← Book details Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 56

Sashe 25

Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babanmu ya katse shi da cewa,"bata yi yawa ba in da fin haka ma
ara musu za'ai".
nan su ka fita ni kuma na bi su da adu'a na dawo na ci gaba da aikin da na ke. sai dai gaba
aya ban da natsuwa sam, zuciyata fal da fargaba da taraddin abin da zai iya faruwa a yau,
ayan
ari na zuciyata fa
a min ya ke kawai in fa
a musu gaskiya a wuce wurin, fa
a ne dai zan sha, sai a zo gaba batun sulhu wanda na san dole ni za'a bawa rashin gaskiya, in ya amince in koma gidansa in bai yarda ba in ci gaba da zama gidan ubana, shikenan fa kawai, to duk takura kaina da
oye
oyen na mene?, dama damuwar iyayena da bakin
an gidan da basa son aurena na ke gudu, to na iya shanye duk ba
in cikin miji da
an uwansa ma balle fa
a na lokaci, ai kafin faruwar lamarin dare na raya ina ro
on Allah mafita kuma sai ga shi ya kawo min, don haka alkhairin kenan.
haka na dawo tamkar mara lafiya, har Ummani na tambayata ko ban da lafiya ne ganin yanayina duk ya sauya. ina murmushin ya
e na ce babu komai, kawai na shirya na fita gidan Maman Yasmin, da ke tsakaninmu babu nisa, can nayi zamana muna ta hirarmu wacca itama har sai da ta fuskanci akwai matsala, tun da ta takurani da tambaya kuma na baro gidanta na dawo gida.
dawowata na tarar Ummani har ta gama girkin da na ke cewa zan dawo in
ora, a plate
aya ta zuba mana ni da ita, amma sam duk bala'in sona da dambu wallahi
ane ma sai na kasa, zo
on da na sha kuwa sai naji yana min
aci. idan ina tare da uwata hira mu ke sha tamkar wasu
awaye, amma ina yau babu hirar don ita
aya na bari tana ta maganarta ni hankalina yana can neman mafitar da zata hana ni tafiya a yau ba tare da fallasuwar lamarin da na rufe ba. har sai da ta gaji itama da ta fuskanci akwai matsala, ta din
a min tambayoyi ina basarwa,
arshe a dabarance cikin hikima kuma ta fara bugun cikina har ban ankare ba na bayyana mata mun sami sa
ani tsakanina da mijina.
kuma cikin
unci da
acin ran da na ke ciki ina turo baki gaba ba tare da sani ba na furta,"ni aurenma duk ya fita a raina, a barni kawai nayi zamana a gidan ubana inda ba me cin mutuncinka ya
ata maka rai, da za'a sakeka ma da ka huta".
baki sake ido a waje Ummani ke kallona da tsantsar mamaki, don ko kusa aka ce mata zan yi furuci irin haka ba zata ta
a yarda ba, sai ga shi na furta hakan a gabanta.
ta tsura min ido tana fa
in,"kike cewa auren ya fita a ranki gwara zaman gidan ubanki, Sa'ida wa kike nufin yana cin mutuncinki har kike wannan furucin mara da
i? hankalinki
aya kuwa?".
sai lokacin na ankare da baragadar da nayi, ai sai na koma tamkar wadda ta yiwa sarki
arya, na shiga raba idanuwa ina so na musanta abin da na fa
a duba da yanda ta riki
e min tamkar ba uwar da ta haife ni ba. ta
aga murya wajen sake fa
in,"magana nayi kika mayar da ni allon kallonki".

"Ummani ba yanda kika
auka na ke nufi ba fa, kawai...".
a fusace ta ce,"mayar ni shashashar Uwa kinji ko, saboda ba ki da hankali za kike irin furucin marasa tunani. tun da kike da ni kin ta
a jin na yi magana makamanciyar haka akan aurena?".
na shiga girgiza kai da sauri alamun a'a. nan kuma na shiga bata ha
uri da ro
onta cewa tayi shiru ta bar maganar haka kuskure ne na riga na yi, na san Ummani da mita kuma ga Yaya Imam na gidan yana jiyo abin da ke faruwa zai fito yay min lilis, shi ba irin Yashaik ba ne me tsayawa nazari da duba akan batu. aifa kamar na turata fa
a take yi har sai da na fara hawaye, don idan akwai abin da na tsana bai wuci
acin ran mahaifiyata ba musamman ace ni ce sila. ni dai ina ga tun da ta haife ni ban ta
a shan fa
a a wurinta ba irin yau, ha
urina ba shi yasa ta ha
ura ba sai don karan kanta.

"ni dama tun ranar da kika zo na kalle ki na kasa yarda da yanayinki, shiru kawai nayi miki. don haka bu
e ba ki ki fa
a min ha
anin matsalar da ke faruwa har kike ikirarin a sakeki ki huta".
ina kuka na ce,"Ummani babu komai, kawai ji nayi na gaji da zaman auren, gaba
aya na daina farin ciki sai tarin damuwa, maimakon dariya kullum cikin kuka na ke, ni har son Nazifin ma na daina, kuma ban san dalili ba".

"ehh lalataccen lamarin babba ne tun da har da kanki yau kike bu
ar baki ki fa
i sunan mijinki gatsal abinda ba ki ta
a ba, auren ma kin gaji da shi la gaira wala dalil, to ko dai aljanu sun shigeki bamu sani ba Sa'ida".

"aljanu kuma Ummani!".

"to in ba aljanu ba haka kawai ki ce kin gaji da gidan aure kin daina son miji duk babu dalili".
nayi shiru ban ce komai ba. ita
in ma shiru tayi tare da tsura min ido, kallona take cike da zurfin nazarin son gano gaskiyar lamarin. a gefe guda kuma itama damuwa ta bayyana
iri
iri a fuskarta, tabbas uwa dabance.

"zan iya cewa ba ki ta
a min
arya ba Sa'ida, fito ki fa
a min gaskiyar abin da yake faruwa kar ki
oye min. ba akan kowacce matsala ta gidan aure ake shiru a
oye ba, in ta girmama fa
arta ake don a san hanyar da za'a bi a magance, balle ke da kika yi irin wannan furucin kowa yaji
ya san lamarin ba
arami ba ne".
ajiyar zuciya na sauke ina tunanin abin da zance mata, bana so na fa
a mata abunda zai
aga hankalinta ya sakata a tsananin damuwa, to amma kuma idan ban fa
a mata ba bayan ita
in wa na ke da shi?, idan na ce zanci gaba da
oye komai a raina ina barinsa ni ka
ai cutuwa zan ta yi, don haka gwara na fa
a mata
in, ita uwa ce, wacca ta shekara kusan arba'in a gidan aure, don haka fahimtar matsalar gidan aure ita
in ce kawai, har ta kwantar min da hankali cikin salama.
takaicin da ke
asan zuciyata shi ya ri
e zubar hawaye na, tiryan tiryan na shiga zayyano mata halin da na ke ciki kusan shekara guda, sai dai haka dole na
oye mata zancen dukan da da su Yaya suka min da kuma shi da yace in dawo gida sai ranar da ya neme ni.
ta din
a kallona da matu
ar mamaki. muryarta a sanyaye ta ce,"yanzu tsawon wannan lokacin kika kasa samuna ki sanar da ni matsalar nan. ai shikenan komai yayi zafi maganinsa Allah, kuma komai yayi farko zai yi
arshe, Allah ya magance. hakan ka
an kenan daga jarabawar gidan aure, sai dai ba kowacce mace ke iya cinyewa ba, a zamanin nan wadda zata yi irin ha
urinki da wuya. kema tun da kika fa
a ba kya jin da
in zaman tabbas kin gaji da abubuwa ne, to amma ki sani ba ke ka
ai ke cikin irin wannan yanayin ba, mata da yawa basa jin da
in zaman ha
uri kawai ake ana shanyewa, da za kiji matsalar wasu sai ki ce naki ba komi ba ne, akwai case
in auren da naji a radiyo ce nayi idan ni ce sai dai auren ya mutu, to amma ba yanda ka iya, mutuncin mace da darajarta na ga gidan miji, idan ka fito ma zaman zawarcin kansa
alubale ne babba. saboda haka ki
ara ha
uri akan wanda kike yi Allah ba zai barki dawwama a haka ba. daidai da rana
aya karki ce za ki
auki hu
ubar shai
an domin zai kai ki ya baroki, a
arshe ya barki da fa
awa kogon danasani. kuma ki godewa Allah Sa'ida domin masu matsalar rashin haihuwa da yawa suna gidan iyayensu auren ya mutu saboda ba za'a iya zama da su a haka ba, kuma sun fito an rasa me aurensu.

Tabbas mijinki yay
ari kuma yay ha
uri, in wani ne tuni ya
aro aure, kuma matar ta zo da zarar ta haihu ya samu
ofar wula
antaki, don
arara zai nuna miki banbancinku. to amma kinga bai auren ba bai kuma da niyya, ba don ba ya so ba sai dan ganin in yay hakan bai kyauta miki ba. babbar matsalarki
an uwansa masu shiga hurumin da bana su ba, don haka ki
auke ji da ganinki akansu da ita kanta mahaifiyar tasa, in kika nuna musu damuwarki kin
ara basu gudunmawar cin mutuncin goranta miki ne. ke dai in har kina ri
e da addu'a, nafilfili da karatun
ur'ani kin gama wallahi, nasara sai dai ta fuskanceki ba dai ta juya miki baya ba, kuma komai sai ya juye miki shi zuwa alkhairi, haihuwa Allahn da ya basu har su ke goranta miki akan ke ba ki samu ba, in sha Allahu kema kafin gushewarsu a duniya Allah zai dube ki ya azurtaki da haihuwar nan su ga
anki, amma sam ki daina damuwa da kalmar juya duk da kalmar akwai ciwo, Allah ya saita lamuranki".
Chapter 25 · 0% Book details