Sashe 31
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"za ki gani in mun shiga daga ciki".
da tarin tambayoyi fal a raina dangane da zuwanmu gidan na fito daga motar, fitowata tayi daidai da isowar Yashaik, su ka yi musabaha nima ina cewa,"Yashaik ina wuni".
wani wawan kallo ya watsa min ba tare da ya amsa ba, yaran suka gaishe shi yana musu fara'a ya amsa tare da kama hannunsu suka shiga gidan, bayan yace da Hubbi Bismillah ka shigo.
ya dube ni ya ce,"muje".
na yi gaba yana biye ni da ni a baya, jikina duk a sanyaye don ban san me ke faruwa ba, kuma
walwata ta kasa haska min abin da ka iya faruwa
Ummani na tsakar gida muka shiga, yanayin fuskarta sak na Yashaik babu annuri, karo na farko da banga farin cikin ganina ba duk sanda na zo gida a tare da ita. ta sakarwa Hubbi fuska su ka gaisa tana shi masa albarka sannan ta ce mu shiga falon Kaka.
shi ya fara shiga daga ciki, ni kuwa tsayawa ni na kasa shiga saboda tsabar tsoro,
irjina sai fat fat ya ke, Ummani ta zo ta wuce ni ta shiga.
Kaka ya danno min zagi ba shiri na
aga labule na fa
a ciki.
ciki ciki duk suka amsa gaisuwata, Kaka ne da Abbaa da Yashaik da Yaya Imam sai Ummani, banga yaran ba ina ga suna
akin Ummani.
gefen kujerar da Ummani ke kai na zauna, a tsawace Kaka ya ce in dawo daga tsakiya, na mi
afafu na rawa na isa in da ya nuna min.
Kaka ne yay gyaran murya yana fuskantar Hubbi ya ce da shi,"Nazifi me yake faruwa? ka fa
i duk irin
ibar albarkar da
ar banzan yarinyar nan ke yi maka a gidanka ni kuma zan sa ka
auki matakin da ya da ce da ita don ubanta Salman da yake zaune kusa da ni, ahalinmu kaf ai babu
an iska to me kuma dalilin da zai sa a samu
ar banza a gidan aure".
furucin na Kaka yasa na
ago a ru
e ina kallonsa, kafin in kalli Hubbi da ya fara rattabo zance tamkar
an jarida.
"amm Kaka dama matsalar dai akan yaran da Yayyuna su ka bani ne saboda sunga Allah bai azurtani da haihuwa ba, wannan tausayin yasa suka
ebi yara har biyu suka bani halak malak, sun bani domin suna da ya
inin zan ri
e su bisa gaskiya da amana haka kuma da ya
inin ita iyalina zata kula da su. da lafiya lafiya mu ke zaune da Sa'ida Kaka ba wata matsala sai
an sa
ani na wani lokaci da ba'a rasawa ga ma'aurata. amma tun zuwan yaran sai ta sauya gaba
aya, ta canja
abi'u, ta
auko wasu halaye na banza ta
orama kanta, ban san wa yake zugata ba ta
ora karan tsanarta akan yaran nan, bata sonsu sam, kuma abin sai ya shafa har da ni, yanzu haka zancen da na ke tsakaninta da Yayyuna kallo ne bata ko gaishe su.
kuma da aka ce an mallaka min yaran saboda na fita hakkinta don ban san ba ko ita zata iya cutuwa tun da ba kowa ne ke iya kar
an wani ba, lokacin ta nuna farin cikinta har da hawayen murna. amma yanzu ban san mene matsalarta da yaran ba, tsakani da Allah suna mata biyayya, amma ita kenan kullu yaumin cikin muzguna musu take yi, bata da burin da ya wuce taga sun
untata, tamkar marayu haka suke komawa a gidan idan ba nan.
kwanakin baya haka ta hora su da yunwa, ta hana su abincin safe kuma ta
i ba su na makaranta, wallahi
ayar cikinsu Atika daga makaranta aka kaita asibiti kamar zata mutu saboda ciwon ciki, sai kirana akayi a waya aka shaida min, ina zuwa asibiti likitan yace yunwa ce a din
a bata abinci.
to wannan ya wuce ma. jiya nayi tafiya kaduna tasa yaran a gaba ta zane akan ta dafa abinda ba sa ci sun ce a dafa musu wani, kawai sai ta hau zaginsu har tana cewa zata saka su wani gida a saka su a
akin karnuka, wai har da ba
inta suma suka rufarwa yaran, haka su ka yini babu abinci sai da safen nan da zan kai su makaranta su ke fa
a min abin da ya faru, saboda a gidan kasa fa
a min suka yi saboda tsoronta ta ce zata faffasa musu baki. wallahi yanzu haka shatin waya ne a bayan ita Atikar alamar ta zanu iya zanuwa, sai da ta nuna min ma na ke jin zazza
i a jikinta alamun ba lafiya tabbacin dukan ne ya haifar mata da zazza
i, har raina ban ji da
i ba, ina son yaran, ko
an wani ba zan so inga ana zaluntarsa ba wallahi balle wanda ya ke nawa, duk da bani na haifesu ba amma ko yau Allah ya bani nawa ba zan banbanta su ba.
tsakani da Allah idan iyayensu suka san abinda yake faruwa sai ta raba zumuncina da su, abin da ya faru wancan karan har yau mahaifiyata na fushi da ni, ba wanda zai ji da
i yaga ana cutar masa da
to Kaka ni tunda gaskiya na kasa gane kanta shi ne na ce bari na kawota gareku, aji ta bakinta mene yaran su ka mata, kuma mene matsalarta da su
an uwana da yanzu ma gaba
aya bata shiga sabgarsu don ko abu ne ya kama na gidanmu kaitsaye zata ce min ita bata son zuwa. to ayi ha
uri a mata nasiha ta gyara don ni idan nayi mata ta din
a botsare botsare a gidan, in kuma wani laifi na mata da yasa ta
ullace ni ta fa
a a samu masalaha. amma gaskiya tsakani da Allah Kaka zan fa
a muku akan
an uwana ko
an da na haifa a cikina zan iya rabuwa da shi, haka akan yarana zan iya rabuwa da uwarsu ma muddin ta takura musu. ta fa
a idan ba zata iya kar
ar yaran ba ne to".
tun fara jawabinsa na zama tamkar matacciya, da
yar na ke iya fidda numfashi, hawaye kuwa tsabar ru
ani da mamaki gami da ba
in ciki ya gagara sakko min, sai zuciyata da naji tana wani irin zafi.
Allah
aya ya san irin ba
in cikin da ke narke a
asan zuciyata. na sani a yau kam ba ni da wani gata sai na Allah, ban da ta cewa domin a wannan dogon jawabin nasa babu mai tsayawa ya saurari nawa, za'a yanke hukunci ne kawai da iya abin da ya fa
______________________________________
*(16)*
Sai biyar muka koma gida, ni na fara fita a motar, muna shiga ciki ni da yaran muka yi sama, shi kuma yay
akinsa na
asa, don shi ra'ayinsa bai fiya wani son hawa bene ba, ko da za'ai ginin gidan saboda na ce ina son bene yasa aka yi amma da niyyarsa duk girman gidan ayi flat. ina shiga
aki na kulle tare da fa
awa saman gado na yi lamo abun duniya duk ya ishe ni, jina na ke kamar marainiya mara gata, bani da masaniyar dalilin da yasa Allah ya
addaro min wannan lamarin ba, amma ina ro
onsa ya bani ikon cinye jarabawarsa da dukkan iyawata.
ina kwance naji ana
wasa
ofa, nayi banza saboda na riga na saka ma
ulli babu damar a shigo, haka kuma ba zan bu
e ba don sam bana son ganin Nazifi da yaran, kusan mintuna
aya ana
wasawar sai kuma naji muryar Rumana ta na cewa,"Anty ki fito ga Iyam ta zo".
ban san lokacin da bakina ya su
uce da fa
in innalillahi wainna ilaihi rajiun, hasbunallahu waniimal wakil, ina fadar hakan kuma naji gabana ya sassauta fa
uwar da yake tare da samun wani guntun kuzari na sauko a gadon kamar mara jini na
arasa na bu
ofan.
"Iyam ce ta zo, Abban kuma ya fita".
na ce mata gani nan zuwa kana na koma ciki na wanko fuskata da sabulu tare da tsayar da kukana. na
au mayafin abaya na yafa na fita.
jin takun saukata ta kallo bene tana cewa,"kina takaicin zuwana ne da kike wani sakkowa a hankali".
maganartata sai naji kaman ta har
e ni don saura
iris in fa
o daga benen. na
arasa wajenta cikin sauri ina dur
usawa in ce,"sannu da zuwa, an zo lafiya".
banzan kallo ta min tana cewa,"kina
aki abinki a kwance har da su rufe
ofa, kika bar yara komai zai faru da su ya faru da su ba asararki ba ce".
cike da ladabi na ce,"da yake ban jima da shiga
akin ba ne, tara muka hau saman da su ma suka shiga
aki ban san sun sakko ba".
e baki tayi tace,"in kana da
a ai baka shiga
aki ka kulle ka barsu su
aya ba, zama kake ka kula da su".
a hankali na ce,"ayi ha
uri. ina wuni".
bata amsa min ba ta mayar da hankalinta ga jikokinta.
na mi
e a sanyaye na shiga kitchen, abincina da mu kai takeway na juye mata na ha
o da drink da ruwa na kawo mata. kallonsu kawai tayi kamar bata gani ba kuma bata ji me nace ba. na zauna a raku
asan carpet tace,"shi Nazifin yayi ina ne haka?".