Sashe 38
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai kar
a ba bacin
wayar idonsa da ya tsayar akan fuskata, kallona yake yi tamkar yau ne ya fara ganina a duniyarsa, kukan da nake ta dauriyar ri
ewa ya
wace min ina ha
a hannayena wajen cewa,"Don Allah, don Allah don Annabi Hubbi ka
aryata abin da nake gani, don Allah kar ka bar kunnuwana su jiye abin da zuciyata ba zata iya
auka ba...".
Katin ya kar
a a hannuna ya ajiye a gefensa, ya tari numfashina da fa
in,"raya sunnar ma'aikin shi ne zuciyarki ba zata iya
auka ba?, Jayayya za ki da lamarin da ubangiji ya rubuta?".
Na zu
i numfashi ina jujjuya kaina na ce,"ban isa ba, ban kai ba, baiwarsa ce ni ban isa nayi jayayya da lamarinsa ba, kawai ni dai ina so ka tabbatar min ne".
"Rubutun da kika gani a jiki bai ishe ki shaida ba?".
"Bai ishe ni ba Hubbi, sai naji daga bakinka tukunna, sai naji daga bakin da bai ta
a min
arya ba balle yaudara".
akin ya
auki shiru, bakinsa ya furzar da iska, sautin muryarsa ya fito a hankali da cewa,"
warai aure zan yi, zan kawo miki abokiyar zama, na kuma za
oye miki ne saboda tsarina ne hakan, dama na fa
a miki ai zan tabbatar da na ba ki mamaki".
Furucin nasa yasa na zabura na mi
e da sauri wanda har ban san yanda aka yi na tsinci hannuna a
irjinsa ba.
irjina ya shig
a dukan tara tara ina jin zuciyata tamkar ana soyata da dalma, cikin raina ina nanata kalmar AURE da ABOKIYAR ZAMA.
Muryata ta fito cikin sanyi da rauni ina cewa,"da gaske aure za ka
ara?, Hubbi aure ba tare da na sani ba?, ace ban da masaniyar mijina zai aure sai da ya rage saura kwana biyu?, yanzun ma da ban gani ba shikenan sai dai inga ana shigo da amarya?, dama ana haka da gaske?, Hubbi komai nayi maka ban cancanci hukunci ta irin wannan sigar ba, ko
aya ban cancanta ba, me yasa zaka
ara aure?, biyayyar me na gaza yi maka? duk irin ha
urin da na ke, duk irin kauda kan da na ke yi".
arasa maganar ina girgiza kaina cikin matsanancin
unar rai tare da binsa da kallon mamaki matu
a.
Na
ara fa
in,"Don Allah in wani laifi nayi maka ka fa
a min wallahi na
auka al
awarin zan gyara amma kar ka hukunta ni ta hanyar yi min kishiya".
Maganar tawa ta katse, na du
ar da kaina
asa tare da dam
ar gaban rigarsa da kyau.
"Kayi ha
uri Hubbi, ka yafe min laifin da na aikata maka bisa rashin sani, in ka
ara aure ka zalunce ni, ha
a ka zalunce ni...".
Ya katse ni a tsawa ce,"Dakata!,
arin aure ba yana nufin lallai sai kin min laifi tukunna zan yi ba, ra'ayina ne in zauna da adadin matan da na ke so, ba'a ce lallai da ke ka
ai zan zauna ba, don haka ka da ki nemi ki haramta abin da Allah ya halasta min...kuma da kike maganar na zalunce ki ta ina na zalunce ki
in?, ke idan ma ba ki gode min kin ce nayi adalci ba ai kin zama butulu, duk irin ha
urin da nayi na zama da ke a haka tsawon shekaru masu yawa?, amma ba ki ko ji kunyar kallona kina tambayar akan me yasa zan
ara aure ba, to dama ta ya kike tunanin zanci gaba da zama da ke ke
aya alhalin ina so naga jinina, ke in da na san ma ba kya haihuwa zan aureki ne?, kin zo kawai kin zauna da
as ban da ci da kasayarwa babu abin da kika sani, komai sai dai ayi miki, sai aukin a baki a baki ko kunya ba kya ji, wallahi tallahi Sa'ida ban da wata darajar ko ka
an zama da ke ya sire min, shekaru da yawa kin kasa wayewa, kin kasa zama
ar gari ki koyi soyayyar zamani, cikin kanki empty babu turanci, duk da dama ba wani karatun arzi
i kika yi ba...ga matan abokaina nan duk
an boko ko ina shiga su ke da su, amma ni har kunya na ke yi idan na tuna tawa matar satifiket
in sakandire ne da ita,
an aikin zamanin nan na zaman office babu sai shiga kitchen
in banza da wofi, ciki ya iya
aukar abinci amma ya kasa
aukar
a balle har a haife, to ni ba zan iya ci gaba da zama da wadda bata haihuwa ba, ba
an iska ba ne ni wanda bai san ciwon kansa ba, ba zan mutu a haka ba bayan nayi aure tun da
uruciyata, ina son ganin jinina
a na cikina".
arasa maganar yana jifana da wani irin kallo na wula
anci da nuna tsana.
Sosai maganganunsa suka sosa zuciyata, ashe har akwai ranar da Nazifi zai wanke ni da irin munanan kalamai haka?, ashe har Nazifi zai iya ci min mutunci haka?, duk irin tarin sadaukarwar da na yi akansa a baya?, kuma har yana da bakin cewa banyi karatun arzi
i ba?, har yana da bakin ce mini ban da aiki sai in mi
a hannu a bani a bani?.
Tunanina ya katse dalilin jin maganarsa a tsakar kaina yana sake cewa,"shekaru da yawa ba ki tsinana min komai ba, sannan ki sawa ranki cewar da ke ka
ai zan zauna tsabagen son kai irin na ki, wacece ke da har za ki ce ba za'ai miki kishiya ba, marar haihuwa ko wacca mijinta ke kunyar shiga da ita manyan wurare?, to ki sani dole zan auro mace
ar boko, wacce ta waye, wacce zata haifa min yara, wacce zata taimaka min ba wai ni in
are a
aukar nauyinta da na
an uwanta ba...".
"Kai Nazifi!".
Na katse shi ta hanyar kiran sunansa kai tsaye, abin da ban ta
a ba. idauwana suka firfito waje cikin
aga murya na ce,"na gaji da cin fuska da rashin mutunci da gorin da ku ke min kai da
an uwanka a cikin gidan nan, ba kuma zan ci gaba da
auka ba, an kawo gejin da ha
urina ya
are, nima zan fito in
aga murya tamkar kowacce mace mai
anci, dama na sani ba don komai aka
ulla muna
isar wannan auren ba sai don a
ara samun hanyar cin zarafina, to kuwa kun yi ka
an gaba
ayanku, kawai! akan ban haihu ba?, akan bani da aikin yi?, akan ka taimaki
an uwana?...ehen haihuwa ni ce zan bawa kaina?, karatun kuma ta silar wa nayi asararsa?, to idan ka manta bari na tuna maka, ban da
addarar da ta ha
a aurena da kai sanin kanka ne da yanzu na zama abar kwatance fiye da kai
in nan. kuma har kana fa
in ban da wayewa, kai
in yaushe ka waye Nazifi?, sanin kanka ne ko a shiga aji na fika, kai ina naka satifiket
in da ka ke da zarafin raina na wani?, har yaushe ka fara jin turancin?, Ohhh laifina shi ne kawo maka
an uwana da nayi akan ka taimaka musu da jari?, Ko kuma fifita aurenka da nayi akan ilimin bokona?, karatun da iyayena suka ci burinsa akaina, amma nasa
afa na shure duk don saboda kai da farin cikinka, har yanzu akwai ciwon rashin karatuna a zuciyar mahaifina, ka sani ba wai baka sani ba, taimakon mene ban maka ba a sanda
an uwanka suka kasa taimaka maka, amma daga
arshe in rasa sakamakon da zan samu daga wurinka sai na tozarci da gori?
In kasa sanin za ka
ara aure tsabar bana da mutunci a idonka...to Nazifi ka
ara aura, ka kawo duk wacce za ka kawo, kuma ba zaka ta
a burgeni ba sai ka auro
iyar mangofak, sai ka auro
iyar masu ku
in duk duniya, sai ka auro wacce zata cika maka gidan nan da
a, sai ka auro wacce ita take rabawa dukka ma'aikatan duniyar nan office tukunna in san da gaske kayi aure".
yasta yatsuna na ce,"amma ka rubuta ka ce na fa
a maka wataran, wallahi da sannu za ka girbi abunda ka shuka, domin sai na kai
ararka wurin Allah".
Hankalinsa kwance, a nutse ya ke kallona yace,"kin gama haukar taki?". yay dakiyar fa
a don shi kansa ya san baida gaskiya ya kuma matu
ar mamakina ayau kamar yanda ni kaina nayi mamakin kaina. kuma saboda ya
ara ci min fuska ya ce,"Idan kin gama sai ki shirya gobe dangin matata za su zo suyi jeren kayan arzi
i, iyayenta su ne suka siya mata kayan
aki ba da na mijinta zata yi amfani ba, kuma kar inji kar in gani, idan ba haka ba kuwa za ki sha mamakina...za ki iya fice min daga
aki".
Na tsaya kallonsa babu ko
ifce, lallai masu iya magana sun yi gaskiya da suka ce mutum mugun ice, mutum butulu, Namiji
ayar Ruwa, Namiji
anin ajali, Namiji rigar
aya. wato Nazifi ya manta duk wani fa
i tashi da nayi da wuya ba da
i duk akansa kafin zuwan matsayin da yake kai yanzu, ina tare da shi tun baida ko sisi, na zauna da shi cikin tsananin talaucinsa ban guje shi ba, kullum cikin
arin in faranta masa na ke in kwantar masa da hankalin damuwa da yake yi, amma shi ne yanzu saboda dukiya ta samu zai juya min baya, har da
aro aure yana min gorin kayan
aki da iyayen aba su siya min ba a sanda zamu dawo sabon gida, kai jama'a anya duniya da amana?, kai babu!, domin in akwai da ruwa bai dafa kifi ba.
Na danne zuciyata ina
oye bala'in raunina da ke neman karkaryewa a gabansa, naja dogon tsaki na juya zan bar masa
akin saboda zuciyata ingiza ni take yi akan in aikata ba daidai ba.
Ina shirin fita mahaifiyarsa ta danno kai, na yi saurin komowa da baya domin bata hanya, haka ta tsira yanzu duk sanda ta so shigowa take kai tsaye babu neman izini balle shayin a yacca zata shigo ta tarar da mu.
Na sa kai zan fita tayi saurin dakatar da ni da cewa,"korar ki na yi?".
Nace,"a'a Iyam da ma zan fita
in ne".
"To dawo".