← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 56

Sashe 53

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Manya samarin dama su hu
u ne, dukkansu bige bige suke yi babu me
warar sana'a, amma a hakan su ke
arin ganin su ciyar da gidansu da
aukewa mahaifinsu duk
awainiyar da ke kansa, kullum cikin ce masa suke ya huta ya daina fita Allah ya basa su za su masa amma ya
i. shi yasa adu'ar Nazifi ta kullum Allah ya bu
a masa Malam ya huta yaji da
i, sai dai a yanda ya ke ganin rayuwarsu abin da kamar wuya, duk da komai yin Allah ne, bai san abin da Allah ya aje musu ba anan gaba.

Ummaa ya mi
awa ku
in ta kar
a tana fa
in Allah yay albarka.

Ya fita a
akin ya shiga kicin ya bu
e koriyar roba babba wadda akayi kwa
on kwaki ya
ibi nasa sannan ya fice zuwa waje don su ci shi da abokinsa.
_____________________________________
Yanayin yacca garin yake a lullume, sanyi na ka
awa ta ko'ina yayinda iska ke busawa sosai, sai ya zamana yanayin ya zamto gwanin ban sha'awa a wurin duk wani rai mai motsi. cikin
anin lokaci hadari ya ha
u yay gangami a gabas, garin yay ba
irin sosai, sai wal
iya da ke haskawa, alamu na nuna daga kowanne irin lokaci ruwan sama zai iya sakkowa. dalilin hakan yasa kowacce halitta da ke waje ta shiga neman mafaka, yara na shigewa gidajensu da gudu,
an tebura na kasuwa na rurrufe kayansu wasu kuma na sakar musu lema, matafiya kan hanya kuwa duk hankali yayi gida saboda idan ruwan ya sauka Allah ka
ai yasan lokacin tsayawarsa, a wannan lokacin kuwa fargaba ta cika zuciyoyin talakawa bayin Allah, dalilin irin yanda suke jiyo gangamin hadari na
ara ha
uwa yana buga tsawa wacca suke jin tamkar zata rusa ginin gidan na su ya zube, domin a irin
arfin iskar ruwa kanyi gyara sosai a gidajen
asa, zaka samu da yawa gidaje sun rufta har yay sanadin rayukan mutane da dama.

Yayyafin da aka fara, da kuma tashin iska da ke yin kaman zata
auke abubuwa, shi ya bawa masu mota damar
ara gudun motocinsu, da yawa na zuge gilasan motar, wa
anda ke da matsalar ido kuma na neman wuri suyi fakin kasantuwar basa iya gani da kyau a cikin duhun hadarin. a daidai wannan lokacin ne wata arniyar mota
ar ubanta ba
irar Lexus RZ da ke tafiya akan titin dawowa daga filin jirgin Aminu Kano, matu
in cikinta ya gangara motar zuwa gefe ya faka, motar sabuwa ce karr ko ledar jikinta ba'a gama
arewa ba, sai uban
yalli take me
aukar hankali,
amshin da ke tashi a cikinta kana jiyo shi har waje, sai sautin wa
ar Ve Maahi by Arjjit Singh ita ma da ke tashi cikin natsuwa. saurayin da ke tu
in motar me kimanin shekaru ashirin da uku ya waiga kansa ga kujerar kusa da shi yana sauke idonsa kan Yayansa, wanda ya kai dogon hannunsa mai
auke da zarazaran yatsu ya
aro bolum na wa
ar, idanunsa a lumshe ya kwantar da kansa a jikin kujera, wucewar minti
aya, biyu, uku, hu
u sannan ya bu
e su, a lokacin
wayar idonsa ta sauka akan yayyafin da ya
isa
is akan gilashin motar, cikin hukuncin ubangiji duk wannan hadarin da aka ha
a da tsawar da aka din
a bugawa ana zaton ruwa zai sauka tamkar da ba
warya, sai ga shi cikin mintunan da ba su haura biyar ba anyi yayyafi an
auke, sararin samaniya har ya fara washewa, al'amarin ubangiji yafi gaban mamaki.

Dogon numfashi yaja ya sauke tare da ware idanuwansa akan titi yana bin tarin motoci da ke wucewa da kallo, kafin daga bisani ya
auke
wayar idonsa akai ya
auko wayarsa, wayar da kana gani ka san ba
aramin ku
i aka zuba wajen siyanta ba, ku
in da idan suka je hannun talaka tsab zai mallaki muhalli daidai zama da iyali. zamansa ya gyara a mazauninsa kuma daidai da gama laluben lambar da yake nema zai kira, ya danna kira ya tafi, kiran da ba'a
aga a farko ba sai ana biyu shi ma sai da ya kusa tsinkewa tukunna.

Daga can
angaren da aka
aga wayar murya mace mai za
i ta fito da fa
in,"Hello Bhai".

Ta san hali, ta san waye shi, ta san jini, shi ba
an sarki ba kuma ba jinin sarauta ba, amma yanda yake ji da girman izza da
asaita da uban miskilanci ko sarki da kansa albarka. a yanzu dai shi ya kirata, amma idan zata yi magana sama da sau dubu hamsin ba zai amsa ba tun da har ta san musababbin kiran nasa, in ace ma bata sani ba ne to zai iya
arfin hali ya
auki minti goma kafin ya fa
a mata abin da yasa ya kirata
in.

Don haka daga can in da take tayi guntun tsaki a hankali gudun kar ya jiyota ta jazawa kanta masifa da bala'in duniya. kuma ita ma sai da ta
an ja lokaci sannan tace da shi,"Nan da
arfe bakwai suka ce".

Tun da ta fa
i hakan kuma tayi shiru, ta san dai abin da ya kira yaji kenan, ta kuma fa
a masa yaji, amma yanzu idan tayi gangancin kashe masa waya alhalin ba shi ya bata izini ba, to duk duniya babu wanda ba zai ji su ba a yau, gobe da jibi, shi
in kuma ba kashewar zai yi ba haka zai bar ku
i suyi ta tafiya a iska sai lokacin da yaga dama.

Sai dai a jiya tayi matu
ar mamakinsa lokacin da aka sanar da shi hatsarin da mahaifiyarsu tayi.

Tana tuna lokacin tsaye take a bakin ward, duk jikinta kyarma yake yi, hannunta da ke ri
e da waya a kunne karkarwa kawai ya ke yana neman jefar da wayar a
asa, da
yar ta tattaro courage ta ma
ale a jikin bango ta tsayar da
wayar idonta a
ofar emergency room sannan ta sami damar mayar da martanin maganar da yay mata a cikin wayar.

"B bata daina ba, tun
azu na ke ta lallashinta ta
i yin shiru, ta ce ita ku zo kai da Daadee, Bhai kuma yarinyar kamar fa ta mutu".

Furucin na ta yasa shi rufe ido yaja numfashi sannan ya zu
i iska a baki ya fesar, sai da ya murza goshinsa kafin ya iya bu
ar baki yace da ita.

"ki bata wayar, ki saka mata a kunne".

Karo na farko da taji yay magana kai tsaye ba tare da
aukan lokaci ba kuma very calm not rudely, haka kuma sa
anin kiran farko da yay ta aikin doka mata uwar tsawa duk ya rikitata.

Sai da ta sauke numfashi tukunna ta taka tana tafiya da sassarfa saboda azalzalar da yake yi mata akan tayi da sauri. tana isa
ofar room
in ta
orawa mahaifiyar tasu waya a kunne ba tare da ta sanar mata ba.

Kuma shashshe
ar kukan mahaifiyar tasa ya tafi ta cikin kunnensa yay mugun duka a
irjinsa.

"Maamee!". ya kira sunan da wani amon sauti da yake na sa shi
aya.

"Mun gama waya da ke lafiya but yanzu kina ta kuka for morethan 4hours, don girman Allah ki yi shiru tunda likitocin sun tabbatar da cewa yarinyar tana raye, Maamee duk kin bi kin
aga hankalinki kamar ni za ki rasa, tun da ance tana raye mene...".

Tayi saurin tarar numfashinsa da cewa,"Ta ya zan gasgata hakan bayan har yanzu ban ganta ido da ido ba Bhai, rai fa! rai fa!...".

Kuma a wannan lokacin ta tabbata abin da yasa shi kashe wayar kukan mahaifiyar tasu ne da ba zai juri jinsa ba, kuma tun sannan bai
ara kira ba sai yau da Ahlan yaje
aukosa.

Wayar na shimfi
e a saman cinyarsa ne, yayin da
wayar idonsa ke manne akan adadin mintocin da ke tafiya a cikin wayar, lissafi yake yi, lissafin lokacin da ta sanar masa, ta cikin earpod
in da ke ma
ale a kunnensa kuma yana jiyo masa irin yacca
anwar tasa ke faman
uni tun
bayan maganar da ta fa
a masa, wanda hakan yasa shi gya
a kansa yana janyo le
ensa na
asa ya cija, wucewar minti
aya, biyu har zuwa bakwai sannan ya kai hannu ya kashe wayar tare da jefata saman cinyar
anin nasa.

A aljihun gaban rigarsa ya zaro kwalin cingom na orbit ya
auka yasa a baki ya fara tauna.
anin nasa ya dube shi ya ce,"B mu tafi?".

Kansa kawai ya
aga masa sannan Ahlan ya tashi motar yana tu
i kaman zai tashi sama saboda gudu.
*No. 10, Alu Avenue, Nasarawa GRA Kano, Amb Jadda Residence.*
Me gadin da ke zaune daga cikin tamfatsetsen gidan na alfarma ya taso da saurinsa ya zo ya zuje gate dalilin horn
in da Ahlan ya danna har sau biyu.

"Sannu da dawowa, Ranka ya da
e barka da dawowa an sauka lafiya?".

Me gadin ya fa
a sa'ilin da Ahlan ke shiga da motar zuwa cikin gidan, ya samu yay parking motar a tsakiyar compound saboda ba jimawa zasu yi ba za su
ara fita.

Shi ya kashe sautin wa
ar da ke tashi kafin ya fita ya bar Yayan nasa a ciki wanda ke zaune ya kafe wuri
aya da ido kamar ba zai bar cikin motar ba.

Richard Mille RM 56-02 Sapphire Tourbillon tsadaddan agogon doller miliyan biyu kenan, shi ne
aure a damtsen hannunsa, kalarsa upwhite,
wayar idonsa ya kai ya duba lokacin da ke tafiya, bayan
irga wasu
an sakanni a can
asan ransa ya bu
e motar ya ziro
afafunsa waje, sai da ya shafe kyawawan mintuna uku sannan ya fito daga cikin motar yana mai tsayuwa akan
afafunsa, hannayensa dukka biyu zube cikin aljihun wandon jeans.
Chapter 53 · 0% Book details