← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 56

Sashe 30

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"in
yaleta fa kika ce Sa'ida, kin kuwa ji furucin da tayi? ta ya za'ai yarinya kamar wannan ta fa
i haka kuma a
yaleta babu hukunci, maganarta ai ta girmi shekarunta, ai na ma ta san wani kalmar juya don ubanta, ke haka kike barinsu babu kwa
a babu tsawatarwa kenan?, to in har kuwa haka ne ba ru
on tsakani da Alllah kike musu ba domin ba ta isa tayi gaban uwar da ta haifeta ba ta
yaleta, ai gaba ake ji".
nayi gajeran murmushi jin furucin nata, cikin sanyi murya na ce,"
yaleta Maman Yasmin, Allah ya shirya mana kawai, ai ina musu adu'a".
kawai sai ta tsaya kallona, ban san me take tunani ba tun da ban san zuciyarta ba. kawai na san zata iya tunanin mene dalilina na cewa a barta alhalin tayi ba daidai ba.

Maman Yasmin kuwa tausayin Sa'ida ne ya kamata, tana
aya daga cikin mutanen da zasu bada shaidar ha
urin Sa'ida, kuma tayo gado ne wurin iyayenta. tun farkon zuwanta sabon gidan nan nasu ta fahimci rayuwar ha
urin da take yi, haka ko da aka ce mata an bata yara ta san kuma sai ta Allah, don ri
an da aka ce ba naka ba sai ha
uri, to naka din ma ya aka cika, ballanta ita an bata yara masu uwa a bakin murhu.
ai tana lure da Sa'idan tun da ta ru
o hannun yarinyar taga tsoro ya bayyana akan Fuskarta, hakan ka
ai ya isa ya bata shaidar ba a tsawatar musu domin yi musu
in ita zai jawowa shiga matsala.
ta girgiza kanta kawai cikin ranta tana fa
in Allah ya kyauta, sannan ta saki hannun Atikar, cikin muryar kashedi ta ce mata.

"ke! kar na
ara jin kinyi irin wannan furucin a bakinki idan ba haka ba sai nasa Antyn na ki ta zane miki jiki, idan kuma son da take miki ba zai sa ta dake ki ba ni da kaina zan miki duka. kuma daga yau duk abin da Antynki ta ce ki din
a yi ban da musu kinji ko, ko ba kiga yanda
ar uwarki take yi ba? duk wanda fa yake wa babarsa rashin kunya Allah fushi ya ke da shi".
yarinyar ta yamutsa fuska tana tsuketa, ta turo baki tana harar gefe guda ta ce da Maman Yasmin.

"ke kika haife ni da za ki din
a min fa
a, ai ko Anty Abbanmu ya hana ta yi mana fa
a sai ke ba
uwa, ina ruwanki, kuma sai na
ara fa
in ki kashe ni kiga in Mamana zata
yale ki".
farrr na ware idanuwana akan fuskarta, ban tsammaci rashin kunyar Atika ya kai har haka ba, na san har iyayensu ba su bari ba shiyasa idan suka min ban cika damuwa ba, amma ban tsammaci har za su iya yiwa ba
ona ba. karo na farko da naji raina yay matu
aci akansu, aiko na bu
e murya na daka mata tsawa har sai da tsorata, na tashi na isa gabanta na bata kyakykyawan mari, sannan nasa hannu na bibbige bakin nata yanda zata ji a jikinta. ji nayi hakan bai min ba saboda na kai
ololuwa a
acin rai, na manta me zai iya faruwa sanadin hukuncin da zan mata, na shiryawa fuskantar ko menene, don haka na ri
e hannunta na isa gaban tv na cire caja na tsula mata a jiki sau biyar, sai kokawar
wace hannunta ta ke daga ru
on da na mata saboda ta falla ta gudu.
tana shashshe
ar kukan ta murgu
a min baki wato abin da na mata bai shigeta ba, kuma bata risina ba. na kuwa kama kunnenta na mur
e da kyau har sai da ta
walla
ara, na kuma daka mata tsawa na ce ta rufe min baki, idanuwana waje na zare mata su na shiga mata garga
"Duk sanda kika kuma yiwa babba rashin kunya sai na zane miki jiki wallahi, ko a waje balle a cikin gida, haka na koya muku ko haka Abbanki ya ce kuke yi?".
ta tsorata da yanayina sosai da ban ta
a nuna musu ba, jikinta rawa kawai yake tana sosa dukan da na mata.

"kalleta ki bata ha
uri dan gidanku, ni za ku iya min komai in
yale ku na biku da adu'a amma ba zan lamunci in ga kuna yiwa babba rashin kunya ba Atika, zan aje duk son da na ke muku a gefe in hukuntaku. kuma wallah kika
ara irin haka ba bakinki zan fasa ba gidan su Siyama zan kai ki a saki a
akin karnuka su cinye ki".
ai ko ta tsorata sosai da furucin nawa, don haka ta shiga ro
ona in yi ha
uri ba zata sake ba. na juyar da ita ta fuskanci Maman Yasmin, yanda nayi maganan a tsawace yasa bakinta na rawa ta furta.

"kiyi ha
uri ba zan
ara ba"..
ara firgitata ina cewa,"haka ake bada ha
uri, tsuguna ki ce don Allah".
jikinta na rawa ta tsuguna gaban Maman Yasmin tana cewa,"Anty kiyi ha
uri don Allah, ba zan sake ba wallahi, ki ro
i Anty ta sakar min kunnena".
kashedi na yi mata me kyau kafin na ce ta kwashe biredin da ta zubar ta cusa haka nan taci, haka ta zauna
asan tayels tana ci tana kuka, kuma tana gamawa na ce ta tashi a kusa da mu ta tafi
aki ta zauna, kuma da kaina zan kaita islamiya in fa
awa Ya Ustaz abin da tayi. ai fa nan hankalinta ya da
a tashi tai ta
ara bani ha
uri. ko da su ka shirya tafiya islamiya sai da ta zo har gabana ta du
a ta
ara bani ha
uri kar naje islamiya na fa
awa Ya Uztaz in ba haka ba a mari zai sakata. sai da tayi min al
awarin ta daina tukunna na ce shikenan su tafi makaranta kuma ayi karatu da yawa.
sai bayan tafiyarsu Hindatu ta ce,"cab
ijam!

Sa'ida haka kike zaune da yaran nan dama? anata miki murnar samun
a ashe ke kina nan kina fama da halin su. to ke kuwa me zai hana ki mayarwa da iyayensu ki ce kin yafe".
guntun murmushi nayi na ce,"Hindatu kenan to ai bani aka bawa ba ko".

"cab
i to sannu danga uwar ha
uri. ai wallahi da ni ce tuni labari ya da
e da sauyawa. don wallahi tallahi ba zan
auki
a marasa mutunci irin wannan ba sai dai in kuwa ya auro wata ta
auka, rashin haihuwar hauka ne da za'a
auko masifa a dire miki, wannan yarinyar dai a felle take don da gani zata yi makirci".

Maman Yasmin ta numfasa tana cewa,"sun raina wanda ya ala
antu da ke ina ga ke kanki?

Sa'ida ha
urinki yayi yawa gaskiya, na san ba akan
an ka
ai kike fuskantar
alubale ba harda iyayensu ma, don ina da tabbacin iyayensu su ka basu lasisin cin mutuncinki, in ba haka ba ina wannan
ar zata san wani juya, kar ki mu sa min domin kin san ina da ilimin karantar yanayin mutum zaman ha
uri kawai ha
urin cutar da kai. don haka ina mai ba ki shawara tun yaran nan ba su girma sun fi
arfinki a cikin gidan nan ba ki amso abinda yake na ki, in ba haka kuwa kina ji kina gani Allah sai sun iya rabaki da mijinki. yo da irin
an nan ai gwara kishiya, su kansu
an uwan na sa ki bu
e musu ido".
haka Maman Yasmin da Hindatu su ka sanya ni gaba da fa
an sanyina yay yawa, ni dai jinsu kawai na ke yi ina binsu da uhmm in sun ce ga shawara kaza da kaza, abu da na san na
auka a cikin maganganunsu shi ne takawa yaran burki akan rashin mutuncinsu, don idan ba haka ba zasu raba ni da mutane, tun da ba kowa za su yiwa rashin kunya ba yay sha'awar
ara zuwa gidana, kuma su
ore a haka duniya ta
ora laifin akaina ace saboda ba nawa
an ba ne yasa ban basu tarbiya ba.
na samu ma da
yar na kashe maganar, sai bayan la'asar kafin su tafi. sai dai fa Hindatu kamar za tayi bindiga saboda haushi da takaicina, wai ha
urina ya wuce
a'ida.
washe gari da safe bayan Hubbi ya kai yaran makaranta ya dawo, mu ka yi breakfast sai dai tun dawowarsa naga kaman akwai matsala, don ba haka ya fita ba, na tambaye shi bai ce min komai ba, na ce Allah ya kyauta don bana so na takura masa da tabaya ya fusata, yana daga cikin mutanen da in ransu ya
aci to basa so kowa yay musu magana sai sun sakko, ban kawo matsalar tsakanina da shi ba don na san babu abin da ya ha
amu, lafiya lau ya fita kai su makaranta har yana tsokana ma wai na fara tumbi.
da rana bayan ya
auko yaran a makaranta, na zuba musu abinci suka ci, na ce musu zanje in kwanta in huta idan lokacin islamiya yayi su shirya su wuce. shigata
aki ba da
ewa sai ga Atika ta shigo
akin tana fa
in,"wai ki zo inji Abba".
bayanta na bi, ina shiga
akin kamin nayi yun
urin magana ya ce,"sako hijabinki zamu fita".
yanayin yanda yay maganar ka
ai ya shaida min bafa lafiya, na fita a
akin kafin na sauko har sun kai mota shi da yaran, can na tarar da su ina zuwa na bu
e na shiga. magana na ke ta masa tun barowarmu gida bai ce min
ala ba, raina ya
aci zuciyata ta
untata, don bana so ya ke min irin haka a gaban yaran, shiru nayi ban
ara magana ba har sanda na
ago ido naga yay parking motar a
ofar gidanmu.
nan kuma naji yana waya yana cewa,"Yashaik mun
araso".
ya sauke wayar a kunne yana juyawa ya kalli yaran ya ce,"ku bu
e ku fita". sai bayan sun fita nima ya ce da ni,"fita mu je".
na ce,"wai lafiya?".
Chapter 30 · 0% Book details