Sashe 14
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Yi nayi tamkar na mance da shi a
akin, na bu
e wadrobe na
ebo kayan da zan saka, sannan na
arasa na zauna kan kujerar madubi, ta cikin madubi na hasko shi idanuwansa sun kafe a kaina. cikin natsuwa na yin komai nawa a hankali na
auko man shafawa ina shafawa, tun da na shafa humra na hasko ya lumshe ido yana sauke ajiyar zuciya. na
arasa kimtsa jikina da turaruka cikin salo na jan hankali, ina gamawa na wuce zan saka kayana sai naji muryarsa a kasalance yana cewa.
"zo".
ago ido nayi na kallesa naga yanayinsa duk ya sauya. rigar nayi
arin sakawa ya sake dakatar da ni da cewa,"ki zo na ce fa".
ina
ata fuska na ce,"Hubbi bari na
arasa saka rigar...".
sai da na saka sannan na je wurin nasa, ya
ago fuskata yana kallona ya ce,"Habibty fushi kike da ni?".
kai tsaye na
aga masa kai, sai kuma hawaye ya sakko min. kwanto kaina yay saman kafa
arsa da cewa,"ba kya kewata?".
cikin muryar kuka na ce,"idan ma nayi kewar taka ya zanyi Hubbi, ka mayarshe ni tamkar ba matarka ta so ba, ka
i fa
a min dalilinka na
aurace min, duk na baka ha
uri ka
i ha
ura, ban san laifin da nayi ba ka daina sona".
ya zago da hannayensa ta
uguna ya ce,"to kiyi ha
uri na san na miki ba daidai ba, afuwan kin ji". yay maganar
asa
asa da muryar lallashi.
ara cewa,"to me yasa hakan Hubbi?".
numfashi ya sauke ya ce,"saboda ina so inga na sami
a sai dai ke kuma shiru, naga kamar rashin haihuwar bai damunki, shiyasa na ke ganin mu'amalar tamu ma bata da wani amfani. amma yanzu da na sami yarancan sai na ji kaso saba'in ya yaye na damuwar rashin haihuwar da bamu yi ba. amma kin sani ina sonki, matsayinki bai ta
a canjawa ba daga gare ni, don haka kar ki
ara cewa na daina sonki kinji ko, ni na ki ne na har abada, ke
aya jallin jal Sa'idan Nazifi".
murmushi nayi ina kallonsa, jin maganganun nasa nayi kamar da
in baki, sai dai kuma ba hakan ba ne, tabbas shi
in mai tsananin sona ne duniya kanta zata shaida hakan. sabuwar soyayyarsa naji ta kamani, sai dai na kasa amayar da duk wata magana da ke narke a cikina. duk tarin ba
in cikin da ya
unsa min naji ya gushe, tabbas ina son Hubbi, ina
aunarsa, kuma sonsa da
aunarsa ne yasa zan ci gaba da ha
urin rayuwa tare da shi
in, domin a
an kwanakin nan ka
ai na lura soyayya da komai nasa da ya tattare ya
ora akan yaran can zai iya haifar min da babban
alubale.
"Ya kamata mu sha soyayyar da zata mantar da mu komai da ya faru, komai
in ya zama tarihi".
Ya katse tunanina da fa
in hakan. kuma lokaci
aya naji yana tattare rigata zai cire. lokaci guda ya fara aika salonsa ga jikina, tuni kuma na biye masa muka fa
a cikin duniyar jin da
in ma'aurata, mun da
e kafin mu sami natsuwar da muka rasa na tsawon watanni. da mamakina muna gamawa ya tashi ya fita a
akin ko wanka bai tsaya yayi ba, sa
anin da anan yake wankansa, wataran ma tare mu ke yi, mamakin hakan ya tsaya min a rai.
Na mi
e cikin gajiyar jiki na shiga wanka, ko bayan fitowata kasa komai nayi sai kwanciya saboda ba
aramin gajiyar da ni yay ba, sai da ya
osar da kansa da yunwar watanni da yawa da ya
iba.
*(7)*
cikin wucewar wasu kwanaki lamari ya
ara ta
arewa tsakanina da mijina, abun ya koma tamkar sa hannu, bai barni da yunwa ba zan ci in sha, amma babu zaman lafiya sam, na rasa kwanciyar hankali da jin da
i daga gare shi, komai nayi ba daidai ba ne, abinci idan na yi ba ko da yaushe zai ci ba, magana idan nayi sai yaga dama zai amsa min, makarantar tahfeez
in da na ke zuwa ya soketa ya ce in har da aurensa akaina na gama zuwa makaranta. idan na zo masa da bu
atar wani abu ranar sai yayi tamkar ya tashi gidan da wuta, ya din
a masifa ban da aiki sai shegen tambayar a bani a bani kamar don ni ka
ai ya ke neman ku
insa, kullum a nur
ufanci ya ke fuska ba wata walwala, ya din
unci da
acin rai, ba zan san fitarsa ba haka ba zan dawowarsa ba. zaman haka na ga ba zai kai min ba na tambaye shi jari, dalilin haka har kuka nayi saboda cewa yay na sakawa dukiyarsa ido, ban da godiyar Allah sam, menene ba ya yi min da har sai na zubar masa da
imarsa, salon a ce ya gaza wurin kula da iyalinsa, cuta in zan mutu sannu ba zai ce min ba, haka zan
ara ci ciwona in warke babu ganin likita balle magani, sai ranar ma da ya
an ji tausayina ina matsanancin ciwon kai ya siyo paracetamol kwali guda ya bani wai in aje kar in sake ciwo ya kama ni in zo masa da zancen magani ko asibiti, wannan ya ishe ni ko da ciwon ajali na ke.