi min shiru".

"ohh in magana ki
aryata". cewar Iyam
"ni ba
aryata ki nayi ba amma yanda kika ce ai ba haka ba ne...".
maganata ce ta katse dalilin saukar marin da naji a fuskata.

"duk ranar da mahaifiyata ta
ara magana kika nemi ki ja akai sai na mugun sa
a miki, uwata fa tana fa
a kina cewa ba haka ba, me kike nufi in ba
aryatata ba".
idona ya ciko da hawaye ina dafe da kuncina. na jiyo shi yana cewa da Fati.

"ke kuma zo ki
auki abincin".
ta marairaice tana cewa,"Yaya
arami
afata ce naji ciwo bana iya takawa inama shirin ce maka zanje asibiti ne".
ya waigo ya kalle ni daidai lokacin da na ke niyyar barin wajen murya a sama ya ce,"na gama magana ne da za ki bar wajen?".
na dakata ba tare da na juyo ba.

"ki
auki abincinta ki kai mata kina ganin ai tana da lalura".
na danne kukana na mayar da hawayena, na
auki abincin na je na mi
a mata ta kar
a tana
unshe dariya, cikin raina na ce Allah ya saka min.
______________________________________
*(18)*
Barinsa wajen na nufi bene nima, gaba
aya na manta da batun wani wanki, sai munafukar yarinyar ce take cewa da Iyam wai na tafi na bar mata kaya. ita kuma ta ce ta
yaleta da ni zamu zuba. ni kam ban tsaya ba nayi
aki ina jin babu da
i a raina, zama nayi saboda raina ya
an yi sanyi amma har ga Allah na jima ban ji
acin rai ba irin na yau.
to ni wankinma bai cin min rai ba kamar zuba abincin in kai mata kuma ta kar
a tana min dariya, in wanki ne dama tunda Iyam ta dawo ta hana badawa da guga tace masa gatan yayi min yawa komai sai a kashe ku
i ayi min banda aiki sai kwanciya, don haka bisa umarninta kar a
ara bayar da wanki a gidan, kayan wankin guda nawa su ke da ni ba zan wanke ba sai dai ai ta
arnar da ku
i ni babu tausayi saboda ban san wahalar da yake sha ba kafin ya samesu, to in dinga
warara jiki ina motsawa, haka ma fa firij tasa an
auke na kitchen an kai
akinta, duk su lemo da nama in ya kawo sai yanda ta bani, duk sona da maltina yanzu sai ha
ura na ke yi saboda idan naje kar
a ta dinga mita kenan.

Da rana ina cikin wankin sai ga shi ya shigo yana fa
in,"wanne irin rashin hankali ne wannan?

Kin bar tukunya zata
one kin taho wani aikin na daban, ki bari ki fara kammalawa da
aya mana, wannan ai ba dabara ba ce. kin san yanda gas ke kara tsada kuwa, wallahi za ki ja na koma ajiye miki buhun gawayi".

Da alama bai san wankin na waye ba shiyasa, Na tsame hannuna a ruwan da sauri, ta gefensa na wuce na nufi kitchen
in, ina zuwa na tadda ruwan zafin ko tafasa bai yi ba, ni dai dama nayi mamaki domin kuwa nayi
asa da wutar sosai, kai bawa dai da komai kayi sai ya zama laifi, nufinsa da yay maganar in tsaya masa bayani ya hasala ya gaggaya min babu da
i. ina kitchen
in ya dawo ya sameni, ya ce in fito falo na iske shi, sauri sauri na wanke shinkafar na zuba na fita, yana tsaye hannayensa har
e ta baya, hannun kujera na zauna ina ce masa,"gani".
i ya mi
o min tare da cewa,"akwai abunda ya taso min na ke so a taya ni da adu'a, ga wannan dubu talatin ne, idan kin gama aikin sai ki le
a gidan Malama Hadiza, akwai buhun shinkafa da wake na bayar akai gidan, idan kin je sai ki tambayeta adadin ku
in da ake bu
ata, jallof ne za'ai da
osai da kunu ayi sada
ina kallonsa na kai hannu na kar
a na ce,"Allah ya kar
a ya biya bu
ata".
Chapter 35 · 0% Book details