Sashe 34
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau ya kama lahadi, na tashi da sha'awar yin jan lalle, dama zan je kitso in sha Allah daga can zan wuce ayi min ko iya hannaye ne, da yake muna da taron suna ranar laraba jiya Ummani ta kirani take fa
a min Asiya ta haihu
anwar su Abbaa wacce su ke uba
aya, haihuwar sosai ta sakani farin ciki kuma a sannan ni
ma na cire tsammani akan ba zan ta
a haihuwa ba, domin kuwa Asiya ta riga ni aure ita shekara goma kenan sai yanzu Allah ya kawo haihuwar, babu irin tsangwamar da bata sha ba don zan iya cewa har gwara ni, tunda ita sau biyu mijin na sakinta, ga kishiya da ta sanyota gaba, da yake Allah ne mai bayarwa komai kuma Lokaci ne sai ga shi yanzu Allah ya bata, ni ma Allah yasa ina da rabo, ya bani ko don masu goranta min da ganin ni na gaza.
bayan na shirya na fito domin naje na yi ayyukan da zan yi, a falo na tarar da su gaba
aya a zaune, dama tun zuwan Iyam gidan duk ranar Lahadi yini su ke a falo gaba
ayansu, in ba yaran ne za su wuce islamiya ba, shi kuwa tun can asali lahadi ranar hutawarsa ce da lokacin iyalinsa balle yanzu da mahaifiyarsa ke gidan, in ba masallaci ba ko
ofar gida ba ya le
awa. ni dai in ka ganni a falon to zirga zirgar aiki ce don ba na zama balle raina ya
aci, idan tana zaune na zo na zauna don tayata hira in ba ya nan sai ta kama fa
in kana zama tare da surukarka waje
aya saboda rashin
a'a, idan kuma shine zaune a falon babu ita na zo na zauna sai ta kama bambamin ai bani da kunya ba ni da tarbiya dole sai na nuna mata
ar zamani ce ni, ina faman li
ewa miji alhalin na san tana zaune cikin gidan saboda dai ba na son zamanta so na ke ta bar gidan. ranar har ce tayi da shi ita akan lamarina na
an iskan mata sai ta iya tattarawa ta tafi, banda tana ganinsa kusa da ita kullum hankalinta na kwanciya ai tuni ta kama gabanta, yay ta bata ha
uri ni kuma ya sameni yace ko magana na ke son yi da shi in ke iske shi
akinsa kar in
ara zuwa gareshi idan suna tare da mahaifiyarsa.
Yanzunma kallo su ke yi sai dai ita da shi suna hira jefi jefi, yaran ne hankalinsu ya tattara ga tv, nayi sallama su ka
ago su ka kalleni, a da
ile Iyam ta amsa shi kuwa sai tsareni da ido yay, sannu da hutawa nayi mata domin mun rigada mun gaisa tun
azu, na tambayeta abinda take so a dafa da rana tace faten tsaki amma yaji gya
a da ganye na ce to, mi
ewa nayi na wucewata kitchen ban bi ta kansa ba da bakinsa da naga yana son magantuwa da alama. tun zuwanta na daina dafa son ran kowa sai na tambayeta me take so a girka, har ga Allah jinta na ke yi kamar uwata, kullum
arina in kyautata mata amma sam ba na tsira, komai na yi bana burgeta balle yay mata da
i, burinta ta kushe ni kawai, ku san kullum sai ta fa
a min bata sona bata son zamana da
anta, maganar tun tana damuna ma har na daina jinta, takurawar da baiwar Allah nan ke min yayi yawa, ta hana ni shan iska kwata kwata, ta hana na huta na sake, magana tsakaninta da ni daga gori sai cin mutunci da zarafi, kuma duk wannan abubuwan da take min daidai da rana guda ban ji ina so na mata rashin kunya ba ko na
i bin umarninta, uwa ce ita ko bata haife ni ba ta haifi mijina.
ina tsaka da aiki sai ga shi ya shigo kitchen
in, tun kallo
aya da na masa na watsar, ya shiga dube duben da zai yi, ni na san babu abinda ya shigo da shi sai don dai yay min magana kawai.
kusan minti
aya yana faman bulayin iska ganin na basar da shi sai ce yayi,"babu abunda ake bu
ata?".
kamar bazan amsa shi ba sai can na ce,"babu".
"komai akwai?".
na ce,"ummm".
shiru yayi na
an sakanni sannan ya sake cewa,"ki saka daddawa da yawa a ciki bata son fate babu daddawa".
na ce,"na sani ai".
ina jin kallonsa a jikina har ya fice a kitchen
in. bayan na kammala girkin Iyam na fara zubawa na kai mata
akinta, na zo ina zubawa yaran nasu sai
wala kiranta naji, naje da hanzari gareta cike da ladabi da girmamawa. flask
in abincin ta turo gabana tana cewa,"wannan abincin na ki ai kin cika tafarnuwa tayi wani bauuu, ni kuwa kin san idan tayi yawa bana iya ci.
auki kije kawai idan anyi na dare na ci".
shiru nayi na kasa motsi, wai tafarnuwa! ni da rabon da nayi girki ma da tafarnuwa har na manta, tun farkon zuwan su Atika na daina amfani da ita saboda Rumana bata ci, kawai dai saboda ta janyo min fa
a wurin
anta, kuma yanzu na san ba komai yasa ta yin hakan ba sai ganin zan fita ne, tunda a gabanta na tambaye shi ya ce naje amma kar nayi yamma, to fitar ce bata so idan na
ata lokaci sai yace in fasa ranta yay fari.
na sauke numfashi na ce,"to me zan
ara dafa miki?".
"a'a ke da kike sauri za ki fita ai bana
ara sa ki wahala ba".
nayi murmushi na ce,"fitar ba ta fiki muhimmanci ba, in dai fita ce kam sai na ha
ura da ita akanki. don Allah ki fa
a min me zan dafa miki babu wahala ga aikin uwa".
"soya min wainar fulawa, amma kar kisa taruhu me yawa kuma albasa taji sosai".
na ce,"tou". kana na mi
e na tashi na fita. har na sa a raina na ha
ura da fitar sai ga shi kuma na gama suyar da wuri. na kawo mata fuska babu yabo babu fallasa tace an gode Allah yay albarka, naji da
in adu'ar da tayi min karon farko tun zuwanta gidan. na fita na koma kitchen
in na kwaso nasa kayan abincin sannan na wuce zuwa
akinsa. yana shirin fitowa muka yi kici
is tray
in hannuna ya kusa fa
uwa yay saurin tareni. bai bani hanya na wuce ba ni kuma ban ce masa kanzil ba tunda dai ai yana da ido, hannuna ne dai ya
age saboda nauyin kwanukan cikin tray
in, yay tsaye akaina kaman wani sanda, ganin tsayuwar tasa ba me
arewa ba ce na ra
a ta
an tsukukun gefensa na wuce, na shimfi
a carpet
in da yake cin abinci akai tukunna na
ora masa kayan abincin.
Shi kuwa baki bu
e ya ke kallonta, ta ra
a shi ta wuce har tana no
e jikinta saboda wula
anci, bai san nufinta ba da wannan zaman da ta tsira tsakaninsu, tana ta wani shareshi tsabar raini, ga dai shi tana sakin jiki da mahaifiyarsa wani sa'in ma da yaran, amma shi sai wani nuna halin ko in kula take masa, da sun ha
a ido sai ta ha
e rai tana faman ciccin magani, ta mayar da shi kamar wani
an iska sai yake magana tana amsa masa a da
ile, shiyasa yake ganin kaman ba ita ba an sauyata, don mamakinya ke sosai akan canjawarta, kuma ya
aga mata
afa ne kawai don yaga iya gudun ruwanta, sai dai ya lura idan bai yiwa tufkar hanci ba haka za'a ci gaba da tafiya, zata mayar da shi shashashan miji ta bakin Iyam, kusan satika nawa ko ta hakkinsa ma ba ta bi, ko so take har sai ya nuna mata cewa ya gaji yana da bu
atar kasancewa da ita ne, yanayinta sam ma ba ya nuna tana da damuwa yanzu da shi, tayi wani haske
irjinta ya cika, ko fa
a yay mata yanzu sai ta
au fushi da shi sa
anin da da hankalinta zai ta shi ta rasa sukuni, lallai yay sake ta yawa.
ina sauke ajiyar zuciya ta gajiya na dubi inda yake na ce,"ga abincinka in zuba yanzu ko sai anjima zaka ci?".
bai ce da ni komai ba, na kuwa mi
e na shiga gyara abunda zan gyara a
akin ban
ara kula shi ba har ya gaji da tsayuwar da yake ya zo ya zauna gefen gado.
sai da na kammala kana na ce masa,"zan wuce gidan kitson".
agogo ya kalla kana ya ce,"ok to nawa zai ishe ki?".
wani kallo nayi masa sannan na ce,"abun da ya samu".
yasa hannu a aljihu ya
auko ku
i, dubu biyu ya zaro ya bani yana ce min wai babu cash a wajensa, kuma na san akwai kawai yanzu ba ya son bani ku
insa, tunda Iyam ta
yalla ido akan yana ban na cefane bayan yana ajiye komai sai ta fara
orafi akan hakan, tun daga haka kam na ce in anyi duniya don manzon Allah ban
ara tambayarsa ku
i, in ya bani falillahil hamd in bai bani ba Ummani na tura min ku
i yanzu.
na fita na bar
akin bayan na ce masa na tafi.