← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 56

Sashe 48

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan tafiyar Yayan Shago ni da ita da Nazifi muka shiga
akin Iyam inda itama tayi nata daidai gwargwado duk da yawancin maganganunta togaciya ne ake yi min. sai dai fa anan na gane tabbas za su janyota jikinsu su mayarta da ita
ar lele ta gaban goshi, don haka sai abin da na ji na gani kawai amma zan jure sai dai ba zan
auka komai ba kamar a baya.

Sanda na koma
aki Ina shirin kwanciyar bacci wayata ta
auki
ara, ban waiwayi kanta ba sanin me kiran daga sautin ringtone, bayan wasu mintuna sai ga shi da kansa ya shigo.

Kallo
aya na masa na mayar da kaina
asa ina ci gaba da cire yari da sar
ar jikina. ganin yanda na bawa iska a jiyarsa a
ufule ya kama masifa yana fa
in,"Wanne irin wula
anci ne kina jin kirana ba za ki
aga ba?".

Na kalle shi na ce,"ikon lillahi to ai ban sani ba wayar na silent".
ara hawa,"to ban hanaki saka waya a silent ba, kika san wa zai nemeki ko abin da za'a fa
a miki".

Nayi shiru ban ce komai ba, don na
udirci ni kam na daina basa ha
uri akan wani laifi dan na lura hakan ne ke basa damar
ara cin mutuncina son ransa, ya gama fa
an kana yace,"ki fito ki sameni a
aki".

Yana juyawa zai fita na ce,"zan kwanta ne fa".

Wani wawan kallo ya yarfe min tare da cewa,"ranki zai yi mugun
aci".

"to wanne
akin?".

"zan kai sabuwar matata ne tsohon
aki?

Malama nan
akin sama za ki sameni".
asa da murya na ce,"Daga baya kenan anyi sada
a da karuwa, baka ajeta sabon
aki ba ai ka ajeta tsohon gida ko".

Ya jini sarai don ina kallon yacca ya watsa min mugun kallo, na harari bayansa kafin na mayar da
an kunnayen na yafa gyalena na bi bayansa.

Bakina
auke da sallama na shiga, na samesu kan kujera
aya ita tana daga gefen hagunsa, na wuce na zauna kan kujerar da ke gefen damansa. lokacin ta
ago kai muka ha
a ido da ita, sai sannan naga fuskarta don
azu da aka kaita wurina fuskarta na lullu
e cikin lafaya, ba laifi kam tana da kyau amma ba yabon kai ba tabbas na fita kamar yanda Safiyya ta ce. kallon kusan minti guda tayi min kafin
auke ido daga kaina, in da na kasa gane manufar kallon nata don har motsa baki tayi ina ga gaisawa zamu yi sai kuma ta fasa, nayi ta kallonta ta gefen ido ina so na karanci yanayin da ke saman fuskarta, a raina na ce Allah ya tura miki aniyarki in har bada nufin alkhairi kika min wannan kallon ba.

Shima ina kallonsa yay min wani kallo, ni na kasa gane musu ko kwalliyar da ke jikina ne ya janyo hakan oho, tunda dai ya san ba shi ya siya min abin da yake jikina ba tun daga sama har
asa, ko kuma yanda na watsar da shi da lamarin bikin ne ya dame shi ohon masa dai, ga yaga kwana biyu yana fa
a ina mayar masa babu kuma tsoronsa ko shakkarsa tare da ni.

Ya tashi ya koma kan kujerar da ke fuskantarmu ni da ita, salati yace muyi ga shugabanmu fiyayyan halitta kafin nan yay bismillah tare da koro adu'oi kana yay gyaran murya ya shiga magana.

"Na san kun san dalilin da ya taramu anan ko da ban fa
a ba.

Sa'ida da ina zaune da ke
aya matsayin matata yanzu kuma na kawo miki abokiyar zama gata nan Zahra'u, bani da wata manufa ta cin mutunci ko tozarci ga
ayanku, Allah ne yay lamarinsa, ya
addara cewa zan zauna da ku biyun matsayin matana, ha
a zan kwatanta adalci a tsakaninku iyakar iyawata bisa yanda addini ya ce, sai fatan ku bani ha
in kai".

Ya numfasa kana ya sake cewa,"Sa'ida ke ce Babba wato uwar gida amma a shekaru ke ce
arama".

Ya dubeta ya ce,"Zahra'u ke ce
arama a zaman gidan nan amma a shekaru ke ce Babba.

Saboda haka kowacce ta kama matsayinta, kuma ina ro
onku da ku kama mutuncinku ku girmama juna ku zauna lafiya, ba na son fitina ba na son tashin hankali, a son raina idan da zaku ha
a kanku ku zama tamkar
an uwan juna zanyi matu
ar farin ciki da hakan, duk da ina ji a jikina ba za ku bani kunya ba".

Kaina a
asa ina wasa da yatsuna na ce,"in sha Allah ta
angarena ba ka da matsala na san kai kanka kana da wannan ya
inin, na maka al
awarin zama lafiya tare da kai da matarka, zan kuma iya shugabancina matsayina na uwar gida, ina fata itama daga gareta matsayin wacca ta fini shekaru ".

Itama ta ce,"nima ba zaka ji wata matsala ta kunno kai daga gare ni ba. fatana ka zama adalin miji".

Ina kallonsa ya gyara zama ya ce,"sai maganar kwana, Sa'ida ke ce Babba me za ki ce akan hakan?".

Shiru nayi ina
arin daidaita natsuwata don kar su fahimci halin da na ke ciki, ya maimaita maganar daidai da bu
e bakina da yawun cikinsa ya bushe sannu a hankali na ce.

"To ni duk yanda ka yanke ba ni da ja akai daidai ne a wurina".

Ya kalleta ya ce,"Zahra'u ke fa?".

Tayi shiru na
an sakanni kamin ta ce,"ba kwana biyu ne ake yi ba dama? amma dai kai ne shugaba kai ya kamata ka yanke".

Numfasawa yay yana dubanmu ya ce,"na yanke kwana bibbiyu na san hakan ba zai sa wata ta cutu cikinku ba.

Sannan ke Sa'ida tsawon sati guda za ki kasance a kitchen, kuma idan kinyi girki za ki ke ha
awa ne gaba
aya har da
ar uwarki.

Zata kar
i girki a washegarin rana ita yau wato asabar me zuwa kenan".
walla ta cika idona nayi
arfin halin maida ita na ce masa,"tom babu matsala, asha amarci lafiya.

Allah kuma ya bada ikon yin adalci a tsakani".

Jiki a sa
ule na mi
e na fita bayan mun shafa adu'a.

Ai fa tun da na shiga
aki kuma sai kuka haka na din
a jin zuciyata kamar zata buga, karo na biyu da na raya dare yanda naga rana don sam bacci yay
aura a idona, wani azababben kishi na ke ji yana neman haukatar da ni musamman idan na tuna cewa yanzu fa Nazifi tare yake da wata wacca zai yi mata dukkanin abubuwan da yake yi min. da nanata salatin Annabi a raina na samu zuciyata ta fara sanyi har na kwanta bacci lokacin ma gari ya waye.

Kuma da safen shi ya zo ya tashe ni a bacci yana tambayata paracetamol, na ce masa banda shi duk kuwa da ina da shi
in. zan koma baccin ya ce na tashi inje in
ora abincin kari ko ban duba lokaci ba ne, Zahra'u na da ulcer kuma shima ai na san
a'idar lokacin cin abincinsa, yara kuma za su tafi makaranta don haka tun muna da
i da shi kar na tsiri abin da zai zo yana mana babu kyau. sai da ya tabbatar na tashi kana ya fita a
akin bayan ya kora min kashedin kar na bari Iyam ta bu
aki ban kammala ha
a abincin safe ba.

Cikin kwanakin da suke ta shu
ewa Nazifi da Amaryarsa amarci su ke ta sha na ban mamaki, tun ranar da aka kawota ba ya fita ko'ina idan ba masallaci ba, kullum suna
aki ma
ale da juna, ko masallaci zai je sai ta raka shi har gate, haka duk lokacin da na fito zan sauka sai na jiyo sautin dariyarsu nuni da cewar suna cikin jin da
in duniyar, dariyar Nazifi da zan ce na kusa shekara ban jita ba, shi yasa na ke ba
in cikin tarewarsu anan saman domin abin da matu
ar ciwo amma haka na ke shanyewa, sai dai dole ya raba mana ko na koma
asa gaba
aya ita ta dawo saman ko ni na dawo sama ita ta koma
asa, don na lura da gayya su ke abin na su.

Rabon da na saka shi a idona tun washegarin kawo masa amaryarsa da ya zo ya bani dubu ashirin ya ce ko da zan bu
aci wani abu da kuma ku
in makarantar yara idan sun bu
ata saboda ba ya son damu kar suke zuwa can wurinsa, tun daga wannan ranar ko abinci na gama zai ce na barsa a dining za su sakko su ci, duk wata magana ta waya mu ke yinta, da kansa zai kira ni da safe mu gaisa, idan bai kira ba kuma shikenan ba dai zan gansa ba ko da inuwarsa tunda aiki ke fitar da ni, da na sauka na gama na dawo
aki shikenan yanzu sam bana zaman falo gudun
acin rai, shi kuwa yana
akin amaryarsa ko da zai fito ma ba sani zan ba,
akin yaran ya mayar musu
asa kusa da na Iyam da wata
ila in ke cin darajarsu idan ya zo dubasu ya le
akina.
Chapter 48 · 0% Book details