Sashe 27
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbaan ba ya nan bai dawo daga kasuwa ba. amma Yashaik yana gidansa, in kuma kana iya jiran dawowar mahaifin nawa to tabarma ce da mu".
ina fa
in haka na juya zan koma gida ya ru
o hannuna.
"wurinki na zo ba wurin Abbaa ko Yashaik ba".
nayi shiru ban ce komai ba. ya faki idon mutane yasa hannu ya
ago fuskata, na kulle ido ina kauda kai gefe.
cikin dakiyata na ce,"wacece ni da na isa ka zo wurina?".
"matata".
nayi guntun murmushi na takaici ina cewa,"ina wuni". na furta a sanyaye ba tare da na kalle shi ba.
ya amsa,"lafiya lau, na sameki lafiya".
nayi shiru. ya sake cewa,"zuwa nayi mu tafi". nan ma nayi shiru.
umin iskar bakinsa da ya fesar ya sauka a fuskata. ya
ara fa
in,"ki shiga ki
auko kayanki mu tafi". kamar da dutse dai yake magana. ya da
a ce wa"Habibty Hubbi fa ke magana". nan ma na masa shiru. sai ya sauke dogon numfashi alamun ya
osa kana ya
ara cewa,"ki shiga ki
auko kayanki mu tafi, duk abin da za'ai ma yi shi a can gida".
nayi masa wani kallo na ce,"ba ni da wani gida da ya wuce wannan". na fa
a ina masa nuni da gidanmu.
"kana iya jiran mahaifina ya dawo ka sanar masa ka zo mayar da ni ne. kuma bari kaji zan koma cikin gidanmu amma ba don in
auko kaya in bika mu koma wancan prison
in ba, ba zan koma in da ban da wata daraja ba".
"Habibty mu mance faruwar komai anan. ni ba zan iya tsayawa inga Abbaa ba domin ina jin kunyarsa akan abin da ya faru, kiyi ha
uri ki zo mu tafi kinji".
hmm wato tunaninsa ansan turoni gida yay, tsaki kawai bar masa na shige gida.
Ummani bata san da dawowata ba saboda tana
aki, sai bayan kusan minti goma sha biyar sai gata a
akin nawa tana fa
in,"ke lafiyarki? ai ce na ke ma kun wuce".
kamar zan yi kuka na ce,"zan tafi ne Ummani".
"wanne irin za ki tafi ne, shi mijin naki zaman jiranki zai tayi".
na mayar da
wallar idona na ce,"ai ya jima da tafiya. ma
ullin gidan ya kawo min ne".
kuma ina rufe baki sai ga sallamar yaro yana cewa,"wai Sa'ida ta fito inji mijinta su tafi".
Ummani ta ce da shi,"kace gata nan".
sai ta dawo kaina da fa
a sosai.
"ke bana son sakarcin banza, kwashi kayanki ki fita ki bi mijinki kar in sa
a miki. in kin fi
arfina kuma ai Yashaik na gida sai in aika a kirawo shi wallahi".
tashi nayi babu shiri, na fara fitar da kaya bakin
ofar
akin, Sauda ta fitar min da su
ofar gida.
"waccan ledojin ba naki ba ne, kar dai ki manta wani abun".
na waiga ina kallon ledar da ta min nuni. na
arasa na
auka ina bu
ewa, magungunan mata ne da
an uwa suka bani a
auye, wai in amfani da su kafin na koma gidana. a lokacin girgiza kai kawai nayi, basu san tuntuni mu'amalar aure ta daina shiga tsakanina da mijina ba, jo hannun juna bamu ri
ewa, shiyasa bana wani tayar da hankalina akan gyara kaina dan bana son abin da zai jawo min matsala. sai kuma
ayar ledar da Maman Yasmin ta bani, itama ciki kayan gyara ne masu inganci don ita dama ba daga nan ba, yawancin daga nijar ake yo mata ha
in gyaran jiki ciki da waje, shiyasa duk ta susutar da Yashaik.
na fito na le
a muka yi sallama da mutanen gidan, Ummani dai tuni ta
au fushi da ni don ko da na zo ina zan tafi a da
ile ta ce min ki gaida gida. na samu na lalla
a uwata ta saki ranta, ta
ara min fa
a da nasiha ta ban shawarwari da zan fara aiki da su tun a yau, haka na barota ina mai cike da kewarta don sam bana son tafiyar.
ni dai tun da na shiga mota wurin da yake ban kalla ba. motar ta
auki shiru sai can naji ya kamo hannuna.
"wai Habibty daina magana tayi ko kuma Hubby ta daina kulawa?".
ya furta hakan cikin taushi yana kallona.
Ban ce komai ba ya sake cewa,"Ashe za ki iya kwana har bakwai ba tare da kinji ko da muryarta ba balle ki so ganina Habibty, ni fa kin ganni murna na ke tayi da ganinki na kasa ri
e shau
ina, amma ke ba alamar jin da
i tare da ke".
Kallonsa nayi shima ya waigo, muka ha
a ido ya mayar da hankalinsa kan titi.
"ummm Habibty kwana fa bakwai banji motsinki ba, kin san Allah gidan kamar bursun". nayi shiru ban ce komai ba amma har raina wani da
i na ke ji, duk da ban gama yarda da shi ba.
A sanyaye ya sake cewa,"ba kiyi kewa ta ba ne?".
Nan ma ban amsa ba sai ya matsa hannuna yace,"Habibty fushin ya isa haka kar mu
arasa gida a haka, Na san nayi laifi a yafe min". ya furta cikin muryarsa mai da
i da kwantar da kai.
Nan
in ma shiru na masa don ni sam bana ganin zan iya tanka masa. amma haka ya ke ta zuba bakinsa ko gajiya bai yi, muryarsa a
asa ya
ara cewa,"ba za ki min magana ba ko? ai shikenan zan saka kiyi magana ne bara mu koma gida, ni ban san ma Ya Hayaty haka ta iya fushi ba sai yau, to Allah ya huci zuciyarta".
ago ido nayi na kallesa. wai Ya Hayaty, rabon da inji wannan sunan a bakinsa har na manta. kuma kawai sai na tsinci kaina da yin murmushi me sauti kuma mai kaifi, shima sai ya murmusa daga haka kuma kawai na
an sakko, wata maganar in amsa masa wata nayi masa shiru.
zuwanmu junction
in gadon
aya muka tarar da anyi accident. police sun cika wurin don motarsu ce guda ta zo, suna ta fama da matashin saurayin ya
i barin naushin me adaidatar da ya dakar masa mota, Hubbi ya ke cewa ai ya san lambar motar yaron, a banza ma in
an sanda in sun tafi da shi don ba zai rabin awa ba a station zai fito, to yana cikin maganar ma muka ga wata farar mota ta faka in da na ciki ya fito, fuskarsa cikin facemask da p-cap, ya kama hannun saurayin da ya gagari kowa ya shigar da shi motarsa yaja suka tafi, sannan ne hanya ta bu
e aka sami sau
in go slow.
komawarmu gida Hubbi da kansa ya
ebar min kayana zuwa ciki, daman mun tsaya a hanya ya siyo abinci don yana min
orafin yana jin yunwa ni ko nace ka nemi abinci don banga zan iya girki ba, kuma abin tausayi a lokacin sai ya amsa min to, da har zance ya bari zan girka in mun koma
in sai kawai sai na
yale shi.
bamu jima da dawowa ba ya
ara fita sakamon kiran gaggawar da Malam yay masa, sai bayan isha'i ya dawo, lokacin ma ni har ina shirin in kwanta tun da nayi wanka ne, da abinci ya zo daga gida ba yanda bai da ni ba akan na ci na ce masa a'a, na tashi na barshi na koma
akina na
asa.
ina kwance cikin tunani kiransa ya shigo wayata, na
aga nayi shiru, shi kuma ya ce,"ba ki gama abin da kike ba ne?".
"ba abin da nake yi ai, na kwanta ne".
yay muryar tausayi da cewa,"Habibty ni
aya za ki bari na kwana? plss ki taso ki zo ina so na nemi afuwarki".
kaman a gabansa na turo baki na ce,"komai ya wuce a wurina sai da safe".
cikin baccina naji ana shafa fuskata ga numfashin mutum a jikina, nayi saurin bu
e ido zan mi
e ya janyoni jikinsa ya rungume.
"kiyi ha
uri da abin da ya faru,
acin rai ne. kuma kin san ina da son yara sosai ba zan jure ganin wani abun ya samesu ba, hakan shine ya tashi hankalina har ya kai ga abin da na aikata miki.
Amma kiyi ha
uri ba za'a sake ba in sha Allah".
hawaye na fara tunawa da irin horon yunwar da yayi min da kalamai marasa da
in da ya fa
a min, to ni in laifukansa gare ni ma ai sunyi yawan da ba za su
irgu ba, ga laifin su Yaya amma a haka ya sallame ni zuwa gida ba tare da yi min uzuri ba.
jin hawayena na ji
a jikinsa sai ya
ara rungume ni sosai yana fa
in,"na san nayi laifi babba kiyi ha
uri ki yafe min Habibty don Allah."
Allah sarki zuciya da abin da take so, hakana tsakanin mata da miji sai Allah, ro
ona da yake tayi domin Allah sai naji na nemi laifinsa gare ni na rasa.
na kewaye shi nima ina cewa,"Ya wuce Hubbi.
Amma dan Allah ko dan gaba ka din
a tsayawa ka fahimce ni kafin
aukar mataki....".
ya dakatar da ni,"shiii hakan ma ba zai sake faruwa ba fa, duk wani sa
ani a tsakaninmu ya zo
arshe".
haka muka jima rungume muna jin
umin jikin juna da bugun zuciyoyinmu, kafin ya
ago kaina ya kalli idona ya ce,"Habibty kina jina?."
aga kai alamun eh yace,"nayi kewarki sosai ba ka
an ba".
a sanyaye na ce,"Nima nayi kewarka Hubbi." na fa
a muryata na neman karyewa.
Yayi murmushi yana ta kallona yace,"Habibty na tambaye ki?."
aga kai alamun eh yace,"Akwai wani abu wanda aka ba ki kina sha ne na gyara jikinki..?
Ina nufin na gyaranku na mata."
Kallonsa nake yi ban ce komai ba hakan ya saka yace,"in akwai ki daina sha ya canja min ke gaba
aya, bana jin ki kamar da. ba gyara yake miki ba
atawa yake."
ido na sunkuyar
asa, lallai namiji, wato sai yanzu lokacin fa
a min gyarana yayi, a yanzu da zanyi amfani kenan.
"Habibty kin jini ba ke ci komai ba".