Sashe 16
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Atika ta duba tana cewa,"seven twenty".
idona na rufe, har ga Allah ban da wani
arfi da
warin da zan tashi in dafa musu abinci. a hankali na ce da su,"Rumana ban da lafiya, ku yi ha
uri kuje kitchen akwai sauran abincin dare a flask
in Abbanku ku ci kun ji, na san bai huce ba. abincin makaranta kuma zan bayar a kawo muku".
su ka yi shiru ba su ce da ni komai ba duk su ka yi cirko cirko. tsoron abin da zai biyo baya yasa na mi
e zaune cikin tsananin azaba, cikin dauriyata na yun
ura zan sauko Rumana ta ce.
"Anty ki koma ki kwanta, a bamu ku
in makaranta idan mu ka je sai mu siya snacks kafin a shiga class, ba zamu iya cin sauran abincin jiya ba".
na san yanzu Hubbi bai tashi ba, don haka nace da ita,"duba
asan littafin can akwai
ari biyar ku
auka".
ari biyar
in kenan na ke ta ririta ko da wata bu
ata ta ujila zata taso min. ta
auko tana fa
in babu canji, na ce suje da ita tun da ba su yi breakfast ba, magani nasa ta mi
o min ta fita ta
auko ruwa ta kawo min. nayi musu adu'a tare da a dawo lafiya su ka fita, Rumana
in ce dama me sau
i sau
in kai, don ko yanzu ita ce tayi min sannu tana Allah ya bani lafiya, amma Atika har su ka tafi fuska a murtuke tana ta
uni.
ni dai zan iya cewa cikin awa guda na kusa shanye sacet
in paracetamol, amma duk da haka babu wani sau
i da na ke ji a tare da ni, ciwon ma tamkar
ara shi ake yi, hawaye masu zafi ne kawai ke sauka kan kuncina, idan nayi haka zan
au waya in kira shi sai in tuna kashedin da yay min, ba kuma na so in kira gidanmu nan ma ya zama fitina, haka dole na ha
ura.
adua na ke tayi, da ka
an ka
an kuma naji ciwon na
an raguwa tun da har ina iya bu
e idona, cikin baccin da ke son kwashe ni naji muryar Hubbi daga can nesa na kiran sunana da amon sautin da ya gigita ni ya firgita ni, zan iya cewa ban ta
a jin tsoro da firgici irin na kiran da yay min a yanzu ba, take kuwa na ambaci
alu innalillahi wa'inna ilaihi raji'un domin na san kiran bana lafiya ba ne, kafin na kai ga bu
e idanuwana ya banko
ofar
akin, kana jin yanda
ofar ta bada garam ka san a hasale ya ke.
"Sa'idaaa". ya
ara kiran sunan a tsawa ce wanda hakan ya da
a gigita ni musamman da na ke jiyo hucinsa kamar mayunwacin zaki.
ta cikin bargon da nake
udundune na amsa, sai dai bai ma jini ba, ya
araso ciki ya yaye bargon yana sa hannu yay min wata muguwar fincikar da sai ganina nayi tsaye akan
afafuna, da sauri na runtse ido tare da dafe bango jin ina neman fa
uwa. na bu
e ido da
yar a
an runtse na dube shi na ce,"lafiya?, bana jin...".
ban
arasa furucina ba ya wanka min zazzafan marin da yasa ni zama da
as babu shiri, a ru
e na shiga girgiza kai ina kiran sunan Allah, tun da na ke da shi, tun da muke rayuwa gefen rigarsa bai ta
a sawa ya duke ni da ita ba, amma yau mari, marin ma a mawuyacin halin da na ke ciki, ban wartsake daga jin zafin ba ya shiga cewa.
"Wacce irin muguwa ce ke mara imani da tausayi, wannan ai tsagoron zalunci ne, banda rashin hankali da tunani irin naki ki bar yara su fita da sanyin safiya ba tare da kin basu abinci sun ci ba, haka babu abincin makaranta, Sa'ida haka aka yi miki da kina yarinya shi ne kike neman hucewa akan yarana?, wato saboda ba
anki ba ne, ba ke kika haifa ba shi ne za ki azabtar da su da yunwa, wai me yaran nan su ka miki kika
ora musu karan tsana?, kawai don ba ke kika haife su ba?, yunwa Sa'ida, kisa fa take yi, ko ke aka bari da yunwa ai an zalunce ki balle
ananan yara, ba kya tunanin hakkinsu ya biki ya hanaki sukunin rayuwa, yaran nan fa yanzu ni ne mahaifinsu, ko darajata ai sa ci ki sassauta musu, amma saboda dai zuciyarki a mace take, tayi ma
il da ba
in ciki da zalunci shi ne za ki huce haushinki akan su, to Allah ya isansu, kuma ni bazan yafe miki ba...".
tun marin da yay min na nemi ciwon jikina na rasa, kallonsa na ke da mamaki
arara, idona tamkar an bu
e famfo haka hawaye ya ke sunturi saman fuskata, jujjuya kaina kawai na ke na rasa bakin magana. cikin kyarmar jiki na kamo hannunsa, na san zafin jikina da ya ratsa shi ne yasa shi ware ido akaina, ina kuka sosai na shiga ce masa.
"don Allah kayi ha
uri, wallahi ko ka
an ba da gayya ko mugunta na bari su ka fita ba abinci ba, Hubbi ba ni da lafiya, ba ni da
arfin da zan iya tashi, ka tambayesu har kwatanta hakan na yi naji ba zan iya ba, kai kanka ka san in ba lalura ba babu abin da zai kwantar da ni a
aki har wa yanzu duk kuwa halin da muke ciki, amma na rantse da Allah ban bari sun fita ba su ci komai ba saboda mugunta ko rashin so ba, Hubbi ban tsani yaranka ba, ban ta
a jin ina
in su ba balle har in
uduri cutar da su, Allah shahidi shi ne shaidata yanda zan so
an cikina haka na ke sonsu, Hubbi
an'uwanka ne fa, kai kuma
in nan ina sonka, mijina ne kai, Hubbi don me zan
i abin da aka baka?, don Allah ka sassauta fushinki ka ke daina fa
in duk abin da ya zo bakinka...".
buge hannuna yay daga jikinsa yana
ara fa
in,"shashasha kawai, bagidajiya wadda bata san hakkin yaro ba. sai ki laifi da an miki fa
a ki fashe da kuka, a hakan kike sona?, idan kina sona ai ba za ki wula
anta
an uwana ba, ba zaki
i yarana ba. kuma ki sani wallahi tallahi yanda kika azabtar da su da yunwa haka kema zan hukuntaki, Sa'ida sai kin yi matu
ar danasanin abin da kika aikata a yau, wawiya mara aiki da iliminta".
fita yay daga
akin yana ta surfa masifa, na daskare wuri
aya ina bin bayansa da ido,
irjina naji ya matu
ar yin nauyi, me na yiwa Hubbi a wannan rayuwar ne?, wanne kuskure na aikata masa da ban cancanci yafiyarsa ba?, mijina me kyan hali da nagarta ne, ta ko'ina amfani da yake da tarin ilimin addininsa, amma me ya sauya shi?.
ban san lokacin da na zamo daga gefen gadon ba gwiwoyina su ka dire a
asa, na fashe da matsanancin kuka. me yasa aurena zai tashi daga rayuwar farinciki ya juye zuwa rayuwar ba
in ciki?, mun auri juna ne don muna son juna, mun fuskanci
alubale da yawa tun daga ha
uwarmu har aurenmu, duk tarin
alubalen da muka fuskanta bamu ta
a ji a ranmu cewa zamu ha
ura da juna ba haka har muka yi nasara, amma me ya kawo canjin a lokaci farat
aya haka?, lokacin da ya kamata ace munji da
in rayuwarmu, mun dulmiya cikin kwanciyar hankali da natsuwa.