← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 56

Sashe 24

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ke Hindatu me za ki da wannan rigar? duk uban kayan da kike da su saboda dai rashin godiyar me sama".
ta langa
ar da kai tana ci gaba da ro
on Ummani har sai da ta ha
ura ta bar mata, kuma Ummani na tashi zuwa ta kai kayan abinci
akin Abbaa tayi sauri ta wawuri wasu kayan ta arce tana ce min ai batta
ara fitowa sai gobe kuma. zaman da nayi ni
aya sabon zafin ba
in cikin gidan aurena ya shiga huda
irjina, sai dai haka nayi ta kokawa da kaina don ganin na dakatar da fallasa yanayin halin da na ke ciki akan fuskata, yanda na zo gida sam bana son abin da zai sa in ke tunawa da gidan Nazifi, a yau sunansa ma ciwo ya ke min mai ra
Ummani na can
aki tana kimtsawa, na mi
e na shiga
akina na hau gyaransa, bayan na gama na shiga
akin Ya Al'ameen na kunna tv, har akai magriba ina
akin ina kallo ni da su Yasmin da suka dawo daga yawonsu, kallon ma duk sun hanani da surutunsu, kowacce sai aikin tambaya da ita zan koma gidana? yaushe Yaya
arami zai zo ya basu alawa?
sai bayan sallar isha'i Abbaa ya dawo, a tsakar gida ya samemu muna ta hirarmu, yaran ma har sun yi bacci sai ni da Ummani da Sauda
anwar Hindatu da ta shigo wajenmu. cikin tsoro da fargaba na gaishe shi, kuma bai amsa min ba sai ya dubi Ummani ya ce,"lafiya dai?".
ta ce da shi,"tayi maka bayani da kanta mana".
ai lokaci guda Abbaa ya juyo kaina ya hauni da fa
a sosai akan ya hana ni zuwa gida in kai dare irin haka, kuma tun yaushe ya haramta min zuwa kwanan gida idan ba da babban uzuri ba. sai da ya gama fa
an tukunna Ummani ta ce masa ai tafiya Nazifi zai yi shiyasa ya ce in taho
in kawai, nan ma dai ba'a tsira ba wani fa
an na daban na sha kamar zai duke ni. ni dai a raina ce na ke kai da gidanku wai ba zaka zo ka sarara ba kaji
umin mahaifanka. yanzu ba ga shi tun da na zo ganin mahaifiyata da hirar da na ke da ita ya mantar da ni wata matsala da na ke ciki da damuwa, duk da cewa dai hakan na ma
ale a raina.
shima Kaka da suka dawo sai da yay nasa fa
an akan me zan zo kwana gida ana zaune lafiya, shi mijin na baida hankali da zai biye min, don haka ai maza maza a kira masa shi ya zo ya
auke ni mu kuma, in bikin ne gobe ya kaini tasha in hau mota, mene saina zo wani gida ban da fitina da neman magana.
ni dai fara fa
an nasa
irjina ke dukan tara tara, tsoro fal raina, dama shi wannan tsoho kwai jarabar masifa, in ya fara sai dai ayi shiru ai ha
uri kawai har ya sauke, ga ba ya fara magana ace za'a yanke shi. yaji ma da lafiyar jikinsa da bata ishe ahi ba amma inaa sai fa
an bala'i. ni dai hawaye kawai na ke saboda na san shikenan asirin da na ke
oyewa zai falla su, da adu'ar da na ke tayi cikin raina dai Allah yasa ya ha
ura yay shiru da maganar. na sauke wawiyar ajiyar zuciya ni dai na tashi na shige
aki bayan yi musu sai da safe, kuma sai bayan na shiga
akin ne kuka mai sauti ya
wace min, tiryan tiryan komai ya din
a dawo min tun daga ranar farko na canjawar mijina da
an uwansa har zuwa yau da ya ce naje gida ya bani hutu. shigowar Ummani
akin zata kunna min maganin saura shi yasa na tsayar da kukan nayi shiru ina cusa fuskata cikin tsummokaran da nayi filo da su, a haka kuma bacci ya
auke ni ban shirya masa ba.
*(11)*
Washegari
arfe bakwai muka isa tasha, mota guda muka cika, da ni da Ummani, Fati da Zainab
an Alhaji babban wan su Ummani, Anty Khairi matar Ya Imam da Maman Yasmin matar Yashaik, Mama Hajara da Umma A'i
annen Ummani da su ke uba
aya, sai
ananan yara duk jikoki. haka muka
unguma muka yi
auyenmu Geza in da nanne mahaifar su Ummani. mutanan
auyen sun ji da
in zuwanmu sosai, murnar ganinmu har tafi ta gudunmawar da muka kai musu na ku
i da aka ha
a naira dubu hamsin, kun san karramawa a wajen mutumin
auye ba kamar mutumin birni ba, aka
inka haba haba damu, aka bamu masauki mai kyau da abinci mai kyau.
bikin yini biyu aka yi, da ike babar amaryar sun rabu da mahaifinta, saboda haka ranar farko can gidan Babanta mu ka je washegari kuma muka dawo nan gida yinin mahaifiyarta, da Babarta da Ummani Ya da
anwa ne amma cousins. mun yi ziyara sosai a
auyen don dama duk sanda Ummani ta je sai tayi kwana uku hu
u take dawowa, to ziyar ziyarcen da mu ke tayi yasa na manta da batun wani mijina, danginsa da matsalar da na ke ciki. harkokin gabana kawai na ke kamar ba ni ke cikin damuwa ba, na sake nayi walwalata cikin
an uwana, kullum a wasa da dariya ake ba babu wani
acin rai, sai hakan ya mantar da ni abubuwan da suka faru kwanakin da suka wuce, wata
ila sai an gama biki na dawo hayyacina sannan in koma luntsum cikin damuwar.
amma har wani fresh nayi
irjina ya cicciko saboda garin kunun sabaya da ake damawa safe da yamma da dare muna sha da madara da zuma, ni kaina sai da na yaba da irin ha
in don gaskiya na musamman ne tun da na gani a jikina, cikin kwanan shidda kawai yay min aiki, ai ba zan tafi ba kam sai an bani lambar me siyarwar tun da naji Matar Buba ta ce a kano take.
kwananmu bakwai cif muka juyo gida, bayan an ha
o mu da sha tara ta arzi
i, ba kamar ni da aka jido min kayayyaki, tun da suka ji Ummani ta ce ai mijina babu ruwansa
an gargajiya ne shikenan fa kowa sai ka ganta da garin masara ne, kuka, daddawa kayan dai girki iri iri, waken suya kuwa sai da aka ha
o ni da rabin buhu da shi da aya, tsintsiyar laushi da kujerun zama sai ka rantse kasuwa muka je siyayya, ga tsofaffin nan duk suka ha
o magunguna na matsalar rashin haihuwa su ka bani su ka ce in amfani da shi da izinin ubangiji zan
auki ciki.
washe garin ranar da muka dawo gida Abbaa ya ce in ha
a komatsaina in koma gidan mijina in ya so a ha
a ni da Sauda mu tafi tare tana taya ni kwana. ai tun da yay wannan furucin na shiga tashin hankali, naji ina ma bamu dawo daga
auyen ba, duk na hargitse daren ranar da
yar na iya bacci saboda tunanin mafita.
da safe ina wanke wanke sai ga Babanmu ya fito zai wuce kasuwa. ya tsaya muna gaisawa nan ya tambayeni ba dai ni da wata matsala ko na ce masa ehh, yay min nasihohinsa na iyayenmu da ba sa gajiyar yi mana a ko da yaushe, duk da cewar abu
aya ne dai ake ta fa
a maka to amma muhimmancinsa yasa ake ta nanata maka
Abbaa ya fito shima a lokacin tare da Ummani ta rako shi, da yake gaskiya iyayenmu da wuri wuri su ke fita kasuwa, zaka samu
arfe tara sun fita.

Baba Tijjani ne ma ba ya fita sai kusan sha biyu na rana, da ike shi yafi su Abbaa samu sosai, don shagunan kansa ne ma da shi har guda biyu, kuma duk ya zuba yara a ciki, to ko yaje sai dai duba yanayin yacca ciniki ke tafiya, ba wai zama yake siyar da kaya ba kaman su Abbaa.
gaisawa su ka shiga yi da juna, Babanmu ya ke cewa da Abba,"ai ce na ke ka fita ma naga yau na fito a makare".

Abbaa ya ce da shi,"nima haka ai, don yanzu ma maganar da Sa'adatu ke yi kenan ta ce yau mun raba tafiya".

Babanmu na murmushi ya ce,"yanayin garin ne ai na hazo ba zaka ankare ba lokaci ya tafi. muje ko".

Ummani ta shiga yi musu adu'ar a dawo lafiya da fatan nasara, yayin da su kuma ke amsawa da amin, nima nayi musu tawa, suka nufi zaure za su fita, sannan Abbaa ya dakata ya juyo yana me kiran sunana. na
auraye hannu na mi
e ina yarfe ruwan. cikin ladabi da girmamawa na rissina ina cewa,"Abbaa ga ni".
idonsa a kaina ya ce,"sai yaushe
in za ki tafi?".
murya na sar
ewa na ce,"zuwa yamma dai, zan jira Adamu ya dawo daga kasuwa ma
ullin
angaren namu yana hannunsa shi ya bawa da zai tafi".
na shirgo
aryar da ban san taya akayi tazo cikin kaina ba lokaci guda. ya gya
a kai ya ce,"ba na son dai tafiyar dare kin sa ni ko".

"in sha Allah ba zan kai dare ba".
hannu yasa a aljihu ya zaro ku
i ya mi
o min, dubu
aya ce yana cewa,"babu ku
in a jikina da yawa, ga wannan zai ishe ku ku
in mota?".
kaina sunkuye na ce,"Abbaa ka barshi ma ai Ummani zata ba ni".

Babanmu ya ce da Abbaa,"maida ku
inka". sai kuma ya kallen ya ce,"ku kar
i ku
i hannun Al'ameen in ya tashi, ki ce na ce ya baku dubu biyar".
na fara godiya maganar Abbaa ta kutso da ce masa,"dubu biyar ta musu yawa Sabi'u...".
Chapter 24 · 0% Book details