Sashe 22
Kayar Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"an biya?". na tambaya da mamaki. kafin na
ara cewa,"kaman ya an biya Malam, ban baka ku
i ba fa tun da muka taho kace ne in bari mu
araso".
ya ce,"ehh tou Hajiya da kika tsayar da ni da farko nayi gaba, sai wani bawan Allah ya dakatar da ni ya ce in dawo na
auke ki, da ina ce masa ba zani ba gaskiya to kinga abin da ya bani shi ne dalilin dawowa na
auke ki, kuma daga sauke kin nan na tashi a aiki sai bayan kwana biyu kuma".
ya fa
a yana zaro farar envelop a aljihunsa ya bu
e ya nuna min
an dubu dubun da su ke ciki sabbi karrr masu yawa, daga ganinsu daga injin bugu sai hannun manajan da ya zuba su ciki, a iya ido adadin su kasan ba iya
irgen yatsun hannu ba ne sai an ha
a da na
afa.
mamaki
arara ya bayyana a fuskata,
wayar idona kuma na kallonsa da ayoyin tambayoyi da son tuhumarsa.
"ai wallahi Hajiya ban ta
a taka sa'a a rayuwata ba irin yau, ni dai naji da
aukarki wallahi. ban san waye ba amma idan rabonsa ce ke Allah ya ha
aku domin ya ce kar in ma yi kuskuren shaida miki shi".
rai na ha
e na ce,"kai Malam ni fa matar aure ce, ko da ka ganni daga gidan mijina na zo gidanmu. kai kawai kaga mutum baka san da ga ina ba ya kama baka ku
i ka kar
a, to ni da ku
ina don haka ga hakkinka nan, babu ruwana da ku
in da wani ya baka".
yay
ar dariya da cewa,"ah ban ga kin yi kama da matar aure ba gaskiya, ku
inki kuma ko na kar
a ma wallahi sada
a zan miki da su, gwara ki
auka ki rage zafi kafin Alhajin Allah ya bayyana a gareki ki huta da hawa abin haya".
ko kusa ko alama tunanin Nazifi a lokacin bai zo cikin kaina ba, idan ma tunanin nasa ya zo ba zan kawo shi ya biya ba dan babu ta yanda za'ai ya
au wannan uban ku
in ya bayar kawai ku
in motar da bai wuce
ari shida ba, abu sai ka ce a film ko littafi, ai ba hauka ake ba, ku
in ba tsigarsu yake yi ba.
don haka tsaki naja dogo na wuce gida ina faman masifa akan irin
an rainin hankalin adaidaitar nan.
shi kuwa me adaidaita ya mur
a babur
insa ya bar
ofar gidan, tafe yake kawai idanunsa na haska masa hoton arniyar motar waccan mutumin, da shi kansa mutumin da kamarsa ta nuna tamkar sarki, ko ba sarki ba to ya ratsu cikin jinin sarauta, irin su ne zaka musu kallo
aya kasan da ba su ta
a sanin babu ba, haka ba su
yashin fiddawa su bayar. me
an sahu dai har ransa yaji mugun tausayin Sa'ida idan har mutumin yazo wajenta ta
i amince masa don yaga da gaske namijin aure ne.
ina shiga gida na tarar da Ummani a tsakar gida tana gyaran alayyawu, ta ri
e ha
a tana kallona ta ce, "Amma dai kuwa Allah ya shirye ki Sa'ida, haka sai da kika taho yanzu?."
yanayin fuskata kuma yasa ta
ara cewa,"to ke da wa kuma daga zuwa sai
acin rai?".
dafe kai nayi ina zaunawa a kusa da ita na ce,"wani banzan me adaidaita sahu ne mara tunani da lissafi kawai".
ta ce da ni,"ai sai ha
uri, suyi ha
uri da mu muyi da su haka lamarin ya ke. sai ki saki ran naki haka kuma, ni ina zan wani farin ciki ina ganinki rai
ace, ai sai kisa ni a damuwa".
jikinta na fa
a ina kwantar da kaina bisa kafa
arta ina cewa,"Ummani nayi kewarki sosai wallahi, tun fa mutuwar Inna Talatu ko?". na fa
a ina shigewa jikinta kaman zan koma cikinta.
ta ce,"Kai jama'a, wai Sa'ida kam sai yaushe za ki girma ne ni kam, kita ma
ale ni kaman wacce bata bar shan nono ba?
To ko dai cikin zan mayar da ke?"
ta fa
a cikin
ar dariya tana mai tarairayo ni jikinta, yayin da farin cikin ganina ke lullu
e da ita. murmushi nayi ina
ara narkewa a jikinta ina jin wani irin tasirin natsuwa, so,
auna, salama, jin
ai, na fitowa daga jikinta yana ratsa ilahirin nawa jikin.
ara cewa,"Nayi kewar ki ne sosai Ummani, gaskiya mata muna
ari wallahi, in ba auren ba me zai nesantaka da
umin jikin mahaifiyarka har akai watanni da yawa".
Ummani ta ce,"to ya za'ai auren kenan, kuma ai ku godewa Allah ma da zamani ya canja, mu lokacin da akayi namu auren tsakaninmu da gida ai sai shekara shekara in dai ba da wani babban dalili ba".
ago kai a jikinta ina zaro ido waje in ce,"shekara! tab
ijam, sai ka ce wa
anda aka kai kurkuku, duk ha
urina ba zan iya ba kam sai dai in ha
ura da auren".
harara ta watsa min tana dungure min kai ta ce,"ke dai anyi autar gaske, Sa'ida aure sunnah ina ke ina cewa za ki ha
ura da shi. hakan ma ki gode Allah mijinki ba mai tsananin kulle ba ne".
"Allah Ummani ko a haka ina jin rashin da
i, shi ma ai kusan tsananin gare shi akan fita".
"eyy fa to ba laifi kam Nazifi shima ba ya son fita amma ai ba kamar wanda za ki ga sun wuce wata uku biyar babu in da suka le
a, kuma ke fa duk wata hidima idan ta tashi ya barki kije. kuma ni fa da
in hakan naji bacin haka Sa'ida in aka biye miki ai rana
ai ne ba zaki zo gidan nan ba".
lafewa na
ara yi a jikinta ina murmushi, ina jin tsantsar farin ciki da jin da
in kasancewa da ita na ratsa zuciyata. idona a lumshe naji tana cewa,"mage sarkin son jiki sai ki tashi ai kije ki gaida mutanan gidan".
na zame a jikin nata ina cewa,"wai ina su Yasmin da aka barki ke
aya?". na fa
a ina
arin kar
awar wu
ar hannunta ita kuma tana cewa,"wa
annan yaran yanzu ai sai Annabin yabo, kan in
yalla ido sai dai kiga na neme su na rasa. yanzu fa zancen da na ke miki ban san da fitar su ba kuma da suna zaune nan Walida na kafa min shara
an kar in musu miya me yaji".
nayi dariya ina cewa,"sai na fara make Walida in bata yi wasa ba, wato tsabar ta kai Babata ma take kafawa shara
i, lallai samun wurin zama, to kuwa rabon in kwasheta in mayar da ita wurin uwatta ne".
Ummani tayi dariya sosai ta ce,"ke da ubanta ai kun fi kusa. ni dai
yale ni da tayin aikin kije ki gaida mutan gidan tukunna". sai kuma ta
ara cewa,"a'a sai yanzu ma abin yazo kaina, ina
an na ki ba ku taho tare ba?".
allon
irjina naji ya girgiza, na tuna da yaran da nake jinsu yanzu har raina, na ce,"kin san da makaranta, musamman tasu da ba'a fashi, shiyasa na kai su wajen Iyam, amma suna ta rigimar za su biyoni su zo wurinki na ce su bari sai anyi hutu sa zo suyi kwanaki ma".
tana murmushi da ya nuna jin da
in furucin nawa ta ce,"Allah sarki yaran albarka, wallahi Sa'ida sosai na ji da
in kyautar nan da aka maki. zan samu lokaci in je har gida in yiwa Iyam
in godiya".
na yun
ura zan mi
e ta ce,"ke dakata me na ke gani a fuskarki haka?
Na ganta a kumbure".
Gabana ya fa
i amma haka na
alo guntuwar dariya na ce,"sharrin mura ne...shekaranjiya ta saka min azababben ciwon kai, muka je asibiti suka bani wani magani, shi ne ni kuma saboda tayi saurin tafiya na sha overdose ya juyar min da kai na koma kamar wata
ar maye, garin sakkowa a bene layi ya
ebe ni na
uma fuska a hannun bene".
ta kalle ni da kyau tana girgiza kai ta ce,"ke kam naga ranar da za kiyi hankali, ina ke ina shan maganin mura har over, ko da ya ke da aka samu
in ma kika sha".
fuskata ta
ara washewa da gajeriyar dariya na ce,"Ai fa shima haka yayta fa
"ai dole yayi miki fa
a, da kin gangaro daga saman fa?".
na datse maganar da cewa,"Allah ya ta
aita ai, Ummani ni fa yunwa na ke ji mura bata barni na ci komai ba yau, zumu
in zuwa nan ne ma yasa na kasa tsayawa girki".
"naga alama
aukin zuwa
auye yay miki yawa. je ku gaisa
in kafin ki dawo miyar ta kammala, nima sauri na ke tayi kar uwar tawa ta dawo ta cinye ni
anya da mitar Kakanta yayi cefane da wuri ni kuma na
i gama musu abinci".
ta fa
a tana tashi ta shiga madafa. dariya ta ban sosai da ta ce uwarta, Walida ce
ar gidan Yaya Imam,
ar nan ba dai tsufanta ba kamar aljana, tun da aka kawota Yaye shikenan ta zama
ar gidan, tsakaninta da gidansu ziyara, har fa
a ma take ita fa Ummani ce Babarta ba Momi ba, ita da Daddynta Babansu
aya, duka Abba ne ya haife su.