Sashe 4
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ta dai ce min komai ba har wucewar wasu sakanni, kafin ta kalle ni cikin zafin rai tace,"wallahil azim idan ba ki bar min magana ba zan zabga miki maruka a wannan damammiyar fuskar taki da ta zame mana musiba cikin ahali, kuma ki kwashe kayanki tun da ban ce miki a yunwace nake ba".
Ni dai ban ko motsa ba kaina na
asa ina ta biya kalmar innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Yayin da ita kuma na ke jinta tana ci gaba da fa
in,"haba wannan wacce kalar annoba ce, yarinya sa'annin aurenku duk sun haihu daga masu
a biyu sai uku, amma ke kina zaune sai dai a ciyar da ke ki cikawa mutane masai da kashi, aure shekara takwas babu wani labari, ai wallahi da sake a wannan lamarin, dole a duba".
Furucin nata yasa na
ago da sauri na kalleta, ta
ara jefa min wani matsiyacin kallon tace,"
arya na miki?, ko sharri na miki?. to ki kira min mijinki duk inda yake ya dawo ina son magana da shi, yazo ayiwa tufkar hanci, ba zai yiwu yayta
awainiya da ke yana faman hidimta miki amma kin kasa biyansa da
yasar
wai ko guda, gida har gida kamar wannan ace babu
a, wa zai gaji uban dukiyar da aka tara?, to idan shi baida hankalin tunani da lura mu
an uwansa da muka san ciwonsa zamu nemi mafita.
Yazo ya
auke ki a daren nan kuje asibiti ayi miki gwajin haihuwa, idan haihuwar ce ba kya yi muji, idan kuma irinku ne masu dogon jinkiri shima muji, ke idan ma da gayya kika hana haihuwar zamu ji ai, don ni nafi tunanin mugunta ce irin ta
iyar talakawa, bai wuci zuwa kika yi aka sa miki tsarin iyali ba.
Yo me ma ake da
arin aure da ba zai yi ba ya ke ta zama da ba
ar aniya, ai wallahi muddin
aya cikin abin da na lissafa ba za'a shafe wata guda curr ba sai ya
ara aure tunda ke ba abar mora ba ce, gwara auren wadda ahali za suyi alfahari da ita, waye ba ya so yaga zuri'arsa?, yo wannan ma ai cutarwa ce ace yana zaune da macen da bata haihuwa, me amfanin auren?, Ai ko ma'aiki cewa yay kuyi aure ku hayayyafa domin in alfahari da ku ranar gobe
iyama...don haka Maza maza tashi kira min shi a waya, kuskurena ne ma da ban zo da tawa ba, ki kirasa yazo kuje asibiti yanzu yanzu, wallahi ko haihuwa ko
arin aure, ba za'a ci gaba da zama a yanda ake ba".
Maganganunta duk sun saka jikina
ari, cikin kaina babu abin da ke nanatuwa sai kalmar rashin haihuwa da
arin aure, wato duk a baya basu san da matsalar rashin haihuwar ba sai a yanzu.
Kuma har tana da bakin kirana
ar talaka, ehh lallai ciki mai manta kyautar jiya, saurin share hawayena nayi ina
arin daidaita yanayina, domin kuwa tun da har na gano manufarsu ta tsangwamata to ba zan ta
a bari suga raunina ba, ballatana su
ara samun damar cin zarafina yanda suke so.
"Ba kiji me nace miki ba ne, ki tashi ki kira min shi a waya, ni ba wajenki na zo ba balle ki sani a gaba da kirsa".
Hmmm
an Adam kenan mai wuyar gane hali, dama ai shi gwano ba ya jin warin jikinsa, ban da haka mancewa tayi
arta ta fari har yanzu bata haihu ba, shekararta goma sha shida da aure shiru babu labari, kuma babu wanda ya tsangwameta
arshe ma
a aka samu a dangi aka bata, sai ni da ban ko rufe shekara goma ba zata
wazzafe ni, ta
aga min hankali, ita ba
anta nake aure ba, yo ko
anta na ke aure irin rayuwar da na yi da shi ai ta shafa min lafiya.
Ji nayi ba zan iya yin shiru ba da zage zagen da take ta yarfo min, hakan yasa murya a hankali nace,"Yaya dama wannan shi ne kuskuren nawa wanda yasa duk ku ka juya min baya?, soyayya ta koma
iyayya?, akan abin da bani na
orawa kaina ba, akan lamarin da yake na ubangiji shi ne ake tsangwamata haka.
Yaya haihuwa fa ta Allah ce na san kin sani, haka duk wanda ya haihu ba shi ya bawa kansa ba, kuma duk wanda aka haifa ba shi ya haifi kansa ba. in har ace ina da iko da haihuwa ai da tuni wani labarin ake, domin nima ina so na ganni da zuri'ata, na ga yau na kafa nawa ahalin".
Muryata ce ta raunana a daidai wannan ga
ar, sai dai ban bari ko kusa ta fahimci cewa kuka nake so nayi ba, tabbas ba zan juri wula
anci ba matsawar akan wannan matsalar ce, ai bani ka
ai zan haihun ba, dole sai da
an uwan nasu, don haka muddin za'a duba lafiyata akan rashin haihuwata to shima sai an duba tasa.
Maganarta naji a tsakiyar kaina tana fa
in,"kin gama min wankin babban bargon?, Nace kin gama zagin nawa?".
Na kasa danne abin da nake ji a
irjina na
ago kaina ina kallonta, lokacin ta mi
e tsaye tana gyara yafen mayafinta, na rumtse ido nace.
"Ki ha
uri ban fa
a miki komai da rashin kunya ba, iya gaskiyata na fa
a, haihuwa ba ni zan bawa kaina ita ba Allah ne mai bayarwa, kuma mafi aksarin jinkiri alkhairi ne, bamu san mai Allah ya shirya mana ba, da haihuwar yuyuyu gwara haihuwar babu, rayuwar nan ba'a
areta ba duk da bamu san gawar fari ba, amma ni ina da ya
inin ba zamu kai ga kushewa ba sai Allah ya azurtamu da haihuwa, sai Allah ya bamu mai jin
anmu da alfaharinmu.
Kar ki tafi zan kirasa a waya muje asibitin yanzu a duba ni, amma don darajar Allah kar ku yanke hukuncin
arin aure, don Allah kar ku saka ya
ara aure, ba don bana sonsa na
i haihuwa ba, Allah ne bai kawo lokacinta ba ki duba min Yaya, nayi
aranta ace za'a min kishiya yanzu".
"Mtswwww".
Taja wani dogon tsaki mai muni wanda yay duka har tsakiyar
walwata. tasa
afa tayi fatali da teburin gabanta, lemu da ruwan da suke kai suka zube akan carpet.
"Sa'ida kici min mutunci ki tsammaci za ki ci gaba da rayuwa ke
aya a wannan tamfatsetsen gidan, kice ke
aya za ki mori dukiyar Nazifi?, Bayan kin tauye masa hakki kin hana shi
a kice ba zai auro mace mai lafiya ba, ai
arya kike wallahi...ni bani hanya na wuce ko in bi ta kanki, banza juya kawai marar amfani".
Juya!
Kalmar tayi wani tsallen maimaituwa a
on kaina, na
aga idanuwana nabi ta da kallo har ta fice ta bar parlon.
Juya!
Juya!
Juya!, kalma mafi ciwo da ra
i a duk cikin kalaman da ta gaggaya min, wannan hanyar da suka
ullo da ita tabbas zata zama hanyar karayata, bana jin zan jurewa gorin haihuwa, duk ha
urina ba zan
auki wannan
angaren ba.
Idanuwana n
aji su na zugi, duk da ban kallesu ba na san sunyi jajur, sai dai ko kusa ko alama hawaye sun kasa zuba daga cikinsu.
Plate da kofunan da ta kifar na tattara na kai kitchen, na dawo
auke da tsumma na goge lemun da ya zube kan carpet, ac na
aro saboda wurin yay saurin bushewa gudun kar yay
oyi.
Cikin
arfafawa kaina gwiwa na wuce
akin barcin Hubbi, ina shiga na gyara
akin kaman ko da yaushe da na saba. na hau sama na kwaso kayan abincinsa na sakko da su, akan tebir na ajiye, haka kuma ban canjawa warm coolers
in da na tarar ba waje.
Ayyuka na daban na tsira duk dan in mance da cin zarafin Yaya, ina ji aka fara kirayen sallar isha'i, ban tsaya da aikina ba naci gaba kasancewar ina cikin jinin al'ada, gyara na musamman na yiwa bedroom
in nasa a wannan daren, duk wani kai komo da nake maganganun Yaya ba su bar haska min a cikin kaina ba, sai dai ina ta
arin kawar da komai
in domin bana son hakan ya tsaya min a rai, don ko Hubbi ba zai san da wannan labarin ba, shiru shiru har
arfe tara Hubbi bai dawo ba, kuma bai kirani ba bai tura min sa
o ba.
akina na koma na sake wanka don idan ina cikin jini sam bana sakewa, sai in ta jin kaman jikina duk ya
aci, haka kuma kaman ina ta
arni.
Murmushin takaici nayi da na kalli kaina a madubi, me yasa nayi wannan saken?, ta ya zan bari jikina yay wannan lalacewar?, dududu shekarata nawa?, ni akaran kaina
irjina ya daina burgeni balle kuma miji da kansa, ba komai ya lalata ni ba irin saka damuwa a rai, ni da ban ta
a shayarwa ba ai bai kamata ace na bar nonuwana sun zube ba yaraf, bayan na san Hubbi na matu
ar son su, to dole na mi
e tsaye, zan dawo asalina mai cikakkiyar sura ta ko'ina, in kuma fita daga cikin sahun mata masu dugun kai a gidajen aurensu ta
angaren shimfi
a soyayyar aure.
Sai da na gama kimtsa jikina tsab tukunna na fito
akin na kulle duk
akunan sama da kitchen, na sakko
asa na kashe fitilun falo tare da kunna karatun
ur'ani wanda dama da shi muke kwana kullu yaumin.
Agogo na kalla naga har
arfe goma daidai, tsammanina zuwa lokacin Hubbi ya dawo tun da na jima a
akina, sai dai ina shiga
akinsa naga babu alamarsa, kenan har yanzu bai dawo ba, take zuciyata tayi zullo na fara jin tsoro, ban san me yake faruwa ba, fatana
aya Allah yasa lafiya.
Kasa tsaye nayi na kasa zaune, in kai mari in kai gauro saboda kiran lambarsa da nake yi bata ko tafiya.