← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 56

Sashe 1

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
AYAR RUWA*
October/FitattuBiyar 2023.

Halima.hz*
*halimahz@arewabooks*
*Halimahz_@Wattpad*
*Halimahz@Bakandamiyahikaya*
__________________________________
*_BISMILLAHIR-RAHMANIR RAHIM. dukkan yabo ya tabbata ga Allah (S.W.T), ina gode masa, ina neman agajinsa da gudunmawarsa da taimakonsa.

Salati da sallama da
aukaka da daraja, su tabbata a bisa manzonmu Annabi Muhammadu (S.A.W), cikamakin Annabawa shugaban mazanni, wanda Allah ya aiko domin ya zama rahma ga al'umma.

Ina ro
on ya Maliku da ya ba ni ikon rubuta abin da zai amfanar da alumma, ya hane ni rubuta abin da zai ruguza al'umma, Ya Hayyu Ya Qayyum yanda na fara lafiya kasa in gama lafiya._*
__________________________________
*_Gaba
aya littafin sadaukarwa ne ga Hajiya Binta Garba Saleh Daudawa, Alkhairin Allah ya isar miki, Allah ya
ara miki lafiya da nisan kwana, ya biya miki dukkan bu
atunki, yasa ayi kyakykyawan
arshe._*
__________________________________
*_Littafin Tukwici ga Fatima Sulaiman Mum Aysar, tabbas ke
in ta dabance, ina matu
ar godiya ga ubangijina da ya ha
ani da ke a rayuwa, ina kuma ro
onsa da ya lullu
e rayuwarki da rahamarsa, ya bani ikon kyatata miki da faranta miki, ya baku zuri'a
ayyiba masu jin
an ku, yanda kika sanya farinciki a fuskata ubangiji ya bani ikon sanyaki sama da haka, Allah ya ja da ran mahaifa yasa ayi kyakykyawan
arshe._*
__________________________
*_Sannan ga masoyana kuma makaranta littafaina, ba ni da bakin godiya gare ku, ba zan gajiya da yi muku adu'a da godiya ba bisa goyan bayan da ku ke ba ni, Allah ya faranta muku ya yafe muku zunubanku, yasa ku gama da duniya lafiya, masu fuskantar
alubale a dalilin jinkirin aure ubangiji yasa hakan ya zama alkhairi babba a gareku, haka masu fuskantar
alubale a zamantakewar aure Allah ya gyara lamura...A wannan karon dai tafiyar ta dabance, kusa ku
i ku siya, ba zaku yi nadamar siya da karantawa ba, a nuna min son so...har kullum
ofa a bu
e take domin kar
ar sa
onninku._*
_______________________________
*_All rights reserved.

No part of this book may be reproduced or transmitted in any form without seeking permission from the writter.

This novel is a work of fiction, Names, characters, business, places, events, and incidents, are either the products of the author's imagination or used in a fictitious manner.

Any resemblance to actual persons, living or dead, or actual events is purely coincidental.

A person who commits an act of piracy, is liable on conviction to life imprisonment and a fine of not more than N50,000,000...So becareful of copying any part of this story._*
Copyright2023 Halima.hz.*
_________________________________
*SHIMFI
_A wasu lokutan da bamu tsammaci rikicewar al'amura ba, sai ya zamana al'amuran sun runca
e mana babu zato babu tsammani. rayuwa kan canja tayi juyayi da mutum, wasu ta juya da su duniyar rikicewa, firgicewa da tashin hankali har mutum kanji tamkar shi ka
ai aka tsana, yayin da a gefen wasu juyin rayuwa kansa su mance da ba
in ciki, haushi, da damuwa, su dulmiya a jin da
in rayuwa. babu abin da bai da farko, babu abin da bai da asali, haka babu abin da bai da tushe, kazalika babu abin da bai da
arshe, sai dai yarda da Allah kan tafiyar da komai cikin daidaito._
_kamar dai yanda darasi ya ke a matsayin koyarwa da mi
a sa
o, hakan yasa a yau zan rubuta labarin rayuwarmu, sunana Sa'ida Salman, kuma wannan shi ne labarin *
AYAR RUWA*..._
________________________________
*(1)*
Kwance na ke akan makeken italian royal bed a cikin tamfatsetsen
akin barcina.

Wayata
irar S22 na gefena ina sauraren karatun alqur'ani mai girma cikin
ira'ar Muhmood Hosary, idanuwana a lumshe suke tamkar mai bacci, sanyin acn da ke busawa na bin dukkan
ofofin gashin jikina, yayin da gefe guda hancina yake sha
ar dadda
amshin turaren wutar da na kunna a burner wanda ba ya ko
aurin kamawa saboda irin salon yanda nake bi wajen sanya shi.

Sanye na ke cikin doguwar rigar material mara nauyi, rigar na
aya daga cikin sutturun da nake so sosai a kayana duk da material
in ba wai mai tsada ba ne, fuskata fayau babu kwalliya ko
iso, sai hakan ya
ara fito da ramar fuskata.

Gaba
aya yau jina nake yi kamar mara lafiya kuma kaman an yi min mutuwa, sai dai babu ko
aya a ciki, tun safe da na tashi bakina babu
anon komai ga tsananin fa
uwar gaba na damuna, hakan yasa tun lokacin nake ta adu'oi da tasbihi, kuma karatun
ur'anin da na kunna ina saurare ina bi shi yake d'ebe min kewa, to amma dai duk da hakan ina ji a jikina cewar akwai wani babban al'amari da zai girgiza duniyata nan kusa, ina jin kamar nan kusan zata zamar min
arshen komai na rayuwata ne.

Ajiyar zuciya na sauke mai nauyi, na juya kwanciyar da nayi inda a yanzu na ke fuskantar bakin
ofar shigowa, cikin zuciyata ina ro
on ubangiji da yasa komai zai faru ya zama alkhairi, ya kuma ba ni ikon cinye kowacce kalar jarabawa da iya
aukan
addara.

Zoben azurfar da ke hannuna na ke ta kallo ina jin wani abu mai girman gaske na tsarga min, yayin da tunanin wasu shekaru yasa fuskata
wacewa da murmushi mai fa
i, murmushin da za'a kira shi da na ya
Wayata na
auka don duba lokaci,
arfe biyar da mintina na yamma ya nuna min, zaune na mi
e da mamakin gudun lokacin a cikin raina na furta "har biyar?, Lallai duniya na gudu, Allah kasa mu cika da imani".

Da azama na zuro
afafuna
asa ina gyara
aurin
an kwalina, ji nake kamar zan fa
i saboda rashin
warin jiki, kaman wadda ta sha zawo ya zabgar da ita a yini
aya.

Tsayuwa nayi gaban tafkeken madubin
akin na tsaya ina
aukar tissue in shiga goge kwantsar ciki saboda ciwon idon da nake fama da shi daga shekaran jiya zuwa yau.

Kallon kaina na tsaya yi a cikin madubin, lallai in har akwai rayuwa da shekaru to tabbas akwai sauyi, gaba
ayana kamar ba ni ba, kallo
aya da zaka min ba sai ka
ara na biyu ba zaka ga zallar
uruciyar da ke kan fuskata, wanda zai bayyana maka cewar shekaruna ba su da yawa.

Sai dai kuma in har kayi min farin sani a baya, to a yanzu zaka ce na sauya, ba wai sauyi na
abi'a da halayya ba, a'a sauyi na halittar jiki.

A baya ni
ar duma duma ce mai kyawun dirin jiki tubarakallah, ina da irin jikin nan da babu kalar damuwa balle yunwa, sa
anin yanzu da ko'ina a jikina
ashi da jijiyoyi ne suke magana, ido kuwa ramar da ta fito da shi waje yanda kasan na mujiya, gefen kumatuna duk ya zurma ciki, shi kansa uban hasken da nayi ba na komai ba ne sai na shegiyar ramar da nayi, albarkatun
irjina kuwa duk sun kwanta shalaf kamar wacce ta shayar da
ari, duk na zama wata babu kyan gani kai baka ce me tashen
uruciya ba shekaru ashirin da biyu ba a duniya.

Lokaci guda idona ya cika da tarin ruwan hawaye, sai dai basu sami nasarar zubowa ba, cikin yanayi na bala'in tausayin kaina na sunkuyar da kaina
asa ina jin wani dun
ulallan abu na tsaya min a ma
ogoro ya
i wucewa, hakan sai ya zama famin ciwo a gare ni, wanda da zan samu in korashi da yawun bakina ko kuma ya wuce da kansa wata
ila da na sami sassauci.

Cikin
arfin halin da na saba na
ago kaina ina mayar da tarin
wallar da ta cika min ido,
akin kawai nake bi da kallo, ko a iyaka shi aka bar bawa rayuwa ya ishe shi jin da
i da more rayuwa, damuwarsa ta gushe, ballantana kuma ace rayuwa kake yi a cikin tamfatsesen gidan nan da yake sai kace a
asashen turawa, lumtsum nake a cikin daula, duk wanda ya zo gidana ba ya son tafiya, iya dukiya dai an narkata wajen ginin gidan, zaka rantse da Allah ba duniyar da talakawa ke rayuwa ba ne, idan ba Allah ya soka da rahma ba she
an sai ya shagaltar da kai da yin ibada.

Sau tari
awayena da
an uwana kan ce min ke kam Sa'ida kin more, ba ki da saurin ba
in ciki da takaicin duniya domin Allah ya kashe ya ba ki, arzi
i ta ko'ina, kalli gidan da kike ciki kamar ba za'a mutu ba, irin motocin da ake fita da ke a cikinsu zamansu ka
ai yasa kiyi
iba ki fresh, abinci kullum da nama, ke kam ba ki da sauran damuwa, ba su san da cewa ba anan take ba wai abin da yawa mutuwa taje kasuwa, sai da kwanciyar hankali ake jin da
Madubin da ke gabana na kalla da kyau, na sauke babbar ajiyar zuciya tare da yin murmushi mai ciwo, ina mamakin masu fa
a min irin wannan zantukan, ban sani ba ko iyaka daular da Allah ya ajiye ni a ciki kawai suke kallo shiyasa ba su ta
a lura da cewar akwai
alubale mai wahala a gefe ba, bana jin da
in gidan, bana farin ciki sam, sun ka kasa ganin irin lalacewar da nayi, sun ka kasa fahimtar gwara ma rayuwata ta baya akan ta yanzu, sun ka kasa fahimtar ina da bu
atar taimakonsu.

Su na ganin cewa zan iya yi musu komai tun da su na kiran wannan
aton gidan da gidan Sa'ida, ba su san cewar babu abin da zan iya, domin ba ni da komai, tun da komai
in da su ke kallo ba mallakina ba ne ba ta
amata ba ne.
warai ku
i da rai da lafiya rahma ne, ku
i komai ne bayan lafiya, babu abin da yafi ace yau kafi
arfin komai, ace yau kai ne kake
auka ka bayar ba wai a
auka a baka ba, kaci mai kyau kasha mai kyau ka kwanta a mai kyau kasa sutturu masu kyau da tsada, ka hau jirgi ka keta hazo zuwa in da kake so, ka
iba ka kashe babu mai
ayyade maka, kayi mu'amala da mutanen da su ka fika.
Chapter 1 · 0% Book details