← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 56

Sashe 12

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ba na ce ba tun da kaga ban ta
a zuwa daga nan ba".
auki
ari biyar".
na san ku
in ya wuce haka zuwa dai da dawowa, kuma shi
in ma ya sa ni, amma ban ce komai ba na
auka ina godiya. na sanya hijabina na
aura li
ab, yay min adawo lafiya, sai da zan fita a
akin na tuna ban fa bar masa abincin rana ba. a
arce na juyo ina cewa,"Hubbi kaga saboda naga na makara ban samu na girka maka na rana ba amma..."
ban kai ga
arasawa ba ya
aga min hannu,"kuma a hakan kike tunanin za ki fita, makarantar fin mijinki muhimmanci tayi ko me?. to dawo babu in da za ki je sai kin yi duk abin da kika saba kafin ki fita, in kuma ba haka ba ki ha
ura da zuwan gaba
aya kyaje gobe".
sai kuma can yay gajeran tsaki ya ce,"ke bama za kije ko ina ba, yau na soke zuwan".
cikin sadda kai na ce,"don Allah kayi ha
uri Hubbi, wallahi bana so nayi fashin zuwa, bari nayi sauri na dafa maka, me zan
ora?".
na fa
a ina kallon agogon da ya ka
arfe tara har da minti goma, to yanzu ko da ace ma fitar nayi kafin in je makarantar ai tara da rabi ta wuce, kuma a dokan makaranta minti biyar ka
ara ba zaka shiga aji ba, kuma ba za'a barka ka dawo gida ba sai dai ka zauna a waje har lokacin tashi, don ma matan aure ne mu ba yanda su ka iya wajen duka. ha
ura kawai nayi na cire hijabina na ajiye, na je na mayar masa da ku
in da na
auka.

"dashishi za ki dafa da rana, akwai tsakin alkamar ko?".

"ehh akwai".

"to ki dafa da yawa saboda akwai ba
na amsa masa da,"to". zan fita a
akin ya dakatar da ni da cewa,"ki gyara
akin kusa da ke na sama, Rumana da Atika za su dawo wajenmu, anjima za'a kawo su ko idan na fita in
auko su. na sa a kawo musu gado, ban san lokacin da za su kawo ba idan ina nan shikenan, in bana nan sai ki kula".
tamkar an kafe ni haka nayi
yam a tsaye da jin furucinsa, Rumana da Atika!, za su dawo gidan nan da zama?. anya kuwa?, Hubbin da ya ce ba zai ta
a ri
an wani ba saboda mahaifiyarsa ta ri
e bata ji da da
i ba, don haka shi ma matarsa ba zata ri
an kowa ba saboda sanin halin
an ru
o da ke da wuyar sha'ani. to amma ta ya akai farat
aya haka ya ce yaran za su dawo gidan nan?.
ya katse min tunani da cewa,"kika kafe ni da ido, Rumana ce
ar gidan Yaya sai Atika
ar Anty Aisha, cikinsu wa ye ba
on fuska a wajen ki?".
a rauna ne na ce,"duk ba ba
uwar fuska, amma Hubbi gaba
aya gidan nan za su dawo ko hutu za su zo?".

"iyayensu sun bar min su halak malak, kinga kuwa ba hutu zai kawo su ba. zan koma Babansu ke kuma Mamarsu, sai ki shirya tarbar
an da aka ba ki".
*(6)*
an da aka ba ki! kalmar ta
arshe ta daki
irjina.

Rumana da Atika, gaba
ayansu ba su wuce shekaru takwas ba, yaran ba su kunya ga rashin ji shisa jininsu ya zo
aya, ko iyayensu kuka su ke da halinsu, shi ne ni kuma yanzu zai ce zai
auko min su in ri
e a wannan sanyin halin nawa?, salon wataran su fusatani in sauke musu fushina in
ara ba
in jini, dama ya lafiyar kura bare an ta
ota. na san dole akwai wata a
asa, sai dai ina ro
on Allah ya
ora ni a kansu, ya kuma sauya duk wata ba
ar manufa da aka
ulla akan hakan.
murmushi na
alo na ce da shi,"ai ko dai muna godiya matu
a, Allah taya mu ru
o, naji da
i sosai, ko ba komai ma rage kewa".
na fa
a ina nuna jin da
in da bai kai har zuci ba, domin cike na ke da fargabar rayuwarmu tare da yaran.
bai ce da ni komai ba yay shiru, na sauke ajiyar zuciya na fita daga
akin.
akina na koma na canja kaya, dama a falo na bar jakata da wayata, kuma da zuwan nawa na tarar da kiran Ummani, sai naji gabana ya fa
i ganin miscalls har guda biyar, take na fara tunanin anya lafiya don bata ta
a min miscalls irin haka ba, Ummani duk in da ta kira waya sau biyu ba'a
aga ba ha
ura take yi, sai tace bata san uzurin mutum ba, idan ya gani zai biyo baya.
zama na yi kan kujera jiki na rawa na bi bayan kiran, sai dai ko da kiran ya tafi a lokacin kamfani ke shaida min bani da kati.
aramin tsaki nayi na
orafi tuna fa ashe tun shekeranjiya muna waya da matar Yashaik katin ya
are.
ina zaunen Hubbi ya fito, ina kallonsa
acin ran hana ni zuwa makaranta ya
aru, na kawar kawai na kasa share shi saboda ina so ya bani aron wayarsa. cikin shakkar masa magana na ce,"Hubbi don Allah aron wayarka in kira Ummani".
yana zama kan kujera ya ce min,"me ya sami taki?".

"babu kati".
har zai mi
o min wayar tasa sai kuma ya fasa ya ce,"bari in saka miki katin, wanne layin?".

"Airtel
in".
cikin wasu
an sakanni sai ga sa
on katin
ari biyar ya shigo, nayi masa godiya sosai. na danna lambar Ummani na kira sai dai haka ta gama ringinga har sau biyu ba'a
aga ba. take gabana ya tsananta fa
uwa, ban san lokac
in da nayi mazauni a gefen Hubbi ba ina dam
ar gefen rigarsa.

"lafiya?".
a ru
e kamar zanyi kuka na ce masa,"bata
aga wayar ba ne, kuma kaga miscall
inta biyar na tarar".
ganin yacca jikina ya
auki
ari ya kar
i wayar daga hannuna, yana
arin
ara kiran sai ga kiran Hindatu na shigowa. ya
aga ya mi
o min amma sai na kasa kar
a don ban san me kunnuwana za su jiye min ba. shi ya amsa kiran sai dai maimakon muryar Hindatu naji muryar Ummani na cewa,"Sa'ida ina hanya ne shiyasa ban
aga ba, kuma na shigo gidan babu kati a wayar sai na ari ta Hindatu".
wata wawiyar ajiyar zuciya na sauke ina hamdala ga ubangiji, yayin da Hubbi su ka shiga gaisawa da ita yana shaida mata rikicwar da nayi akan rashin
aga kiran nata, bayan sun gama
ar hirarsu ya mi
o min yana murmushin le
e tare da tsokanata, wanda hakan ni kuma yasa raina sanyi, domin rabona da ganin annuri a fuskarsa har na manta balle kuma murmushi irin haka.
cikin wani irin jin da
i mara misaltuwa mu ke waya da mahaifiyata, kira kawai tayi taji ya muke, ashe ma ko da ta bar min miscalls da yawa ba ita tayi kiran ba Yahanasu ta bawa, ita kuma dama bata iya kiran hankali ba, kusan kullum sai Abba yay mata fa
a akan hakan. muna wayar naji duk damuwata ta gushe, tana ta bani labarai masu da
i, ni kuma ba ni da wani labari da zan bata wanda zai sanyata farin ciki, sai da naji muryarta ta fara sauyawa wadda ke shaida min tana
arin gano cewar ina cikin matsala ne, sai nayi saurin gusar da tunanin hakan a ranta nima na bata labarin su Atika da aka bani, ina shaida mata cewar ma yau za a kawo su, aiko farin ciki kamar tayi me, taji min da
i sosai tana ta yiwa su Yaya godiya da shi albarka, ta ce ma na bawa Hubbi shima tayi masa murna, ni kuma tayi min nasiha sosai a game da ru
on yaran. sai kuma kawai naji ta koma ambaton wannan kyauta ce daga Allah na sameta ya bani ta silar wasu, na ri
ana da amana kar in cutar da su, yarda da aminta cewar zan kula da su yasa har iyayen yaran suka bamu duk da cewar sun yi domin
an uwansu ne, amma duk da haka don suna da ya
inin matarsa mutuniyar arzi
i ce yasa su ka ba shi.
nasihohinta su ka karayar min da zuciya sosai tun ma inji tana ambaton
anki, sai na dinga jin wani irin yanayi na tsarga min a dukka jikina, haka zuciyata ta dinga motsawa, ban san ma ta yanda zan kwatanta abin da na ke ji ba a tare da ni. hawaye naji na sakko min, nasiharta ta
arshe abin da tace min,"ki so su tamkar ke kika yi na
udarsu, kar ki cutar da su, kar ki din
a musu kallon ba ke kika haife su ba, ki kuma yi ha
uri da duk halinsu domin ko
an da ka haifa sai kayi ha
uri da shi, Allah ya tayaki ru
o ya albarkaci zuri'a, idan kina da rabo kema Allah ya kawo lokacin muna raye".
da haka muka yi sallama da ita, kuka sosai na saki, sama sama Hubbi ke lallashina da ike ma yaji duk wayar tamu. haka na mi
e ina jina wani iri na shiga aikin tarbar
ana, har na hau sama zan fara gyara musu
akinsu sai kuma na ga dai gwara in fara
ora abincin. na sakko na shiga kitchen.
ba ni na gama girki ba sai azahar duk da cewa da wuri na
ora, to amma da yake dashishi ne yafi dambu wahala shiyasa na jima. ina kitchen
in ne na ke jiyo kamar tashin hayaniya daga falo, na wanke hannuna na fita cikin sauri.
tsaye na tarar da su Anty Aisha. da fara'ata na ke gaisheta, ta amsa min babu yabo babu fallasa. hannu na bu
ewa su Rumana ina murmushin jin da
i, jikina su ka shige ina rungume su tsam. ba tare da sani ba naji saukar hawaye a kumatuna, na janye su a jikina muna gaisawa da su, yaran suma sai murna su ke yi, dama dai in dai yara ne suna son zuwan gidan Yaya
arami.
Chapter 12 · 0% Book details