Sashe 55
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya tattara hankalinsa da tunaninsa wajensu gaba
aya, sunyi tagumi kowannen su fuskarsa bayyane da bala'in tashin hankali da tsantsar damuwa, yanda yay nisa a kallonsu zai tabbatar maka da ya tafi cikin dogon nazari, kuma daga yanda yake faman yamutsa fuska sai kayi zaton ko
yamin kallon na su yake.
Samra da ke kallon mahaifin nasu ta fakaici idonsa a hankali kuma cikin dabara ta zura hannu cikin aljihun rigarsa ta zare kwalin sigaret
in da ke ciki.
Da sauri ta bar wajen da nufin zuwa ta jefar, idan da abunda suka tsana a duniyarsu bai wuci shan sigari da mahaifinsu ya mayar tamkar abinci ba.
Barinta wajen
arasowar Madam da Marfu'a, Daadee ya zame Maamee daga jikinsa yana yiwa mahaifiyarsa barka da isowa.
Marfu'a kuma ta wuce da
aton basket na abinci taje suka gaisa da su Ummani kana ta dawo ta zauna kan kujerar da Samra ta tashi tana kar
ar yaronta a hanun Nani.
"Saukar yaushe?".
Madam ta ce da Dadee suna tafe zuwa wurin su Ummani ita da shi.
"Yanzun haka, don ina shigowa kuna zuwa".
Daadee ya ce da ita daidai da
arasowar tasu wajen dangin Sa'ida wa
anda suka kame kansu a gefe guda suna jiran tsammanin rai ko mutuwa na
arsu.
Madam ta mi
a hannu ga Ummani tana cewa,"Bayin Allah sannunku, ya muka ji da wannan tashin hankali?".
Daadee shima ya mi
a hannu ga Abbaa da Kaka suka gaisa.
Kafin nan ya shiga basu ha
urin hatsarin da ya afku yana kwantar musu da hankali akan da yardar Allah
arsu zata sami lafiya.
Suka amsa da amin tare da godiya bisa karamcin tsayawa da aka yi akan
ar tasu wannan ka
ai ma basu da bakin godiya sai dai su ce Allah saka da alkhairi, hatsari kuma ai afkuwa yake ba da gangan ba saboda haka babu bu
atar ake basu ha
uri ai an masu mutunci ma da aka
auke musu
awainiyar asibitin.
Daadee ya kai
wayar idonsa ga hanyar shigowa wanda yay daidai da shigowar SJ kuma take annurin fuskar Daadee ya
auke, yay saurin
auke idonsa daga wajensa yana kawarwa gefe fuskarsa na nuna
acin rai, shima
angaren SJ ganin mahaifin nasa a wajen yasa shi dakatawa da tafiyarsa ya tsaya daga can nesa, haka kuma yanayinsa na sauyawa zuwa wani yanayi me wuyar fassaruwa, tabbas in ace ya san mahaifin nasa ya dawo to bai ga abin da zai kawo shi wajen nan ba, kamar yanda a
angaren mahaifinsa shima cikin zuciyarsa ke fa
in in da ya san SJ zai zo asibitin da babu abin da zai kawo shi a lokacin da zai zo.
Ahlan yaywa Maamee nuni da SJ, ta kai kallonta wurin suka ha
a ido da shi yana tsaye hannayensa sar
e a
irji sai kallonta ya ke babu
iftawa, fuskarsa na nuni da rashin jin da
in ganin Daadee da yay a wajen.
Ta tashi ta
arasa gare shi don ta san ba zai
araso ba kam, tayi mamakinsa ma da bai koma ba kamar yanda tayi mamakin Daadee shima bai fice a fusace ba, ita a duniyarta kam bata da wata damuwa bacin ta SJ da Daadee da basa jituwa ko na mis
ala zarra kamar ba Uba da
a ba.
Da isarta wajensa ya kama hannunta ya ri
e a nasa, tana kallonsa ta ce,"Me yasa ka baro aikinka?".
Ta fa
a cikin harshen faransanci.
Yay shiru na
an sakanni kana shima cikin harshen na su ya ce da ita,"Maamee karon farko da naji sautin kukanki, kinga har yau zuciyata motsawa take da zafin kukan da naji kina yi".
Yay shiru yana rufe idanuwansa yana shafa hannun mahaifiyarsa da ke cikin nasa, bayan numfasawar minti guda ya ce,"Yarinyar fa?".
Kasa ba shi amsa tayi, ya bu
e ido tare da sanya hannu ya
ago fuskarta ya ce,"Da ace ku
i na siyan lafiya da ba'a kawo wannan lokacin ba, sai dai lafiya na wurin ubangiji bamu da yanda zamu yi, shi likita nasa taimakawa ne kawai.
Don Allah Maamee ki yi ha
uri ki kwantar da hankalinki zata sami lafiya fa, Yanzu haka da na shigo sai da na fara zuwa wurin Dr yay min bayani kuma ya bani tabbacin zata farka lafiya lau wasu mintuna kawai ake jira, na dai jaddada masa suyi iyakacin iyawarsu wajen ganin Yarinyar tayi surviving and ba tare da zaman wani mummunan rauni a tare da ita ba".
arasa maganar yana sauke numfarfashi tamkar wanda yay tsaren gudu tsabagen doguwar magana nayi masa wahala.
"Amma Bhai kana gani sama da 24hrs fa bata farka ba, kar ya zama na yi sanadin rai".
"Maameeeee".
Jin yanda ya ja sunan nata yasa tace,"To nayi shiru Allah ya tashi kafa
unta".
Hannunsa bisa fuskarta ya ce,"Marci".
"Ga mahaifanta can da
an uwanta muje ku gaisa ka tayani ba su ha
uri".
"Ok let's go".
Yana ri
e da hannun mahaifiyar tasa suka nufa wurin. da zuwansu SJ ya du
a har
asa ya gaida su da girmamawa tare da tambayar,"Ya mai jikin?".
Sautin muryarsa ya fito da rashin
warewar hausa a bakinsa.
Abbaa ya din
a kallonsa lokaci
aya sai yaji ya shiga ransa, saurayi mai kamala da natsuwa gami da girman kwarjini.
Ya ce da shi,"To sau
i yana wurin lillahi, tana can kwance dai har yanzu bata farka ba amma likitan ya ce wai zata farka duk da mun barwa Allah yay ikonsa".
Kan SJ sunkuye a
asa, cikin tausashshiyar murya ta son kwantarwa da mutun hankali ya ce,"Zata farka kuma cikin sau
i in sha Allahu, likitoci za su yi iyakar bakin
arinsu akan lafiyarta babu wani damuwa ku kwantar da hankalinku".
"To mun gode Allah ya saka da alkhairi".
Ummani ta fa
a tana kallonsa.
Ya mi
e yana yi musu sallama.
Ummani ta kasa
auke idonta daga kansa, kallonsa kawai take yi tana so ta tattara yanayin da take ji akansa ta
ora a ma'aunin lissafinta kana ta fassara shi, zuciyarta ta harba
aya, biyu, uku, tare da kalmar GARKUWA.
Duk da halin jimamin da ake ciki hakan bai hana ahalin Sa'ida furta yabo da burgewa ba akan SJ da ahalinsa.
"Akwai bu
atuwar ki koma gida".
"Bhai zan koma ne kawai idan naga farkawar
ar mutane, sannan naga fitowar Munta
a daga station domin
an sanda sun ri
e shi sun ce yana tu
i ba bisa
a'ida ba".
SJ ya kalla agogon damtsen hannunsa kana a hankali ya furta,"zata farka Maamee, zata farka ko don saboda samun natsuwar Mahaifiyata".
Ya fa
a yana tsayuwa gefen da Ya Imam ya jingina da jikin bango tare zuba hannayensa cikin aljihun wando gami da fuskantar
ofar
akin da Sa'ida ke kwace rai hannun Allah, kuma fuskantarsa
ofar
akin yay daidai da farkawar Sa'ida wacca ta
wallara wata muguwar
ara da ta amsakuwa a cikin asibitin gaba
aya kafin furucin Abbaana ya biyo baya a bakinta.
Ai fa kamin
iftawar ido cikin sauri kowa ya mi
e anyi cuncurundo a
ofar
akin ana le
enta ta farin gilashin jikin
ofar, tana daga kwance tana faman jujjuya kai tana kiran sunan Abbaa.
Dr ya
araso wajen cikin hanzari shi da nurses suna a ba su hanya, sai dai sam babu ma wanda ya san suna yi.
A hankali SJ ya sauke numfashi yana barin wajen da yake tsaye wanda shi
aya ne dama bai bar inda yake ba, ya
araso kusa da Dr ya kar
i stethoscope
in hannunsa, sannu a hankali ya ratsa ta tsakanin mutanen da ke ta fa
in Alhamdulillahi yana jin kansa kamar zai bindiga saboda hayaniyarsu har ya kai bakin
ofar yasa hannu ya bu
e room
in, Dr da Nurses su ka zo suka shiga ciki kana shima ya shiga ya rufo
ofar.
Ba zuciyar Dr da Nurses ka
ai ba, hatta zuciyar SJ sai da tayi mugu mugun matsewa da tausayin critical condition
in da yaga Sa'ida, a hankali lumsassun idanuwansa ke kallon Finger pulse oximeter da aka sanya mata kafin ya sauke
arshen kallonsa kan Cervical Neck Collar da ya rufe har ha
ar fuskarta.
Ba ya jin a irin tausayin da yake da shi zai iya tsayawa kallon yanda likitoci ke gudanar da aikinsu akanta da kuma hawayen da yaga suna fitowa daga rufaffun idanuwanta suna sauka ta gefe.
Takawar da zai yi ya juya ya fita yaji likita ya
aga murya wajen cewa da Nurses,"ku taimaka ku ri
e min ita".
Kuma kafin wani yun
uri na Nurses SJ ya riga su isa gaban gadon yayma Sa'ida rumfa tare da danne hannayenta biyu don ganin ta daina jijjigar da take yi.
"D
(Sorry)".
Ya fa
a a hankali bugun zuciyarsa na
aruwa.
______________________________________
*_ALHAMDULILLAH!
Nan muka kawo
arshen littafi na
aya, mu gauraya da ku cikin littafi na biyu da na uku domin jin yanda labarin zai ci gaba da kayawa.
Na san akwai tarin tambayoyi a cikin kanku, haka akwai hasashen da kuke a game da
arshen labarin da kuma Mafarin labarin, sai dai fa ku sani Al
amin Halima.hz a ko da yaushe sa
anin tunanin makaranta ne, duk da cewar a wannan karan na bu
e komai a labarin to amma still a wajena bai zama bu
e a gareku ba.
Ina da tabbaci gami da ya
ini akan littafin nan, babu danasanin siya balle nadamar karantawa, saboda haka na ke cewa kar da ku sake a barku da cizon yatsan rashin karantawa.
Da
1K kacal za ku mallaki littafi na biyu da na uku, a shirye na ke tsab wajen faranta zu
atanku....Mun dai san SO tamkar rayuwa ne, sai dai fa ba ko yaushe ya ke zamowa abu mai sau
i ba haka kuma ba a ko da yaushe yake wanzar da farin ciki ba, to amma menene ke yanke ala
ar soyayya cikin wata ala
ar soyayyar?
Rabuwa ko yanke ala
a na sanya rauni a jikin rayuwar wata halittar!