Sashe 3
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abin da ya bani mamaki matu
a shi ne sabon
amshin turaren da ban san da shi ba, turarensa
aya na sani a duniya wanda tun kafin muyi aure da na ta
a basa kyautarsa shikenan ya ri
e shi bai ta
a canjawa ba sai a yau, kuma yanzu da nake ganin sabuwar kwalba akan madubi bayan ga waccen kwalbar bata
are ba.
akin na bi da kallo, idona ya kai kan warm coolers
in da ke
asa guda uku, wani abu naji ya soke ni kaman sukar mashi.
afafuna na rawa na isa gabansu da sauri na bu
amshin lafiyayyan abincin ciki ya doki hancina, babu tantama abincin wata
wararriyar chef
in ne.
Na bar gani na daga kai ina kallon kan gadon da kayansa ke zube wa
anda ya cire, sai naji kamar ana jana zuwa bakin wadrobe, jikina duk na rawa na bu
angaren da jallabiyunsa su ke, kaf guda goma sha ukun da yake da su suna nan ciki rataye a hanger babu
aya da ya saka ya wuce masallaci kamar yanda ya saba.
Lokaci
aya naji yawun bakina ya bushe gaba
aya, cikin rasa makamar abin yi na rarumi wayata na shiga kiran lambarsa, farko not available su ka ce min, na biyo kuma ringing
in bai je ko'ina ba aka danna user busy, na kalli agogo naga lokacin sallar isha'i ya wuce, hakan yasa na
ara danna kiran, amma har sau hu
u abu guda ake fa
a min user busy ni kuma
ara kiran nake yi.
Zuciya da bata da
ashi tuni ta fara
issima min tunanin wasu lamura, har tana haska min hoton hakan a cikin idanuwana, babu shiri na rumtse ido gam ina girgiza kaina, ban san lokaci da na sami mazauni a gefen gadon ba ina dam
e zanin gado, wani abu ya soki
irjina, cikin raina fa
i nake ina
ara maimaitawa ba yanda za'ai Hubbi yayi min abin da zuciyata ke rayawa, ko da komai ya canja shi ba zai ta
a sauyawa daga mutumin kirki ba, nagartaccen namiji mai wuyar samu, ba
an kuka na aura ba, duk tsanani Hubbi ba zai ta
a juya min baya ba, ba zai ta
a cin zarafina ta irin wannan hanyar ba, matsayin da nake da shi a zuciyarsa ya wuci gaban yaci mutuncina ta irin haka, yana tsanin sona na sani, kowa kuma shaida ne.
Kaman daga sama na jiyo ana kwa
a sallama a parlo, na mi
e da sauri ina saita natsuwata na fita da sassarfa, da zumu
in da na fita inci karo da Hubbi nah a asalin Hubbin da mu kayi aure cike da so da
auna gami da kwanciyar hankali a zamanmu na baya.
Sai dai me!
Ina isa falo gabana ya fa
i ras sakamakon tozalin da nayi, duk sai na daburce ina neman rasa ina zanyi kuma mai ya kamata inyi.
Yayar Hubbi ce ta zo Maijidda wadda muke cewa Yaya, daga
anne har
a da
an uwa kowa Yaya yake ce mata, ita ce babbar su wadda ta zamar musu tamkar uwa, kowa na sonta haka kuma kowa na tsoronta, sai abin da tace ayi haka kuma idan ta fa
a ta zauna, ko mahaifiyarsu bata fiya yanke hukunci ba sai dai ta bata wu
a da nama, haka duk abin da za'a yi sai da shawararta, ba'a ta
a yin abu ba tare da masaniyarta ba, ana girmamata sosai da mata biyayya, kuma itama tana mutunta kowa, ba zan ce bata da kirki ba idan na fa
i haka na zalunceta, macece mai
aunar nata, duk abin da ta tattaro na ahalinta ne, burinta taga kowa cikin farin ciki, haka kuma kowa ya tashi kai kukansa ita yake kaiwa, kowa Yaya komai Yaya, sai dai tana da zafi, bata
aukar raini, idan ta tashi fa
anta da masifarta shafar kowa yake yi, shisa kowa ke kiyaye abin da zai ha
osa da ita.
Kaf cikin matan
annenta tafi sona babu ya ni a wurinta, ba wai don su
in bata son su ba, a'a nima albarkacin tsananin soyayyar da take ma Hubbi ne yasa na zama ta gaban goshinta, yanda take nan nan da ni kamar
arta Shatu wacce muke sa'anni, amma duk wannan tarin soyayyar tata da kulawarta gareni sun rushe cikin
an watanni, halinta da
abi'unta sun sauya, ban san laifin me na mata ba haka kawai ta
ora dukkan fushinta da karan tsanarta a kaina, ko bikin da aka yi watan da ya wuce cewa tayi kowa ya zauna ya huta ni a tattara min duka ayyuka, haka na zama saniyar bare a wannan bikin, nayi ta fama da uban wanke wanken kwanukan taron biki, shara kuwa har sai da na ran
wafa saboda mugun ri
ewar da bayana yay, da an tashi rabon abincin zata kira sunana ta yarfo min zagi tace in
auka in bi mutane in raba musu, ban da damar zama ko na sakanni, hatta kashin
a da wankan yaran ba
in kunya duk ni ce, ta mayarni kaman wata ja
a, na sha ba
in ciki da takaici a bikin nan, har sai da na din
a jin kaman in gudu gidanmu.
Su kan su
an bikin sai da suka dinga tausaya min wasu na cewa ya kamata a bar ni in huta, in huta tunda surukan gidan gamu nan fal, to amma ban isa ba, zaman hutawata daidai yake da zaman hutu a gidan iyayena tun da har Yaya na fushi da ni.
To ni kam yanzu mugun tsoron Yaya nake yi, Wallahi a baya da zarar ta ganni take washe baki ta bu
e min hannaye in tafi jikinta ta rungume ni, amma yanzu har gwara naga hukuma su ce kama ni su ka zo yi akan ganinta, ganin ma kuma ace a gidana, hakan na zamar min babbar fargaba da tashin hankali.
Kuma har ta bar gidana bana samun natsuwa da kwanciyar hankali.
*(2)*
Harar da ta banka min ita tasa na razana na
arasa gaban kujera cike da furgicin ganin fuskarta babu annuri. haka na raku
e tsugune kamar an jijjiga
era a buta, ji nayi gaba
aya ta cika falon saboda irin matan nan ne zabga zabga masu
iba, duk da idona a
asa yake amma ina jin irin banzan kallon da take jifana da shi, tana aikin kya
e baki kamar taga amai, ganin na bu
e baki cikin fusata ta katse ni.
"Lum
u-lum
u wutar
ayi, tsiga tsiyau kazar matsiyata, wato saboda ba ki da mutunci, ba ki da tarbiya, ba ki da
a'a, ba ki san darajar na gaba da ke ba, ni kike jira in gaishe ki...me kika taka da har kike ganinki daidai da ni?, ko saboda an
auko ki daga tsiya an rufa asirinki cikin daula shiyasa kike ganin kinfi kowa?, aikin banza shafa lalle a
uwawu uban me ma kika aje a gidan da har za ki gadara. to ko shi me gidan yayi ka
an in zo gidansa ya wula
anta ni wallahi, ke ga
ar iska kina so ki nuna min dangin mijinki mutanen banza ne a wurinki, shiyasa har kina ji ina kwa
a sallama ki ka barni a shanye, wato in gaji in bushe in kama gabana, to idan ba ki sani ba ki sani, ni mai sakawa ya sallameki ne kuma kin sallamu wallahi, ko idan danginki ne za ki wula
anta su har haka?, wato sai ni Yayar mijinki
ar banza tazo miki gida ba za ki amsa sallamarta ba ko?".
Jiki na rawa na girgiza mata kai alamar a'a ina fa
in,"duk ba haka ba ne Yaya, don Allah don Annabi kiyi ha
uri, wallahi sam banji sallamar ba ina aiki...".
Daka min tsawa tayi tana katse sauran maganata, cikin fa
a sosai take cewa,"dalla rufe min baki munafuka algunguma makira mara tsoron Allah, aikin uban me kike yi a gidan nan banda kici ki kwanta, to idan ma aikin ne fina yayi da ba za ki iya katse kome ne ba, ballantana babu aikin da kike kina kwance sharaf kaman kayan tsinuwa, rashin mutunci dai irin na matan yau shi ya hanaki fitowa".
Na ha
iye abin da ke tokare a ma
oshina ina karanto hasbunallahu, cikin sadda kai
asa nace,"don Allah kiyi ha
uri hakan ba zai
ara faruwa ba in sha Allahu, ki yafe min Yaya don Allah".
Sai na mi
e tsaye jiki babu
warin kirki na shiga gyara kan kujerar da yake a gyaransa nace,"Bismilla Yaya ki zauna".
Ta maimaita,"in zauna?...Sa'ida saboda raini da cin fuska ni kike kallo kina ce min in zauna saboda ga jarababba ta isheki da hayaniya, Yo Sa'ida har wacece ke a gidan nan da sai kin ban izini akan abu, ko tunaninki umarninki nake jira shiyasa nake tsaye har wa yanzu?, Ehh lallai yarinyar nan kin ri
a, wuyanki ya isa a yanka, raini da cin fuska mai muni har haka?, ina Yayar mijinki za ki wula
anta ni?, to uwar me kike gadara da shi a cikin gidan nan?, tun da aka auro ki wacce tsiyar kika aje?, shekara takwas babu
atan wata balle
ari, kin kasa ajiye ko tsinke sai aikin ci da kasayarwa, kuma a hakan kike neman gadara da gida, to ke a wa?".
Sai tayi shiru tana bin ko ina na cikin falon da kallo,"ina Nazifin yake?".
"Ya fita".
"Ya fita ina?,
arya za ki min, shi dama yana fita ne ya wannan lokacin?"
Nace,"ai in ya fita magriba sai anyi isha'i yake dawowa, kuma yauma da mota ya fita ba lallai nan kusa zai dawo ba".
Zagayowa tayi ta zauna kan kujera, ta
ora
afa
aya kan
aya tana girgiza su, tana ta ka
a kai.
Na wuce kitchen na
auko ruwa da lemu na kawo mata, a kofi na tsiyaya ina ce mata ga shi, na du
a gefen
afafunta, cikin taushin murya nace da ita.
"Yaya don Allah ina neman afuwar laifin da nayi".