Sashe 32
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"bara na kirawo shi a waya".
ta dakatar da ni,"da tawa wayar ai, ungo kira min shi".
hmm dama ko da na hau saman ma wallahi ba kiransa zan yi ba, zan sha zamana ne in sakko in ce mata wayar bata shiga. sai bayan katsewar kiran farko sai ga shi ya kira, na
aga na mika mata, suka gaisa take fa
a masa,"na zo ne ai ake cewa baka nan".
ban san me yace mata ba naji ta ce,"to shikenan sai ka dawo
in, amma ka hanzarta".
ita da yaran suke ta hirarsu, ni ba abin in tashi ba na jawa kaina magana, don haka na gyara zamana na jingina da kujera ina salatin Annabi cikin raina.
sai da aka yi sallar magriba ya dawo yake bata ha
uri da cewar yaje ne gidan Alhaji Fari. na basu wuri na koma
aki bayan wasu mintuna ya kirani a waya ya ce na sakko.
da na fito ina jin surutun yaran a
akinsu suna musun da suka saba akan assignment.
ni da shi duk muka zauna a
asa, kamar wata basarakiya sai da ta ja lokaci kafin ta ce,"Sa'ida me yaran nan su ka yi miki ne kike azabtar da su umm?".
warin gwiwata na ce,"ni ba su yi min komai ba Iyam, kuma abun da zuciyar kowa ke fa
a akan ina zaluntarsu sam ba haka ba ne, sai dai ba me yarda da ni amma Allah na shaidata".
wai wannan
ar maganar da nayi sai ta tunzurata ta kama cewa,"a'a tou ai ba ce nayi ki fa
a min magana ba Malama
ar gidan Malamai da su ka
ai su ke da Allah. to ni dai batun jikokina ne zan shata miki layi tsakaninki da su, ba sai na rantse miki ba domin ni maganata ko babu rantsuwa tabbatarwa nake na aikata abun da na fa
a, Sa'ida in har kina son zamanki da
ana to kar
ara bar min jikoki da yunwa, hakana kar hannunki ya kuma kaiwa jikinsu, ke
aga murya ma ban yarda ba. idan wani ba
in ciki ne a ranki kike so ki huce akan wani to ga shashashan mijinki nan ki huce akansa, ki cutar da shi shi
aya amma banda jikokina...na san ba komai ke damun ki ba face ba
in ciki da hasssada, yo banda ma dai halin
an adam na butulci ba ki haifa masa ba kuma ki ce ba za'a ba shi ba, ke kawai da ke
aya zai zauna ba batun wani ya ra
e shi, in da ya so ai aure zai
ara wata matar ta haifa masa ba ya tsaya kar
an wasu ba, amma ke saboda ba ki san halacci ba shine za ki
ige da cutar da yara saboda ki raba tsakaninsa da
an uwansa, to ta Allah ba taki ba, ba yanda za'ai yayi ta cika miki ciki da abinci kina kasayarwa a masai, wanne kalar taimako ne baiwa
an uwanki ba? ina ce har kasuwa ya kai Yayanki. butulu marar halacci, to yara ne dai jinin Nazifi ne, shi da uwayensu ciki
aya suka fito kuma nono
aya suka sha, kinga kuwa ba ki isa ki raba shi da yaran nan ba sai dai ba
in ciki yasa ki ha
iyi zuciya ki mutu ruwanki. ni to bara ma na fa
a miki abin da baki sani ba, yanzu sam zamanki tare da shi bana
auna wallah, Allah ya gani
aunar jin zanceki ma bana yi, kin sire min kin fita a raina, badan kar ace na zama she
aniya ba da tuni na yiwa tufkar hanci, yo me amfaninki auren macen da bata haihuwa, zama da juya ai
addararran zama ne, haka kawai ina so naga tsatson Nazifi kin babbake gida kin hana".
Haihuwa!
Juya! kalmomin nan nasa zuciyata matsewa, dalilin furucinta hawayen da ban san da su ba suka fara sauka.
shi kuma ta shiga cewa da shi,"Kai kuma ka
auki mataki, ka garga
i juyar matarka akan ta
a min jikoki, idan ba zaka iya ba duk kalar matakin da na
auka akanta ita ta jiyo".
ya ce,"kiyi ha
uri Iyam, ai na mata fa
a kuma tayi al
awarin zata gyara".
"ya dai fi mata kwanciyar hankali".
ni dai ban ce komai ba, ban sani ba yin shiruna ne ya
ular da ita ko mene oho, na dai ga ta fusata ta
ara ruwan bala'i sai fa
in maganganu take na cin mutuncina da zarafina.
Shi da kansa ya shiga bata hakuri, bata dai yi shiru ba ta ha
e fa
an har da shi
in tana zagi, ya rikice yana dubana rai tamau tare da watsa min mugun kallo ya ce,"wai Sa'ida me yake damunki ne, a gaban mahaifiyata fa kike, kin yi mata laifi kuma ba za ki iya bu
e baki ki bata ha
uri ba, zan
ata miki rai fa".
ido na
aga na kallesa na sauke, in bada hakuri! akan laifin da banji ba ban gani ba? ai ha
uri na gama bayar da shi a gaban iyayena, sai dai komai zai faru ya faru amma ban bawa kowa ha
uri a cikinsu, da me zan ji?, Cin mutuncinsu da zarafinsu?
Ko kuma sharrin yaran da makircinsu?
uluwa yay sosai ya shiga jijjiga kai yana nuna ni da yatsa ya ce,"mahaifiyata! kin fi
arfin bata ha
uri ko Sa'ida, za ki gane kuranki".
Iyam ta ce,"
yale mahaukaciya marar hankali da tausayin yaro, juyar banza da wofi mara tarbiya da bata san darajar uwa ba, Allah dai ya rabamu da
yashi da ba
in ciki da girman kai, ki bari randa kika haifa ko iyayenki suka zama wasu kyayi kowanne iskanci, amma yanzu wace ke, juya ko
ar talakawa? kina gida zaune ba ilimi babu aiki, komai sai dai a miki".
zagin ya ci min rai, nayi kamar na mi
e amma na daure na zauna saboda tunawa da iyayena.
an Abbaa da kashedin Kaka gareni ya fara tariya cikin kaina, na hango
acin ran da ke shimfi
e saman fuskar mahaifina. kawai sai na gyara zama cikin karyewar zuciya, na fuskanci Iyam cikin raunanniyar muryata na ce,"don Allah don Annabi kiyi ha
uri da dukkan abun da ya faru".
shima na fuskance shi a hankali na ce,"kaima kayi ha
uri".
cikinsu babu wanda yace da ni komai. kaina dai a
asa duk wanda ya kalleni sai ya ji tausayina. shi kuma ya numfasa ya ce da mahaifiyar tasa,"Yanzu zan kai ki gida ko sai anjima?".
kamar wanda ya tsikareta tayi saurin cewa,"wanne gida kuma Nazifi, ka mance yau Malam ya bar
asar ne, kai dai Allah yay maka albarka ya
ara bu
i, ko don sanin girman iyaye da kayi ba zaka ta
e ba wallahi. ai zuwa nayi na zauna tare da ku zuwa Baban naku ya dawo, tunda naga lamarin gidan na ka yanzu sai
alu innalillahi, to kuwa kaga ai gwara a sami babba ya zauna tare da ku ko a samu raguwar wasu iskace iskancen. ni tun wancan karan da ta hora yaran nan da yunwa hankalina ya daina kwanciya gaba
aya, to yau kuwa da naji batun tana neman sumar da su ai bana ci gaba da zama ba ayi kisan kai muna can nesa, gwara in zo in zauna tare da su ganin idona yasa a rage wata muguntar".
furucinta ya zama daidai da saukar tsawa a tsakiyar kaina, na ambaci innalillahi wani innalaihi rajiun, zaman Iyam a gidan nan? wanne irin zama za'ai kenan? shikenan kuma na
ara shiga gagarumar matsala, farin ciki kam nayi bankwana da shi, sai abin da naji na gani.
"wanne
akin zan zauna? ko kuwa ma
aki
aya zamu tare da yaran, don ni gaskiya ina tsoron sharrin wannan
ar, kar ta koma bin cikin dare ta cutar da jikokina, ba ka san wanne shiri mugun mutum ya ke yi ba, Allah dai ya karya al
adarinta kawai".
ya sauke numfashi ya ce,"su a sama su ke, ke kuma kinga ba za ki juri hawa da saukar ba, tunda akwai
akuna a
asa sai a kimtsa miki wanda kika za
ya mi
e yana
aukar jakar kayanta, suka yi
akina na
asa, suna zuwa naji ta ja dogon salati tana fa
in,"Nazifi ya zaka kawo ni wannan
akin, na san mene a cikinsa zaka ce in kwana, ai wallah sam ba zai yiwu ba. gwara ka barni in ke kwana a falon na ku ni ba ba
uwar zafi ba ce, amma wannan
aki kuwa sai in
ur'ani aka sauke masa akayi turarukan karya sihiri shine sai in iya kwana, amma ba haka sakaka ba ban yo shirin komai ba duk da cewar azikarin safe da maraice bai wuce ni".
ya ce,"haba Iyam ko ba
o ai ba za'a barsa ya kwana a falo ba balle ke mahaifiyata,
akin naki ne sai an ka
ura tukunna kin san ba wani amfani ake da su ba, kuma dole sai an sanya gado a ciki".
"ai Nazifi ko a dandariyar
asa ni mai kwana ce akan dai kwanan
akin matarka".
"tom bari naje na gyara miki".
su ka dawo falon har lokacin ina zaune yanda suka tafi suka barni, suka wuce zuwa
akin da zata zauna ta dakatar da shi da cewa,"a'a to wai ita waccan shafaffiya da mai
ar waye da tafi
arfin zuwa tayi gyaran".
ta juyo gare ni tana cewa,"ashe haka yake tsoronki shiyasa ya kasa
aukar matakin komai game da rashin haihuwarki. to tashi maza gyara min wancan
akin na farko a shi zan zauna. in aka ce mutum na da ha
uri sai ai ta cutarsa, yanzu a
ana in ba shi da yake da uban ha
uri ba wa zai zauna kallonki kina
in girmama ni".
haka na mi
e na wuce na shiga
akin, ni dai tunda muka zo gidan zan ce sau
aya na ta
a bu
e shi na shiga shima ranar Malam ya bada turare ne aka yi a gidan cikin kowanne
aki.