Sashe 54
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma sha Allah, tsarki da dukkan yabo su tabbata ga Alhakimu, Alkaliqu, mabuwayin sarki mai azurtawa, ubangiji mai girma da
aukaka, mahaliccin da ya halicci wannan bawa nasa. lokacin da yake cikin motar ba zaka san da cewar asalin kyau ne da kansa ke zaune ba sai a yanzu da ya fito ya tsaya a tsaye,
warai ubangiji ya zuba tsarin sura a jikin wannan halittar, kyakykyawan saurayi ne na gaban ai kwatance, ba fari ba ne tas amma hasken fatarsa na da
aukar hankali, hancinsa har baka, ga yankan madaidaicin baki da tausasan la
a pink colour, idanuwansa madaidaita irin oil eyes farare tass da su babu datti ko ka
an a cikinsu sai
yallin mai
o da ruwa ruwa haka, kuma maimakon black eye lens irin na mutane nasa sai ya kasance aque blue mai burgewa, ga wani kwantaccen saje da ya shimfi
u a fuskarsa tamkar an zana masa,
ananun kaya ne a jikinsa, black jeans da black T-shirt mai
aramin hannu, a gaban rigar da bayanta an rubuta *S.JADDA* da manyan ba
i, haka ma a p-cap
in da ke kansa ita ma kalar ba
a, sosai shigar kayan su ka
ara fidda ainihin kyan surarsa, halittar da idan kayi mata kallo na farko ba zaka so idanuwanka su
ara
iftawa akanta ba, haka kuma gabanka sai ya yanke ya fa
i saboda girma na kwarjini, cikar haiba da zati da cikar kamala da natsuwa da yake da ita,
amshin da ke fita daga jikinsa ka
ai ya isa ya shaida maka shi
in na musamman ne, kuma da gani
an masu
umbar susa ne a
asar Najeriya, irin su ne dukiya an tara an ajiye musu kuma ana kan ganiyar ajiyewar, ko basu nemi na kansu ba ba zasu ta
a sanin wani abu wai shi Babu ba, ba ga su ka
ai ba hatta ga jikokin da za su haifa.
Tun fitowansa a motar yana tsaye ne jingine da jikin motar ya har
afafunsa yana fuskantar entrance
in da zai shigar da kai cikin gidan gaba
aya,
wayar idonsa ta cikin ba
in glass da ya kewaye idanuwansa tayi
yam tamkar ba zata
ifta ba. idonsa ba akan agogo yake ba, amma kuma da bugun zuciyarsa yake lissafin adadin mintuna goma sha biyar
in da suka rage masa ya shiga ciki ya shirya sannan ya fito ya nufa wurin mahaifiyarsa.
A hankali ya kai kyawawan hannayensa masu cike da gargasa ya cire hular p-cap da ke saman kwantacciyar sumarsa wadda ta cika ta sha gyara sai
yalli take yi, ga ta a nanna
e gwanin burgewa da sha'awar ta
awa, kana ganinta ka san sumar buzayen asali ce ta
asar Gabon mai
aukar ido. fatabarakallu ahsanal kaliqin, ai asalin bayyanuwar kyansa sai yanzu da ya cire p-cap
in, kamilalliyar fuskarsa ta fito gaba
aya ta bayyana tarr, sumar kansa har gaban goshi kamar wanda yasa gashin indiyawa, fuskarsa kuwa da ka kalla zaka shaida shi
in mutum ne mara hayaniya da kuma rashin son hayaniyar haka a gefe guda kana iya shaida shi
in ba mai girman kai ba ne.
Muryar da ya jiyo na sababi yay sanadin lumshe idanuwansa, wanda hakan yay nasarar bayyanar da zara-zaran gashin idonsa da kuma motsawar pink lips nasa tare da sauke wata wawiyar ajiyar zuciya, yay saurin mayar da p-cap
insa ha
i da daidaita zaman ba
in gilashin fuskarsa, sai fuskan ya
ara
oyuwa ta yanda ba zaka yi saurin shaida shi ba. bugawar sakan
aya, biyu, uku ya bu
e idanuwan nasa daga lumshen da suke tare
an juyasu yana jin wani sanyayyan abu na biyowa ta babban yatsansa yana shiga jikinsa, kafin sannu a hankali ya
aga
afafunsa ya fara takawa zuwa ciki.
"Kuma fa ba gidan Ubansa ba ne amma ya ke wannan fiffi
ar kya ce da shi za'a raba gado.
Ko da ya ke haka
an talaka ya ke bai iya shiga rigar arzi
i ba, kuma fa ni nasa Uwassa ta kawowa Dr shi saboda tausayinsa da na ke shi
aya a cikin
an uba, to fisabillah da ace na kirki ne ai sai ya kwanta ma yace in bi ta kansa in wuce tunda nayi masa rana".
Marfu'a taja
an gajeren tsaki na takaicin mita da sababi irin na Kakarta sannan ta ce,"Madam na ba ki jakarki ne nayi gaba kya taho?".
Madam ta juyo tayi mata wani kallo ta ce,"ki tafi in bi wa?
Ba ki kallon wula
ancin da wancan wargajajjen yaron yay min ne, in sama da
asa zata ha
e ai ba zai kaini ba, ki jira ni mu wuce kawai".
"To don Allah ki zo mu tafi tun da dai duk maganar da kike bai san kina yi ba, kinsa muna ta
ata lokaci".
Ta fa
a tana yin gaba, Madam ta bi bayanta tana ci gaba da fa
in,"yanzu in ba don kinga na zo gidan ubanki ba ai ba kya na bani Umarni haka ba, kamar dai ba ki san ni na haifi wanda yayi silar zuwanki duniyar ba".
"To ni me na ce kuma".
Ta fa
a tana
aga wayar hannunta, magana tayi na tsawon mintuna uku ta sauke kana ta mi
awa Madam wayar.
"Abla ce".
Da sauri Madam ta kar
i wayar ta saka a kunne tana fa
in,"Kar ki harha
o wasu kalaman
aryarki ki fa
a min saboda kare kai, ki baro gidanki kawai ki taho kima mutanen gidan nan da suke ri
e da
anki jaje, tsakani da Allah a fa
a miki abu tun daren jiya ki kasa
arin bugo asubahi ki taho kije ki duba matacciyar yarinyar can a gadon asibiti, yanzu idan ita Dr
in ce ai tuni ta kwan ta yini a gidanki wallahi, haba ake duba da hankali da tunani mana, wannan rashin lissafi ne sam".
Da gama fa
in haka ta kashe wayar tana tsaki fuskarta na nuni da
acin rai.
"Ni ban san zunubin da na aika har ma na haifi wannan yarinyar ba itama ta haifi wancan gantalallan yaron nata, duk ba su da lissafi.
Ke kuma wuce muje ko sai an
wala Assalatu tukunna za ki tuna da Asibiti muka nufa".
Marfu'a ta kalleta tana kumbura fuska tace,"To motar zan
auko na kawo nan ki shiga ne?".
Harara ta
alla mata bata ce da ita komai ba, kuma kafin ta
aga
afa sai ga SJ ya wuce ta gabansu cikin sassarfa.
Ta waro ido ta cikin gilashinta tana dubansa da cewa Marfu'a,"Kamar SJ ko?".
"Ba kama ba ne shine
arawon da kika so kurmawa ihu
azu".
"Allahu akbar yaushe ya dawo
asar?
Ki ce Allah ya rufa asiri da yanzu shima an kwashe shi sumamme, gwara da Allah yasa kika
aryata ganina kika ce sharrin aljanu ne.
Da yau Uwassa tsab ta baro wancan tashin hankali ta dawo kaina tana zunduma ihu.
To maza tsayar da shi mu wuce tare don na san shima asibitin ya nufa".
in za ki bi Madam?
To ai kina da lambarsa kira shi, ni kam kinga tafiyata".
Murya ta kalar masu tausayi ta ce,"Shi ai yana iya yarda mu tafi indai zan masa shiru ba zan cika shi da magana ba.
Kawai dai Na-Madam ne yafi shi da
in tafiya ana tafe ana hira ana raha, to shi matsalarsa a wargaje yake mutunci bai ishe shi ba.
Amma dai da zamu bi SJ
in da yafi ana ta yiwa Amb
arnar man mota".
"Sai kuma ki yi ai, ni na tafi".
Marfu'a tayi gaba abinta tana barin Madam a baya wacca ke gyara zaman lafayar jikinta.
Tsohuwa ce sosai amma ji take da gayu tamkar
an mata, ga lafiyayyan jiki ma sha Allah irin
an ciwon
afar nan na tsaffi ma ita ba ta da shi, ba ran
wafawa babu tamushewar fatar jiki da yawa, ha
oranta ras lafiyayyu ko irin cutukan nan da zaka samu tsofaffi ita ba ta yi, Allah ya bata kam, don gayu take ci abin ta har da su hoda da jambaki kamar tsofaffin amuruka.
Cikin tafiyarta da ke yanayi da ta SJ ta taka zuwa motar Marfu'a, da shigarta ciki wayarta tayi
ara, ta amshi jakarta hannun Marfu'a tana ciro wayarta
irar iphone 7 kai baka ce wayar tsohuwa ba, ganin sunan mijinta na yawo akan screen tayi murmushi kana ta
aga tana sallama cikin yarensu na faransanci.
"Bonjour Mon ch
ri, celui qui fait batre mon coeur j
re que tu te porte bien".
"Sava tr
s bien celle qui me rend heureuse, je tais appeler sa ne passe pas .comment va la sant
de l
enfant a l
pital?".
est aujordhui qu
on va allez la voir on dit que sa ne va pas sa sant
"Quallah lui accorde la sant
.mon marie t
aime tous les jours".
"Moi aussi j
aime mon marie ,Quallah nous facilite le coeur .merci?".
*PSC Specialist Hospital Limited, Lami
o Cresent.*
afafun Ambassador Jadda su ka
araso
ofar room
in da aka rubuta V.I.P 05 da bayyanuwar tashin hankali a tare da shi.
Wanda saukarsa
asar kenan daga
asar Italy.
Maamee na daga can gefe kan kujera, hango shi ta taso ta taho gare shi da sauri kamar yanda shima ya tafi gareta da sauri.
"Daadee". ta fa
a da
arfi tana fa
awa jikinsa, ya kewaye matar tasa da dukkan hannayensa biyu cikin tsantsar so da kulawa yana fa
in,"Sorry Mon Cheri, calm down, calm down everything will be ok by God Grace".
Bata iya cewa da shi komai ba sai sabon kuka da ta saki shi kuma yana
ara rungumeta ya shiga shafa gadon bayanta ba tare da sunyi la'akari da mutanen da ke wajen ba.
Cikin kuka sosai take cewa da shi,"I am so scared Daadee".
"Don worry relax and calmdown, i am here now, everthing will be oak, you stop crying please".
ago kai ya kalli Samra yace da ita,"Iyayen yarinyar fa an samesu?".
aga masa kai,"Yes Daadee". ta fa
a tana yi masa nuni da kan wasu chairs inda iyayen Sa'ida su ke a zaune, tare da su kuma
an uwa ne kusan mutum goma a tsaye kowanne cikin jimami. sai yabi wajen da kallo yana
are musu kallo me tarin ma'anoni da yawa.